Labarina Na King Abdul Hausa Novel
Tag: Labarina Na King Abdul Hausa Novel
PAGE _ 1
………………..
“Tabbas idan da rai! da sauran kallo kamar kullum dai Abdulrrashid ne sunana,King Abdul lak`abina ne a gun abokaina.” na zo da batun soyayya ko na ce “rayuwar kauna.”
Wata rana ne ranar Asabar tabbas, bazan man ta ba. ina zaune a ya na yin da ban son naji an kira sunana, domin kuwa a lokacin jikina ba ko sisi! sai fa man hamma nake naji an kira wayata ina d`agawa sai naji an ce “da ni “Abdul barka da yammah.”
na amsa sallamar ta gareni sannan na yi tambaya? da wuri saboda banga ne ko wace ba.”
“Baiwar Allah wacece ke zan so ki mun bayani?.
sai ta fa ra fad`a mun sunan ta Salima d`iya ga mutanen Adamawa ta k`ara da cewa “na ta so da jin labarin soyayya da kauna anan nasan ka, ba a fuska ba sai dai a gun labaran ka na soyayya.” hak`i k`a kai ma ka zama gwarzo ka iya tsa ra labarin Soyayya har da bayanan kauna.” na ce “ma ta nagode Baiwar Allah a ina ki ka samu number ta?” sai ta ce “a gurin wata K`anwa ta da mu ke nan gida” na tambaye ta sunan k`anwar?” Sai ta ce” kar da na yi bin ci ke ta kira ni ne domin ta gaya mun soyayya ba bu gar gada da ta ke a gareni dallin labarina.”
Mai karatu mu Hadu a kashi na gaba.
07045268231
[27/08, 9:32 pm] +234 704 526 8231: *LABARINA*
*NA KING ABDUL*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
*____________________________________*
“Bigiren so a zuci wani tab ki ne.” acikin nan ya ke fa ke wa. ya ma maye dukan wannan tab kin ya za ma Sarki .
Ku ci ga ba da kasance wa Da ni
Page 2
………………..
“A kullum dai mai ra ban shan duka! ba ya iya gu je masa, Salima ta sa ke kirana a waya.” Sallama tai a farko, na amsa mata, ta ce “Abdul ko na ce rabin raina!, Barka da warhaka.” Shiru na yi sannan sai na yi ma ta magana, “baiwar Allah ki bar zancen soyayya gare ni, dan bansanki ba, ban ma yadda ke” mutun ce ba, ga shi ki na ta batun ce wa wai mun za ma d`aya. Dan “Allah ki gaya mun labarin ki”. domin na huta, zuci ta na tinanin! wacece ke da ki ke san ki kar ni.” Salima ta ce “Abdul ni mai San ka ce” ba bu batun nai ma tsa na. gobe Kano” zan zo domin kasan sura ta nagan ka ka ganni nasan za ka fi fahimtar Soyayya ta gare ka.” abun ya rud`a ni k`warai, na ka sa fad`ar ko mai ta ce “zan zo
Saboda kai Abdul,sai ta kashe waya.”
na zauna ina tunani kan wai “meye ke faruwa? wacece wannan kuma?” Sannan meye take nufi har haka?” Soyayya ce? shin ko dai Shiri ne wannan ?”
na ka sa bai wa kaina amsa.” du da Sanin So Gwargwa do a kwakwalwa ta, amman na tu na ce “wa wanda ke so, kan abin da ya ke So Badidi ne Allah ya ka wo ta..
“Mai karatu
mu Hadu a kashi na gaba.
07045268231
[27/08, 9:33 pm] +234 704 526 8231: *LABARINA*
*NA KING ABDUL*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
*____________________________________*
PAGE 3
………………..
Salima ‘ya ga mutan Adamawa, ta sanar da ni ce “wa za ta zo Kano na ganta ta ganni domin na fahimci Soyayyar ta gareni.”
“asalin zance Salima ta na da masoyi wanda ita sam ba ta so.” iyayen ta sun yar je shi za ta aura. ita kuma a zuciyar ta Abdul shi ne zahirin ran ta. Salima ta sa ke kirana da sakon ta na ce “wa Abdul idan na zo kano kar ka bar ni na sha zafin rana.”
na ce “idan kin sau ka gida ki kirani ni kuma zan zo gareki”.
Ta ce “nagode Abdul toh zan kira ka.”
Na ce ” babu ko mai masoyin ka ai ka sa shi a Inuwa.” bayan mun Kam mala wayar mu ni da Salima.” ashe k`anwar ta, ta ji ko mai, a za tan K`anwar, Salima wasa ta ke, ba za ta zo Kano ba, zancen ka wai ta ke, domin kwa auren Salima ya riga ya zo, sai da gari ya waye, iyaye gun ta su kai ta ne man ta Salima su ke kira a waya ita kam tu ni ta chanja layi wanda ta sa Number na ka d`ai, ana cikin haka sai K`anwar ta, ta ce “Abba ni fa ina zargin! wani abu jiya naji Aunty Salima ta na waya ta na ce “wa za ta Kano da alama ta na da wa ni masoyi a chan “.
a she Abban, Salima soja ne sannan capting ne, ta ke ya ta shi ya hau motar, garin kano ya nu fa! ni kwa ina gida da Abokaina mu na ta Labari, sai naji an kira Wayata da na du ba sai naga Sabuwar Number.
nayi Sallama sai na ji an ce “Abdul Salima ce, gani na k`ara so Kano”.sai nai murna na ce, “barkan ki da zuwa garin Kano ta dabo.” ta ce “nagode, ka na ta ina ne? kazo ka dauke ni.” Na ce “mata A’a ki fad`a mun Unguwar da ki ka sau ka, gani nan zuwa.
Salima `ya ga mutan Adamawa, babu uwa kano, ko dangin Abba bare na Mama, ita kawai ta zo ne gu na, dan muga na, ga auren ta ana shirin d`auri Abban
ta sojane, mai matsayin capting.
Mu Hadu a kashi na gaba
07045268231
[27/08, 9:33 pm] +234 704 526 8231: *LABARINA*
*NA KING ABDUL*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
*____________________________________*
PAGE _4
………………..
Mai karatu Salima ta na tasha Abdul ta ke kira.” Abdul ka zo ka dauke ni garin akwai zafi.! “ni kwa tunanina idan na je me zan fad’i gun ta, abokaina Shawarar ku hak’i k’a ta na cikin raina.” amman, duk da haka zuwa na kai tsaye akwai shiga danger.” na ce “da Salima ki d’an tsaya gani nan zuwa gare ki ba makawa.” ta ce “nagode Abdul, zan tsimaye ka.” ana haka nazarina ya sau ya, burina Salima ingan ta.” nayi shiri na sa kaya, na d’au mukullin mashin, na ka ma hanya, Kudi a jikina(1000) d’aya ce, garin akwai Zafi! waya ta na sa ka aljihu, hanya Akwai yawan iska, ina cikin tafiya sai naji sauti a bayana.” dana wai ga ashe Sani ne babban Abokina, ko da na wai waya, a gabana” akwai wata k’atuwar Mota, take na fad’i! Babur d’ina tu ni ya yi Damage.! ni kaina ba na hayyacina aka d’auke ni, abokina Sani ya ce “ya sanni.” mai Mota ya gudu, Sani abokina ina gun sa, mun je asbiti k’arfe 12:00 na Rana, ban farka ba har sai da k’arfe 4:30 na Yammah ya yi.” dana farka sai na ce “Ina Salima?” Sani ya ce “Abdul afuwan koma kad’an kwan ta, Nace “masa a’a Sani, Salima na ke Tambaya?” ya ce “Abdul Salima ba ta nan kabar shiga Shak ku.” na tambaye sa waya ta?” ina waya ta? ya ce “ta fad’i ta fashe.! amman layinka yana waya ta.” na ce “ban wayar.” yace “Abdul yi hak’uri koma ka kwan ta, na ce “ma sa a’a burina” na ji Sautin Salima.” ya bani wayar, na kira Number Salima, mai sona.” sai wani k’ato ya d’a ga, ya ce “wayar tata mu ne mu ka sa ce layin ma daga yanzu baza ka sa ke samu ba.”
Mu Hadu a kashi na gaba
07045268231
[27/08, 9:33 pm] +234 704 526 8231: *LABARINA*
*NA KING ABDUL*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
*____________________________________*
Rabo a jali so a zuci kamar guba k’addara samun akasin abun so
Mai “karatu nasan kana ta tunani kan me ya faru da Salima, ba ni a ran kunnen ka.”
PAGE 5
Bayan jin muryar k’ato ya d’aga wayar Salima.” Sannan da sak’on sa na ba zan sa ke sa mun layin ba.”
Hak’ik’a mai k’unci a zuci ba a” fiye gane shi.”
sai na zauna ina tunani meye ya faru da Salima?” wannan wane ne?” Salima ta sadaukar da farin cikin ta ga re ni.” ta bar Maman ta, da abban ta, dangin ta da ma abokan ta, du ka saboda ni”. me ye amfanin rayuwata matuk’ar na rasata hawaye ke gudana a” ido na fiye da yadda zan iya furta wa.” ina cikin wannan yana yin sai “naji wani sabon sauti ya shigo asbiti, ashe mota ce, sai ga Sani ya shigo, na tambaye shi “Sani me ke faruwa?” wannan motar fa?” ya ce “wa ta yarinya ce masu k’wacen waya su ka gan ta akan hanya su ka ja jakar ta tak’i ta ci ka shine su kai ma ta aikin da su ka sa ba! ba ka gan ta ba.” na ce “subhanallah, an fu to da yarinyar jikin ta duk rauni.” yarinyar fara ce, doguwa, fuskar ta kamar d’iyar Arab’ ko na ce “indian.” ta ku sa da mu aka wu ce da ita, zuwa d’akin duba, na ce “Allah sarki, Allah zai sa ka mata.” ya ce “Dan Allah malan ka kwan ta, ka da me ni, baccin ka ya na da amfani, kafin likita ya zo ya salla me mu.” toh “naji dan Allah k’ara kira mun number Salima.” ba garda ma ya kuma kira amman kash, a kashe wayar.”
sai na kwanta,
cikin sa’a kuma bacci ya dauke ni,
bayan na farka doctor ya zo ya du ba ni, ya ce “bakomai jiki na ya yi kyau, za mu iya tafiya, Allah ya tsa re ga ba
“Sani ya ce “amin doctor mun gode.” na kalli aboki na’ na ce “nagode Sani, Allah ya bar mu tare.” ya ce “malan ta shi mu je, ya kamani ya d’agani sannu_ sannu bayan na ta shi za mu futo, sai mu ka bi ta d’akin da aka kwantar da yarinyar nan.” Sani yace “mu k’ara sa mu yi ma ta Sannu_ na ce “toh muje.'” bayan mun shiga sai mu ka tadda ita ta na bacci.”
na k’ara kallan ta na ce “mata sannu_ duk da ta na bacci, na ce “Sani muta fi k’afa ta zafi take mun, ya ce “mu je. bayan na ju’yo, yarinyar nan sai na ji ta kira sunana, “Abdul ka zo, idan ban sa me ka ba ba zan rayu cikin farin ciki! ba.” da jin wannan (sautin) jiki na ya d’au kyar ma, ko da na juyo! acikin baccin ta ne ta ke sambatu, Sani ya.ce “mu tafi dan Allah.” na ce babu batun tafiya wallahi, har sai na ga farka war ta na ce “mu sa mu guri ka wai mu zau na.” ya zaunar da ni, shi ma kuma ya zauna, ba ji’ma wa doctor ya shigo, ya tambaye mu? ya mai jiki? mu ka ce “da sauki ga ta nan bacci ta ke.”
Mai karatu” shin ka na ga nai murna Salima ce a gaba na?” ko kuma dai naka ma gaba na??
mu Hadu a kashi na gaba.
07045268231
[27/08, 9:33 pm] +234 704 526 8231: *LABARINA*
*NA KING ABDUL*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
*____________________________________*
“Nazarina kan abun so, bai fi na sa me shi ba.” burina bai wu ce wannan ba, amman hakan ya samu ne A’a k’addara ba ta bari ba.”
Ku kasan ce dani.”
PAGE 6
“Bayan mun zauna ni da Sani aboki na, du ba da jikina ba bu k’arfi, sai na Rab’i bango, sanyin bango sai ya sanya jikina sanyi, da ga nan bacci sai ya kwasheni, Sani an kira shi a waya ya fu ta waje, likita ya na cikin du ba yarinyar nan mara lafiya zafin ciwo ya sa sai ta farka.! yace “ma ta Sannu_ sai “ta tambaye shi Doctor ina Abdul?” Ya ce “Abdul kuma? Baiwar Allah yi hak’uri ki koma ki kwanta.” ta ce “ma sa ba za ma in dai har ban ga abin sona ba.” sai ya ce “wanene Abdul? Ki fad’amun, ni kuma zan taima ke ki.” sai ta ce “wani ne wanda ya yi silar zuwa na kano.” sai ya ce “yanxu yana ina?” Sai ta sauk’o daga kan gadon jinya sautin k’afar ta yasa ni na motsa, bayan na motsa a kusana” akwai wani kofi da ruwa a cikin sa , na ture kofin ruwan ya zube, sai na bud’e idona, sai naga yarinyar nan ta na magana ita da doctor, a kan ya ba ta guri ita waje za ta futa, neman Abdul.” sai naji Sani a waje ya na kiran sunana, ban amsa masa ba sai nai wa doctor magana, “menene ke faruwa?” Ya ce “malan ka ga mai jinyar ku ce wai lallai sai ta futa k’ofa.” na d’aga kaina zan kalle ta, sai ta juya fuskar ta, fushi ne ka wai acikin ta, na ce “mata sannu_ Baiwar Allah, amman da kin yi hakuri ai ciwo lalura ne da zarar kin samu sauk’i, waje tilas ba bu mai hana ki.”
koh da ta ji muryata yarinyar nan sai ta juyo cikin fara’a da farin ciki, kafin ta juyo sai ga Sani ya shigo, d’akin, nima sai na juya na kalli k’ofa.” ba ta ga fuskata ba, sai ya ce “maman ka ce ga ta chan ta zo, ta ce “ka futo mu tafi gida.” na ce “ok muje am d’an rik’eni dan Allah, kafata zafi! Take mun.” Sani ya rik’eni, za mu fu to sai naji, farar yarinyar nan k’irar ta irin ta mutanen birni da bakin ta ta ce “Abdul Salima ce.” sai naji kamar wani mashi a zuciya ta ya
soke ni.” na juyo da karfi duba da ciwon k’afa ta sai na fad’i k’afar tana ta jini sai na zauna, na ce “Salima ta ce “Abdul sai ta zo kkusa dani ta zauna.” Sani ya na tsa ye yana kallona.” ta ce “Abdul sanka da kaunar ka, su na cikin raina, ta na cikin fad’ar haka sai jiri ya zo ya d`aukeni, saboda jinin da ke zuba a k’afata”, bacci nan na fara aka dorani kan gado ana yi mun aiki, Salima dai “murna sai wanda ya gani, sai suka gaisa da abokina sani kamar sun saba, ya ce “da ita ya jiki?” Ta ce jiki Alhmdllh…..
Mu Hadu a kashi na gaba..
07045268231
[27/08, 9:33 pm] +234 704 526 8231: *LABARINA*
*NA KING ABDUL*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
Karin wasu littafai da zaku so
-
Matar maza 3
-
Zuciya ta
-
Mahaukaci ko boyayyen masoyi
-
Wuka a makoshi
-
Aure da haihuwa
-
Husna Hausa Novel
-
Musayar Zuciya
-
Gangar Shedan
-
Angon mata biyu
-
A gidan mu take
-
Bafulatanar Rugga
-
Matar yaro
-
Mr Bello
-
Mijin Buzuwa
-
Gidan Uncle Complete
Powered by: www.mynovels.com.ng
*____________________________________*
(“Yadda da aminci su tabbata a gurin ma,abota aminci da masu san cika alkawari.”)
PAGE 7
Bayan da su Sani ya ɗora ni kan gado ban d’au ki lokaci mai tsayi ba, likitan ya shigo ya du bani cikin k’ank’anin lokaci na farka.
Ina yun ƙurin ta shi abokina Sani ya zo, ya dafani.”
Ya na murmushi ya ce “A’a bi sannu_ abokina.”
Salima na gefe na ta na kallo na, zuciyar ta cike da farin ciki, nima ba na jin rad’ad’in ciwon da ke jikina ina mai cike da ɗaukin na ji Salima ta furta wata kalma agareni, a hankali na ɗan gyara kwanciya ta na , d’an kishin giɗa, bakina na furta Salima. ” yanzu ya kike jin jikin naki? Ta ɗan yi fari da manyan idon ta ta ce “da sauki Masoyi na ɗan sa ci kallonta kad’an na ce”mai ya faru da ke? Suwaye sukai silar shigar ki wannan yanayin?”
ƙasa tai da kanta tayi ta na mai wasa da zoben hannun ta cikin muryar ta mai taushi ta ce “Aa Abdul wannan ba lokacin magana ba ne kabari ka samu sauk’i, jikin ka ma yi maganar”
A hankali na saki lallausan murmushi na ce “Salimmmmat na ɗan ja sunan na ta ya sanya ta ta ja, doguwar ajiyar zuciya sannan ta amsa, min ta na mai bayyanar da murmushi.
abokina Sani ya fito daga ɗakin ya barni da ga ni sai ita sai na kalleta cike da murmushi akan fuskata
Salima, ta matso kusa da gadon da nake a kwance, ta zo dai_dai kaina, ta zauna, ta ce “Abdul” sai na ɗaga ido na kalleta mai karatu, ni kaina bansan mai na gani a cikin idan ta, ba.” amman dai nasan ita, ba kamar saura ba ce, na ce “na,am masoyiya ,”.
a hankali ta ce “na shiga yanayin da banyi tunanin ko tsammani ba, akan ka”.
Na ce “Salima, kin san shi So! kaddara ne!, sannan jarabawa ne.”
ta sauke ajiyar zuciya mai nauyi ta ce
“a littafin ka ina yawwan ganin haka, amman banza ci abin yana faruwa a zahiri ba, amman bakomai, tunda yanzu gani kusa da kai rabin rai! mak’urar kusanci.”
Na d’an kalle ta fuska ta fal farin ciki, na ce “kuma duk ta dalilin SO ne rabi raina murmushi tayi kana ta ce” Abdul nawa.” na dan lumshe ido na ce “na,am tawan .”
A hankali ta motsa ɗan k’aramin bakin ta, ta ce ” I love you with all my heart “.
Na ɗan daga kaina da sakin mu murmushi da ban san lokacin da ya subce min ba na kalle ta cikin ido nace “i love you more! Salima.”
Muna cikin hirarmu ta masoya ! muna shauk’i, sai ga mamana. ta shigo tare da Sani, ta du be ni ta ce
“Wacece wannan?.” Na d’an yi shiru na ce “ummah cikin tsawa ta kuma sake tambaya na da “wacece wannan? na ce “Abdul. ”
Umma ta hanani, kula yamma ta saboda tayi alk’awarin had’ani da yar kanwar ta da ke sokoto, sai nayi shiru, Salima na tsaye ta sun kuyar dakai abin tausayi, zuciyata tayi rauni na ji hawayen k’auna na silalowa daga kwarmin idona suna dira a zuciyata.
Mai karatu mu Hadu a kashi na gaba
07045268231
Leave a Comment