Hausa Novels

Madadin Uwa Hausa Novel Complete

Madadin Uwa Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag:  MADADIN UWA

 

TRUE LIFE STORY

 

Na

Aisha Abubakar Adam (oum Rashida)

 

 

 

 

*FARIN JINI WRITER’S ASSOCIATION..*

[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer’s domin ci gaban Mata.]

 

_♡F.J.W.A♡_

 

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

 

Banyidan cin mutuncin Wani kowataba banyanrda Wani yasauyamin book ba

 

NA KUDINE

 

FREE PAGE

 

0️⃣1️⃣

 

 

Zuri arta bakar masiface aurenta kamar kazantane idanma zaka dema kallonta kadena dama Kuma yayan shegu kyaune dasu wlh Ina hankalinsama baa gun yakeba kafin kiftawa da Bismillah harya nemeta tabace bat garin kallanta harna hadu dakatan gunguman dutsa nafadi na datse harshena kagako to wlh zaka halaka kanka abanza dawopi akan shegiyar yarinyar nan kaide baka da mutunci wlh daga ganin yarinya kabi ka aibatata tsakii yaja yakashe engine facinsa yanupi hanyar koma gd kosauraran abokinsa bayiba dayake kokarin fahimtar dashi illarfara sanyarinyar nantin kafin Santa yasamu wajan zama axuciyarsa

 

_________________________ dakuka tashiga cikin gdn nasu umma kifadamin shin dasan ranki haka yafaru kokuma kekika tilastawa yayana Kuma ubana ? Nagaji wlh haba sumutane basa sanin idan asan Rainane zanyarda nazo duniya amatsayin Yar shege wacce aka Haifa acinkin dattin zina Allah ya isa yaya wlh harduniya tatashi bazan yafe makaba

 

 

 

 

Kuma wacce akakira da umma tafarayi taslima dabadan nasan hukuncin Wanda yayi kisankaiba datuni nakashe kaina datuni bandandani zafi daradadin danake fuskantaba wlh kullum saina Roki Allah yadauki RAYUWUTA karnaga wannan ibtila inrayuwa Amma Saida nagani inamakan Gani ada inasan mutuwa tadaukeni Amma yanzu banaso sainaga yanda JAFAR zaitozarta a idon duniya inaso JAFAR yawalakanta inaso JAFAR yayi mummunan karshe inaso naga yadda duniya zata koyama JAFAR hankali tsinuwata bazata tafi abanzaba Allah ka aramin tsayin rayuwa naga yanda mutuwar JAFAR yadda zata kasance

 

 

MADADIN UWA Dana rasane yasani acikin wannan Hali banaso kamaryadda nashiga Wani Hali inmutu inbarki kema kidandani abinda na Dan Dana kema yazamana kin shiga halin dayafi nawa yazama na kazantar zina tabi jini bargon zuri ata inaso Allah yafidda rayayye acikin macecce

 

 

Amma bakomai duniya ce ta’isa gabaruwa jima

 

 

A BANGAREN ABDUL

gidan su yakoma agajiya bayan yaje sagon Bashir yayi masa tiritimen

 

tambayar kanwarsa bilkeesu yayi Ina mama batanan tafita kowo masa abinci tayi dakinsa saboda taga yau kamar baya da walwala Kuma gashi yaji ciwo kode accident yayinema oho ajiye abincin tayi zuyawarta saboda bema Santa shigoba yalula duniyar tunanin kyakkyawan yarinyar nan da akanta yabuge harshensa

 

 

Waye zai aureni shinwayake daburin aure yaya yazamar uba agun kanwar innalillahi wa’inna ilay hiraju’un ya ilahi kakawomin mafita akan bun duniya  dukiyan banzaka kaketawa mahaifiyarka haddi natsaneka natsaneka natsaneka wlh dazanganka nice zanyi ajalinka fashewa dakuka Mai bantausayi tasaki

 

Taslima idan Baki barsawa zuciyarki damuwaba wlh zuyiyarki zata buga kidubeni dakyau inadaciwon zuciya ,hawanjini, Kodata dayacefa itama tafara lalacewa ga siga banaso wlh kisake furucinnan naki saboda kokin karshema sanadiya kasheshi dakikayi Allah zai iya ragemasa zunubi Amma bana tinanin Allah zaimasa rahama wlh

 

PAID BOOK 200

 

ZAKU TURO KUDIN TAWANNAN ACCOUNT DIN 2258195239.

AISHA ABUBAKAR ADAM (U.B.A bank)

 

 

ZAKA TUROMIN SHEDAR KABIYA TAWANNAN NUMBER 09036160763

 

 

KOKUMA KATIN WAYA TAWANNAN NUMBER 09036160763TAFIYAR MUTUM BIYUCE

 

TSANANIN RAYUWA NA SALMA MUHAMMAD IBRAHIM

/ MADADIN UWA AISHA ABUBAKAR ADAM (oum Rashida)

 

MADADIN UWA

 

Na

Aisha

Abubakar

Adam (oum rashida )

 

Free Page

 

 

FARIN JINI WRITERS ASSO……

2️⃣

 

Ki kwanta bacci idan Allah yatashemu lapia zan sanar dakekomai akaina insha Allah nayi maki alkawari

 

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
JAFAR

Gurfane yake awajan Wani gunguman boka Yana kaimasa bukatun hhhhhhh dariya boka yayi lallene idan harkaga wannan aikin ya iyu tofa kaje ka kwanta dayarka shine kadai mafita akan wannan abin zuface kekaryomasa yanzu boka Babu abinda za ayiwanda bawannanba dariya boka yayi mikake tunanine kamance kakwanta da mahaifiyarka tomizai dameka kaga JAFAR idan baduniya kake soba fita anan inada aiki agaban inace kaga mutane najirana to boka ayi hakuri zanyi , dabara yaragewa meshiga rijiya cewar boka

 

 

Tashiyayi yatafi tafiya yake Yana harde kafafu saboda zulumi wata zuciyar natina masa ka aikata zina da mahaifiyarka to miye dankayi dayarka haka yake tafe Yana Sakawa axuciyarsa

 

To tayaya zanje harna kwanta da ita wannan tunanin neyazo masa aa bazan iyaba Taya zanje nadubi mahaifiyata shin dawani Ido zankanleta taya zantuna nayiwa mahaifiyata fyade yanzu Kuma nakoma nayiwa Yar cikina fyade yata Kuma kanwata uwarmu daya da ita Amma nazama mahaifinta. Ya isa gida gate man yabude masa gate parking lot yayi harya budekofa yatuna mafitar daya samu Aransa

 

 

 

Wani murmushine yasubuce masa saboda mafitar daya samu shiga cikin falo yayi yatarar lubna nashirin islamiya

 

Ke Ina zaki dady islamiya . Islamiya yamaimaita awannan lokacin eh dady haddane banyi idan naje saina Yi anan nida husna zamu shiru yayi Yana kallon yartasa domin mamaki yake sai ayi sati biyu ana fama da ita akan islamiya Amma akwana biyunnan

 

Kafin lokaci yayi zatayi Shirin fita tatafi Kuma yanaga sauyi sosai akan Yar tasa fiye dayadda yake Gani ada

 

 

ABDUL

 

Yafada sanyarinyar nantin tin Yana boyewa har yafito Fili abokansa sunsan da ita baya sukuni adukwannan satinnan dabai gantaba gashi Kuma abokinsa audu bayanan Kuma da alama shiyasan inda yarinyar take

 

 

 

PAID BOOK 200

 

Account number 2258195239. Aisha Abubakar Adam ( U. B. A bank)

 

 

Zaka turomin shedar kabiya TAWANNAN NUMBER 09036160763

 

TAFIYAR MUTUM BIYUCE TSANANIN RAYUWA NA SALMA MUHAMMAD IBRAHIM

 

MADADIN UWA  Aisha Abubakar Adam ( oum Rashida)

Leave a Comment

error: Content is protected !!