Mijin Mamy Hausa Novel

Mijin Mamy Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

MIJIN MAMY

 

 

_GARKUWA WRT ASS…_

 

*Bismillahir Rahmanir Raheem*

 

*ςհɑԹԵҽɾ1️&2️*

 

 

 

Matashi ne d’an kimanin shekaru 24, fari ne kyakkyawa, mai matsagaitan idanuwa, masu wani irin sirrin baiwar kyawu acikin su, wanda ba kowa yake iya had’a idanu da shi ba. Yanada dogon hanci da k’aramin baki kalar pink, ingarman namiji ne mai cikar halitta. Duk yadda zan suffanta shi ya wuce nan. Yanada faffad’an k’irar jikinsa irin murd’add’an jikin nan ne, wato k’arfaffan namiji. Dogone Masha Allah, idan ka gansa zakayi zaton ya kai shekaru 30 aduniya, shi kuma yanzu ya Shiga 24, aduniya. gefe-gefen fuskarshi, dab da kunnensa yanada tsagarsu uku² ‘yan k’ananu, ta cikakken yaren (Zarma). Amman tsabar kyansu da farinsu zaka zaci zuri’arsu buzayene, wanan k’ananun uku² ta garden kunnansu, kawai ita take saka agane family’s d’insu (zabarmawa) ne. Gudu yake shararawa saman sabin mashin d’insa, kamar zai tashi sama. Ya na tsakanin k’uyan (Frandey) da dosso. Tun bayan salar asuba ya tafi sai yanzu ya juyo. Fuskar nan ta shi tam ad’aure,ba annuri kana gani kasan an tab’o ‘yan mazan, sai tsaki yake ja, ya na fesar da zazzafar iska mai d’umin gaske daga bakinsa. Ko da ganin yadda yake murza kan mashin d’in kasan ba k’aramin k’warewa yay ba wajan tuk’in mashin. *Dosso* Unguwar (Cité mangué) Unguwace tsarariya wacce take cike da ginin zamani, kala². Wani babban gida na hango gidane ginin talaka, amman yasha siminti, kana ganin gidan kasan an had’a family’s acikinsa. Babban zaurene kafin ashiga asalin tsakiyar gidan. Gidane mai b’angarori daban-daban. Ya na d’auke da b’angare guda biyar kowane b’angare, da kewayansa, da k’ofarsa ta shiga, da iyalinsa, kowane gida d’aki uku akayi da kitchen atsakar gida da band’aki atsakar gida, haka kowane kewaye ashafe yake da siminti gwanin kyau. Gida na biyu, gidan Sa’id mai unguwa. Mata ce y’ar kimanin shekaru 50, fara kyakkyawa, tana zaune tana tsince shinkafa. Sai wata dattijuwa gefenta zata kai shekaru 67. Goggo Nandou tana gurzar goro ta saka Ummuh gaba da masifa. Da harshan zarma ta ke fad’in, “Wallahi Maryama mun gaji da ganin tsohuwar yarinyar nan mai sunana agidan nan, sabida Allah sai na mutu banga d’anta ba, batada niyar kuma aure. Wlh yanzu da ta aurar da ‘ya ‘yar shekaru 17 inda ta sake aure ta samu rabo. Idan kuma bak’in aljani ya aureta inaso na sani. Wlh Bari mai unguwa ya shigo,ko sadakane abadata shine ma yake biye mata d’an ashatta kawai…” Idanuwa Goggo Nandou ta gwalo waje ta saki magurjin goron ak’as ta tafa hannuwa tare da salati, sakammakon wata zankad’ed’iyar matashiyar mata, fara siririya kyakkyawa ma’abuciyar fara’a mai cikar halita, da ta fito daga band’aki d’aure da towel ta ajiye bokintin agindin fanfo ta kunna fanfon ta d’auraya pant d’inta tana murmushi dimples d’inta suka lob’a ta nufi d’akinta, cikin siriryar muryata, da yaren zarma ta ce“Uhmm su Goggo Nandou ina kwana? Anzo ayi kicihin safe ko? Toh Allah temaka, ni zan fita abun yi.” ta k’arashe maganar tana d’aga mata gira had’i da kashe mata ido d’aya, ta fad’a d’aki wuff, tana dariya.
Daman Sai da ta tabbatar gidan ba kowa yara sun tafi school,ta fito ahakan dan tsokanar Goggo Nandou. Doguwace mai manyan idanu farare masu lumshewa, tanada fad’in labb’a jajaye masu kauri Wanda suka mata kyau, fuskarta nada d’an fad’i kad’an, akwai gashin idanu gazar-gazar, da na gira kirjinta tamtsam-tamtsam duk da sirintakarta akwai hips masu matuk’ar d’aukan hankali, k’irar coca cola, idan tana tafiya zaka zaji karairaya take da gangan duk da batada jiki amman k’aramin jikinta sai ya mata mugun kyau. Batada gashin kai sosai ko kitso aka mata iya k’asan wuyanta yake tsayawa, amman yanada samtsi bak’ik’irin da shi, yana shan gyara sosai. Amman ita sam bata son k’iba komin k’ank’antarta.

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ngAkwaita albarkatun k’irjinta masu k’ayatarwa. Shekarunta 34 ahaife amman bazaka tab’a cewa takai 25 ba, sabida d’an k’aramin jikinta mai kyau haka fuskarta bata nuna shekarunta, ita d’in tamkar matashiyar budurwa ta ke. Goggo Nandou tace“ Maryama kinga halin ‘yarki ko? Wlh nasan maganinta, Bari mai unguwa ya dawo daga kasuwa, Bilkisu irin abinda kika min shi kikewa maza awajan aiki? Ai dole suyita haukanki.” Ta k’arashe maganar tana mik’ewa tsaye tana dogara sanda. Ummuh tace“Dan Allah Goggo kiyi hak’uri naji jiya tana fad’awa baban yara yau ALHJ AUTA zai turo magabatansa, daman ita tak’i yanzu kuma tinda na mata wannan nasiyar taji zata auresa acewarta….”Goggo Nandou tace“Ai gwara da kikace acewarta maza nawa tama haka? Toh wlh Bari yazo inaso kafin nan kafin sati ad’aura auran, bazawara jiran me ake? Haba ina dalili akanta aka fara mutuwar miji shekara goma sha bakwai kana zawarci. Ai maganinta kenan gashinan D’an da takusa Haifa yana mata shegantaka wai shine mijinta abadan.”Goggo Nandou ta k’arashe maganar tana dariya ta kamar hanyar fita. Ummuh murmushi tai tana tsintar shinkafarta batace komai ba. Amman ita kanta lamarin ‘yarta tasan akwai jinnu aciki, da zaran ta an saka auranta bata sake moruwa, ciwo jajir sai ankwantar an tayar, har masu auran su gaji su fasa. Goggo ta hango Zaharadin, ya faka mashin d’insa jikin part 1 yana waya. “Baban Zuhura yauwa zo d’an albarka.” Cikin daddad’ar muryashi yace “Ok anjima zamuyi mgna aunty Zuhura yanzu na shigo gida zanyi wanka.” Ya k’arashe maganar cikin amon muryashi mai dad’in gaske ya tsinke kiran ya jafa wayarsa k’irar Tecno camon 11, cikin aljihun gaban rigarsa, ya nufo kakar tasa yana sakin tattausan murmushi Wanda ya k’awata kyakkyawar fuskarshi. Sam bazaka zaji d’azu shine ya had’e fuska ba. Ya na isowa ya rungumeta yace“Daga wajan ummuh kike? Ina my Mamy uwar ‘ya’yana?…. “Kai Zaharadini wallahi ka kiyayeni uwar me zakaci da matar da lokacinda aka mata aure ma baka saka wondon kirki? Kanaji yau za’azo tambayar auranta, shine sabida banida daraja mai unguwa da Yaro basu fad’amin ba Ko?” Wata irin zabura yayi ya Saki Goggo Nandou. Take k’irjinsa ya dinga sama da k’asa ransa ya kuma b’aci yace“Ok kenan da gaske ne ba wasa take ba? Ina kan hanya naga message d’inta OK Allah ya sanya alkahiri. Goggo Bari nayi wanka.” Ya k’arashe maganar yana Kama hannun Goggo. Zatayi magana ya rufe mata baki“Dan Allah Goggo kiyi shiru.” ya rakata k’ofa ta farko wacce sukama lak’abi da Babban gidan Wanda Ana d’akinta yake, kuma nan ne part d’in iyayan Zaharadin. Lace ta saka uban-ubansu, bak’i mai adon flowers fari da pink kad’an. Dinki Riga da zani tayi kyau matuk’a sai baza k’amshi take, ta saka takalmi bak’i mai d’igon fari, haka jaka bak’a, wadataccan mayafi ta lullub’e jikinta tsaf. Idan ka kalleta bazaka tab’a cewa badaga gidan akwai ta fito ba! Sabida tana kashema jikinta kud’i duk salary d’inta Rabi ajikinta yake mutuwa Rabi iyayanta da k’aninta, ga zawara masu arzik’i da suke mata b’arin kud’i amman tana k’in amsa, na ALHJ AUTA kawai take amsa. Kyawawan idanuwanta ta zubawa agogon dake d’aure atsintsiyar hannunta, ta ga goma saura. Narkakkun idanunta ta waro cikin siririyar muryata tace“Ya Rabbi! Irin wannan makara haka? Bari nai sauri…” Turus taja ta tsaya ganin Ummuh tsaye k’ofar d’akinta ta had’e face. Kai langwab’ar cikin sigar shagwab’arta da bata girma, tace “Ummuh kiyi hkr na makara da yamma idan na dawo zamuyi magana. Inaji kina cewa waccan kinibabbar tsohowar Abba kadai na fad’ama zuwan iyayan Autana ko? Uhmm na tafi ummuh.” ta k’arashe maganar tana k’if² da ido. Ummuh tace “D’azu dan ki saka Goggo taje babban gida ta mana tereran bankad’a kika fito kusan tsirara ko?… “Ni kimin addu’a na fice.” “Allah ya tsare ya bada sa’a kici gaba da rik’e mutuncinki da darajarki, da Kimar gida nan, kiji tsoron Allah aduk inda kike, idan mu bama ganinki Allah yana ganinki…”Ngd ummuh insha Allah zan kasance kamar baya.” ta mata kiss ta fice da sauri tana mitar samun adedeta sahu ma kadai zai b’ata mata lokaci, itako ta hana AUTA ya na kaita amota sabida kare mutuncin gidanau da Nata, sun iyama talaucinsu. Acikin nutsuwarta take tafiya, yayin da dukkan jikinta ke motsawa. Duk da batada jiki ko kad’an amman hakan bai hana kyakkyawar surata rausaya ba, tare da manyan albarkatun k’irjinta, halittace daga Allah ta iya tafiya mai tsayawa arai. sai da tazo tsakiyar gidan lokacin hankalinta ya Kai kan mashind’in Babandi. Manyan idanunta ta zaro waje, cike da fargaba, yayin da ta fara sauri tana addu’ar Allah yasa kar su had’u da yaron nan, ya b’ata mata lokaci abanza, ko ya sakata b’acin rai, k’ilan ma da kuka. Tana shigowa k’aton zauran gidan taji k’amshin mayen turaransa, Wanda yake sakata jin kasala da wani irin yanayi, ya bugi hancinta. Ahankali da yaren zarma tace“Shegen yaro duk kud’insa idan ya samu A turare mai dad’i yake k’arewa, ji baya wajan amman k’amshinsa ya manne asoron k’ofa, zan saka my AUTA ya siyi irin turaren nan.” Ta k’arashe maganar bata kawo komai aranta ba. Tana dab da fita taji an fincikota da k’arfin tsiya aka shige bayan k’ofar da ita, ta bud’e baki da niyar ihu aka toshe mata baki…

See also  Goyon kaka complete hausa novels

 

Real ladingo🥰

[07/08, 5:24 pm] +234 704 505 8091: 🥺❤️

55:New environment

Daddy yace badon wannan nace ki kirani bah hajara, so nke muyi maganar fahimta neh dake saboda hka ki bni aron hankalinki” inajinka kawai ta fada chaan kasan makoshi. Nasan by now kinsan suwanene bakinda mukayi kuma kinsan matsayinsu a gurin farhaan, abinda nkeso dake shine bayan sunci abinci sun freshen up kije ku gaisa as Farhaan’s mother that you re. Hajara idan kika kuskura kika nuna ma mutanin nan cewa bake kika haifi Farhaan bah wallahi kinji na rantse u will see d other side of me wanda bki taba gani bah zan baki mamaki ta yadda bki zato, kuma bke kadai ba harda diyarki dakika daurata kan hanyan da ba daidai ba kan Farhaan kiyi mata jan kunne kuma ki isar da sakona gareta. Duk wanda ya saba umarni nah wallahi kunji nyi rantsuwan musulmi sai na maku abinda bku zato kuma kada kuyi tsammanin bana nan zaku yi yadda kukeso ku sani I have eyes everywhere Duk abinda kukayi zaa sanarmun kuma zan dauki mummunan mataki akanku, Ina barinki kinayin yadda kikeso akan Farhaan bawai Don ina tsoronki bne Ina daga maki kafa neh but dis time around bazan yarda da haka bah in-laws dinsa neh agidan nan saboda haka ki gyara takun ki” yana gama fadin haka ya kashe wayar ya barta cikin zallan mamaki, bata tabajin Daddy yyi magana yakuma emphasizing akai bah sai wannan karon kuma tasan he means wat he said. Shidai Abddool ganin yadda mahaifiyarsu tyi sanyi lokaci daaya yasa ya gane military warning daddy yyi sounding mata kuma yaji dadin haka atleast bazata yarfa Farhaan gaban inlaws dinsa bah. Mikewa yyi ya fice dga palon tabishi da harara aranta tace munafuki” a kofa ya tadda haula zata shiga ciki yace yauwa haula kinsan ya zaayi, ki koma sabon shashin pls ki tayasu unpacking. Kowa ya zabi inda ya masa yyi setling pls kiyi komai in order yadda ya kamata” Da Toh yallabai ta amsa kana ta juya ta koma sabon sashin. A zaune ta samesu bbu wani wanda yyi koh making attempt din tba abincinda aka jeran masu a kan babban dining din. Murmushi haula tyi tace bkuci abincin bah koh sai kunyi wanka neh? Murmushi sapna tyi tace hakan ma yayi tunda mun dauko hanya sai mu fara yin wankan tukun.” Shidai abbu na zaune chaan one sitter lost in thoughts, yadda abubuwa suka faru all of a sudden neh suke kan bashi mamaki. Sama haula suka haura simraan da Adda sapna na biye da ita a baya. Dakuna neh guda biyar a jere saman sai wani corner kuma da basu Kai ga karasawa gurin ba koh inane Oho. Haula tace Mushiga ku duba duba inda su mom and dad zasu zauna sai a zabanma grandma nata sai kuma boys din da naku. First room din suka fara budewa, makeken gado neh an shimfida red bedsheet mai kyau ga wardrobe Dan daidai mai kyau dga gani zaiyi tsada saboda daukar ido dyakeyi. Karamin dining table mai kujeru biyu dana lura al’adar gidan neh duba Da duk dakunan Su Abddool din da su mimi akwai shi. Komai na dakin daga center carpet zuwa curtains dakuma Paint din dakin yazo a red and black neh, unique color. Simraan tace Wannan dinma yayi na Ummin da Abbu,” Murmushi haula tyi tace Toh muje ku duba sauran naku” bayan sun fita simraan tace basai mun duba sauran bah kawai next one din abama Ammu, nikuma da Adda sapna tareda boys din sai mu dauki na ukun. Haula tace ya kamata ace dai naku daban na boys din daban” Murmushi simraan tyi tace karki damu yara neh we can manage” gyada kai haula tyi tace Toh shikenan muje. Downstairs suka sauko sannan haula ta dauka jakar kayan Ammu simraan kuma ta dauki na Ummi yayinda sapna ta dauki na Abbu. Ammu naganin haula da jakar kayanta tace mallama miye haka me jakata ta tsare maki anan Dallah ajiye mun ki kama gaban ki bnson kokkofi” Da mamaki haula ta tsaya tana kallon Ammu simraan tace gaskia Ammu kinada matsala ke komai akayi baa birgeki yanzu idan aka barki da wannan jakar akace ki haura sama dashi zaki iya neh? Tabe baki Ammu tayi tace uwar zumudi sai rawar kafa akeyi anga babban gida da motoci Toh Allah yasa ba gidan yanka Kai aka kawo mu bah” gwalo idanu waje haula tyi tace Baaba kinsan wanene mai gidan nan kuwa dakike hadasa Da gidan mai yankan Kai mutuminda ykeda karamci da dattaku me zai hadashi Da wannan mugun aiki” harararta Ammu tyi tace Toh waya kasa dke Ina magana da jikata” dafa kafadarta simraan tyi tace Dan Allah kiyi hkuri haka take tanada matsalar brain” Murmushi haula tyi tace shikenan muje, dakinda suka zabarma Ammu Haula tashiga ta jera mata kayakinta a wardrobe sukuma simraan suka shiga nasu abbu suka jera masu a wardrobe. Saukowa kasa suka kuma yi suka dba kayan Su sadeeq Da najeeb tareda na sapna tunda ita simraan kayanta baya nan. Bayan sun gama komai simraan tazo ta suguna gaban Abbu dayke zaune tunda suka shigo baice komai bah, tace Abbu kashiga kyi wanka an kammala komai” mikewa yyi yabi bayan simraan din har kofar dakin takaishi tace bismillah” yana shiga kamshin turaren wuta garwaye Da air freshener neh yacika masa hanci. Lumshe idonsa yyi ya bude kan haddaden gado dakin. Kallon dakin ya dingayi a ransa he cant tell wat he is feeling, na wannan sauyin muhalli dasuka samu lokaci guda. Yarasa murna zaiyi koh akasin haka. Kofar bathroom ya bude yashiga, baisan yadda zai kunna shower ba hakan yasashi taran ruwan Tap a yar karamar fine bucket daya gani. Bayan dai kowa yyi freshen up kasa suka sauko bnda Ammunda tace ita bazata kuma saukowa ba don ta lura kasheta akeso ayi Da wannan uban steps da aka sata ta haura din nan wai ahaka ma da taimakon ummi ta haura. Dole suka hakura suka barta a dakinda yanzu ya zama mallakinta sai santinsa tkeyi tace ai yoh gwarama dana yima junaidun sharri yanzu gashi munzo aljannar dunia Toh koh gidan wanene ohooo. Yanzu dai hankalina ya kwanta abu nagaba dazanyi kuma shine hana auren simraan da Wancan Dan masu kudin Don ni abinda na tsana shine inga Yayan bilkisu Da ita kanta sunajin dadin rayuwa” serving abincin Su simraan sukayi suka kawoma kowa nasa a palon don bbu wanda ya yarda yaje kan dining din. Sapna ta haura ma Ammu da nata ciki. Abinci kam sunci har sun ture saboda ba karamin girki Mami tasa akayi bah. Wasu abincin kam ma basu taba ganinsu ba sai ranan. Bayan sun gama cin abincin tattare gurin simraan tyi ita kadai don tahana sapna tace saboda cikinda ke jikinta tace ta huta kawai taji Da abinda yke damunta. Zazzaune suke parlon din bakajin muryar kowa sai na Ammu da aka samu dakyar ta sauko kasa Da taimakon Simraan. Bude kofar part din akayi salman na gaba noor na binsa a baya bakinsu daukeda sallama suka shigo. Akasan carpet suka durkusa suka gaisheda Ummi amsawa tyi da fara’a, sannan suka gaisheda Ammu itamaa ta amsa sai wani washe bki tke. Gaisheda Sapna sukayi itama ta amsa tace yaya mami sukace tana lfya. Simraan tace ina wuninku” kallon juna sukayi noor din da salman sannan suka saki yar Murmushi Noor yace Kiyi hkuri matar yaya karki kara gaishemu ki rufa mana asiri ki barmu mu dinga gaisheki” daria Sapna tyi tace ai kuwa matar yaya kam. Salman yace ina Abbu, yana sama sallah ykeyi” sapna tace. Zama sukayi a kujera Sadeeq yazo ya tsaya gaban su yace ina wuninku,” Murmushi sukayi suka amsa da lfya najeeb ma yazo ya gaishe su sannan ya koma inda yke ya zauna. Hanun sadeeq noor yaja ya matso dashi gaban sa kana ya dgasa ya dora kan cinyansa. Sadeeq yace Yaya Ina abokina neh wai tunda muka shigo dashi ya fita bai kara dawowa bah” daria noor yyi zaiyi magana suka jiyo sallamar mami. Da mamaki yaran nata suke kallonta Don su basuyi sammanin zatazo nan kusa bah. Amsa sallamar occupants din palon sukayi sannan tazo ta zauna kan 2 seater Maryam ta zauna gefenta. Murmushin yake tyi ta danne zuciyarta tace kunzo lfya ya hanya” Da fara’a ummi tace mun sameku lfya ya mai jiki kuma” mai jiki Alhamdulillah da sauki karshen satin zasu dawo In sha Allah” Gyada Kai ummi tyi tace masha Allah, ubangiji ya kara lfya. Da Amin duk suka amsa sannan simraan da sapna suka sulale dga kan kurar da suke zaune a take kamar hadin bki, sukace An wuni lfya” kallon simraan mami tkeyi koh kiftawa bbu, tanaso ta kare mata kallo amma saboda yadda ta sadda kanta kasa yasa bata ganin komai sai saman big eye balls dinta da kuma kananan cute lips dinta. Washe bki mami tyi tace Lfya kalau wacece Diyar tawa cikinku? Mimi ce tyi charaf tace gata nan Mami mai Farin hijabin nan. Hararan kasan ido Mami ta aika ma maryam tukun tyi yar Murmushi tace tubarkalla masha Allah. Ammu tace Toh nikuma sha ka tapi aka mayar dani da ake hira bbu ni aciki koh Dan gaisuwan nan ma bbu. Tabe bki maryam tyi a ranta tace Who is dis old hag! Mami tace kiyi hkuri baaba hnkalina neh duk ya tafi kan diyata shiyasa ban lura dke bah Ina wuni” kankance Ido Ammu tyi tace ba Baaba zakice bah Ammu ake kirana, kuma nji kin zake kina kiran jikata diyarki taya akayi tazama diyarki bayan ga uwarta tana zaune” wani bacin rai Da takaici neh ya ziyarci zuciyar Mami, ji tke kamar ta shaqe wuyar Ammu saboda takaicinda tke kuntsa mata, batasani bane she cant stand being in under same roof with dem Saboda ta raina ajinsu. Kawai saboda warning da Daddy ya narka mata neh yasa tasha jinin jikinta she wished daddy bai taka mata birki ba da by now sunsan wacece ita. Kallonta takai kan noor da Sadeeq yke zaune kan cinyarsa suna hirarsu hankali kwance. Mikewa tyi tace Toh mun barku lfya.” Ummi tace yaya sunan yar tawa? Mimi tadanyi Murmushi tace Maryam. Toh masha Allah maryam an gode saida safen mu.” Itadai simraan sai kallon maryam tkeyi yadda ta nitsu tke ladabi, bazata taba mnta kammanninta bah da irin rashin mutuncinda suka mata da Siyama ita batayi zaton maryam din biological sister din Farhaan bne ma. Bayan fitarsu Da 5 minutes Abddool yashigo sadeeq na ganinsa ya sauka cinyan noor yazo da gudu ya hau jikinsa yace aboki Ina kashiga kuma sai jiran ka nkeyi tun dazu” Dan jaan kumatunsa Abddool yyi yace yi hkuri Aboki gani nazo babana neh dama ya aikeni” zama yyi ya gaisheda su ummi sannan yace najeeb ya taso suje part dinshi achan zasu kwana tunda sadeeq yace zai Bishi shima yazo suje. Hanunsu ya kama sukayi masu saida safe tareda su noor suka fito duka dga sashin. Ummi taji Sosai family din suka kwanta mata a rai, dukda ita harga Allah zuciyarta bai Wani gama nitsuwa Da mami bah. Amma yaran kam taji sunyi mata yadda suke nuna damuwa akansu dkuma ladabinda suke masu dukda cewan su yayan masu kudi neh, gefe guda ga Abddool dya sakema yaranta har shakuwa mai karfi tashiga tsakaninsu within a short period of time. Bayan fitansu Sapna tace Ammu mike in rakaki daki ki kwanta dare yyi” tana kunkuni ta mike da sandan ta sapna ta taimaka mata suka haura simraan ma da Ummi sukabi bayansu. Dakinsu da sapna din simraan tashige direct, latest iPhone dinta dke kan gado ta tarar yana ringing. Koh baa fada bah tasan mai kira Da sauri ta kara sa bkin gadon ta dau wayar. Ajiyar zuciya ta sauke tareda lumshe ido bayan sweet voice dinsa Ya daki dodon kunnenta. Ahankali cikeda kasala tace Ruhi thank you! Murmushi mai sauti yyiI yace for wat wife? A natse tace you came to our aid lokacinda bmuda kowa, ka share ma Abbu na hawayensa. Bnsan wani irin Godia zan maka bah Amma inaso kasan u re d best thing dat ever happened to me kuma I can’t wait a daura mana aure Zan nuna maka tsananin so da kuna danake maka kuma zan baka tukuicin abinda kayi mana da family dina” yar daria yyi yace no thanks my love, inasonki Sosai mirrow I can spend my last card on u so u could be happy and have a better life. Inajin sonki a jinin jikina Sosai fah Mirrow pls don’t ever live me ki rayu dani har karshen rayuwarki kinji? Ya karashe maganar da pleading voice kaman wani small boy. Hanunta tasa tashare hawayenda suka zubo dga idanunta Ahankali tace nyi maka alkawari duk rintsi duk tsanani duk wuya Ina tareda kai, koh da zaazo wani rana da zakace bakaso na a rayuwarka ni bazan iya rabuwa dakai bah Ruhi zan bibiyeka neh har karshen numfashi na Cox bazan iya rayuwa bbu Kai bah” no karkiyi irin wannan misali mirrow bbu rananda zaizo dazance bnsonki cikin rayuwata” Murmushi tyi tace haka neh. Shiru dukansu sukayi for a while, kamin yace dga gobe wacce zata miki gyaran jiki is coming from Sudan bazaki kara fita koh kofar part dinku ba iyakacinki parlor kinji I want her to give you d best glow dukda dai yanzu ma kina glowing but I want excess glow” and dga gobe Aunties dina Da relatives dinmu zasu fara zuwa I know pls don’t make ur self available to everyone kinji ki dinga wasan buya dasu banaso su dinga gane mun keh anyhow pls mirrow” yar daria tayi tace Toh shikenan haka zaayi” lumshe idanunsa yyi ya bude kana yace mirrow daurin aurenmu saura 5 days yanzu” haka kawai tji zuciyarta ta buga Da jin kalamanda yace din, ajiyar zuciya ta sauke tace I cant believe Saura 5 days nida kai mu zama item ruhi I am so happy. Murmushi yyi yace naso inzo ranan Friday Amma akwai formalities da baza gama ba har sai ran daurin aure Da safe but in sha Allah kamin time din daurin auren zamu iso Nigeria kinji” Gyada Kai tyi kaman yana ganinta tace uhm naji Ruhi. Ohkay Toh ki kwanta nasan Kim gaji, sleep tight MRS Farhaan Yousef. Yar Murmushi tyi tukun ta kashe wayar tana blushing farinciki pall ranta ta kwanta bacci da begen ruhinta.

See also  Auran Fansa Nimcy Luv Hausa Novel

 

 

 

Name: [My Novels (www.mynovels.com.ng)]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: Hausa Novels Documents Hausa Novels Books Complete Hausa Novels Hausa Novels Hausa Novel Romantic Hausa Novels Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: June, 2022

 


Idan kuna bukatar Audio Novels se shiga anan ku danna mana Subscribe


Akwai novels maras adadi a manhajar mu ta Android wadda zaku iya saukewa anan…


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram



Powered by: www.mynovels.com.ng

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top