Hausa Novels

Lamrat Romantic Love Baby Story

Lamrat Romantic Love Baby Story

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: Lamrat Romantic Love Baby Story

tsaye take a gaban mirrow tana tsantsara make up, taci wani uban wando da riga wacce bata huce iyya cibiyyar taba, tana make up  tana rawa tana karkaɗa waist  ɗinta da brest wanda suke firgitar da samari hakan tasa kowa ke mata kallon ƴar iska, sannu ahankali take motsa bakin ta tana waƙar oyya wajiyo beby see wara kariba sisiyo karibo sisiyo karibo ohhye, Munaya ce tayi dariya haɗe da girgiza kai tace.

 

 

“nikam lamrat kina mantawa kina da aure ne ko, irin wannan zuba iskancin kamar wacce bata da mai gaya mata”

 

“Kutumar uban auran” lamrat ta faɗa a hargitse, idan akwai abinda ta tsana bai huce ace mata tana da aure ba, “ai wlh jina nake kamar kowacce mace domin haryau a leda nake sabuwa filce ni danma kiji ta” faɗa tana murguɗawa Munaya baki”

 

“Hehehehe habawa yarinyar kinsan dan wannan  jarabar sha’awar taki aka aurar dake ga miji jarumi wanda zai iya ɗauke jarabarki, amma kicemin ke sabuwace saikace wata ni”

 

Banza lamrat tayi mata dan baƙaramin ƙokarin mgna tayiba yanzo, hasalima idan ba Munaya ba bazaka taɓaji tayi mgana wacce ta huce 20minutes ba, saida lamrat ta gama make up ɗinta sai zuba uban ganshi take tana tako ɗai² sannan tace.

 

“tabbas allah yayoni mace mai ƙarfin sha’awa amma anyimin zaɓan tumin dare, bani da lokaci, dana baki labarin wacece lamrat, yanzon aina zama lamratu, wlh na tsani Yisham banason ganinsa ko kaɗan bare najishi a jikina, kinsan tunda nazo gidannan babu taɓa haɗa gado dashi ba, hasalima ya auronine dan ya ganamin azaba da sha’awar da allah ya ɗoran, saidai na dinga shan ruwan tea da lemon  tsami ko nayi azumi, wlh tunda yana yimin kallon ƴar iska saina fara nunamai kalan nawa iskancin mtwsss”

 

Juyi kawai Yisham yake akan gado yana lumshe idonsa yana tunanin lamrat, shikaɗai yasan abinda yake zuciyyarsa, amma yanajin sha’awar yarinyar gashi dai basonta yake ba, wani irin murɗawa mararsa tayi yayi saurin yin wata ƙara tare da danne mararsa, mtwss yaja tsaki yana yana Murza mararsa  a fili ya furta “wallahi kin cika jaraba, ki bari akwai lokacin da zakiyya ragargaza son ranki ya faɗa yana shafa ta, ƙara joyawa yayi ya lumshe idonsa baiyi aune ba yaji anfaɗo kansa, yayi saurin rungome abinda ya faɗomai sannan ya buɗe idonsa a hankali wazai gani lamrat ce kwance akan ƙirjinsa idonta ya kaɗa yayi ja..

 

 

 

*بسم الله الرحمن الرحيم*

 

 

Saurin ɗagata yayi daka jikinsa, sannan ya sharara mata mari haɗe da hanka ɗata yace.

 

“waike wacce irin jakar yarinya yace, nace na tsaneki bana sonki ko inda nake banaso ki raɓa da alama sokike na kararrayaki na zubar kuma na karya banza”

 

 

Tunda ya fara magana batace komai ba sai juyi take akan gado, tana kiran sunnan allah ba ƙaƙƙautawa, wani irin azaba takeji a cikinta ita kaɗai tasan abinda yake damunta, sotake ta tashi ta kira Munaya takaita asibiti amma ta kasa, hawayene kawai yake sauka akan fuskarta, ganin bazata barmai ɗaki ba yasa yaja ta aƙasa har zuwa ɗakinta sannan ya hanka ɗata ya koma ɗakinsa, wajan awa uku tana ciwon ciki tuk ta fita haiyyacinta tun tana kuka harta gaji, ahaka harta samu ya sassauta mata ta mike ta ɗauko ruwa mai sanyi haɗe da magani tasha ta haɗa tea babu madara ta saka lemon tsami tasha tana kan bed a haka har bacci ya ɗauketa.

 

 

Yana zuwa ɗakinsa ya faɗa kan bed yana maida numfashi kwata² baya son ganin Yarinyar sabida wani  issue nasa komeye shi ohho idonsa yaja ya lumshesu, a hankali wayarsa ta fara ringing alamar an kira  bai damu da kowaye ba ya ɗaga wayar daka can ɓarin akace.

 

“hello my jerri, where are u, am was loking for u since ”

 

ɗan murmushi yayi kaɗan badan yasu ba yace.

 

“my zezee how fer na, where  are you  now?”

 

Da muryarta wacce bata fita sabida tsabar iyya yaudara  tace.

 

 

“my jerri yanxo ina tahir guest palace na nasarawa”

 

 

“owk am on mah way, kawai ya faɗa ya kashe wayar,wanka ya tashi yayi cikin 20minutes ya tsala wata uwar kwaliyya, wata shadda galila ya saka kansa yasha gyara, wayoyinsa ya ɗauka masu kirar iphone11pro ya ɗauki key ɗin motarsa yayi waje, da gudu wasu sujoji wajansu 10 sukayo kansa hannu ya ɗaga masu alamar su tsaya hatta driver  dake toƙashi yace bayaso, mota ya shiga yasa mata key yajata a goje, sai nasarawa.

 

muryar da taji ana kiranta a hankali yasa ta buɗe idonta ta saukesu akan Munaya ɗan ya mutsa fuska tayi sannan ta miƙe zauna tace.

 

 

“wlcm  Munaya”

 

Haɗe fuska Munaya tayi tace.

 

“dunda naganki a haka nasan babu lpa, nikam nagaji inason kiban labarin auranku da har Yisham yake maki haka, dukkan namiji mai lpa ya ganki a gidansa to wallahi fita mai sai kinyi da gske zai yishi, indai kin yarda dani a matsayin ƙawa inason kigayan wannan ɓoyayyan sirrin nan naku.

 

 

Hannu tasa ta goge hawayen fuskarta tace.

 

kamar yadda kika sani sunana lamrat khaleel samba, Allah ya yiwa iyayena tarin arziki mai yawan gske, allah bai taɓa bawa babana khalel samba haihuwa ba, lokacin daya fidda rai da samun ɗa allah ya bawa mahaifiyyata ciki murna wajan iyayena baa mgn tun ina ciki suka ɗau son duniyya suka ɗoramin, haka har aka haifeni iyayena har tsorata sukai sabida kyan da allah ya bani, inada shekara 5 kakata taxo tace dole saita tafi dani itama tana  buƙatar wani a wajenta, mahaifiyya ta hajiyya Ayshatou tana da matuƙar biyaya haka ta ɗauke ni ta bata badan tasu, tsayawa lamrat tayi da bada labari dariyya take sosai haushine ya kama Munaya tace.

 

 

“kinga malama banason jan rai wlh yanzo zan bar maki gidanki ta faɗa tana tashi tsaye”

 

 

Lamrat tayi far da ido kafin ta lumshe sex eyes ɗinta tace.

 

“ay dole nayi dariya Munaya, ai yanzo labarin lamrat zai fara a ƙauyen wudil, lamrat taci gaba da cewa.

 

Da gudu na sheƙi zuwa gidan inna ɗaurin ƙirjine a jikina, joyawa nayi naga karan dana tsokano yayo kaina, wani ihu nayi har ɗan kwalin dana ɗaure ƙirjina yana faɗowa ɗagowa nayi da zumbar cigaba da gudu kaiwai sai nayi karo da mutum.

 

 

11-15

 

 

 

*بسم الله الرحمن الرحيم*

 

Kallon mutumin ta shigayi, daka ƙarshe ta fashe da dariya tanayi tana rike ciki,magana takesonyi amma ta kasa sabida dry, iyakar yaushi mutumin yaji shida yazo dan taimaka mata ashe mahaukaci ma ta ɗaukeshi, da kyar ta dai² ta kanta sannan ta rike ƙugu tana faicing mutumin tace.

 

“kut malam amma modi sunanka ko, wannan munin naka yasin ko a film ban taɓa ganinsa ba” ta faɗa tana jiran amsa

 

Da mamaki a fuskar muttaƙa, yana kallonta yaji gaba ɗaya ta gama yimai har wani haɗiyyar yawo yake yana rufe ƙananun idanunsa masu kalar ja yace.

 

“mekike nufi da hakan”

 

Kyalkyalewa tayi da dariya har tana riƙe ciki, ganin zata mai dashi sauna tace.

 

“cewa nayi a wajanwa ga gaji muni, babbarka ko babanka, yasin na daɗe banga mutum mara kyau kamarka ba”

 

zaro ido muttaƙa yayi tare da dafe ƙirji, sai gashi yana shafa fuskarsa da hannunsa, kamar me shafa munin ta Lamrat tace yana dashi, magana zaiyi yaga tanaja baya kamar wacce taga wani abu, da gudu tayi cikin gida kafin yayi wani yunƙuri kare ya danneshi ya haɗe da tumurmushesa, wage baki muttaƙa yayi yana ihu domin karan ya fara cizonsa, leƙowa tayi tana dariya haɗe dayin shewa tace.

 

“allah shiƙara walahi na tsani mutum mai shisshigi, kaɗan daga cikin halin Lamrat wlh ta faɗa tana shigewa cikin gida”

 

Inna daƙe kan kujera a zaune tana gyaran farce tace.

 

“lamratu daka ina haka dobeki ko kayan arziƙi babu”

 

Kai inna nace kidaina cemin lamratu kinƙi ko salan yaran layin nan suji ko, niban son raini wlh.

 

Izzar so Novels story

Tsayawa lamrat tayi da bada labari ganin lokaci ya ƙure batayi abinci ba, numfasawa lamrat tayi tace.

 

“Munaya wannan labarin bamai ƙarewa bane, bari nayi girki kar wannan jarababben ya dawo, kinsan duk abinsa baya fita waje cin girki indai yana gari, ke wlh ni so nakema ya koma wajan aiki na gaji da jarabarsa wlh”

 

Ɗan ƙwabe fuska munaya tayi tace.

 

“nidai ba wannan ba yaushe zaa cigaba da bani labari pls”

 

Uhm kekam munaya badai sonji gulma ba, wannan labarin caƙwakiyya tayi yawa a cikinsa, yanzo kiyi haƙuri gobe kya dawo ko nizanyi aiki ko zaki tayani?”

 

Aa nikam tafiyya zanyi bazan sa maki hannu a girkin mijinki ba cewar munaya.

 

Kallonta lamrat tayi sannan ta girgiza kanta tace.

 

“na you sabi, ta faɗa tana ficewa a ɗakin”

 

Wajan ƙarfe biyar na yamma ta gama haɗa komai a capet na parlour dan bayacin abinci a kan darning, kuskus tayi yaji cayan lambo da hanta sai ƙamshi yake, sai haɗin fruit dayasha ƙanƙara, sai farfeson kifi wanda yaji kayan gamshi, sai haɗin zubu wanda yaji cocomber da abarba, wanka ta shiga tayi sannan ta tsala uwar kwaliyya seket tasa iyya karshi cinyarta sai ƙaramar riga wacce bata da hannu gashin kanta ya sauka a bayanta, yau babu make up a fuskarta sai liptics, sai zabga ƙamshi take, tana kwance tana chart a wayarta taji ƙarar belt alamar ya ƙarasu, tsaki taja a hankali sannan ta miƙe taje ta buɗe mai, turus yayi yana ƙare mata kallo, har wani lumshe ido yake, itakam kuson ganinshi batayi ya gama fita a ranta ɗan tsaki ta ƙaraja a hankali.

 

Zaro ido Yisham yayi dan yaji tsakin nata, joyawa tayi zata bar wajan yayi saurin riƙo.

 

lamrat

Leave a Comment

error: Content is protected !!