Celebrities, Net Worth and Biography

Mai fina fina batsa na blue film Dakota Skye ta mutu.

Mai fina fina batsa na blue film Dakota Skye ta mutu.

 

 

An samu gawar yar wasan fim din batsar a gidan ta da ke Los Angeles a kasar Amurka. Dalilin mutuwar ‘yar wasan mai shekaru 27’ har yanzu ba a bayyana ba, amma duk da haka Uwar Linda Arden ta bayyana cewa ‘yar uwarta tana da matsala da shaye-shaye kuma ta yi fama da jarabar fentanyl, maganin opioid mai kama da morphine.

 

“Ta mutu kusan shekaru biyu daidai da lokacin da mahaifiyarta ta mutu, ‘yar uwata ta bayyana cewa mutuwar ta samo asali ne daga shaye-shayen da take yi,”

 

A ‘yan makonnin da suka gabata, an soki’ yar fim din a dandalin sada zumunta bayan wallafa wani hoto a Instagram inda ta nuna kirjinta a yayin da take yin zane a gaban wani hoton bangon George Floyd. Wato ba’amurke bakar fata wanda wani dan sanda ya kashe a kwananki baya.

2 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!