Maryam Yahaya taji sauki har ta je Saudiyya
Maryam Yahaya ta samu sauki har ta samu damar zuwa aikin Umrah a Saudiya.
Da sanyin safiyar ranar alhamis ce Maryam Yahaya ta saka wani hoto a Instagram nata inda take nuna ta kasa mai tsarki.
Maryam yahaya ta dade tana fama da rashin lafiya tun watanni uku da suka gabata.
Allah yabida lpy
Allah bata lfy
ALLAH BAMU LFY