Kishi ko hauka Hausa Novel Complete

Kishi ko hauka Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: Kishi ko hauka Hausa Novel Complete

page~ 1⃣ -5⃣

 

 

Zaune taki, da ka ganta kasan tana cikin damuwa ta buga tagumi Tana mamakin irin wanan hali Na mijin Na ta Sallama da akaye ne yasa ta dago kanta don taga ko wanine , don tasan inda mijin ta Ne to ba zai ye Sallama ba zai shigo kwai cikin gidan don yaga ko da a kwai wani a cikin gidan Hmmm.mijina kina ….

 

Kawar da wanan zancin tayi ta tashi ta bude kofa Ganin muktar Ni yasa ta shiga cikin farin ciki

 

“Shigo mana kayi tsaye a bakin kofa”

 

Shigo wa yayi yana Kalle kalli “Yau kuma Ina masifafin mijin naki yaki???

 

 

” Hmm ka ganka Ni dai zo ka zauna”

 

“Muktar a gaskiya yau naje dadin zuwan ka sosai baka san yanda ka dauki man kewa ba ”

 

 

Wanda ta kira da Muktar yaye murmushi “Ae kam kina cikin kadai ce matukar kina zaune da wanan mijin naki to sai dai kiye hakuri”

 

“Haba Muktar wanan wane iren magana ne haka Mijina ne fa., Kaga ma ka tashe ka wuce don yanzu haka yana kan hanyar dawo wa”

 

“Auw yanzu kuma korana kikiye ko…..

 

AA Bahaka bane kai ma dai kasan kome ba sai naye maka bayane ba

 

 

Tashi yaye Tau nikam zan wuce

 

Tashe taye To Bara Raka ka jirawa sukaye suna tafiya suna hira sai dariya ta kai

 

 

To nikam zan wuce “To Allah ya tsare ina gai da Umma”

 

Kokaren Bude kofa yaki. Turo kofan da akaye ya sa shi jaye hanun shi

 

“Sanu da zuwa Hubby Har ka dawo”

 

Kallon ta yaye hankade Ya kai kallo ga Muktar

 

“Ina wuni Yaya Dafatan ka dawo lafiya?

 

“Lafiya kwai yace masa

 

“Ina jiran ki a daki yanzu ki samene a can”

 

“Tau Hubby ”

 

Muktar sai Anjima ko ina gaida UMAA

 

Juyawa taye ta be mijin ta daga baya Shikuwa gir-giza kai yaye ya fita daga gidan………..

 

°°°°°°°°°°°°°°°

 

“Sanu da zuwa Hubby”

 

Banka mata Harara yaye

 

“Wanan wane iren iskan ce ne Hassina??

 

 

Kallon shi taye “meya faru ne Hubby Allah kasa banye wane laife ba”

 

Mtswww “Sau nawa zangaya maki bana son ganin wada nan kata a cikin gida na in banda rashin kunya da shi Bai san darajan Aure ba zai zo yana hira da Matar wani sai kace Matar sa”

 

 

“Haba Hubby wanan wane iren magana ne Kanena ne fa shi kaki cewa kato????

 

“Ae kin banza ne ina ruwa na Ae naga shi namije ne, Haka dai ya rinka kallon ki yana jin dadi ki fa bazaki gani ba Ana gudun shidan kin fe kowa sani Idan mace da namije suna a gure to shidan shine na ukkun su Idan fa kuka ae kata abunda bai dace ba ace man kaddara ko? ”

 

 

“Haba Hubby Dan allah ka dai na wanan magana ciki guda fa muka fito da shi taya zakaye wanan Tunane ae kai ma kasan abunda ba zai taba faruwa ne ba”

 

 

 

“Ba wani nefa ban yarda da haka nan, na dai gaya maki ko”

 

Kallon Shi taye ita bata san wane iren kishi ne da shi ba….

 

Bata rai taye don bata jin dadin abunda yaki ye mata..

Ya kulla da taye fushi da shi jawo ta yaye ya zauna da ita kan kafar shi bakinsa ya hada da nata ya fara kissing in ta.

Ture shi taye ta tashe ta shiga cikin daki binta yaye da baya

“Baby Fushi kikiye dani?

 

“Ba wani Baby Nifa ka san bana son iren abunda kakiye man ”

 

Karasa wa yaye gab da ita

 

“Sorry Beb kinsan ina son ki kuma ina kishin ki shiyasa nakiye maki haka but I am really sorry”

 

Karin wasu littafai da zaku so

Uhmm Don’t be sorry ae ya wuce

Rungumeta yaye ya fara kissing inta, ita,itama ma kissing insa ta kiye sanu sanu ya fara zuki mata zip tare da bale mata Bra Hanunsa ya sa ya fara murja mata su sanu sanu yana shafa mata Breast inta ita kuwa sai nishin dadi ta kai bakin sa ya saka ya fara sha mata .. A hakan dai suka sha dadin su

Wanka sukaye tare

 

Zaunawa taye kan kafar shi “my Dear pls ka rage wanan kishi kaje”.

 

Daga mata kai yaye alaman eh. A ransa kuwa yace

“Taya zan dai na kishin ki Allah yaye maki sura mai kyau kome dai dai kiki cewa na dai na kishin ki ae abunda bai yuwa ne”

 

 

 

 

°°°°°°°°°°

 

 

 

“Waton Nafisa abun yana daure man kai wanan wane iren kishi ne mubarak kiye akan Hasina”

 

Fadan aban Hasina

 

“Tau ne kam ae abun yana bani mamaki sosai duka duka watan su biyu dayen aure fa jiya ta cika wata biyu ama tunda aka kai ta dakin sa bai taba bare ta zo nan gidan ba”

 

 

 

“Wlh UMAA ba karamen haushin sa naki je ba kinga yanda yaki kallo na yau kuwa sai kace ba kanenta naki ba wanan ae iskanci ne wlh Idan na koma zuwa gurin ta rungume ta zanye in ya so zuciyan sa ta buga”

See also  Yar uwata ce hausa novel

 

 

 

Kai Muktar kana da hankali kuwa, kasan abun da kaki fada kuwa

 

 

 

“Ne kuma Abba bana ganin yaya Mubarak yana da wata matsala saboda muna shire da shi sosai”

 

 

 

 

“Taya zaki gani tunda ki mace kiki ae daman maza yaki kishi”

 

Tab fadan Amina daki zaune kasa knwar Hassina……..

 

 

 

 

*Washe gari*

°°°°°°°°°°°

 

 

Hassina ce zaune kan kujera tana kallo ban kado kofar da akaye yasa ta dago don taga waye

 

“Asma’u lafiyan ki qlw kuwa ko jikin mamar ki ne???

 

 

 

 

 

 

“Eh wlh Aunty Don Allah kizo ki taimaka man mu saka ta a napen zan kai ta Asbt ne gashi baba baya nan na kira wayan shi kuma bata shiga ”

 

 

 

 

 

 

Tau bare in dauko mayafina… Shiga taye cikin daki ta kira Mubarak ama bai dauka ba taye mamakin rashin daukan wayan ta da bai ye ba ganin Idan ta tsaya jiran sa wani abu zai iya faruwa ya sa ta dauko gyalen ta muje ko…

 

 

 

Fita sukaye dayaki makwabta ne koda suka je tana kwance sai kunfa ki fita a bakin ta Asma’u kuwa da saure taje ta taro napen ta shigo cikin gida reki ta sukaye suka nufi gurin napen ae kuwa mazan unguwa suka fito sai kallon su sukai

 

 

 

 

 

 

Shi kuwa Mubarak ya shigo layen ungywar su tun can ya hango mutane yau kuma meyaki faruwa a ungywar nan

 

Bakin gidan sa yaye parking ya karaso don yaga abunda ki faruwa

Da kyar suka sakata Napen

 

 

Hassina Hasiina ya daka mata tsawa da saure ta jeyo

 

 

“Me kikiye ne anan gurin maza sun zagaye ki haka sai kallon ki sukai suna kallan me sura da Allah ya baki”

 

 

Hubby “kaye hakuri maman Amina ce ba lafiya shi ne nazo na taimaka mata”

 

“Yanzu duk unguwar nan ta rasa wa zatace ya taimaka mata sai ki???

 

Mutanen daki gurin kuwa sai kallon ta sukai

 

 

“Wanan ae iskan ci ne bazaki jira Idan na dawo na kai ta Asbt ba ”

 

“Hubby Ciwon ta yaye tsanane kaye hakuri dan allah”

 

Dan allah rufe man bakin ki “jeki gidan ku na saki ki saki daya”

 

 

Zaro ido taye Hubby saki fa kace… Duk mutanen daki gurin sai mamaki suki wanan wane iren kishi ne

 

 

Wuce wa taye daga gurin don taga kowa sai kallon ta ya kai shiga Taye cikin gidan ta

 

Ta kira Umma”Umma Hubby ya saki ne saki daya”

 

 

Inalilahe wa’ina illaihe raji’un to kiye maza ki bar masa gida

 

 

Ba musu ta hada kayan ta, tasaka a jika Shikuwa yana falour tana fitowa ya meki

 

“Hasina ina zakiye Dan allah kiye hakuri wlh bansan na saki ki ba kinsan ina son ki sosai. ”

 

 

Hubby kasan da ciwa saki ba wasa ne ba ko a wasa aka saki ka ka sauko bale kai da hankalin ka kace ka saki ne

 

 

 

Pls kiye hakuri dukawa yaye har kasa yana bata hankuri taye banza da shi ta bar Haraban gidan

 

 

Hasina pls ki dawo ya bita da baya da gudu………..

 

 

*Ina jiran comment in ku*

 

 

 

~lipton girl~

 

 

*KISHI*

*Ko Hauka*

 

“`STORY AND WRITING BY“`

 

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*

 

*Marubuceyar*

1. ~Auren Bazata~

2. ~Dr. jameesha~

3. ~Rayyana~

4. ~Bani na kashe su ba~

5. ~Nuriyya~

 

~And Now~

~KISHI KO HAUKA~

 

 

 

 

“`Sadaukar wa ga “`

 

*BFF Zuwaira my Hot ina yenki Over*

 

 

*Bisimillah Rahmani Rahim*

 

°°°°°°°°°°°°°°

 

~page~ 5-0

 

 

Hasina pls ki dawo ya bita da baya da gudu……

 

 

Ita kuwa napen ta tare duka wa yaye har kasa

 

 

 

“Dan Allah kiye hakuri wlh nasan naye kuskure kuma bazan saki ba kiye man afuwa kar ki tafe ki barne Allah bazan iya rayuwa ba sai da ki you mean alot for me, pls am really sorry ”

 

 

 

 

Ita kuwa mijin nata ya bata tausai sosai Har hawaye suka gangaro a idon ta da saure ta goge don kar ya gani

Ta juya kan ta

 

“Meka ki jira ne ba ka wuce ba ko baka tashe tafiya bane na shiga wata????

 

Da saure yace “Allah ya baki hakuri Hajiya naga yana ta rokon ki daga gani mijin ki ne ki tausaya masa manah ”

 

 

 

“Kai bana son iskan ci ina ruwan ka da maganar mu Allah idan baka mai da fuskan ka a gaba ba zan fida maka jine haka kwai zaka rinka kallon Matar mutane kana da hankali kuwa wai meyasa baku da tarbiya ne???

 

 

Mallam Dan Allah ka wuce mu tafe

Da saure ya tada napen in sa ya zuba ma Muktar kura ya wuce shi kuwa Sam ya manta da ya bar key insa a cikin gida da gudu ya shiga daki ya dauko key har da faduwa yaye kasa a ma duk da hakan abun bai dame shi ba yaye saure tashi ya kaka be jikin shi ya shiga Mota ae kuwa sharan gudu yaki kamar wanda zai tashe sama

 

 

 

 

°°°°°°°°°°°

UMAA kuwa tunda zu sai kai da kamo taki. Jiran kwai taki taga Hassina ae kuwa tana cikin wanan yawon sai ga Hasina ta shigo reki da jikar ta kallo daya zaka ye mata kasan taye kuka idanunta sunye ja sosai Fadawa taye jikin Unman ta tana kuka., Umma kuwa sai hankuri taki bata

 

Jawo ta taye ta zauna da ita kan kujera

 

 

 

See also  Qaddarar Joda Hausa Novel Complete

 

“Kiye hakuri Hassina kinsan Rayuwar Aure sai ka saka hankuri a ciki na san halin Mubarak am hankuri zaki Kara shine maganin kome gaya man meya faru???

 

 

Goge hawayen ta taye tana magana tana sheshika muryarta har sarki wa takiye ta gaya ma Umma abunda ya faru.

 

 

 

Shiru taye na dan wani lokaci Lalai “kishin Mubarak ya bace wanan *Kishi ne ko Hauka*???

 

 

 

Abban Hasiina ne ya shigo yaye sallama jen sunye shiru ne yasa yace

 

 

“Unman Hassina meya faru haka ne ina sallama baku amsawa naga kin saka Ta sai kallon ta kikiye ita kuma ta na kuka wanan kuma jikar waye bakuwa munkyee ne???

 

 

 

 

 

 

Tashe taye “Ina kuwa mukaye bakuwa Diyar ka ce ta dawo gida mijin ta saketa”

 

Inallilahe wa’ina illaihe raji’un ya saketa fa kika ce to metaye masa ne da zai saki ta wai Anya muktar yana da hankali kuwa

 

Zauna wa yaye Don yaje abun kamar an waka masa mare wanan wane iren bakin labare ne daga dawon shi gida Umma ta bashi lbr kamar yada Hasiina ta bata labare Tagume ya buga Yana mamaki iren wanan hali na Mu Hakika Hassina tan Kokaren zaman dashi ita kuwa sai kuka takiye

 

 

Jen kwai suka ye an fado masu cikin gida ba sallama….

 

 

 

 

 

 

 

 

Da saure Abba ya meki

 

 

“Mubarak kana da hankali kuwa zaka shigo man gida ba sallama kamar wane kwarto”

Abba duk abunda zakace kace ama dan Allah kada ku raba ne da matata wlh ina son ta bazan iya rayuwa ba idan babu ta dan allah kaye man rai, Kai dan Allah Ka rabane bana son iskance bayan ka sakita shine kaki zuwa nan kana ye man wane dadin baki??

 

 

 

Har kasa yakai ya reki hanun sa

 

 

 

 

“Dan Allah Abba kaye man rai Allah ae kin shidan ne bada gan ga naye ba ban masan na furta sakin ba, kuma nace na mai data dan Allah ku barne na koma da matata Dan Allah Abba Hakan ba zai saki faruwa ba aye man Afuwa “kuka yakiye mai shiga rai Har Abba yaje tausayen sa

 

Tashe ka zauna. Gyara zaman shi kwai yaye AA Abba ko anan yaye man dan Allah zan iya komawa da matata yanzu nan

 

 

Kallon Shi yaye Yana mamakin iren wanan halin na mubarak Sam bashi da kunya a gaban su yaki fadin wata Matar shi

 

 

“Naje zaka wuce da ita Kamen ku tafe zan ye maku wata yar Nasifa”

 

Umma kuwa sai kallon shi taki dan karamen yaro da shi sai kishin tsiya

 

 

 

“Am waton mubarak ita rayuwa Aure da kaki gani ba abun wasa bace ana son Idan akaye aure a guje kalmar saki ba’a son ana Yawan saki kasan su maza suna da hankali shiya sa aka basu hakin saki waton inda ace mata aka bar ma to da duk ka bata masu rai sai sun saki ka ama ba’a wajab ta masu saki ba maza aka wajib ta wa don Haka kaye aiki da hankalin ka kasan abun da ka kai, kai dai ba karamen yaro bane kasan abun da kakiye don haka ka guje kalmar saki nan sa’anan shi kishi da kaki gani an sa kowa ne dan Adam yana da kishi ni ma nan da kaki gani na ina da kishi ama ga Shamsiyya nan na tabaa sakin ta, don haka dan Allah a kiyaye a dai na wanan kishin ka da ya dawo Hauka”

 

Noce kansa yaye “Abba a Kara hakuri insha Allah hakan ba zai Kara faruwa ba Umma aye hakuri za’a kiyaye gaba”

 

 

Abba yace Tau “Allah yaye maku Albarka ya baku hankuri zama da juna Zaka iya zuwa da Matar ka”

 

Har kasa ya kai yana zuba ma Abba godiya ya dauki Jakarta ya saka ta a gaba……………..

 

 

 

*Yepeeeea gaskiya naje dadin comment in ku sosai ina yen ku over my fansku cigaba da yen comment ne kuma zan cigaba da suburbudo Maku wanan novel*

 

 

 

~lipton Girl~

 

 

 

*KISHI*

*Ko Hauka*

 

“`STORY AND WRITING BY“`

 

*KHADIJA UMAR S. DOGARAI(Lipton Girl)*

 

*Marubuceyar*

1. ~Auren Bazata~

2. ~Dr. jameesha~

3. ~Rayyana~

4. ~Bani na kashe su ba~

5. ~Nuriyya~

 

~And Now~

~KISHI KO HAUKA~

 

 

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

 

“`Sadaukar wa ga “`

 

*Cynosure luv u dear*💃🏻⛷

*Fatima Batula bazan manta daki ba*❤

 

*Halissa Adamu kima ta daban ce a gurina*💗

 

*A short story*♠

 

°°°°°°°°°°°°°°

 

~page~ 🔟 -1⃣5⃣

 

 

Tunda suka shiga Mota Hassina bata ce ma mubarak kalla ba, ya fuskanci fushi takeyi da shi.

 

 

 

“My Baby kinsan me”

 

Girgiza masa kai tayi don bata jinza ta iya yi ma shi magana don yayi matukar bata mata rai” shikenan don yana kishin ta sai ya hada mata da saki?

 

 

ya katseta da cewa “Wlh bazan iya rayuwa babu ke ba I really love you kinsan na dauka na rasa ki ai kuwa da sai dai sama da kasa ta hade in dai akan ki ne tunda dai nace kuskure ne nayi bansan nayi sakin ba har sai da A kagama wahalar dani ake bani matata tunda dai ke matata ce” bata wani ba”

 

 

 

Kallon ta kai’ci tayi mar haka yayi ta zuba mata surutu’ wane kwai taki amsa masa suna isowa gida yayi sauri yafito ya bude mata ta fita ya dauko Jakarta ya ya rike hanun ta suka shiga daga ciki

 

 

 

“Kinga ko gidan nan dai yayi missing din ki sosai ”

 

Murmushi karfin hali tayi “Hmmm da gaski? eh manah”

 

See also  Sarkin Sarakai Hausa Novels

“Kinga ko wanan yayi missing dinki” ya rike cikin sa ya karasa kusa da kunen ta yunwa nake ji pls ki mana girki mai dadi kinsan kin iya girki sosai shiyasa bana son ki fita daga gidan nan ko na 1mnt duk sai naji kamar an ciremin ruhi na shiyasa koda yaushe nafi son ina zaune d’aki domin kina sani cikin farin ciki a koda yaushe shiyasa nake bala’in son ki kuma nake alfahari Dana samu mata irin ki, ke! Nifa gani nake’ duk duniyar nan nafi kowa Sa’an mata gata ta iya girki ga iya ‘kwalliya and so sexy ”

 

 

Magan da yayi ya bata dariya “ka ganka Hubby idan na beye maka ba yanzu zaka ci abincib ba bare in girka mana wani abu Domi nima yunwa naki ji sosai”

 

 

 

Murmushi yayi

 

“Tou muje kitchen ko Na tayaki”

 

Kallon sa tayi “Aa Hubby ka zauna zan dafa maka sai Na kawo maka”

Girgiza mata Kai yayi No muje dai tare ba yanda ta iya haka ta barshi suka shiga kitchen

Hanunta,Ta aza kan kafadar sa “My Hubby me zan dafa maka ??kaga kana jin yunwa nima Ina jin yunwa sosai me zan dafa ???

 

 

” Am ki dafa mana indomie shi da yafi sauki”

 

Kallon sa taye “My Hubby Indomie fa”

“Eh mana”

 

Bari ma kiga Ya ja hanunta ya dauko Tukunya (Pot) ya kuna gas Ita kuwa sai kallon sa takiyi

 

“My luv yau zan dafa maki indomie Mai dadi don haka kije daki ki watsa ruwa kafin lokacin Na gama dafa wa”

 

Shiru tayi bata ce kalla ba “Are u sure zaka iya girkawa??

 

Karasowa yayi kusa da ita ” My luv meki ki nufi ban iya girka ba”

 

Girgiza masa Kai tayi

 

“Trust me kije kiye yanda nace”

 

Jawo Hanunta yayi ya fida ta daga kitchen ya koma ciki lekowa tayi taga yanda yaki yanka albasa shiga masa yayi da ido ya yarda wuka ouch …da saure ta karaso kusa garisa

 

 

“My Hubby sai da nace ka bare Na girka ”

 

Ga ba daya hankali ta ya tashi

Jaye Hanunsa yayi yana ye Mata dariya

 

Jawo ta yayi “My luv u really care for me”

 

Ture shi tayi “Haba my Hubby har ka tada man da Hankali ”

 

“Sorry My luv kwai Na gwada ki ne naga iren son da kikiye man am really sorry”

 

Turo baki taye “Bazan ye hakuri ba”

Really???

Ta daga masa Kai

Bakin sa ya hada da nata yana ye Mata kiss ,ita ma ta fara ye masa cos she really miss her Husband

 

Jaye bakin ta tayi “Hubby kada girkin ka ya koni ” Ta daga masa gira ta fita daga kitchen den murmushi yayi ya cigaba da girkin sa……

 

Ita kuwa Bathroom ta shiga Ta watsa ruwa Dayaki maraice tayi an kusa magrib ta dauko wata riga kusan kome Na jikin ta ana gani Ta saka kwanta wa tayi busan gado ta jawo blanket ta rufe jikin ta ….

 

Mubarak kuwa ya gama girki ya zuba masu a plate haurawa sama yayi bude kofa yayi ya shiga ganin ba haske ne yace

 

“My luv kina dakin nan kuwa”

Can kasa yaji tace “Hubby ka karaso gani nan kan gado”

 

Karasawa yayi kusa garita ya ganta akwance

 

“My luv Duk yunwar ce??

 

Ta daga masa Kai

” To tashi muce ko”

 

Tashi taye ta ja blanket ta rufe jikin ta

Dauka spoon yayi ya bata ta fara ce

 

“Wow my Hubby it’s so delicious ,Ya akaye ka iya girka haka tunda muka ye aure baka taba ye man girki ba sai yau an it’s so delicious I love you my Hubby” ta mana masa kiss a kumce

 

“Thank you my Luv ae ko ban iya girki ba zan koye shi ,ko don in faranta maki rai”

 

Hanu. Ta ,ta daura kan Fuskan shi

 

“My Hubby Ina ka koye wanan girki”???

 

Wayan daki hanun shi ya nuna Mata

Dariya taye sosai

” oh you are so caring I really really love you ”

 

Ta rungume shi Nan suka fara cen abince sai da suka koshi

 

Kallon ta yayi “My luv meya sa kika rufe jikin ki Na kulla tun dazu sai rufe jikin ki,Kikiye ”

 

Murmushi tayi Yanzu dai an kusa yen sallah kaje massalaci ka dawo ko ma menini zaka gani

 

Washe hauru yayi Tau my Luv yayi mata kiss ya fita ita kuma toilet ta shiga Ta ye alwala ta canza kaya taye sallah tana gama wa ta saki watsa ruwa ta fesa turare ta Mai da kayan ta koma ta kwanta jiran mijin ta kwai takiye

 

 

Ae kuwa sai gashi ya shigo Ya zauna kusa garita

 

“My luv gani Na dawo ”

Kallon sa tayi ,ta Dan ye murmushi Sai ka duba da kan ka

Hanunsa yasa ya jaye bargo yana ganin irin shigar da tayi wane irin dadi yaje don yayi missing inta sosai

 

Zagayowa yayi ya zauna gab da ita “My luv kinga yanda kika ye kyau kuwa”

 

“Aa ama nasan mijina ya gani ko”

 

Jawo ta yayi yana shakar kamshin jikin ta Yana son turaren ta sosai Bakin sa ya hada da nata yana yi Mata zazafan kiss ita ma ta fara mayar masa ,dayaki ita ma gwana ce gurin Romance

Sunfe 25mnt Suna ta buka abu daya daga bisani ya saka Hanunsa cikin rigar ta yana murza Mata breast in ta Ita kuwa sai nishi takiye ….

 

Haka suka sha soyaya su a Ranar sai da akaye isha’i sa’anan ya ji massalaci bayan ya dawo kuma sai da suka saki ye

 

Hmmm Mubarak kinan yana son matar so sosai ama kishin sa yayi yawa……..

 

*kuyi hakuri da wanan page ba yawa*

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top