Sirrin Rike Miji

Menene Alamomin Mace Harija

Menene Alamomin Mace Harija

 

 

 

 

 

 

WACECE HARIJA?

 

Idan aka kira mace harija to ana nufin mace wacce bata gajiya awajen jima i saidai matsalar gane irin wadannan matan shine babban aiki

 

masana ilimin jima i sun alakanta wannan matar da wasu alamu

kamar mace meyawan sha awa wacce kullum tana jike wannan matan ko zance idan ya hadasu da namiji to zasu jika pant dinsu

irinsu basa bukatar karin ni ima basa saurin gamsuwa lokacin jima i sannan suna iya jima i sau6 a rana kuma yan kadanne acikin mata

 

MEYASA MAZA SUKE SON IRINSU?

 

abinda yasa maza sukeson harijar mace saboda duk irin wulakancinda namiji yayi mata bata kaurace masa awajen kwanciya irinsu suna yiwa miji biyayya saboda ya biya mata bukata

tabbas da ace maza suna gane irin wannan matar to da tayi kasuwa wajen neman aurenta saida ba agane irinsu saidai hasashen wadannan abubuwan

1 /idonta

2 /dunduniyan sawunta

3 /wuyanta

4 /tafin hannu

5 /kafafunta

wannan sune alamun da suke bayyane wadanda suke boye kuma mijinta shine zai ganesu.

 

Allah Yemana Jagoranci

yakuma bamu ikon koyi da sunnar fiyayyan halirta

 

 

Leave a Comment

error: Content is protected !!