Android App

Latest MTN and AIRTEL free browsing with stark vpn

Tag: Latest MTN and AIRTEL free browsing with stark vpn

MTN UNLIMITED FREE BROWSING TA HANYAR AMFANI DA STARK VPN.

Masu amfani da layin MTN kuma ga naku, steps daya ne da yadda ake saita na AIRTEL

Don haka kuma yanzu zaku iya free browsing kuma unlimited ta hanyar amfani da Stark Vpn a wayar ku ta android; hanyar da zaku bi domin saitawa shine;

•Da farko ku tabbata kuna da layin MTN wanda babu data ko kudi a ciki

•Sai kuje playstore kuyi downloading STARK VPN RELOADED ko ku dannan link dinnan domin downloading https://play.google.com/store/apps/details?id=istark.vpn.starkreloaded

•idan kun dauko application din sai ku shiga ciki, alokacin da kuka shiga sai ku kunna datar a wayarku (amma bada layin MTN dinba) za a iya bude muku hotspot datan ko da 10mb ce ta isa, kawai application din zaiyi updating na tweak ne

•idan kun kunna data dinku zakuga gurin da akasa update tweak sai ku danna ku jira ‘yan mintuna kadan yana gama updating sai ku zabi MTN UNLIMITED ku dannan connect kamar yadda zakugani a hoton kasa

•Daga nan zaku fara browsing dinku for free da layin ku na MTN

NOTE: Kowanne lokaci service din zai iya tsawaya., Nagode

Leave a Comment

error: Content is protected !!