Kannywood News

Mansura Isah Kammala Iddah Ga Yanda Aurenta na Biyu Zai kasance

Mansura Isah Na Zawarci Ko Wa Zai Aureta

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

MANSURA ISAH: Kyakkyawar Bazawara son kowa kin wanda ya rasa.

 

Shin Kun San cewa.

 

Mansura Isahh tsohuwar Jarumar fim, ‘yar fim din Kannywood ce kuma darakta ce tana da kanwa mai suna Maryam Isah, wacce akafi sani da Maryam ceeta) ita ma shahararriyar’ yar fim din hausa Kannywood ce.

 

 

Mansura Isahh kyakkyawa ce kuma yar baiwa wacce ta fara aiki a matsayinta na shugabar bidiyo ta mata ta farko a Kannywood kafin ta tsunduma cikin wasan kwaikwayo, Mansura ta bar wasan kwaikwayo don ta zauna tare da mijinta, Sani Danja wanda shi ma shahararren dan wasan kwaikwayo ne. Sun yi aure a 2007 kuma sun Sami ‘ya ‘ya a auren nasu ha yara huɗu masu suna Khadijatul Iman, Khalifa Sani, Yakubu da Yusuf.kuma yar Kano ce.

 

Mansura ta taka rawa a finafinai da yawa kamar Yan Mata, Gurnani, Jurumai, Zazzabi farin wata da jamila da Turaka da sauransu. Mansura Isah ita ce ta kirkiro gidauniyar ‘Toay’s Life Foundation’ sannan kuma ta fi maida hankali kan rubuta fina-finai ga furodusoshin da ake biyanta.

Angon Mata Biyu

Mansura Isah yanzu bazawara ce tun bayan suka rabu da mijinta sani Musa danja.

 

Shin zaka so ka kasance cikin Masu nemanta da Aure?

Leave a Comment

error: Content is protected !!