Hausa Novels Littafan Hausa Novels

Mene Ne Yakesa Nono Su Zama Ƙanana

Mene Ne Yakesa Nono Su Zama Ƙanana

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Wannan tambayace da muke samu daga mata a kusan kullum. Kuma yau insha allahu wannan gida mai albarka na kowace cuta da maganinta zai share muku hawayanku.

Nono

Akwai hallita. wata dama haka Allah yayita nononta kanana ne.! Abu na farko kenan. Akwai kwanciya a kansu idan kina kwanciya a kansu komi shan maganinki bazasu mike yanda kikesoba. Sai na uku akwai saka matsatsiyar rigar nono ( breziya ) wanda ake kira a cuci maza idan kinayi daga yau kidena indai kinaso nonoki ya daga

 

Karanta Yaro ne Hausa Novel Complete

 

Idan bakiyin abinda na lissafa ko daya kuma sun kwanta kinaso su tsaya sai Ki nemo wadannan Kayan zasu tashi da yarda Allah

 

 

 

. Hulba. Ruwan dumi. Ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai,sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi Kinzo kwanciya sai Ki Shafa, Ki kawo breziya damammiya Ki saka amma ba acuci mazaba. da safe sai Ki wanke da ruwan dumi, shima wa jinna matar aure zata Iya yi.

Leave a Comment

error: Content is protected !!