KAFIN KUYI AURE YANDA ZAKA GANE BUDURWAR KA BATA TABA SANIN WANI DA NAMIJI BA
Saduwar Aure ta farko da matan nasu amma basu ga jini ya fito ba.
Gaskiya wannan ba hujja bace da za’a yi wa mace kallon ‘yar Iska.
BUDURCI:- Wata fata ce dake cikin farjin mace matashiya, kuma fatar ba mai kwari bace sannan tana yagewa ne da zarar ta samu takura.
Mace tana rasa budurcinta ne ta wadannan hanyoyin:
1. Saduwa da namiji
2. Daukar kaya mai nauyi
3. Guje-guje
4. Hawan keke
5. Hawan doki ko jaki
6. Mummunar faduwa
7. Sanya danyatsa a farji
8. Haihuwa
Wasu matan ko an sadu dasu fatar budurcinsu bata yagewahar sai sun zo wajen haihuwa anan ne zata yage.
Abubuwa 10 dake tayar wa mata sha’awa
Dan haka nake kira ga samari don Allah duk wanda ya auri mace Budurwa karyace lallai sai ya ga wannan jinin.
Idan har baka ga wannan jinin ba to kar ka yiwa matarka kallon ‘yar iska ko mazinaciya, domin inda yar iska ce ko mazinaciya da kasani tun kafin kuyi auren, a zatona tunda sanda kayib incike kafin kayi auren.
Yanda zaki gane cewa kina da budadden farji
Domin ba’a zama da zargi don da zarar Zargi Yafara shiga Aure To aure zai lalace.
Allah ya kiyaye mu da kiyayewarsa, Kuma Allah yasa ‘yan uwana maza su Fahimta, Allah ya bamu ‘Ya’ya na gari tare da Zuriya daiyiba Amin.
HHH
Thanks
HHH
ikon allah
Hi