Kalolin Hanci Da Abinda Suke Nuni Zuwa Gare Shi.

KALOLIN HANCI DA ABINDA SUKE NUNI ZUWA GARE SHI.

 

 

 

 

 

 

Daga Abdulhadi Aminu.

 

Allah mai hikima! HaÆ™iÆ™a komai da Allah ya yi a jikin É—an’adam idan ka zurfafa bincike za ka ga cewa ya dace da Æ™ira da zubin halittarsa, ba abin mamaki ba ne hakan a wajenmu, domin mun san Allah mai hikima ne duk abinda ya aikata to akwai hikima a ciki.

Kalolin hanci

Wannan bayanin wasu daga kalolin hanci ne da alaÆ™arsu da É—abi’ar masu É—auke da su.

 

1- Ƙaramin hanci: Wannan hancin masu shi a mafi yawan lokuta suna da É—aukar hankali, amma kuma basu son shishshigi a lamurransu, idan ka cika kutsa kai a abubuwansu za su iya yi maka komai, domin suna da zafi a É—abi’arsu. Duba hoto (1)

 

2- Dogon Hanci: Mafi yawan masu wannan hancin mutane ne da a zatin halittarsu suke da son shugabnci kuma suna da capabilities na shugabanci É—in, kuma suna yawan yin nasara a abinda suka sa a gaba. Duba hoto (2).

 

3- Babban hanci: zai iya yiyuwa hancin ya kasance dogo ko ƙarami, amma dai masu babban hanci mafi yawa suna da hangen nesa, kuma akwai su da nasihohi masu tarin yawa da za su baka masu amfani, sannan basu son zama ƙarƙashin wani, haka zalika akwai surutu basu cika son gajeruwar hira ba. Duba hoto (3).

 

4- Hanci mai kamar madannin glove: Masu wannan hancin musamman mata sun fi karkata ne a kan ƙawa zuci, suna da feelings mai ƙarfin gaske, kuma sun iya kula da na tare da su. Duba hoto (4)

See also  Littafin Hasken Ma'aurata na Auwal Azare

 

5- Hancin kifi: Masu irin wannan hancin a mafi yawan lokaci suna da sauri a komai nasu, wajen yin tunani, wajen yin aiki, kuma suna da saurin gane abubuwa, basa son bata lokaci a komai, kuma suna da matuƙar wayau, basu cika faɗuwa a abinda suka sa a gaba ba. Duba hoto (5).

 

6- Hancin ƴan ƙasar girka: Ana masa kinaya da wannan ne saboda mafi yawan masu shi daga can suke. Su dai masu wannan hancin ana haihuwarsu ƴan baiwa ne a mafi yawan lokuta, wayau da kaifin basirarsu a halittarsu ne, dan haka koda yaushe suna yin nasara ne. Duba hoto (6).

 

7- Hancin Rumawa: Shima dai kamar hancin girka, an sa masa sunan ne saboda yawaitar ƴan Rum masu shi. Masu wannan hancin akwai ɗaukar hankali, amma fa masu taurin kai ne, sannan suna da dogon buri da nacin tsiya a kan abinda suka sa a gaba, kuma maganarsu tana tasiri sosai a wajen mutane, sannan suna da ƙwarewa wajen gudanar da abubuwa. Duba hoto (7).

 

8- Hancin Nubawa: Wannan hanci yana da tsayi, amma bambancinsa da dogon hanci shi ne yana da yalwar faÉ—i kamar yadda za ku gani a hoto (8), masu wannan hancin suna da rauni a wajen feelings saboda sunaa saurin faÉ—awa soyayya, sannan suna da shishshigi da son sanin komai, kuma suna da É—aukar hankali, kuma suna da kaifin hankali da iya mu’amala, ba za ka same su suna faÉ—a da wani ba, kowa abin so ne a wajensu.

 

9- Hanci mai lanƙwasa: Shi wannan hancin za ku ga ya lanƙwasa a tsakiya, tsininsa ya nufi sama, kamar yadda yake a hoto na (9), masu wannan hancin suna da saurin tasirantuwa da reacting na wuce gona da iri, suna yawan samun yardar abokan rayuwarsu, suna da shiga rai, ƙarfin halinsu na daban ne.

See also  Hanyoyin Gamsar da Juna ga Masu Aure

Kalolin Farji Uku da suka fi yawa a mata 

10- Hancin tsuntsu: Wannan hancin tsuntsu nau’in (Falcon), masu shi suna da yarda da kansu, sun yarda komai za su yi su yi a bisa natsu tsarin rayuwa, basu cika son wani ya shiga tsarin rayuwarsu ba. Duba hoto (10).

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top