Hausa Novels

Labarina Hausa Novel True Story

Labarina Hausa Novel True Story

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Labarina

 

 

By Rukayya maman Alaina

True life story

 

1……

 

Khadija,khadija me kike yi ne haka nake ta kiran ki baki ji ba Khadija na hango kwance akan gado tana kuka oh ni khadija if i can ever change my destiny i can change it to be married early ya Allah ka bani miji nayi aure ya Allah aure nake so, so nake yi nayi aure sautin kukan ta ya karu, yanzu labarin zai fara khadija Abdullahi yar kimanin shekara 23 a duniya wadda take garin kano khadija ta tashi ita kadai a wajen maman ta sbd maman ta ita kadai ta haifa a duniya sai dai tana da yan uwa da suke mahaifin su daya susu hudu akwai Fatima itace baba tayi aure da yaran ta uku, sai namiji me suna khamis sai mace mai suna hajara kuma duk sun girmi khadija sosai dan ko karamar ma ta bata shekara 7 khadija ta taso bata da wani abokin shawara idan abu yana damunta sai dai ta shiga daki tayi ta kuka shiyasa idan tana cikin damuwa bata da abinyi sai kuka

Yau take sallah karama kowa kagansa zaka gansa fes da shi ya dau wanka anyi girki ana ta kaiwa gidan yan uwa da dangi khadija, khadija naam mama kizo ki dauki abincin nan ki kai gidan mami to mama dan Allah ki bari 5 ta karasa sai naje na kai mata to shikenan biyar din kuwa nayi khadija ta dauki flaks din abincin sallah ta tafi kaiwa gidan mami dake layin gaban gidan su dake unguwar gadon kaya ta dauki abincin tafito daga gida tana shan kwana kuwa sai ga mota tayi packing a gaban ta da maza biyu a ciki daya daga cikin su sai yace.

Aymana Romantic Love Story

salama alaiku har nayi shiru zan cigaba da tafiya sai ya kuma yi min sallama sai na amsa yace min yam mata idan bazaki damu ba dan Allah numbern wayan ki nake so tunda na taho daga nesa na hango ki naga kin burge ni sosai sai ya bani wayan sa kiran iPhone 13pro max na saka masa lamba ta kawai sai na karba na saka masa yace ya gode na juya na cibana da tafiya naje gidan mami na kaima ta abinci na dawo gida ina shigowa sai waya na ya fara ringing na dauka assalama alaikum waalaikumus salam aka amsa min daga daya bangaren ranki ya dade ina yini na amsa da lafiya lau y gida yace Alhamdulillah nace bangane me magana ba yace nine wanda kika bawa numbern ki dazu sunana.

Muhammad idan bazaki damuba ina so mu hadu dan Allah muyi magana sai nace to ba matsala to ki kwatanta min gidan ku zanzo anjima sai nace ai a inda kaganni dazu yana kallon gidan mu sai yace to shikenan sai nazo nace Allah ya kawo ka lafiya mukai sallama.

Leave a Comment

error: Content is protected !!