Sirrin Rike Miji

Maganin Nakuda Ga Mata Masu Ciki

Daga cikin mafiya girman fa’idodi game da maganin nakuda, asamu:

1. HABBATUS SAUDA COKALI 1.

2. ALBABUNAJ COKALI 1.

Adafasu da ruwa kofi guda. idan sun tafasa asauke atace asanya zuma gwargwadon yadda ake so sannan asha da duminsa.

Idan mace tana shan wannan zata samu saukin laulayin ciki. kuma idan tazo haihuwa ma abin zaizo da sauki Bi-iznillahi.

Hakanan Idan aka samu Man Habbatus Sauda Mai kyau (Made in Saudi, ko Pakistan, ko Sudan ko egypt) tare da Man Albabunaj (Chamomile Oil) ahadasu arika sanya cokali guda acikin Shayi (Tea) ko Ruwan dumi, Idan mace tana sha zata samu sauki daga yawancin cututtukan da mata suke fama dashi kamar:

*- Kaikayin gaba

*- Fitar farin ruwa.

*- Rikicin jinin al’ada.

*- Matsanancin Ciwon Mara.

*- Namijin dare.

*- Ciwon ciki.

*- Qarancin barci.

*- Daukewar sha’awa.

*- Rashin ruwan nono.

1…In zaki kwanta ki kwaba lalle ki diga almiski kadan, da man hulba saiki shafa a gabanki bayan 30mnt saiki wanke dakanki zaki bani lbr idan kikaji banana.

2….In zaki kwanta kina shafa zuma agabanki yayi minti talatin sai kije ki wanke d ruwan dumi, inda zuma keda dadi to hk kema zakiyi dadi sosai..

3…Ki samu kaza budurwa kiyi farfesu d ita, ki zuba ruwan magarya, da dakekken kanumfari hmmmm banana zakiyi bayani Kina shafa man hulba a gabanki kullum yana tsuke mace, yana kara Ni ima sosai, man hulba magsni ne ingantcce bakowa yasan sirrin sa ba, idan kika shafa gabanki zai cicciko zai matse kafin banana tashiga za asha fama…

4…Tsarki da ruwan lalle da magarya kuma mai dumi yana purifyn gurin yana sa duk wani cuta ya tafi… Zaitun kuma yana kara gyara wajen tare dasa shi laushi da dadi…

GYARAN GASHI:

Man alayyadi man habbatu man huba man kwakwa man zaitun man shanu man kadanya ki hada su ki dinga shafawa yana gashi tsawo da laushi.

Dan Allah duk wacce ta karanta tayi forwardin wa yan uwanta mata….

Leave a Comment

error: Content is protected !!