Hausa Novels

Love Cycle Hausa Novel

Love Cycle Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag:  LOVE CYCLE

 

 

Written by

 

*@nnafie*

(Smll but mighty)

 

*writer of*

Saif

Adaan

Wada mafita

Saboda duniya

Love cycle……

 

 

Bismillahir rahmanir raheem

 

Love cycle (9

Bayan komai ya lafa Fannah that is so excited tabi yan uwanata da kallo gani take kamar a mafarki tace “gani nake kamar mafarki nake”… Farouq ya dage gira daya yace “really kuma gashi a zahiri ne”… Ta kara kallon cute guys din dake gaban ta tace “are my family so cute lyk dis”… Sultan yace “you’re cute shaa so expect all ur family to be cute”…. Murmushi tayi wanda har dimples dinta suka lotsa… Tace “I never expect you guys are simple bn dauka zakuyi farin cikin gani na ba”.. Farouq yace “both of us ware wrong.. Mun dade muna neman ku tunda muka taso muka fahimci cewa familyn RADDA suna cikin kuncin rashin ku… Ana maganar uncle kamar yana nan duk dake kuma kullum cikin jiran dawowar ku muke grandfa kullum burin sa ya sake ganin Muhammad kafin ya bar duniya…. Snn muna tsoran yanda zaku tare mu.. Munsan zaku dauke mu a matsayin wadan da suka tsaneku suka watsar daku.. Amma duk da haka iyayen mu suna neman ku dan su roki gafarar ku…. “…. Fannah rasa inda zata saka kanta tayi sbd farin ciki.. But bata san ya dad dinta ze dauki wnn ramari ba … He may be happy or not….. Cike da farin ciki tace “ynx idan munje Nigeria everyone will be happy with us . and grandfa will not send us back”.. Sultan ne yace “tab ke kinsan yanda kowa ke sonku kuwa bari kiji duk kyautar da grandfa zeyi wa yaransa se ya hada da muhammad dinsa.. Idan kana son ganin farin cikin sa kace masa Muhammad dinsa ze dawo da family dinsa”… Fannah ta tallafe cin dinta ta kallon cike da farin ciki….. Farouq yace “see you kin wani girma sosai… I can recall sanda akaje dake kina jaririya” da sauri ta rufe fuskarta.. Sultan yace “tym din idan zan tuna Da muka dauke ta tayi ta kuka but Amoon na daukar ta tayi shiru”… Da sauri tace “Amoon yana kasar nan shima ko?”… Farouq yy “murmushi yace wnn aljanin ynx zaki gansa kuma ki nemesa ki rasa ynx baya London last week da mukayi waya yana spain”… Shiru fannah tayi domin kau ta gano wadan nan sune maza na farko da aka fara haihuwa a family . ynx ta hadu da UMAR da USMAN saura SADEEQ da ALIYU….. se kuma sauran yan uwanta ganin su farouq kade ya tabbatar mata da family dinta are so cute snn ganin su kade yasa mata dokin kasancewa dasu… She wish ace Amah na nan da shi zata fara bawa lvr… tace “soon inshaallah zan san kowa ynx ku zo muje gida”…. Sultan yace “oh god… Iya yawan shekarunki fa rabon da naga Abba”… Murmushi kawai tayi tana mikewa… Da yake kowa da motar sa.. Se duk kowa ya shiga tasa fannah ta shiga gaba domin zuwa gidan su kuma duk sukabi bayan ta…. Har suka isa… Su sultan suka fito suna kallon dankareren gidan su fannah wanda da ka gani kasan meshi ya tara…. Fannah ta dubesu tace “this is where we leave”… “Daddy , mommy, me and my brother… That’s all we’re four we lack family but we leave a happy lyf… Sometimes we need them to gist, play, fight, weddings, but we don’t have”… Ta fada idanun ta na kawo ruwa… Sultan ya dan buga shoulder dinta.. “It has all come to an end we’re here for you”.. Murmushi tayi kafin tayi gaba “let’s go in”…. bayan ta suka bi jiki a sanyaye …

Hisam ne kade a parlor suka shiga.. Da sauri ya taso ya rungume fannah.. Ta kalli su farouq tace “my brother Aliyu we called him Hisam”… Sultan ya ware masa hannu “hug me bro.. Yaro me sunan tsofi”.. Babu musu hisam yaje sultan ya rungume sa…. Farouq.. Yace “kaga ya dan dauko yandayi da takwaran nasa Amoon”… Mummy ce ta fito daga kitchen jin ana magana da hausa wasu muryoyi daban bata yan gidan ba…. Turus ta tsaya tana kallon su sultan gaban ta na wani irin faduwa dan duk da bata san su sultan ba daga sak kaman nin su da family din mijin ta.. Snn kuma ta dan sansu sama sama da suna yara.. To knn meya kawosu ina suka hadu da Fannah.. Kode neman su suke… Aikam da taji dadi dan lokaci yy da yakamata mijin ta ya koma cikin family dinsa.. Kodan fannah da ta girma.. Ita tasan mene matsalar rashin dangin a aure kuma bazata bari ya faru akan diyar ta ba…… Suma kansu kallonta suke zuciyar su na karyewa… Fannah tace “mummy yan family dinmu ne a sch muka hadu dasu…” Idanun mummy suka cika da kwalla tace “da gske wajen mu kuka zo”… Farouq yace “sure muma mun dade muna neman ku”.. Mummy da hawaye suka fara zuba a idanun ta tace “come to me my children give me a hug”… Da sauri duk sukaje suka rungumeta cike da farin cikin ta shafa kansu “you are welcome dearies”.. Ta sake su tana shafa kansu “duk kun girma”.. Dariya sukayi duka.. Tace “I can recall tym din da fannah was cry kuka dauke ta.. Wane ne ma ya dauke ta tayi shiru?”.. Sultan yace “Amoon ne”.. Tace yes “shine Aliyu ryt?” Suka gyada mata kai tace “wow to ynx da wane da wane anan”… Kowa ya fada mata suna sa…. Tace masha Allah yan hudun family… Ina Sadeeq da Aliyu..suna lpy… Suka amsa mata da lpy lau…. Wajen ta nuna masu “pls sit down bari a kawo maku coffee you’re all welcome and we’re happy to see you”… Zama sukayi cike da farin ciki Hisam ya zauna tsakkiyar su… Fannah kam ta tasa su gaba da kallo… She can’t believe wai itace tare da wasu gada cikin family dinta.. What if ta ganta a cikinsu gaba daya kuma cikin kasar ta…. Wow… Farouq ne ya katse mata tunani da fadin “madam kallon fa”… Da sauri tayi kasa da kanta tana murmushi… Mummy ta saka aka kawo masu coffee….tace “take something lunch is not ready” karba sukayi suna yaba karamcin matar… Se jan hisam suke a jikin su…. Mummy ma se tambayar su duk wadan da tasan sunan su take,.. Seta kara birgesu dukda basa tare dasu knn sun san kowa… Fannah tace “pls ku nunamin pics dinsu na gani” “see you ki bari ai zaki gansu” Cewar farouq dan tura baki tayi tana kallon sultan… Yace “srry lil sis zaki gansu soon kinga har frnds ma kinada su kamar yanda muke mu biyar kuma haka kinada sa’anni..” Cike da farin ciki tace “dawa dawa”.. Sultan yace “kinga de yusrah ce babba… Ita kanwa ta ce.. Se jidda, itakuma kanwar Farouq ce, se fareeda ita kuma kanwar sadeeq ce, se hafsat ita kuma kanwar Humaira ce, se Sumayya ita kuma kanwar Amoon ce.. Se ke.. Kece autar su amma duk sa’anni ne babu wacce ta baki wata shida a cikin su…. Farouq yace “amma de karami karami ne… Kaima ai karamim mu ne.. Humaira fa ta girmeka”… Sultan ya hararesa “to dukan ku sadeeq ne kawai ya bani 3dys kufa kwana daya kuka bani kai da Humaira ni kuma naba ma Amoon kwana biyu.. Amma ji yake kamar ya girme mu”… Farouq yy dariya dan Amoom da sultan basa ji tuwa.. Yace “kaine kacika son girma kwana biyun nan ji kake kamar ka basa shekara”… Sultan ya hararesa “dama ai dole kabi bayan sa tunda wani tym din halin ku daya.. “..

Su fannah da mummy de kallon su suke cike da farin ciki thay can’t believe wai yau sune cikin yan uwa suke ta fira.. Haka suka cigaba da fira har tym din lunch yy aka zuba a dining duk suka taru suna ci..farin ciki wajen su kamar me… Su kansu su sultan sun kula da yanda suke farin ciki duk se suka basu tausayi to been excluded from ur family Is something else….

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
Turo kofar akayi duk suka zura mata idanu., daddy ya shigo da sallama… Duk suka amsa suna mikewa tsaye…. Yayinda daddy yy turus yana kallon Farouq da sultan.. Lokaci daya kuwa ya gane su.. Dan duk da shekarun da suka dauka basu ga juna ba ze iya gane kowa a cikin su musamman ma jikoki mazan da aka fara haihuwa.. Snn kuma kowa na kama da iyayen sa…. Ya kalli farouq da tsananin kamar sa ba babban wannasa Ibrahim.. Snn ya kalli Sultan da shima kamar sa da mahaifiyar sa ta nuna masa shi dan Maimuna ne…..Umar, Usman, ya fada a ransa.. Wani abu na taso masa ta kasan zuciyar sa. .. Ganin kallon da yake masu ne yasa suka sadda kai kasa tare da gaishe da uncle din nasu wanda rabon su dashi tun suna yara…..

Ba tare da ya amsa ba… Ya wuce su ya nufi hanyar stairs….. Suna kallo har ya shige dakin sa…..

Duk kallon juna sukayi a rude dan babu wanda ze iya fasalta yanayin fuskar sa… Mummy ce ta bisa da sauri.. Yayinda idanun Fannah ya cika da hawaye….

Saman gadon sa ta same sa ya dafe kai da hannu biyu biyu.. Yanaji ta shigo yace “I want them out of this house.. Basa bukata na nima bana bukatar su meya kawosu nan”… A hankali tace “is ohk… Calm down dear… Ai basune suka maka ba.. As I told you earlier nasan dole zasuyi nadamar abinda suka maka… Ai naka naka ne”…. “Amma Halima ya dace abinda akamun nifa dansu ne koda ace mahaifina ya dauki zafi a tym din suma se sudauka da a tym din suna kwantar masa da hankali ai da duk haka bata faru ba… Da ace nasamu goyon bayan su a tym din mahaifi na baze ji zafin abin har ya yanke ni a yaran sa ba”… Hannun sa ta kamo tana murzawa a hankali… Shin su wadan nan bakayi farin cikin ganin su bane I need the truth”… Runtse idanu yy.. Tace “tell me”… Yace “nayi but… “… Shhhhhh.” Ta katse sa… “Su tafi knn”.. Ya girgiza kai,…. “Ohk then go and welcome ur children”… Murmushi yy kafin ya mike su fita tare… Har lokacin suna tsaye yanda ya barsu…. Ya shiga parlorn ya zauna yana kallon su yace “farouq , sultan”. Suka amsa da “naam Abba” cike da mmki yanda ya ganesu… Ashe har haka suka damu dasu.. Duk sun ganesu babu wanda suka manta sunan sa… Ya mika masu hannu “come to ur Abba..” Da sauri suka karasa kusa dashi suna zauna kasa.. Ya shafa kansu.. Tare da musu barka da zuwa… Fannah wani dadi taji… Duk da taji be tambayi kowa cikin yan uwansa ba alamar har ynx yana fushi dasu knnn…..

Fira suka rinka yi amma be tambayi kowa ba kawai sede firar aiki da ta karatu amma kallo daya zaka masu kasan yana cikin farin ciki….. Dinner ma tare sukayi da zasu tafi hanasu Tafiya yy yace su kwana tare suma su kwana gidan Abban su… Amma ya gargade su kada su kira masa kowa.. Daga karshe ma se karbe wayoyin su yy… Yace su sha fira kawai… Aikam sun dade suna fira kafin kowa ya tafi ya kwanta…

… Fannah se da tazo kwanciya snn ta tuna da maryam cewa gobe zata tafi.. Dan ma jirgin yamma ne… Se taji bata wani damu ba kamar da.. Dan tana ji a ranta ta kusa zuwa Nigeria… Snn tasa a ranta bazata fadawa maryam ba . Sede kawai ta ganta a Nigeria… Amah ne ya fado mata rai… Wani murmushi tayi tana kara rungume pillow she wish ace yana nan yaji wnn lvr.. Ta lumshe idanu a ranta tace “kilama a Nigeria zamu hadu”… Ta dan lumshe idanu kamar zatayi kuka.. Allah ne kade yasan sonda takewa wnn bawa…. Shine mutum na farko data fara so… Kuma bataji zata dena sonsa har karshen rayuwar ta”…. Da wnn tunanin bacci me dadi ya dauketa….

Washe gari Fannah da kanta ta hada masu breakfast… Karfe 10 ta gama jera komai a dining.. Ta juyo tana kallon su sultan da suke zaune a parlor tace “hey brothers breakfast is ready kowa yazo ya cika tumbin sa”… Duk tasowa sukayi .. Sultan yace “weldone sistern mu”… Farouq yace “bari muji da dadi”… Dan hararar sa tayi… tace “se ka manta sunan ka”… Ya dage gira “reall.. ” saukowar dady ce yasa yy shiru… Duk suka gaishe sa ya amsa masu da kulawa .. Fannah tayi serving kowa suka fara ci a natse… A hankali farouq ke danna wayar sa….. Ganin mahaifinsa online yasa yasa masa DM.. “Abie you knw what”… “what my son?”…. Abie yayo masa reply… Ya sake tura masa… “Abie ina gidan brother din ka”… “Brother na kuma Farouq”… Vedio call ya kira mahaifinsa ya maida cameran back tare da saita daddy yanda abiensa ze gani da kyau idan ya dauka cikin hikima yy sa ba tare da sanin kowa ba… Alhaji Ibrahim na dauka idanun sa ya sauka akan kanin nasa wanda rabon sa dashi 19yrs knn .. Besan sanda ya mike ba.. Dan duk da an dauki shekaru sarai ya gane dan uwan nasa…. Ya zare glass din idanun sa.. domin ganin sa da kyau.. Sede kit yaji Farouq ya kashe wayar… Babu shiri ya kirasa ta nrml call … Ganin haka yasa Farouq dauka ya saka a hands free… Muryar Abie ta karade parlorn.. “Hello Farouq me nake gani ina dan uwana hadani dashi yana ina”… Daddy ya daga kai yana kallon wayar zuciyar sa na masa wani irin rauni… Jin muryar babban wan nasa wacce rabon sa da ita shekara da shekaru… Farouq “ina Muhammad yake ka basa dan Allah kabani dan uwana inji muryar sa”… Tsam daddy ya mike jikin sa na wani irin rawa… “Bana son ganin kowa”…. Daganan direct ya nufi kofar fita.. Seda yakai daidai kofa snn yace “banajin zan koma garesu… Sun gujeni a lokacin da nake bukatar su… Dan haka nima na barsu har abada kamar yanda suka bukata.. Ku yarana ne kuma ko da yaushe ina maku barka da zuwa nan gidan ku ne zaku iya zuwa a duk lokacin da kuka so but ni.. Bazan taba komawa wajen wadan da suka kyamaceni ba nagode da ziyara”… Daga haka ya fice…. Fannah ta fashe da kuka taje ta rumgume mummy “mummy kibasa hakuri dan Allah”.. Shiru kawai mummy tayi amma bata iya tace komai ba…. Su fannah suna gani su farouq zasu fita.. Fannah tayi saurin shangabansu su.. Tace “au tafiya zakuyi ashe dama ba neman mu kuke da gske ba” sultan ya girgiza mata kai “no sister we’re coming back”… Daga haka yaja hannun farouq suka fice.. Fannah na kallon su kamar wata shashasha… Tana gani sun fita ta fashe da kuka tare da zuwa ta rungume kanin ta.. Da take ji shine kade dan uwanta a duniya….

Kirane ya kara shigowa wayar farouq na kusn bakwai… Dagawa yy “hello abie”.. “Farouq yaushe na zama tsaran wasan ka.. Ina Muhammad da nagani ta video call”…. “Abie…… ” nan ya kwashe duk abinda ya faru ya fada masa..

***

… Abie ya kashe wayar bayan yagamajin abinda farouq ke fada masa… Jiki a sanyaye ya dubi matar sa da ta mike tana son tabbatar da cewa Muhammad ya dawo… Tace “meya faru yana ina shi Muhammadun”.. Ya dube ta “mamien yara Muhammad har ynx fushi yake damu”…mamie tace “yakamata kuyi wani abu tunda wnn damar ta samu kar mu bari ta subuce mna” ya gyada kai cikin gamsuwa kafin ya dauki waya yakira Ahmad dake America “hello Abie”.. Abie yaji muryar diyar dan uwan nasa sumayya ta daga “Chucun abie”…”abie good morning” Abie ya saita muryar sa “morning chucu ina dad”.. Mika masa wayar tayi.. Alhaji Ahmad ya amsa tare da sallama.. “Ko gaisuwar kirki basuyi ba ya fara sanar dashi dalilin kiran… . Alhaji Ahmad be san sanda ya mike ba zuciyar sa na masa wani irn rauni.. Jin abinda Muhammad din yafada ne yasa lokaci daya ya yanke shawarar ynx Idan ya samu flight din Nigeria ze taho zuwa gobe se suje London din snn yace a a fadawa Alh Aminu da Alh Rabiu.. Bayan nan kar a fadawa kowa dan basa so Baffa yasan da maganar har se komai ya dedeta…. ” kafin azahar su Alh Aminu da Alh Rabiu duk sun san da maganar kuma suna cikin farin ciki Rabiu da yake sudan yaso ya yanke aikin da yake ya taho amma Abie yace ya bari zasuje. Haka ya hakura dan yasan duk da shine suke uwa daya uba daya da Muhammad yasan baze nunawa sauran yan uwan nasa kaunar sa ba.. Dan dama tuni shi Muhammad kowa yafi sonsa a gidan sbd shi Allah yayi sa da sauki da hakuri ba kamar sauran ba… Hajiya.. Maimuna ma da take Lagos danta sultan ya kirata ya fada mata… Dan haka itama tuni ta kira Abie kuma ya sanar mata da inshaallah gobe zasu je….

**

Fannah shiryawa tayi ta tafi wajen maryam.. Bata fada mata komai game da ganin family din nata ba.. Ita kuma maryam ta dauka duk dan zata tafi ne da yake duk in zata tafi haka suke barin ma hutu me tsayi irin wnn.. Haka de taita lallashin ta… Karshe ma fannah kuka ta fashewa maryam dashi… Abubuwa da yawa sun mata gana Amah gana Family dinta ga kuma maryam ma Zata tafi…. Da kyar maryam ta lallaba ta dan itama seda ta sakata kukan ….

Fannah ta rakata har airport din snn ta juyo ta dawo gida.. Mummy ta iske a parlor tayi shiru.. Zuwa tayi ta kwanta saman cinyar mummy kafin tace “mummy pls do something”… Shiru mummy tayi bata san dalilin daddy nayin haka ba but tasan cike yake da son ganin yan uwansa ita ynx hankalin ta duk a tashe yake sbd bata san wane hali yake ba a ynx….

Tashi fannah tayi ta koma daki.. Tana zuwa ta ciro sakon da Amah ya barmata ta karanta.. Tana hawaye kafin a hankali ta furta I love you.. Pls come back to me”…

Ranar gidan babu wanda yabi ta kan lunch har dinner ma seda mummy ta mata da gske snn tasakko kuma har lokacin daddy be dawo ba… Gaba daya hankalin su a tashe yake… Suna gamawa yana shigowa… Suka masa sannu da zuwa ya amsa ciki ciki snn ya haye Sama… Fannah kara fashewa da kuka tayi snn ra wuce dakin ta… A haka ranar suka kwana kowa da abunda yake damunsa a rai..

washe gari andade da gama breakfast amma babu wanda ya sakko yy har wajen 12… Da kyar mummy ta lallaba daddy yasakko snn ta kira fannah a waya… Har suka kusa gamawa fannah bata sakko ba.. Daddy ne na kansa ya dauki waya ya kirata… Tana dauka yace “I want to see in lessthan 2mnts” daga haka ya kashe wayar… Ai kau se gata dakaga idanun ta kasan tayi kuka.. Abubawa da yawa sun mata yawa to… A hankali ta zauna tare da gaisar da iyayen nata mummy ce kawai ta amsa amma daddy sede kallon ta yy ya basar… Har cikin har sa bayason yanda ya ganta… Kodaya bayason ganin ta a damuwa… Itace babban farin cikin sa a duniya shiyasa a duk lokacin da yaganta cikin damuwa zuciyar sa take karaya…

Juya abincin kawai take har lokacin ta kasa kai ko tea bakin ta… Ganin abinda take ne yasa daddy fadin.. “Kar ki bari na gama break ba tare da kin cinye abinda ke gabanki ba you better behave ur self” gyada masa kai kawai tayi tana tura abincin tana hawaye.. Suna cikin haka ne sukaji an danna bell.. Daddy ya umurci maid dinsu akan ta bude…

Tana budewa.. Farouq ya shigo da sallama cikin shiga hausawa wacce ta fito da anahin kyaunsa.. Sultan ma ya shigo cikin shiga irn ta Farouq sunyi matukar kyau da kagansu kaga kyawawan asali…. Da sauri fannah ta mike cike da farin cikin ganin yan uwan nata.. Sede kafin tayi step daya.. Idanun ta ya sauka akan wani kyakkawan dattijoh cikin shiga ta alfarma kamannin sa da daddyn ta sun bayyana haka kuma suna tsananin kama da Farouq… Wanda ya shigo daga bayan sa seda gabanta ya fadin ganin shima kamannin sa da daddy sun fito a fuzge kuwa da Dr. Amah dinta yake kama.. Next ma wani ne ya sake shigowa kammanin sa sak da daddy… Ai ba ita kade ba harta Daddy da mummy seda suka mike….. Gaba daya daddy jiyayi jijiyoyin jikin sa na saki ganin yan uwan nasa gabansa bayan tsawon shekaru 19 se yake ganin kamar a mafarki… Ko a yanda numfashin sa ke sauka kasan yana cikin wani yanayi… Sauran yan uwan nasa da hawaye ya cika idanun su ganin little kanin nasu kamar a mafarki…. Cikin raunanniyar murya Alh. Ibrahim yace “Muhammad”… Fashewa da kuka daddy yy ya nufi dan uwan nasa da sauri ya fada jikin sa suka rungume juna.. Cikin rauni da kewa daddy yace “ya..ya..na” ya kara fashewa da kuka.. Alh. Ahmad ma da kukan yaci karfin sa ya rumgume su hakama Alh. Aminu… Kuka suke cike da kewar juna.. Idan ka gansu a yanda suke se sun baka tausayi sbd da kagani kasan suna matukar kaunar junan su to be separated from each other is something else musamman ma idan kuna kaunar junan ku.. Koda baku kaunar juna kuka rabu irin haka for years bakwa ganin juna se kunji kuna kewar juna ballantanama wanda kukeson juna.. Fannah ma rungume mummy tayi tana kuka watching her parents crying.. She’s can’t believe cewa daddy dinta take gani tare da yan uwansa… She have been dreaming this for so long tunda tasan kanta.. But nayau is different.. Na yau is reality.. Idan ma mafarki take bazata so ta farka ba let her continue dreaming till her last breath.. But her Dr. Amah should be included she can’t wait to go back to Nigeria taga yan uwan ta.. Kilama acan zata hadu da Amah dinta…..

so how is it? …. Is it sweet?. If yes se ku karamin yawan comment and ku danna mun vote.. . Bakuga komai ba inde a littafin love cycle ne.. I knw you will enjoy it more than ur expectation.se kunji kamar karna gama just need ur support more comments dan hakan na karawa duk wani writer kwarin guiwa.. So more comment more typing….. Kar ku manta nice taku Nafeesatuh popularly as…

*ANNAFIE*

 

 

 

Name: [My Novels (www.mynovels.com.ng)]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: Hausa Novels Documents Hausa Novels Books Complete Hausa Novels Hausa Novels Hausa Novel Romantic Hausa Novels Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: June, 2022

 


Idan kuna bukatar Audio Novels se shiga anan ku danna mana Subscribe


Akwai novels maras adadi a manhajar mu ta Android wadda zaku iya saukewa anan…


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na TelegramPowered by: www.mynovels.com.ng

2 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!