Mijin Yayata Hausa Novel
Alhaji kabir Dan garin gombe ne kamar yadda matarsa haj.maryam itama yar cen ce.
Yaransu Uku Hamra wacce Allah yayi mata rasuwa sai Irfan da kuma qanwarsa suhaima wacce 2016 ta kammala ss3 dinta shikuwa Irfan SOJA ne me ji dakansa budurwarsa daya khaleesat ya sota sosai amma daga baya iyayenta suka rabashi da ita suka bama wani Alhaji ita.
Mijin Yayata
Sonda yake ma khaleesat ne ya hanasa syy da wata..mum kuwa fama take dashi kullun amma yaqi dad ma yayi yayi amma yaqi jinsa dan haka mum ta yake shawarar zataje gombe ta dubo masa YARINYA.
Mijin Yayata
Astsarin mum batason wacce tayi boko hartakai degree indai mace tagama secondary toh agidan ta ta qarasa degree din Amma ra’ayinta yasha banban Dana Irfan Dan shi cikakkiyar yar boko yakeso sosai yafiso yana aiki matarsa ma na yi.
lkcin da yake tare da khaleesat shi yabiyanata kudi tacigaba sa karatu Wanda take karantar law hakan yasa yaji dadi sosai da sosai kuma takeson khaleesat.
A shekararta ta karshe ne na gama makaranta iyayenta suka badata ga wani attajiri alhaji ibrahim.
​
Name: | [ MIJIN YAYATA HAUSA NOVEL] |
---|---|
File Type: | Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML |
Uploaded By: | www.mynovels.com.ng |
Category: | Hausa Novels Documents |
Tags: | Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books, Complete Hausa Novels |
Novel Price: | Free |
Last Modified: | November, 2021 |