Mijin Babata Hausa Novel Complete
Zaune take ta tisa kayan wanke-wanke gaba sai famar tunani take akan abinda yake faruwa tsakanin Babarta da mijin ta ita abin har mamaki yake bata irin yadda Babarta ta rufe ido sai soyayya takeyi da mijinta ko kunyar ta bata ji, duk abinda yake so zatayi ko a gabanta ne koda hakan baiyi mata daÉ—i ba, in dai shi zaiji daÉ—i to baruwanta da ita.
Kuma gashi har ga Allah yanzu burgeta abinda yake ma Babarta keyi, saÉ“anin kwanan baya da abin ke bala’in bata haushi, musamman idan ta dube mijin Babarta, taga ko ita yayi mata Æ™arami da aure bare ace Mumy tah, amma yanzu duk ta daina jin tsanar da take mishi a zuciyar ta.
Tana cikin wannan tunani ne taji salamarshi, da sauri ta dawo duniyar tunanin da ta tafi cikin hanzari ta ƙarɓa mishi sallama haɗi da tashi ta ƙarɓi kayan da ke hannunsa jiki na karkarwa, tunda ta tashi ya kife ta da ido yana kallon yadda take tafi komai na jikinta rawa yake lokaci ɗaya ya rufe idonsa yana tunanin wani abu a ransa.
Yana cikin haka sai ga Babarta ta fito cikin ɗaki sanye da wasu riga da siket na atamfa, waɗanda suka kama jikinta sosai suka fito da sifar jikinta, tayi kyau iya kyau idan ka ganta zaka rantse da Allah ba ita bace mai wannan budurwar ba, ƙofar ɗaki ta tsaya tana kallonshi cikin so da ƙauna, shikuma tsaye yake waje ɗaya yakasa gaba kuma ya kasa baya, kallo ɗaya tayi mishi ta gano cewa so yake tazo ta tarbeshi, kuma tabbas idan har bata zo ba, tabbas bazai shiga ɗakin ba, ita kuma da kunya ace taje ta tarboshi gabsn ƴar ta, amma ya ta iya dole sai taje ta tarboshi, dan tasan ida bata jeba zaiyi zuciya yayi tafiyarshi kuma shi da dawowa sai tasha wuya, tana kaiwa ƙarshin wannan tunanin ta fara ɗaga ƙafarta a hankali cikin jan hankalinshi har ta kai gab dashi, tunda ta fara ɗaga ƙafa ya sauke wata sassanyar a jiyar zuciya, kana ya kifeta da ido yana mata wani kallo kamar ya haɗiye ta.
Tana Æ™arasowa gab dashi Æ™amshinta ne yayi masifar bugun hancinsa har ta buÉ—a baki zata gaisheshi cikin azama yayi saurin jawota jikinshi haÉ—i da haÉ—iye bakinsu waje É—aya, dai-dai wannan lokacin Hansa’u ta É—ago idonta sukayi ido huÉ—u da mijin Babarta, aikuwa yana ganin haka yayi sauri Æ™ara shigar da bakinshi cikin nata yana mata wani kiss mai kashi jiki.
Ita kuwa tana ganin haka tayi saurin kwar da kanta ƙasa ta fara wanke-wanke jiki na karkarwa.
Aikuwa yana haÉ—a bakinsu waje É—aya jikinta ya É—au karkarwa, lokaci É—aya ta manta da Æ´arta na kusa da ita, shikuwa yana ganin haka ya cigaba da kissing É—inta son ranshi har ya kai da ko tsayowa ta gagaresu, ba kunya ba tsoron Allah ya É—auketa yayi É—aki da ita, duk abinda yakeyi yana kallon Æ´arta tagyafin ido.
************
Tun a ƙofar gida ta ɗaura hannu a kai tafara ihu tana faɗi,
‘Wallahi bazan koma ba, ko da Babata zata Æ™asheni”.
Haka tariƙa faɗa har tashigo cikin gida.
Babartace dake kwance tana saurarin rediyo can taji muryar ƴarta, cikin hanzari ta tashi tafito ɗaki, dai-dai lokacin da ƴar ke ƙarasuwa cikin gida.
Inna Rabi ce da Inna ladi dake zaune tsakar gida ne sunan ganinta suka buÉ—a baki tare suka ce,
“Sababba, ina dawo hutun da aka saba?”.
Alhaji Abu ne yafi cikin hanzari saboda yaji kamar ana hayaniya, Hauwa ya gani tsaye sai sharar hawaye take, lokaci É—aya yaji wani sanye ya rufemishi zuciya dan haka cikin hanzari yace,
“Hauwa lafiya kuwa kika tsaya ki Æ™arasu ciki É—aki mana…..tun bai rufe baki ba sai Babarta tace,
“Wallahi ba a gidannan ba, saboda nagaji kullum itace da tayi faÉ—a da miji sai ta É—auro kaya akai tace tazo yaji, gaskiya nagaji sai dai ta koma gidan ubanta?”.
A harzuƙe Alhaji Abu yace,
“Wato kina nufin ni ba ubanta bane, to wallahi ba inda zata je nan gidan zata zauna kuma wallahi kowace daga cikin ku tagaya mata wata magana wadda bata da daÉ—i wallahi sai tabarmin gidana”.
Ya kai ƙarshin zanci rai a ɓace.
Duban Hauwa yayi yace, “zo Æ™arÉ“i ga makullin É—akin can nawa da ban cika shiga ba ki zauna har mijin naki yazo”.
Inna Rabi da Inna Ladi ne su dube juna dan bawanda Alhaji ya taɓa yarda yashigar masa ɗaki amma ace a gola yabari tashiga ɗakin.
Baki ta washe haÉ—i da karÉ“ar makilli tashiga abinta sai murna take, daman tana so ta haÉ—u da samarin ta shiyasa tayi yaji, dan tabbas tasan mijin Babarta ne kawai zai taimaka mata ta haÉ—u dasu kuma itama sai ta taimakeshi…….
_Kuci gaba da kasancewa dani domin jin yadda zata kaya, ina yayi muku daɗi muci gaba idan kuma saɓanin haka kowa ya huta_
*SHAFI NA UKU*
Domin samun littafan Hausa guda 10000 masu dadi se ku danna nan
A hakali ya kwanta batari da ya motsa ba bare har ta farka, hannu ya É—auko a hankali ya fara shafar kanta har izuwa sassan jikinta, a hankali ta fara miÆ™i alamar zata tashi, cikin sauri ya janye hannusa a hankali ya tashi ya bar É—akin kafin ta buÉ—e idonta, ita duk atunaninta mafarki ne takeyi aikuwa koda ta farka da wata muguwar sha’awa , wayar ta tajawo taga dare yayi sosai dan haka ta fara tunanin mafita da ita har ga Allah bazata iya bacci a haka ba, shiyasa wani lokacin bata son tayi yaji saboda tasan kanta da jaraba, haka dai tayi ta tunani bata samu mafita ba dole yasa tayi kwanciyar ta, can bacci ya fara É—aukar ta sai taji kamar ana shafar jikinta, bata wani mutsaba saboda bata son a daina abinda ake mata, shiko Alhaji Abu yana gani taki farkawa ya Æ™ara azama wajan abinda yake mata, sosai suka shiga wani hali har ya manta cewa wace yaki tare da ita, sai surutai yake mata, ita kuma a dai-dai wannan lokacin natsuwa ta zo mata dan haka cikin hanzari ta janyeshi daga jikinta haÉ—i da faÉ—in,
“Wazan gani É—aki na?”.
Ta faÉ—i haka haÉ—i da hasku masa fitila.
Lokaci É—aya jikinshi ya fara karkarwa haÉ—i da tattaru kayanshi yana sawa, kana ya buÉ—a baki yace,
“Daman nazo ne na sanar dake abinda mijinki yace, to koda nazo kinyi bacci shine bansan lokaci da na kwanta ba wajan natasheki, wallahi ni bansan ma nayi ba, dan Allah ki rufamin asiri wallahi gobe duk yadda zanyi sai nasa mijinki ya baki takardar saki”.
Ya faÉ—i haka jiki na karkarwa.
Dubanshi tayi sama da ƙasa kana tace,
“Ni Baba mizanyi da kai, yanzu duk wani abu najim daÉ—i wanda ke jikinka ya mutu, ko su Inna maneji ne sukeyi da kai bare ni sabon jini, kuma ni yara nake so masu jini aji waÉ—anda zamu ji daÉ—i dasu, kai bari ma kaji abinda yasa nabar gidan mijina kuma uban Æ´aÆ´ana saboda naga ya fara tsufa kuma ni yanzu sabon jini nake so waÉ—an da basu wuce shakara ashirin ba, to kai ko ai ko mijina ya fika bare har kasa ran zan buÉ—e maka Æ™afa, amma duk da haka kai É—an duniya ne, dan ba abu kaÉ—an ke sa nasamu natsuwa ba, amma kai gashi ko ina ba’aje ba naji natsuwa ta zomin, amma karka damu idan ka amsumin ta kardar saki wajan mijina zan yadda ko wasanni ne muriÆ™ayi ai ko a haka aka tsaya zaka rage ko?”.
Ta faÉ—i haka tare da kanne ido É—aya.
Baki ya washe kana yace,
“Sosai kuwa Æ´ar albarka, ai nasan ki da jaraba tun bakiyi aure ba bare yanzu daki kayi aure”.
“To naji yanzu tashi kabar É—akin nan kuma gobe kayan tea nake so a sayo min”.
Tashi yayi haÉ—i da faÉ—in,
“Karki damu gobe za’a sayi miki harda Babarki itama zata ci albarkar ki”.
Murmushi tayi yana fita ta rufe É—aki tayi kwanciyar ta hankali kwance.
Koda gari ya waye Hauwa tayi wanka ta fito tsakar gida ta aza kujera ta zauna haɗi da kunna waya tana saurarin waƙoƙi haɗi da dage ɗan kwali duk wanda ya wuce tana masa kallon mai saman ruwa.
Tana cikin haka Inna Rabi da Inna Ladi suka fito dan su ɗaura ɗumame yara suci sutafi makaranta, kallo ɗaya sukayi mata suka kauda kai, saboda yanzu da sun mata magana Alhaji nacewa su bar masa gidanshi, tana zaune aka kammala ɗumame har Babarta tafito ta ɗeba nata, yara na tsaka da ci sai ga Alhaji Abu ya shigo da leda a hannu, yana ganin Hauwa ya washe baki haɗi da ƙarasawa wajanta ya miƙa mata ledar, yara na ta gaisheshi amma bai jisuba har sai da ya bata ledar kana ya ɗago yace to ya amsa su daina gaisheshi hakan.
Cikin murna Hauwa ta karɓi ledar kana ta buɗe ta duba, baki ta washe lokacin da taci karo da biredi da masar kwai da tea kulle ga leda fara, godiya tayi masa haɗi da kashe masa ido, shiko sai wasar baki yake yana faɗar
“Æ´ar Babarta”.
Tashi tayi ta É—auko kofi da faranti ta zube ta fara shan abinta yara sai kallonta suke suda iyayensu, ita kuwa Babar Hauwa ranta ne ya É“ace sosai da wannan abu da Alhaji kemata shida Æ´arta.
******** Saida ya ciyar da ita har sai da ta Æ™oshi sannan yace ta kunna masa tv kallo yake so yayi, tashi tayi ta kunnan masa tv yagaya mata tashar da zata samishi, aikuwa tana sawa dai-dai lokacin da ake wani fim na isakanci, dan ba abinda ake in ba lalaci ba da taÉ“i taÉ“i ba, jawo tayayi ta dawo saman jikinshi kuma gashi lokacin ruwa ake kamar da bakim Æ™warya, Hansa’u naganin haka ta tashi har ta kama hanya zata bar É—aki dai-dai lokacin da akayi wata tsawa wadda ta gigita ta, aikuwa bata san lokacin da ta faÉ—a jikinsu ba, lokaci É—aya wani abu ya ziyarci sassan jikinta, kasa tashi tayi sai da Mumy ta tayi sauri ta tureta ta faÉ—i Æ™asa kana tace,
” wannan wani irin iskanci ne ke damunki da zaisa ki faÉ—o saman jikinmu?”.
Ta faÉ—i haka cikin kakkausar murya.
Hansa’u mutuwar tsaye tayi dan har wannan lokaci bata daina jin wannan abu na tafiya cikin jikinta ba.
Mumy da taga Hansa’u sai kallonsu take, aikuwa lokaci É—aya ta Æ™ara hasala, har ta buÉ—a baki tayi magana sai yayi sauri ya haÉ—e bakinsu waja É—aya, daga baya ya É—au Mumy suka tafi bedroom bawani É“ata lokaci Hansa’u ta fara jin ihun su, ranar haka suka kwana suna ihu ita kanta a ranar batayi bacci ba..
Koda gari ya waye ta makara, amma duk da makarar datayi ta riga su Mumy tashi dan har ta haÉ—a abin kalaci basu farka ba, gyara gida tayi sannan ta koma ta kwanta amma basu tashi ba, ta jima kwance sannan suka tashi, tare suka fito sukayi wanka sannan sukayi sallah kana suka ci abinci.
Bayan sun kammala ne ya dube ta da kyau kana yace,
“Baby kuÉ—i nake so, kinsan za’ayi aurin auta kuma komai ban bayar ba yanzu haka”.
Ya faÉ—i haka cikin kashe muryar haÉ—i da jawota jikinsa.
Ashe gwaɓe tace,
“Tau Baby kamar dubu hamsin zasu ishe ka?”.
Sai da yaÉ—an É—au lokaci kana yace,
“Bani hakanan zanyi maneji”.
Tace,
” tau idan nasamu Æ™ari zan Æ™ara maka, yace taje ta É—auko masa, bayan ta É—auko masa ya Æ™irga yaga sun cika cika cif sannan ya shirya ya bar gidan, ya É—an jima da barin gidan sannan na tashi, baki na wanke sannan nayi kalaci kana nazo wajan da mumy ke kwance na gaishe ta, da sakin fuska naga ta karÉ“a, dan haka na samu waje na zauna kana nace,
“Mumy dan Allah ki Æ™oÆ™arta wannan hutun na koma makaranta, wallah duk abokaina sun koma ni kaÉ—aice”.
Fuska ta haÉ—e kana tace,
“Hansa’u in har ba É“acin raina kike son gani ba, to daga yau kar nasaki jin kinyi min zanci wata makaranta inhar ba islamiya bace…..tun bata rufe baki ba Hansa’u tace,
“Mumy dan Allah kibarni koda secondary school na kammala”.
Ta faÉ—i haka idonta taf da hawaye.
Cikin hargowa Mumy tace,
” wallahi ni ban da kuÉ—in da zan bayar ki koma makaranta, amma idan kina dasu tunda kina son makarantar kina iya komawa da kanki, amma kisani wallahi nirata biyar bazan bayar ba”.
Tana faÉ—ar haka ta tunkuÉ—e Hansa’u kana ta bar wajan rai É“ace, ya zata bar Hansa’u ta koma makaranta ko Baby yace idan ta bar Hansa’u ta koma makaranta can zata haÉ—u da Æ™awaye su lalatamin Æ´a, ko basu lalatata ba malamai ma zasu lalata ta, musamman idan suna kallon kirar jikinta…..