Hausa Novels

Littafan Hausa Guda 20 PDF da na Documents

Littafan Hausa Guda 20 PDF da na Documents

 

 

 

 

 

 

 

Tag: littafan Hausa Novel

Zaku iya sauke littafan Hausa Novels masu dadi anan wadannan litafai sun fito ne daga marubuta kala kala.

Idan baku sauke manhajar mu ta hausa novels ba to ku sauke ta anan HAUSA NOVELS DOCUMENTS wannan manhaja ta kunshi luttafan hausa da dama tsofaffi da sabbin fitowa.

Zaku iya samun dukkan littafan da kuke so a wannan manhajar. Wannan manhaja ta hausa novels ba nan ta tsaya ba ta kunshi littafan hausa novels na audio wato na saurare.

Manhajar Hausa Novel a kullum tana updating maana ana saka littafai sabbi a koda yaushe. Wannan manhaja kyauta ce kuma zaku iya amfani da ba tare da an kunna data ba.

Wannan makala tana kawo muku littafan Hausa Novels kala kala kama daga na romantic, na soyayya da na nishadi har ma da na tarihi zaku iya saukar da kowane littafi a kyauta.

Haka kuma a wannan shafi namu zaku iya tambayar duk littafin da kuke so ta hanyar comments, muna kuma da shafin WhatsApp , Telegram tare da Instagram.

A wannan manhajar ta Hausa Novels akwai littafai kamar su Mijin Kwaila, Jarababben namiji, jiki na yake so, Gidan Uncle da ma wasu littafai da kuke nema wadanda baku samu ba.

Ga wasu jerin littaffan Hausa da ke cikin wannan manhajar tamu ta hausa novels kuma a ciki zaku iya sauke kowane littafi kyauta.

 • Gidan uncle
 • Mijin kwaila
 • Jarababben namiji
 • Mijin buzuwa
 • Mijin yarinya
 • Jike ba yake si
 • Mijin hausa novel
 • Mijin yayata
 • Matar makaho
 • Tayi man kankanta
 • Ta cuceni
 • A sanadin boko
 • Kallo daya
 • Kwai cikin kaya
 • Saran boye
 • My uncle
 • Uncle ne
 • Masarautar Jordan
 • Mafarki na
 • Kuruciyar minal
 • Mr Bello
 • Juhud
 • Amrah nake so
 • Na fada soyayya
 • Ci ranin amana
 • Auren bazawara
 • Auren yarinta
 • Auren Lagos
 • Al’adun wasu
 • Aymana romantic love story
 • Ummu Aymana
 • Yar Mulki

Wannan manhaja ta Hausa Novels zaku iya sauke ta anan kana idan kun sauke ku taimaka ku turawa yan uwa da abokan arziki domin suma su karu da ita.

hausa novels

 

8 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!