Hausa Novels

Maganin Sanyi Kowanne Iri Infection Da Cold Maza Da Mata

Maganin Sanyi Kowanne Iri Infection Da Cold Maza Da Mata.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Yan uwa da dama suna fama da wadan nan matsaloli na sanyin mara dana jiki,ayi ta magani amma baa samun waraka,to ga wata fa’ida mai sauki da aiki da ikon Allah.

Yadda ake gane sha awar mace ta tashi ga budurwa

Kadan Daga Alamomin sanyi na Infection;

 

1. Fitar kuraje a gaba

2.Ciwon mara

3. Zafin Fitsari

4. Jin zafi a gaba

5. Rikicin Al’ada a mata

6. Ganin farin ruwa farkon fitsari

7. Daukewar shaawa

8. Kankancewar gaba

9. Saurin kawowa.

 

ABUBUWAN DA ZAA NEMA;

 

1. Garin Tafarnuwa

2. Garin Kanunfari

 

YADDA ZAA HADA;

 

Da farko zaa samu garin Tafarnuwa mai kyau kamar chokali 7 sai a samu kanunfari a daka shi a debi chokali guda 3 a hade su waje daya,zaa rika zuba karakin chokali (Teaspoon) a madarar shanu ko a nono ana sha sau 2 a rana na sati 2 Insha Allah ana dacewa.

 

Mace wacce take da Aure zasu dha tare da Mijin ta,haka idan kana da mata fiye da daya duka zasu sha tare,sannan baa saduwa sai bayan an gama shan maganin.

 

Wallahi A’alamu

 

Allah yasa a dace.

 

 

LIKE AND SHARE

Leave a Comment