Matar Nura Hausa Novel Complete
Matar Nura Hausa Novel Complete
Mallakin
Ummus-Salma Abdulkareem AUTAR DOZIN.
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION
Shafi na 1
A hankali take tafiya tana dafe kanta cikin ƙarfi hali take tafiyar, jikin ginin take dafawà tana takawa a hankali, da haka ta fito daga ajin su zuwa harabar makarantar, ko kafin ta isa in da take son zuwa bata san lokacin da ta zube ƙasa ba a sume..
Da gudu mutane suka yo kan ta ana salati wani daga cikin su ya zuba mata ruwa ta farfaÉ—o, kowa sannu yake jera mata ya yin da ita kuma take bin su ta kallo sai yanzu ta gane ashe suma ta yi.
Tana nan a zau ne sai ga direba ya iso ganin ta a wannan yanayin ya sa ya nufo ta tare da É—aukar jakar makarantar ta yana jera mata sannu kana suka bar school É—in…
Karanta Littafin Yarima Ashaman
Dareba ne yaÉ—auki wayar shi ya dan nawa lambar Mami kira bugu uku taÉ—auka da sallama ko gai sawa basuyiba
yasa narda ita Hafsat balafiya Mami salati tayi tana cewa ”kuntaho? eh yace ya ka she wayar yana Æ™arayi mata sannu. bata jinza ta iyamagana dankan nata na wani irin sarawa ya keyi.. Dasauri Mami tashiga neman lambar dakta Salim Bugu É—aya yaÉ—aga yana cewa “Barka darana”..
“Gwaggo ce tace kazo kaduba.Hafsa” to yace. takashe wayar tana sauke a jiyar zuciya..
Suna Æ™arasowa megadi ya buÉ—e get sukashugo. Mami dake harabar gidan taÆ™arasa inda ya yi fakin tabuÉ—e Æ™oafar motar hannu tasaka tarun gumo Hafsa dake jin jiki tanufi. ciki da ita,É—akinta ta kaita taÆ™wan tar da ita ta nacewa sannu. Zama tayi agefan gadon…
Dakta ne Salam ne Æ™araso É—aya daga cikin ma’aikatan gidan ce tace “Ka tsaya naje na sanar da ita” Tashi ga É—akin tana faÉ—in “Ranki shi daÉ—e dakta yaÆ™araso “To kishigo da shi”
“To” tace. tafita tace “Za ka iya Æ™ashiga” to yace ya nufi É—akin ya Æ™wan Æ™wasa Æ™ofar É—akin. Mami ce tace shigo. Yashiga yana sallama. Abba dake tsa ye ne ya amsa hannu yabashi suka gaisa Abba yace “Bisimillah. kafara dubata toyace yafara Aikin shi….
Cikin Æ™asaita yaketa kawa. yana kurÉ“an sha yi zama ya yi”akan kujera ya harÉ—e Æ™afa yana kallon tibi…
Dakta Salim ne yamai da kallonshi kan Mami. yana cewa”Agaskiya tana da da muwa sosai kudinga bata kulawa. kudena bari tana tunani kudinga ma tsa mata tana cin”abinci ku kula sosai da ita..Abba yace “To dakta Salim mugode” Dakta salim yace “Allah ya bata lafiya” Amin mami tace. Abba neya taka masa zuwa harabar gidan…
Ammi ceta shigo É—akin tana cewa “Sannu Æ´ata ya jiki” Hafsa daÆ™arfin halita ce “DasauÆ™i Mami” “waini meyake damun Hafsa? Ammi cewa tayi “karkidamu Allah zebata lafiya” TaÉ—ariÆ™e hannun Mami.wasu hawaye meÉ—umi sukafara zubowa Hafsa. bataso su Ammi sugani hannutasa ta goge…
Ammi ce tace wa Mami mujeko? suka fita.
MUHADU A GABA.
: *MATAR NURA*
Mallakin
Salma Abdulkareem *AUTAR DOZIN*
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION📚
Shafi na 2
Suna fita taɗauki wayarta takunna, wani marmushi tasaki, kafin kuka yakwa cemata,aranta tana cewa, yaushe nezan samu soyaiyarka, nashiga wanihali a kanka, shigowar Hamra, cetadawo da ita haiyacinta da sauri taɓoye yawar..
Hamra cewa tayi me’akeyi daga gani na aka É“oye waya? ganin hawaye a fuskarta neyasata, cewa meyafaru? kifaÉ—amin, dan ‘Allah Anty Hafsa”
“Bakomai”
Sanye yake cikin Æ™ananun kaya kanshi aÆ™asa yanafitowa da ka mota, ma’aikatan gidan kowa yana kawo gaisuwa hannu kawai ya ke É—agamusu yashiga cikin gidan ganin bakowa’afalo yasa ya nufi sashinsa wanka ya yi, yaÉ—aura’alaula yafara gabatar da sallar magrib..
Abbu yashigo da sallama ya na ce “wai ina Hafsa?
“Tana sama” inji Ammi Abbu yace “kukirata” to Mami tace tanata shi sama tanufa da sallama tashiga É—akin tarar da ita tayi tana sallah zama tayi akujera tana jira ta idar Hamra ce tace “Mami meyake da mun Anti? “Nima bani da tabbas” Sai’a lokacin ta idar tayi addu’a tace..
“Barka da dare Mami” “yauwa ya Æ™arfin jiki ?
“DasauÆ™i. ki je inji Abbu”
Da sauri tace “Ni? Mami
“Eh ke”
Gaban tane ya yi wata irin faÉ—uwa tadafe Æ™irji. Mami cewatayi “Lafiya?
“Bakomai ganinan zawa”.Mami tatashi tana cewa “kihan zarta” wani’a jiyar zuciya tasaki tare da kallon Hamra tace “Zo muje”. to muje hijabi tasaka sukanufi falo suna Æ™arasawa suka haÉ—a ido da yaya Nur kanta ne ya yi wani irin sarawa da sauri ya kaudakai zamatayi’ akusa da Ammi “Abbu ina woni?
“Lafiya lau, Æ´ata ya jikin?
“Da sauÆ™i Abbu gani Abbu” yanisa sannan yace “Dama ina so nasan wakika tsayar’ amatsa yin miji? agigice taÉ—ago tace “Abbu mijifa? “Eh mijina ce” Tagigice tace “Abbu kayimin afuwa bani dame sona” Abba neya gyara zama yace “mun baki kwa nabi 2 kifitar da miji” Ya tashi ya fice Abbu yarufa mai baya. Ammi ceta ce “kiyi haÆ™uri kiyi’abin da sukace” da gudu ta tashi tanufi É—aki tafaÉ—a gado tanawani kukame tsuma zuciya.
Yan ashiga É—aki ya rin tse idon shi yana cewa’ “Ai gara haka damani banason ganinta mummuna kawai”
MUHAÆŠU A GABA
MASOYA MABIYA
KUKASAN CEDANI DOMIN JIN YADDA ZATAKAYA
*MATAR NURA*
Mallakin
Salma Abdulkareem *AUTAR DOZIN*
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION
Shafi na 3
Wani irin kuka take yi tana cewa “Nashiga uku wayo! Ammi kice, Abbu ya yi’afuwa Ammi” Didi ce tashigo tana cewa”yau naga ta kaina sunaso sukashe, min jika wani kuka Hafsa taÆ™ara saki tana tiÆ™e Didi, jinshi gowar Abbu neyasa Didi cewa “Nagaji da zaman gadannan” Dasauri kowa yamai da kallon sa kan Didi dakekuka Abbu ne yace” Didi’ a’lawarki tana gurin Nura kijeyabaki dasauri Dadi tace “Nama tafi nakarÉ“o” sashin
shi tanufa zaune yake a’kujera yana karatu har tun tuÉ“e take yi tanari Æ™ezani tace “Ina’alewata? ganin ya yi shiru neyasa tace kanafaji mutum kamar’aljani
sai ‘alokacin yaÉ—ago yakalleta da idanunsa masukaifi da sauri Didi tace dama zuwanayi naga kaci ‘abinci? to ‘ai inagakaci natafi tajuya zani yana faÉ—uwa “Didina bataki bace zo ki karÉ“a jikiya narawa ta karÉ“a’a tana faÉ—in “Natafi”
washe gari misalin ƙarfe goma na safe ya tashi yashiga wanka
yafi towa yanufi gurin da ‘a katanada domi karin kumallo
san ye ya ke ciki yadi milik anyimai ‘ai kibaÆ™i ahankali yake tahowa kujera yaja ya zauna kafin ya ce, “Barka da safiya Ammi, Mami kin tashi lafiya?”
A tare suka amsa Mami ta ce “lafiya lau É—ana”
Ammi ta ce, “barka kadai”
Ya É—an murmusa ya ce “Didi ke fa?”
Kauda kai ta yi gami da cewa “Ban sani ba wannan gaisuwar taka ai gwara babu”
Ta ƙarasa maganar tana galla masa harara.
Ƙasa ya yi da idonsa a hankali ya ce, “kan ki na ke ji gaisuwar ta Æ™ara afki”
ta yi saurin cewa, “wallahi Æ™arya ka ke ba abin da ta Æ™ara dan sai na amsa, lafiya lau na tashi”
VYa yi ƴar dariya ba tare da ya ƙara cewa uffan ba.
ɗaya ba yan ƙannensa suka gaishe shi ya amsa cike da kulawa sannan suka fara cin abinci.
Aliyu ne ya É—an kalli Nura sannan ya kalli Sabeer a hankali ya ce “wai ina Hafsa?”
Hamra ta buÉ—i baki za ta yi magana Nura ya dakatar da ita ta hanyar kasheta da idanu a dake ya ce “Dan shirmen banza ana cin abinci kunawa mutane magana”
ƙasa su ka yi da kai cike da shakkarsa.
Ammi ce ta ce “a’a fa Nuraddeen suna da gaskiya tinda baka tambayi lafiyarta ba ai su ya kamata su tambaya”
miÆ™ewa ya yi gami da cewa “Mami a tashi lafiya zan fita”
Da sauri Didi ta ce “wannan me halin sojoji Allah ya shiryeka in za ka gyaru, ana maka maganar yarinya kana ta fita??”
bai kulata ba ya yunÆ™ura da niyar barin gurin, Ammi ce ta dakatar da shi da cewa “Noor!! kafin ka fita ina so ka je ka duba lafiyarta, Mami haÉ—a masa da abincinta, idan ka je ka sa ta tasha magani”rai’a
É“ace yaÉ—auka yanufi sama kwankwasa Æ™ofar É—akin yayi jin’a nakwan kwasa Æ™ofarne yasa ta ce waye? jinshu rune yasa ta tashi tana cewa kukan maba za’abarni nayiba buÉ—a Æ™ofar tayi gaban taneyayi wani mugun faÉ—uwa’a diririce tace baÉ—akin Ammi bane gaya tsa re ta da idanu yasa tasun kuyarda kai” fuska’ahaÉ—e yace baniwa” raÉ“ewa tayi’a gefe wocewa yayi zama yayi batare daya ce komai ba
MUHAÆŠU A GABA
MA SO YA MA BI YA
KU KASAN CE DO MIN JIN YAD DA ZA TA KAYA
GODI YATA MUSAM MAN GA MAMA DA BABA