Sirrin Rike Miji

Mi ake nufi da Soyayya ta aure ko mahaifa

Mi ake nufi da Soyayya ta aure ko mahaifa

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Soyayya abace wadda take da matukar mahimmanci a cikin kowacce irin al’umma dan haka mu hausawa muna masu tsananin jindadin so musamman wacce aka ginata akan doron gaskiya soyayya itace take gyarawa mutum tarbiyyarsa mu’amalarsa da addininsa kuma ita asalinta tana fara fadawa zuciyane ta hanyar gani.

 

 

JIN ZAFI YAYIN SADUWA KALA BIYU NE ME SUKE NUFI?
Soyayya halittace da Ubangiji subhanahu wata’alah ya halicceta sannan ya dasata a zuciyar duk wata hallitta mai rai.

Zamu iya kasa so gida-gida kamar haka:

 

 

soyayya

Tambarin Soyayya daga Mynovels

1. Soyayyar ma’aiki annabi muhammad sallahu alaihi wasallam Ahlinsa da sahabbai.

2. Iyaye.

3.’yan Uwa.

4. Malamai.

5. Abokai ko kawaye.

6. sanna kuma ma’aurata.

Da babu so a zukatan mu da baka sami tallafi da tarbiyyaba daga iyayeba da bakagane cewar kana da muhimmanciba daga ‘yanuwanka da baka sami kyakkyawar mu’amala daga abokaiba da baka sami tallafi tausayi da taimako daga mijinki ko matarkaba.

 

Dan haka ga duk mutumin da yatsinci kansa awanna fili na doron duniya kuma yakejin cewar yanayin rayuwa mai kyau to ko shakka babu yaci karo da soyayyar wadannan abubuwan dana lissafa.

Zandan tsaya anan nadan sharuwa kafin na cigaba.

Daga Ado Haruna Nauwas.

2 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!