Hausa Novels

Mahaukaci Ko Boyayyen Masoyi Hausa Novel

Mahaukaci Ko Boyayyen Masoyi Hausa Novel

Tag: Mahaukaci Ko Boyayyen Masoyi

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

KANO CITY
Kuka minal ta saki sakamakon mafarkin datayi na mahaukacin masoyi kuka tafara tana wai yaushe zanga mahaukacin masoyina iye,mahaukacin masoyi ka nunamin kanka,meyasa kake firgitani a mafarki wlh ina matukar kaunarka.

 

 

 

 

Aziza dake faman sharar baci tasha tsaki tace nifa minal kina damuna da wannan banzan mafarkinki haba dan Allah akanki akafara.

 

 

 

 

Karanta Matar Makaho Hausa Novel

Soyayya mutunmin ma dabaki taba ganiba amafarki kila ganshi dan Allah kiyi mana shiru ko kuma inje inkira umma Rufe baki minal tayi tana kuka mai tsuma zuciya tace yar uwata bazaki gane son danakewa mahaukacin masoyinnan bane.

 

 

 

Mahaukaci Ko Boyayyen Masoyi

Wallahi inna hadu dashi agaske wallahi kinji na rantse da Allah ko ya yake saina auresa Razane ido aziza tayi tace yar uwa kina da hankali kuwa lalle kuwa zaki dakko ruwan dafa kanki ba kadan ba iye lalle ma kinga kwanciyata saida safe.

 

 

 

Minal ta doshi hanyar waje ta dauki ruwa a buta tadauki buta tayi alwala tazo tafara nafilfila tana rokan Allah ya bayyana mata mahaukacin masoyinta.

 

 

Name: [Mahaukaci Ko Boyayyen Masoyi]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books, Complete Hausa Novels
Novel Price: Free
Last Modified: November, 2021

 


 

Download Hausa Novel Downloading App.

17 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!