Hausa Novels

Kowa Yaci Zomo Littafin Hausa Novel

Kowa Yaci Zomo Littafin Hausa Novel

 

KOWA YACI ZOMO*

*EXQKowa Yaci Zomo Littafin Hausa NovelUISITE WRITER FORUM*

*Daga alkalamin Maryam Ahmad [matar dan aljannah*

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
*paid book vip* *300posting daya arana*
*spical 400 posting biyu a rana*
*Domin neman karin bayani sai ku tuntubeni a 08108353370 sai naji ku*

_Bismillahir rahamanir rahim_

_Free Page_

_page 1&2_

_…………..tunda na tashi nake jin jiki na ba dadi, umma ce ta shigo tace “khadija har yanzu baki tashi ba ko yau ba school ne?”_
_nace ” umma kaina ke ciwo da kyar in zani school din nan”_

_muna cikin maganar ne “kawata maryam ta biyu mun nace maryam yau ba zani ba kai na ke ciwo wallahi_”….

_maryam ta ce ” gaskiya khadija ki shirya muje, nasan in sha Allah zaki samu relief_’

_”maryam kenan, sai dai gobe in sha Allah zani”_
_haka nai ta kwanciya dan ko abincin rana ma banci; “ya salim ne ya shigo sannu da zuwa nai masa, yace yau bakije makarantar ba ne?”_

_ehhh ya kaina ke min ciwo ne, amma na samu sauki’_

*Aliyu haidar*

_”Aliyu ban San mai ka dauke mu ba, ance kafi da mata kaki to wallahi ni ina San ganin yaran ka’ kafin rai yai halinshi”_
_shi yasa bani San zuwa gidan ki’ da mutum yazo baki da magana sai aure waya ce maki na isa auren ma?”_

_Salati nai nasar ma ubangiji, kai yanzu ga danga zagi na zakai? To ko ubanka yusufa bai isa ba, in da a jidda ne kai haka sai an garkamai ka!_
_murmushi kawai nai nasan riki cikin tsufa ne, nidai yanzu inna zan tafi daman na biyu ne mugaisa:_
_”gadanga, Allah ya maka albarka Allah ya baka mata ta gari!_
_ameeen:ameeen inna sai da anjima kudi na bata masu uban yawa….._

_khadija tace “maryam wai baki kuma turo ma novel din ba?”_

_wallahi wacce zan turo wayar ta talalace_!
_o short zanyi missing fa, gashi yanzu duk nagama karanta na waya na fa!_

_maryam tace ana turawa a bakin kasuwa._
_zaro ido nai nace’ rufa asiri kin San umma ba zata barni ma naje ba, idan da tasan Ina karantawa ma sai ta kwace wayar.._
_ke dan Allah kada ki zama ba kauya man, abunda boyesu zaki kada ki bari a gane;_
_hmmm ” maryam bazaki gane ba, wallahi ina jin tsoro kada agane”_

_amma ko kin bani kunya” khadija ke da Allah kada kiba da mata; ki shirya gobe muje a turo mana!_

 

_”Mommy yin wa nake ji abani abinci na naci…._
_Mommy tace ” haidar kaje Darling table kaci dan yau bani da time din baka abinci a baki”_

_buga kafa ya fara kamar karabin yaro, mommy in dai bake kika ban ba bazan ko shiba.._
_mommy tsayawa tai kallon yaran nata, dan wani time din komawa yake jaririi oni da haidar ta shi muje nabaka!_

_abincin ta fara bashi abaki” daddy ne ya fito oni son baka girma ko?”_

_”afternoon daddy”_

_fine my son gaskiya ka zo kai aure nima kabar min matata” ka hana ta ban abinci a baki sai dai kai, tom aure zakai kabamu waje_

_kukan shagwaba ya fara” no daddy ko da nai Aure mommy ce zata rinka kula dani”_

_”mommy dai tsayawa tai tana kallan uba da dansa”_

_”khadija wai uban mai kike kallo ne a wayar nan, da ba zaki fito kimun aiki na ba?”_

_gani nan “umma kiyi hakuri”!_

_uban lodin wanke wanke nai, kamar na gidan biki haka na zauna nayi su’ ina ganawa na dau waya na naci gaba da karatu na” maryam ce tazo domin muje turo littafi, maryam gaskiya ba zani ba amma ga kudi da waya na ki turo mana’_

_Haba khadija gwanda muje tare zai fi……ni ba kin zuwa nai ba kin san ya salim yanzu zai dawo kasuwa._

_an sa tai ba dan ranta ya soba ta tafi;_

_tunda ya shiga, asibitin ake ta faman gaida shi sai daya gama shiga,, ya duba mara sa lafiyar sannan ya wuce office din sa_…….

_wata nurse ce ta shigo sir an kawo wata tun dazu kusan 4hour’s bata haihu ba’_
_okey muje na ganta, kayan aiki yasa suka tafi yana ganin matar ta sha wiya cikin ikon Allah ta haihu lafiya.._

_Karfe 5:00 ya tashi gidan inna ya wuce dan wannan ya zamai mai jiki kullum in ya tashi aiki sai yaje sun gaisa’ sallama yai inna tace ango na sannu da zuwa_!

_yauwa matar kirki, dafatan dai kinyi towo?_

_ja’iri nayi bazan bayar ba, kaje matar ka ta baka!_

_lallaba ta yai har tabashi yaci, “inna gaskiya kin iya abinci”!_

_to idan kai aure na koya ma matar ka.._

_”maryam har kin dawo naga kinyi sauri fa?_”

_kinsan shi novel bai da nauyi shap shap ne angama!_
_to nagode_

 

*wannan littafin na kudine domin Neman Karin bayani sai Ku tuntubeni a 08108353370*Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

 

 

Name: [Kowa Yaci Zomo Littafin Hausa Novel]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

Leave a Comment

error: Content is protected !!