Kin min illa Hausa Novel Benaxir Omar
KIN MIN ILLAH (1 to 5)
na BENAXIR OMAR
Rike da waya tanata juyi itakadai hakan zai tabbatar dacewa tanajin dadin wayan datakeyi, ta lumshe ido tare dacewa habibina ka kwantar da hankalinka indai nine toh ni takace har abada, yaja numfashi cikin jin dadi yace beautyna akullum ina alfahari dake kindawo jinin jikina,zan iya komi domin nasameki tayi murmushi itakam kullum tana godewa Allah daya bata gwarzon naimiji, tana alfahari dashi tace habibi toh ka kwanta baccin tunda kanka na ciwo yayi murmushi wanda duk yadaure mata tsigan jikinta sannan yace aini duk ciwo ko yunwa idan inaji dazaran naji muryarki duk sai naji nadawo daidai donhaka ki kwantar da hankalinki tace oo nikam ka kwanta plz, yanzu zakasa nima kaina yafara ciwo nan dai ta lallabashi yakwanta saaidata mishi addua ta tofa mishi kamar tana gabanshi sannnan ta kashe wayan ta tashi tadauro alwala ta kwanta itama,
dasafe bayan ta shirya tsaf zata shiga school tafito tagayda mummy tare dacewa mummy ina daddy neekam banganshiba a falonshi taja tsaki sannan tace wannan baccin naki yaushe zaizauna yajiraki harki tashi, tayi murmushi sannan tace mummy yaufa natashi dawuri inada lectures 9 dasauri takurbe tea din hannunta sannan tadauki gyalenta da jakanta tafito tareda cewa mumy natafi, mumyn tace toh adawo lafiya banda kula maza, bandacneman tsokana banda zuciya, tace toh momy wannan kasshedin naki harna haddaceshi kullum saikin fada, momyn tace aina san halinki sarai ne , tafito tayi fannin yayan nata tana zuwa tabuga kofa yaya umarrrrrrr kafito ka kaini skul, bude kofan yayi yana tsaki yau saiki tafi a keke napep tun 8 nake jiranki waya hanaki fitowa wayyoooo yaya umarr, my love, my only yaya, my ruhi , duk duniya kai kadai na mallaka ka taimaka ka kaini kafin ashiga mana, ya kalleta yayi kwafa sannan yace naci kaman mayyaa yajuya yakoma daki, tana ganin yajuya tace aedai nidai kataimaka kakaini makaranta, saida yagama jaa mata aji sannan yafito yasha kamshi sosai kana ganinshi zakasan yayanta ne tsantsan kama dasukeyi, suka shiga nan tafito dawayanta tafara dialling numban habibinta yace eheen zaki farra ko? nifa kinfara isana nadawo hotone kulluminnkin shiga min mota ssaidai ki kirawani kato kuyita hira wlhh ki kiyayeni, tace yooo yayaa auurenka zanyi? kana nema ka kashemin kasuwa nikam barni naji muryarshi ko kuma yau bazanyi lectures ba, tayi dialling tsaf yadauka, bautyna yakike , habibi ina kwana i miss u yayi murmushi lafiya lao kinfito ko yau kinyi latti tace uhmn toh yaa umarr ne yaketa jaamin aji , yayi murmushi sannan yace karkidamu inmunyi aure nizanna kaiki ko? tace toh habibina ya kanka? yace yadena cciwo kinmanta nacemiki tunda naji muryarki yadaina? tace toh Allah kara sauki yau bazakaje office bane? yace tun yaushe inanan haarna gajima nikam tace toh barin karasa school ssaimunyi waya i love u, yace i love u too. suna shiga school din taga kawarta anisa dasauri tace yaa umarrrr saukeni saukeni motanka tafara cokina, kwadeta yayi dasauri tace wayyo mummy zaa kashemiki mowanki, yace saikiyi ai kika karacewa uffan sai na kara makeki , tayi shiru tadauki jakanta saida ta tabbatar tafita daga motan ta gyra kafanta sosai yadda bazai iya kamota ba sannan tamishi gwaloo oho dai ka kawoni ya ka iya da ranka? kafi yayi komi dasauri tabar gun ta isa gun anisa tana dariya anisa tace yauma kinyi neman tsokana ko? kekam kinmayar da yaa umar kakanki, sadiya tac yoo to ya zaiyi dani yayi zuciya yayi aure, suka nufi dept dinsu kasancewar sunada lectures.
.
Karin wasu littafai da zaku so
-
Matar maza uku Hausa Novel
-
Doctor Eshaat Hausa Novel
-
Mahaukaci ko boyayyen masoyi
-
Wuka a makoshi Hausa Novel
-
Aure da haihuwa Hausa Novel
-
Husna Hausa Novel
-
Musayar Zuciya Hausa Novel
-
Gangar Shedan Hausa Novel
-
Angon mata biyu Hausa Novel
-
A gidan mu take Hausa Novel
-
Bafulatanar Rugga Hausa Novel
-
Matar yaro Hausa Novel
-
Mr Bello Hausa Novel
-
Mijin Buzuwa Hausa Novels
-
Gidan Uncle Complete Hausa Novel
-
Yar aiki return Hausa Novel
-
Raggon namiji Hausa Novel
-
Uncle Datti Jikina yake so Hausa Novel
-
Fataucin Mata Hausa Novel
-
Juhud Hausa Novels Complete
-
Moon Hausa Novels Pdf
-
Yarima Ashman Hausa Novel
-
Bandirawo Hausa Novel
-
Matar makaho Hausa Novel
Powered by: www.mynovels.com.ng
2⃣.anisa da sadiya kawayene tun nursery sun shaku sirrin juna bawana basu sani ba, halinsu daya saidai anisa shiru shiru c, zaiyi wuya kagane meke cikinta batada surutu unlike sadiya baruwana very simple tanada tsokana da raha tanada son mutAne saika zauna da ita dakyar kaga bacin ranta, infact baaganin bacin rannema domin sadiya da yayanta umar subiyu aka haifa umar shekara shida yabata anma raha irinna sadiya yasa tsokananshi take yadawo kakanta dake sunan kakansu akasawa umar , tana bashi girmanshi sosai anma tana yaawan tsoakananshi shikuma umarr yanada saurin hawa hakan yasa kullum acikin rikici suk anma hakan bai hanasu shakuwa da juna ba, anisa da sadiya kowa yasansu tare hattara samaei da sirrin samarinsu sukan fadawa juna saidai sadiya tafi bude cikinta akan anisa, shekaranta biyu kenan suna soyayya da habibinta hamis, hamis dan shekara 30 wanda tun shekara biyu dasuka wue suka fara soyyaya, shine first love dinta don saidata kammala hassann gwarzo batada saurayi ko daya tasamu admissin a b.u.k toh anan nefa suka hadu da hamis yakai kannensa school dakyar yasamu yashawo kan sadiya ta amince dan duk surutunta da neman tsokananta tanada kamun kai, bata dariya kozumunci da maza anan tunda suka fara soyayya bata kula kowa saishi tadauki rayuwanta ta dankamishi,komi hamis komi hamis, shima yana sonta matuka dey r devoted to eeach other arrana idan basui waya ba toh ace sau ashirin yana offic tana lectures haka zasuyita tadinsu ko tana girki tasa earpiece suyita tadi, ko fada sukayi basa taba kwana uku basu shirya ba, agydansu sadiya nansan dashi yakanzo hira tamishi girki kala kala, sadiya irn matananne dabaza ajiye ba we call them wife material ga kyau, ga aji, ga hakuri, ga son mutane, ga arha, ga addini , ga mutunta nagaba, ga uwa uba iya girki donhaka shikanshi hamis yana tinkaho a ita acikin abokansa, sunanan sun shaku sosai
on the other hand kuma anisa cousin din hamis ne , da babanta da babanshi uwa daya yba daya suke, tun anisa na karama tasan hamis takuma shaku dashi haryafita cyprus karatu yagama yadawo, byana daowarsa yayi service yafara aiki har lookacin anisa tayi iya kokarintaa domin yagane wani irin so take mishi anma hakan yaci tura tasoshi tun tana karama, duk wanda tayi soyayya dashi toh yana bayan hamis ne, anma shi daidai darana daya baitaba juyawa yakalleta dasunan soyayya ba, duk kallon kanwa yakemata, randa yafara haduwa da sadiya sanadinn anisa ne suna tare daga tsayawa sugaysa yaga sadiya bashiri yanemo numban anisa yaroketa data hadashi da sadiya dafarko taji wani iri anma wata kawarta ilham tace mtaa kihadasu tunda kinsan sadiya ba kulashi zatayiba bata kula maza, sannan daganan saikiyi using wannan daman kijashi kusa dak, tabi shawaran ilham anma abun yajuya domin kuwa sadiya ta amince daga baya, tayi kuka tayi takaici domin har asibiti ta kwanta anma bata taba gwadawa sadiya ga abunda ke damunta ba, babu abinda kefimata ciwo irin sadiya tana bata labarrinshi, karyan su zauna minti talatin sadiya bata ambato hamis ba, tun tana boyewa sadiya tazo tace nikam ko bakison hamis ne? tace kinsan cousin dinane bamu shiri wlh,daure mana fuska yakeyi sai yaganki yake dariafa a ayuwasa kibarni kawai, sadiya sai bata dauka dakomi ba, hakan yasa anisa tayita kiwon soyayya haar yanzu, tarasa ta ina zata bullo gashi yanzu batada tsayyaye duk ta koresu tagagara samun nutsuwa, shikuwa sanadin cewa ita tahadashi da sadiya yana ganin mutuncinta sosai donko ackin cousins dinsu itakadai yafi sakewa fuska, infact ba itabama idan har zaamishi tadin sadiya tih zakuga farin cikinsa,
yauma bayan sunfito daga lectures sadia take cewa jiya habibi was sick oh ni Allah kinsan nikaina saidanaji wani iri, anisa dai uffan sai gyada kai tayi sun haka kuwa saigashi yakirata suna fara waya anisa tabar gun tAazo wucea suka hadu da ilham ilha tace daga ina haka tace wlh sadiya tafara wannan wayan nata, ilham ta girgiza kAi sannan tace haka zaki zauna ki cuce kanki? anisa tace kawatacefa yakikeso nayi? ilham tace kawar banza kawar woofi indai nine wlh wanda ya iya Allonsa ya wanke, anis tace toh ai badaga itabane duk yanda zanyi nayi anma yaki yajuyo kaina,ilham tace toh tunda kinbishi ta Allah aisai amishi nakarfi, anisa tace wani karfi kuma duk yanda kike tsammani zaki hadasu faa toh zasu shirya, ilham tace ke bata hAKa ba , akwai wani malami danasani muje zaitaimakamana ko yakikace? sadya ce takaraso gun tareda cewa ilham yakike ta amsa fuska asake tareda cewa lfy lao ya hamis/\ cikin murmushi da murna tace lfynsa lao yanzu muka gama waya, ilham tace toh agaysheshi sannan tajuya kan anisa tareda cewa kishirya karfe hudu zanxo muje
.
3.
KIN MIN ILLAH
sadiya taja anisa suka fice, bayan sungama lctures sunci abinci nan suka nufimasallaci skayi sallah kafin suka kara shiga wani lectures din, nanma sadiya sai waya tak da habibinta bayan sungama ne yazo yaddaukesu saida suka saauke sadiya kafin suka nufi hanyangyda kasancewar gaba daya familyns suna zama gu daya ne,babban gida ne kowadda fannninshi sshida matanshi suna tafiya ne anisa ta muskuta sannan tace inadda tambaya cikin faraa yace ianjinki, tace idankanason abu kuma bakasamu ba yazakayi? yayi murmushi it depends on darajan abun, tace sometthing like sadiya,yayi dariya wanda ta lura saita ambacisunan saddiya yakeyi yacee indai sadiya ne i can do anything to get her, nothing can come my way, so i think if kinason abu you should go for it, tace toh thank you, tana isa gyda baayan tayi wanka saiga ilham tazo bayan sunshiga dakin,tace gaskiya ilham nayi tunani inmunje gun malami zai iyasashi yasoni anma ba acikin hankalinsa ba,kuma kinga wataran dole yadawo hayyyacinsa, donhaka i think zanyi using dabarunaa masayina na macee na saamshi,
.
4⃣4ilham taccee toh shikenan Allah yabaki saa suka danyi tadinsu sannan ilham ta tashi anisa ta rakata, washegari ko da suka hadu a school da sadiya tuni tafara damuwa fiyeda da, tanuna mata tanason jin labarin hamiz acewarta sunshirya ,sadiya taji dadi sosai, donhaka bata boye mata komi dakke faruwa aa tsakaninsu dawanan daman tasan best food dinsa , tana komawa gyda ta girka jollof rice da coslow tayi pepper meat dakuma zobo, yasha hadi kan yadda sadiya takeyi sak, yana dawowa takirashi awaya yaya hamiz kazo ga abinci , yayi mamak kwarai anma dayayi laakari cewa kawar beatynsa ce tuni yazo, yazauna yafaraci, nan taci kwaliyya riga da wando tasa tayi prking gaashinta yazuba didai kafada tasha kamshin turare, yana ganinta yace oganne zaixo wannan kwaliyya haka? tayi murmushi sannan tace aa kawai nayi normal kwalliya ne , tazauna agefenshi tana zuba mai tana kif kif da ido, yadda take maganan kadai zaisa jikin namiji yahau kasala, tazuba mishi ga dadin abinci ga dadin muryarta, anmaa inaaa shikam ma daukan wayansa yayi yakira sadiya beaut yau kisakawa aminiyarki da alherri, beauty abinci tamin irn naki fa, sadiya taji dadi sosai hartace bata, wani bakin ciki ne ya kullu a zuciyan anisa anma tadanne takarbi wayan tareda cewa kawata yah, sadiya tace God bless u Aminiyata , habibi na yaji dadi mungide mungode, tace bakomi yiwa kaine, tamilka mishi yanacin abincin yana wayan, talura baida niyyan kashewa donhaka ta tashi tayi daki, kukane yaci ranta sosai, wannan wani irn mummunan kaddara ne? son maso wani, ji tayi yace anisa nagama, tadaure tafito yana ganin idonta yasan tayi kuka donhaka dasauri yace lfy meke faruwa sis? tace babu yagra zama sannan yace akwai mana, ta ce ina ganin yadda kukee dda sadiya ne sai naji kun burgeni , ni wanda nakeso baimasan inayi ba, wata daban yakeso yaa hamiz kagayamin yazanyi da raina?.
.
⃣5.yayi jum sannan yace kiyita addua, ki jingina kimika lamarinki ga Allah, ta gyada kai snnan yace toh kinga banaso kina kuka kiyi shiru ko, suna kai saiga hajiya tashigo mahaifiyar anisa taji dadin ganinsu tare dama tadade tanaso tagansu tare, yA sosa keya bayan ya gayshetta sai yafice ,toh tundaga ranan abinci da shan hamiz yadawo kan anisa, sadiyaa taji dadi sosai, bta taba kawo wani abu arantaa ba, ayinda itakuma anisa tai amfani dawannnan daman tajashi kusa da ita , kowaya dayakeyi da sadiya idan yanacin abinci tuni tac sadiya kinsan idan kuna waya bayaci fa sosai, hakan yasa sadiya saita kashe wayan dazaran yagama saia kirata, toh yanzu yasake da anisa sosai, ba kamanda ba, hakan yasa tafara nuan masa damuwanta akanshi sikuma duk atunaninshi tanayi saboda sadiya ne, haiya tana lura dasu donhaka watarana tace alhaji yarannanfa hamiz da anisa kamar fa soyayya suke yaji dadi sosai bashiri yakira sadiya yatambayeta tace ae hakane, ganin haka yasa yace zaiyi maganna da yaayansa.
sadiya kuwa tafara llura da yan canji agun hamizz bakoyaushe yake kiraba sannan idan takira baicika daukaba, kuma tasan yana gani, tuni tafara canjawa tashiga damuwa washegari a makaranta take cewa anisa kawatA wlh hamiz yacanjamin bAkaman da ba, ina zargin yafara nema wats, anisa tace haba kekuwa yazakice haka, kullum yana gyda ba inda yake xuwa w2lh, yanasonki fa karki bari zargi yashiga tsakaninku tace toh, ranan bayan sunkoma kaman kullum tasauke abinci kenan take kiran hajiya hajiya banganki ba inakikaje, tace munje zaria ne zamu dawo daredare ko gobe dasafe, karki fita ko ina, tace toh, bayan tagama tai sallan magrib kenan taci rigab bacci jikinta kam zan iyacewa kamshin datakeyi harya wuce misali sannan itakanta gawani yanayin datashiga, tanafitowa tajera abincin takoma daki tana zaune hamiz ashigo ina kanwar takene, kizo kibawa yayanki abinci, cikin sanyin murya tace ina zuwa, tayi sauri tadaure kanta tacigaba da gyra jikinta yadda suffanta zaifito, tafito tana taku daidai, yadago kanshi yakaleta yawu yahadiya sanan ya kauda kai, dare baiyiba meye amfanin sa rigan bacci yanzu, tac yau zanyi bacci dawuri ne, tana zuba mishi abincin anma shikam gogan kare mata kallo yake subhannallah lallai Allah yayi halitta agun, wayansa ce tayi kara yana dubawa yaga sadiya ce daukawa yayi yace beauty zankiraki anjima ina zuwa, yakashe itakuwa shiru tayi kenan yanzu yaje hira ko? tadauki wayan takara kiran llayin aisa , anma dake anisa tabar wayan adaki bata jiba, bayan taxuba yaci kadan duk hankalinsa yaatashi Allah Allah yake yagama yafice kozai samu nutsuwa,yana gaamawa yamike yana shirin daukan wayanshi ganin dagaske fitan zaiyi yasa tadan sa kara dasauri yajuyo muryarsa narawwa yace meya sameki, tariko kafantaa nabugenee, dasauri yakarraso zai riko kafan kwantawa tai ajiki nshi,tsigan jikinshi duk yatashi, tashin hankali kenan bashiri shima yafita hayyacinsa, rikita yayi gam yafara ayyana sanaa, waiyazubilah
.
Pls comment after read
Name: | [Kin min illa Hausa Novel Benaxir Omar] |
---|---|
File Type: | Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML |
Uploaded By: | www.mynovels.com.ng |
Category: | Hausa Novels Documents |
Tags: | #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa |
Novel Price: | Free |
Last Modified: | October, 2022 |
Leave a Comment