Hausa Novels

Matar Makaho Complete Hausa Novel

Matar Makaho Complete Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Kuka nake baji ba gani bakin ciki ke dankare a cikin zuciya ta Wanda in har banyi kuka ba bazanji saukin suba Wai ni ce amarya amaryan ma na makaho mara ido na daga lulubena kasanciwar dakin akwai wutan nepa glop ya haska Koh ido shiya bani

 

 

 

 

Daman ganin daki dakin da Koh a mafarki van taba tunanin akwai ranan da Zan iyya rayuwa a irin Shiba Wai yau shi ake Kira da dakina na aure ni sumayya bansan lokacin da wani irin kuka ya sarkeni ba cikin takaici Mai tarin yawa ya Allah me naiwa Yan uwan

 

 

Rayuwar Ameera Hausa Novel

 

mahaifina da suka sakamin da wannan rayuwa Mai na tsare musu da suke mini irin wannan muguwar tsana da hassada ya Allah duk wannan magana cikin kuka nake yinsu. Ku danna Download domin karanta cikakken littafin.

Kiran farko akan kunnensa ya farka a hankali tare da addu’an tashi daga bacci kafarsa yazura ya sauke a kasan cafet da Bismillah ya mike saye ya fara laluben rigarsa daya cire jiya da dare da zai kwanta cikin hukuncin Allah ya samu rigan ya saka a hankali ya nufi kofa cikin lalube ya gane kofar ya bude ya fita ya tuna baisan inda buta take ba don baiga tsohon tasaba sake dawowa yayi a hankali yake lalube harya lalubo gado ba tare daya hauba yasa hannu yana laluben ta cikin sanyi Amma baijitaba a cikin ransa ya kitsima lallai wannan gadon babbane sosai Hawa yayi a hankali Yana lalube har yaji hannunsa ya taba wani abu Mai masifan laushi sosai Kamar fatar jinjira da sauri ya zari hannun cikin murya kasa kasa yake.

Tattaba filon da yaji kanta akai inda Allah ya Sosa ma Mai nauyin vaccine ita da Allah Bata San ya taba Mata jiki ba cikin bacci take Jin ana bubuga Mata filo ido ta bude a hankali don baccin Bai ishitaba ta sauke idon ta a kansa Yana zaune kusa da ita cikin sauri ta Mike da masifa tace Kai lfy meya kahoka Kan gadona eye ,, cikin sanyi Wanda na Lura halittansane yace Daman buta nake so ki nuna mini na ibo Mana ruwa asuba tayi wani haushine ya kamani wannan miji ne Koh rainon sa zanyi Amma saboda albarkacin sallah yasa nace toh muje na dauki rigana nasa na fita a dakin nayi wajinda aka kewayemin da fallange Dan madaidaici Wai kitchen na shiga kayan kitchen ne na alfarma kome yaji yar an rasa wajin sawa an koma da saura Kamar yanda aka maida kujiruna da wasu.

 

Abubuwan kayan dakina masu yawan gaske na shiga na kunce butan a cikin kwalinsa na karfine cikin kayan da aka saimin da na roba na hada biyu na fitoh na samesa a saye yana jirana Mika Masa nayi cikin kaushin murya nace randuna na babu ruwa cikin lalube ya karbi butan hade da furta bara na ibo a rijiya kala bance Masa ba ya fita sai gasa ya dawo da ruwa a buta daya ya shigo ya ajimin ya koma ya dauko dayan ni kuma tuni na idar da alwala harna shiga daki na bude akwatina na dauki hijab da sallaya na shinfida na tada sallah

 

 

 

Alwala yayi ya tafi masallaci da sandar jagoransa Ina idar da sallah nayi lazimi har lokacin Bai dawo ba na daga idanu na na kalli agogon bango Wanda aka likawa bangon dakin karfi Shida saura naja dogon tsaki Dan a lokacin aka dauke nepa ni kuma bana iyya bacci ba AC Koh fanka Sam nasan Koh na kwanta bazan iyya bacci ba Ina zaune har karfi Shida lokacin gari ya waye dakin yayi haske a hankali nake bin dakin da kallo dakine madaidaici sai gadona Wanda yaci Rabin dakin da kujira dogo guda daya don sauran babu wajin zama Mai dasu akayi plasma TV ta gefin gadon aka makala don ba fili da waddrop ta daya gefen sai kafet da su kushin da aka saka a tsakiyar dakin da karamin freezer ata bakin kofa kayan sawana makil a akwati set dake gefen Kan gado sai fankan kasa sune suka samu wajin zama a dakin a hankali nakai hannu na dauki jakana na bude na dau waya ta Ina dannawa tunda babu nepa bare na kunna TV an hadamin kayan kallo harda Star Time Ina da sallama naji ya shigo dakin na amsa ya laluba kujira ya zauna cikin sanyi yace ina kwana kamar bazan amsa ba na amsa da lfy klau cikin sanyi yace me zakici na sai Miki cikin mamaki da al’ajabi Wai sayo abinci Ina amarya akawoni cikin gidansu Amma arasa Mai bani abinci sai ya siyo duk da ban karewa gidan kallo ba nasan babbane tun jiya da dare maganar sa ce ta dawo Tani daga duniyar tunani Dan wake Koh alele Koh kosai za’a karba miki cikin mamaki nake kallonsa sai Kuma naji ya bani tausayi tun jiya yake kokari yaga ya kyautata mini yasa cikin sanyi nace Masa

 

Annatu Sidiqa Hausa Novel

 

 

 

 

Name: [Matar Makaho Complete]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: Hausa Novels Documents Hausa Novels Books Complete Hausa Novels Hausa Novels Hausa Novel Romantic Hausa Novels Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: November, 2021

 


Idan kuna bukatar Audio Novels se shiga anan ku danna mana Subscribe


Akwai novels maras adadi a manhajar mu ta Android wadda zaku iya saukewa anan…


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


22 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!