Hausa Novels

MOON HAUSA NOVEL

MOON HAUSA NOVEL

 

 

 

 

 

 

 

*⚡ MOON⚡*

 

 

 

_Nimcyluv_

ELEGANT ONLINE WTITERS

 

_31-32_

 

 

 

_Wannan page ɗin sadaukarwa ne ga *NASIR NID* da *M.SHAKUR* Alkairin Allah ya kai muku a duk inda kuke_

 

 

 

 

 

 

 

 

 

NOT EDITED

A hargitse Ohinoyi ya shiga jijjigasa tare da kiran sunansa,amma Deen ko mutsi ba yayi jikinsa gaba ɗaya ya saki ga wata zufa da take karyo masa ta ko ina,Nene kam tuni ta fara kuka sbd bata taɓa ganin yaron nata a cikin Iran wannan hali ba,da ƙyar Ohinoyi yana Deen ya ƙwantar da shi a saman duguwar sofa,ƙasa jurewa yay cikin sauri ya ƙarasa wajan telephone ɗin part ɗin, yana zuwa ya danna wasu lambobi kana ya danna kira,babu jimawa akai answering call ɗin, numfashi ya sauke kafin ya yaja bakinsa yay shiru kamar wanda bashi da abin cewa,jin shirun yay yawa Tiraki faɗin “Allah yaja da ƙwana ya ƙara maka lafiya,how can i help you?” Still Ohinoyi kasa magana yay sai ajjiyar zuciya da yake sauke,chan kuma yay gyaran murya yace “come with Dr yanzo” yana faɗin hakan yay rejecting call ɗin,wajan Deen ya dawo ya zauna kana ya sanya kan Deen saman cinyarsa ya shiga shafa sumar kansa,cikin ƙasa da murya wacce take nuna zallar damuwar da Deen yake ciki yace “what happened to you Besty?what is this? which gril are you talking about? Ko ƴar uban wacece zan baka ita idan harta kasance jinsin mu ce,idan har ta kasance ƙabilar mu ce,babu dalilin da zai sanya naƙi aura maka ita,ko taki ko tasu,ko iyayenta suna so ko basu so tabbas saika malleketa,tunda har zcyarka ta amince da ita,ban taɓa ganin kukan ka ba,ban taɓa ganin rauninka ya bai yana ba,ban taɓa ganin gazawar ka ba,amma yau dalilin soyayyar wata ka sume a jikina, please Besty wake up and tell me wacce kake so,na maka al’ƙawarin zan baka ita, nayi maka wannan al’ƙawarin kuma…,”maganarsa ce ta tsaya sbd jin Muryar Deen yana faɗin “da gaske?zaka aura min ita Besty?”ya faɗa yana lumshe idanunsa, zuciyarsa banda ta fasa babu abinda take,yana jin wani ɗaci a ransa,da sauri Ohinoyi yace “why not Besty?kai ne komai nawa, I’ll do anything for you idan har zakai farin ciki,i promise you idan har akan aure kake kuka daga yau kukanka ya tsaya ka dai na yinsa har abada”Deen yana cije lips ɗinsa yay calmly tare da faɗin “sure?” Ohinoyi ya shafa kan Deen yace “i mean my words Besty,so take it easy,bari Dr yazo ya dubaka then we’ll talk later” shiru Deen yay kana ya ɗura a saitin zcyarsa wacce take bugawa da ƙarfi, Nene da har lokacin ta kasa magana tana kallon ɗan nata ganin lokaci guda ya birkice kamar ba zakinta ba,lalle soyayya tai masa mugun kamu,wacce mai sa’ar ce ta samu nasarar samu handsome ɗin yaronta haka?ƴar wacece?waye iyayenta?ita harta matsu ta wannan CLASSES BABYN,10lefts Tiraki ya tsaya bakin plat ɗin yana son ai masa iso wajan Ohinoyi, bayan Jakadiya taiwa Ohinoyi bayani ya kalleta yana jinjina kansa, miƙewa tai tare da rusunawa tace “Allah ya ƙara maka yawan rai na Barka lafiya”bai ce mata komai ba,tana zuwa wajan Tiraki ta shaida masa Ohinoyi ya amsa, kai tsaye ya shiga cikin plat ɗin bayan wani matashin saurayi ne ke biye dashi hannunsa riƙe da first-aidbox,suna zuwa suka ƙwanta a ƙasa suna miƙawa Ohinoyi gaisuwa,kai kawai ya jijjiga, miƙewa sukai zaune kana Tiraki yace “Allah ya baka yawan rai da nisan ƙwana, ɗan Magaji jikan magaji,naji kira na amsa” kallonsu gaba ɗaya Ohinoyi yay kafin yay gyaran murya yace “wato Tiraki Ojohiyo (Yarima) ya dawo mana cikin wani yanayi”da sauri Tiraki yakai dubansa ga Deen wanda yake ƙwance idanunsa a lumshe yay lamo jikin Ohinoyi yana sauke numfashi,cikin yaransu yace “yasubuhanallah! Meke faruwa Magaji?meke damunka?”sai kuma ya juya ya kalli saurayin dake bayansa yana kallon Deen yace “zoka dubasa”kayan aikinsa ya fito dashi tare da ƙarasawa inda Deen yake ƙwance ya shiga dubawa,sosai ya tsorata ganin yadda ƙirjinsa ke ɗagawa da ƙarfi, ya shafe tsayin mintinuni kafin ya share zufar dake zubu masa, Tiraki ne ya katse masa shirun ta hanyar faɗin “bamu bayani, meke faruwa da Yarima?” Zama saurayin yay yace “abubuwan suna da yawa,abu na farko ya daɗe yana damunsa,na biyu kuma bai daɗe da kamasa ba,amma illar dake cikin hakan yasa dole a nema masa mafita”shiru sukai na wani lokaci kafin Tiraki yace “Dr Salman ma kake nufi ne?” Dr Salman yace “yana fama da matsanancin feelings mai ƙarfi wanda kuma dab yake dayi masa illah,spam yana danƙare masa a mara hakan yasa yake fama da ciwon ciki haɗi da mara,kuma a zahiri ana son spam ɗin mutum ya dinga tsinkewa yana zuba yayinda zai fitsari ko kuma sha’awarsa ta mutsa, we’re all adults to babu abinda zan iya ɓoye maku,mafita ɗaya ce ga Yarima ya kasance da mata,domin dukkan wasu DRUGS baza siyi masa aiki ba,kai ko suna masa zuwa yanzu zasu daina,abu na gaba kuma yana cikin damuwa sosai wacce ta haddasa masa ciwon kai da zazzaɓi mai zafi”kafin wani yay magana Yayinda ta ƙarasu wajan cikin shigar ta ta alfarma,tana ɗan dugara sandan a ƙasa tace “uhm,bana faɗa ba,nace bana faɗa maku ba?ai wannan shiru shirun da Gadanga yake bana banza bane,nace maku aure ya keso kungi yanzu sai ku yarda ai,masifa tana tacin yaro a ciki amma gunƙi fahimta”babu wanda yace mata komai sai Tiraki da yace “ok yanzu mene zakai masa?” Dr Salman yace “aƙwai drugs da za’a bashi bayan yaci abinci sai ya sha,sai kuma injection da zan masa yanzu”da sauri Deen ya buɗe idanunsa jin an ambaci allura,shima Ohinoyi ya kalli Deen kafin yace “dole ka tsaya idan har kana sonta da gske,nasan ai itama baza taso ganinka cikin ciwo ba right? lumshe idanu yay kana ya buɗe, Ohinoyi ya shafa kansa yace “weldone” cikin nutsuwa Dr Salman yay masa allurar ƴar ƙara ya saki sai kuma ya saki Murmushi tare da shafa nipple ɗinsa inda Moon ta cijesa lokacin da Dr Sufyan yake mata allura,cikin zuciyarsa yace “u’re right cutie” sallamar Dr Salman sukai,kana Tiraki yay masu sallama tare da nemawa Yarima Deen lafiya,yana fita Ohinoyi ya kalli Deen yace “wacece ita?” ɗan jim Deen yay kafin ya kalli Abban nasa idanunsa na lumshewa sbd allurar ta fara ɗibansa yace “she’s is nothing to me Besty,i want to marry her sbd ina son kula da ita akan wani dalili,bata da kowa sai ni,ni ɗaya take kallo matsayin wani jigo nata,ni kaɗai take kallo a matsayin familynta,ko mene ya faru da ita nine SANADI”Nene da tun ɗazo ba tace komai ba ta gyara zamanta tare da faɗin “sorry!i did get you?” Kallonta yay yana haɗiye abinda ya keji kana yace “they’re parents..,”sai kuma yay shiru kallon da suke masa yasa shi faɗin “duk sun mutu,na tsince ta ne nima,daga nan kuma na fahimci kashe iyayen akai kuma at anytime za’a iya FARAUTAR rayuwarta, Besty dan Allah ka amince min kada kace a’a”Murmushi Ohinoyi yay kafin yace “can i see her?”da sauri ya zaro tafkekiyar wayarsa iphone 12 max pro ya zare password ɗin kai,kai tsaye ya shiga gallery, ɓangaren camera ya shiga photonan ta suka bai yana masu yawa,na farko Ohinoyi ya fara gani, hannunta riƙe da ice cream zata tsallaka titi,sai kuma cikin girgi,wasu kuma tana ƙwance a gadon tana bacci,har yanzu na kwanciyar ta a asibiti,wani murmushin takaici Ohinoyi yay kafin ya bawa Deen wayar,itama Nene mamaki ne ƙwance a fuskarta,gaba ɗaya tunaninta ya gama bata wata zabgegiyar budurwa Deen ya gani yace yana so amma sai taga saɓanin haka,to mezaiyi da wannan yarinyar?yarinyar dako nono babu a ƙirjinta, kallonta zai tayi?ko kuma RAINONTA ZAIYI? cikin wani irin yanayi ta kalli Deen tace “Besty mene wannan?wannan ƙwailan zaka ɗauka as your wife wow? Are you at of your sense? Huuu kana ji dai abinda Dr ya gama cewa haka zaka dinga zama da wannan yarinyar babu uban da zatai maka?”Ohinoyi yace “wacce ƙabila ce?” Haɗe rai Deen yay yana rufe idanunsa yace “Hausa Fulani”gaba ɗaya suka zaro idanu hadda yayinda wacce take zaune tana jinsu amma ba tace komai ba,fesar da numfashi Ohinoyi yay yace “again?”kai tsaye Deen yace “yeah,wani abu ne dasu?”Murmushi yay yace “nothing jeka ƙwanta” babu tunanin komai Deen ya miƙe yana rangaji ganin zai faɗi yasa Ohinoyi saurin riƙesa tare da kamasa zuwa wani plat dake wannan babban side ɗin,wani haɗaɗɗan part ne wanda tun daga ƙofar part ɗin aka rubuta Yarima plat, faɗin haɗuwar part ɓata baki ne,wanda bai san kan gidan ba idan yaga part sai ya rantse shine part ɗin Sarki,manyan bedroom sukaiwa babban parlour’n ƙawanya, parlour’n yasha kujeru ƴan turkey,ga wata tangamemiyyar cenema,sai wani madaidai cin fridge mai ƙyau,gefe guda kuma ƙaton kitchen ne nagani na faɗa,ko mace albarka,komai na parlour’n white ne,sai ƙyalli parlour’n yake,cikin wani bedroom ya shigar dashi,nan ma ƙaramin parlour ne,shi kuma komai na cikinsa Green ne,an masa ado da kayan ado na sarakai, cikin bedroom ɗin suka shiga nan kuma yafi komai haɗuwa talkma wajansu daban,agoguna wajansu daban,p.cap wajanta da ban,haka parfumes everyday aƙwai wanda yake fesawa da lotion, daga can ɓangaren kuma babban Library ɗinsa ne,wanda aka zuba littafai kala² both sides arabic da boko,daga jikin Library wata farar ƙofa ce mai ƙyau sai sheƙi take,kana buɗewa zaka tadda lambun Deen wanda aka cikasa da flowers da kuma shukar fruit na nau’i daban²,ga wata ƙorama da take gudana, faɗin haɗuwar wajan dai ɓata baki ne, kwanciya yay a saman makeken royal bed ɗin yana sauke numfashi, suit ɗin jikinsa Ohinoyi ya zare tare da zare masa dugun wandon,ya cire masa talkmansa,duk ya ajjiye gefe guda,ƙura masa idanu yay yana jin wani abu a ransa,sauke numfashi yay kana ya durƙosa ya bashi wani peak a forehead ɗinsa,fita yay bayan ya ƙara masa gudun a.c., Ohinoyi na fita ya nufi plat ɗinsa zuciyarsa babu daɗi ransa kuma ya ɓaci sosai,bai dai nunawa ɗan nasa ba sbd bai son ya fahimci wani abu,shiga yay tare nema wata tattausan kujera ya zauna,babu jimawa Nene ta shigo,tana zama tace “yanzu nasa Jakadiya ta nema min iso wajanka,sai gashi ta dawo tace naje ka amsa,amma wanne kallo kaiwa labarin Yarima,then u’ll support him or not?”fesar da numfashi Ohinoyi kafin ya ware manyan idanunsa irin na Deen ya sauke a kanta kamar bai kulata ba sai kuma yace “shi duk inda yaro yake dole sai ya nuna wawta wai?ina da tabbacin Yarima ya sa cewa bama haɗa zuri’a da Hausa Fulani, then yarinyar da yake magana akai is too young,me zata tsare masa, Yarima ɗa nane,inaji ko ke da kika haifesa baza ki taɓa yi masa soyayyar da nake masa,shi kaɗai nake dashi shi kuma kaɗai na mallaka,ina supported ɗinsa akan komai na rayuwarsa,amma a wannan karan bana tare dashi kuma akan wannan mgnar tabbas zai iya ganin fushi na wanda bai taɓa ganinsa ba, bedside ma I’m not interested bana da ra’ayi akan wannan maganar,yaje duk yarinyar da yake so,Nufe,kanuri, Igala,e.t.c ya nema cikinsu ni kuma nai masa alƙawarin a yau basai gobe ba zan aura masa ita,kai daga yau ma ya daina fita ko ina zan sanya a tirkemin sa”yana faɗin haka ya saki ajjiyar zuciya tare da miƙewa ya nufi can cikin part ɗinsa,Nene kam kasa mutsi tayi ita dai harga Allah tana jin tausayin rayinyar amma bata masa sha’awar aurenta,abu kamar wasa yau ƙwanan Deen uku ciff a cikin place hankalinsa yay mugun tashi domin bai taɓa tunanin reshe zai iya zama mujiya,kullum cikin roƙan Abban nasa yake amma fafur yace sam bai yadda ga wannan yarin IZE babu irin sin babu irin son da ba tai masa yaƙi kulata, tashin hankali kenan, lokacin da Deen ya gama haɗa kayansa zai bar gidan kasawa yay bai kuma san dalili ba, yau yana zaune saman sofa daga shi sai 3gauter ya rame ya faɗa sosai amma farinsa na nan sosai,kallo guda dai zakai masa kasancewa yana cikin damuwa,sallamar da yaji yasa ya ɗago kai kallo ɗaya yay mata ya ɗauke kansa tare da rufe idanunsa, ƙarasa shigowa cikin parlour’n tayi,wata budurwa ce aƙalla zatai shekara 30 ɗin nan,tana sanye da duguwar wacce ta matseta duk surar jikinta ana gani, jikinta na rawa ta zauna kusa dashi tare da shafa fuskarsa tace “baby wai wacce yarinya ya wacce ta nifi?duk kabi ka tashi hankalinka,ko wani ataimaka wanda kake tunanin ni bazan maka ba?wlh komai kakeso zan maka”shiru yay mata kamar ba dashi take magana ba,jin shirun yay yawa yasa tace “dawowata kenan daga Dubai Mami ta kira ni take gayamin abinda ke faruwa, hankalina ya tashi sosai duk yadda akai asiri tai maka nasan my man ni kaɗai ce a gabansa”still bai kulata,zamuwa tai ta zauna saman cinyarsa tare da shafa beard ɗinsa tace “i know your problem baby”ta faɗi hakan tana nufar bakinsa domin yi masa kiss,da sauri yasa hannu ya hankaɗeta,kafin ya zare belet jikinsa da niyar dukan ta kuma sai ya fasa ya cillar, Murmushi tai tace “what!? Da nufinka duka na zakai?”a hasale ya sanya hannunsa cikin sumarsa kansa wacce take a hargitse ya ƙara bajeta saman fuskarsa ya fara Safa da marwa cikin parlour yana fesar da numfashi, hannunsa ya dunƙule ya kai wa cenema ɗin parlour’n duka,duk girman ta da ƙwarinta amma sai ta fashe jikake tartsatsa tassss,da hannu ya shiga nuna Ize cikin wata murya yace “ke daman jaka ce bani da labari?ni zaki sawa tsatstsaman bakinki a nawa, over my death body wlh,banda wari da ƙazanta mene a bakinki?bari kiji ko zan mutu banyi aure ba wlh tallh nafi ƙarfin ni ALIYOU na aureki,bare har kiyi tunanin haɗa jiki dani,oyaa leave my room Ize Sharif Saleh”ganin yadda jikinsa ke vibration yasa ta miƙe da gudu tai waje,a babban parlour na tsakiyar sides ɗin ta samu Nene wacce suke ce mata Mami tana zuwa ta faɗa jikinta tare da rushewa da kuka,cikin kukan take faɗin “Mami wlh sunma baby asiri,na shiga uku yaya zanyi da soyayyarsa?”bayanta Mami ta shiga bubbugawa tare da faɗin “kada ki damu Hubby yace a yau za’a ɗaura maki aure dashi,yanzu haka suna can suna shiryawa a fada,dan haka tashi maza kije kiyi wanka ki shirya a wannan karan dukkan abinda zaki masa dole ya hqr tunda kina ƙarƙashin inuwarsa ne”wani sanyi Ize taji a zuciyarta tama rasa how happy she’s,da sauri ta miƙe ta nufi part ɗin Mami,bayan sallar Asr, Ohinoyi ya shigo cikin side ɗin sanye Da Kaya na alfarma kana ganinsa kasan yana cikin farin ciki,bai yadda ya shiga plat ɗinsa ba, Jakadiya yasa ta kira masa Deen,tana zuwa plat ɗin ta samesa ƙwance saman Italian carpet yana sauke numfashi hannunsa riƙe da saitin zcyarsa, rusunawa tai tace “Allah ya taimaki Magaji ya ƙara maka lafiya Ohinoyi yana kira”tana faɗin hakan ta fice da sauri,sai da ya shafe 10 minutes sannan ya miƙe yana layi haka ya fice daga plat ɗin nasa,a zazzaune ya samesu Abba,Mami, Yayinda,Tiraki,yana zuwa ya zauna chan nesa dasu tare da sunkuyar da kansa,gyaran murya Ohinoyi dan maganar da zai faɗa bazai iya jira sai wani ya faɗa ba,kallon Deen yay yace “ALIYOU” shiru Deen yay sai da Ohinoyi ya ƙara faɗin “Aliyou”sannan ya buɗe baki kamar mai kuyan magana yace “yes Abba”tunda Ohinoyi yaji Deen yace Abba yasan cewa ba ƙaramin fushi yake dasu ba, Murmushi yay yace “da farko nidai uba ne a gareka,ko yarda ko karka yarda i don’t care,ina da ikon da zantar da hukunci a kanka,ka zagi ƴar Mutane akan kawai tace tana sonka,to albishirinka?a yau basai gobe ba an ɗaura auranku dakai da yarinyar,da sauri ya ɗaga kanka yana kallon Abban nasa,sai yau ya ƙara tabbatarwa baya tausayinsa,a rasa dawa za’a haɗa shi aure sai da tsohuwa,ƙwafa kawai yay yaci gaba da sauraran abinda Ohinoyi ke faɗa “wlh koda wasa naga ka ɓata ran yarinyar nan sai naka ran ya ɓaci tabbas,babu ruwana da kana sonta ko baka sonta tashi kaban waje stubborn friend kawai”babu musu Deen ya miƙe tsaye daga shi sai 3gauter da farar singlet ya nufi hanyar barin side ɗin gaba ɗaya,da sauri Nene tace “ina zaka kuma Besty?”tsayawa yay muryarsa fes babu tashin hankali yace “wai zan bar maku gidanku ne,bari kuma na har abada,kunyi aure ko?to Tabbas da kanku zaku warwaresa,zanje inda na saba rayuwa dama nazo ne wajanku a matsayin ku na wanda suka haifan,ina tunanin zaku share hawaye ne ku tauyamin ashe ba haka bane,nai kuskure da har na yarda zaku iya tayani neman abinda nakeso,amma babu komai kuna da iko akai na,amma wlh wlh nida zaman gida nan uhm..,”bai ƙarasa faɗa ba yay ficewarsa waje,wani kallo Ohinoyi ya bisa dashi yana jin zcyrsa na bugawa kafin ya saki wani Murmushin takaici ya miƙe tsaye tare da shigewa plat ɗinsa,kuka Mami tasa tana faɗin “wanne irin zuciya Aliyou yake dashi ne? Allah kai ka bamu wannan stubborn son ɗin Ubangiji ka daidaita maza zafin zuciyarsa”.a chan asibiti kam Dr Sufyan ne cikin wani hali ganin har anyi ƙwana biyu babu Deen babu labarinsa,daman da wahala ace saurayi kamar Deen zai iya salwantar da yaruwarsa akan wata ƙaramar yarinya,yay trying number sa amma ko shiga ba tayi kullum a kashe,sabon Dr ɗin da yazo ne ya shigo cikin office ɗin tare da neman wajan zama ya zauna,kallon Dr Sufyan yay yace “what’s the matter?”Dr Sufyan ya sauke numfashi yace “maganar yarinyar Moon kada ai saken da idanuwan ta zasu sulwanta” kallonsa kawai saurayin yay kafin ya miƙe yace “a shirya operation yanzo”yana faɗin haka ya fice daga office ɗinsa yana shiga ya Zara farar rigar jikinsa ya sanya wata green ta aiki tare da sanya facemask ya rufe fuskarsa,kai tsaye ɓangaren tiater ta nufa lokacin har an shigar da Moon,su Nana na tsaye bakin ƙofar,bai kulasu ba ya shige cikin tiater room ɗin,suna tsaye wasu likitoci suka shiga cikin tiater room ɗin sanye da kayan aiki,suna tsaye aka kunna wutar taiter, miƙewa Nana tayi ta fara addu’a Salmerh kasa zama gaba ɗaya addu’ar ta bai huce Allah yasa ai aiki lafiya ba, almost 2hours kafin a kashe wutar,chan kuma aka buɗe ƙofa ƙyakkyawan Dr ya fito ba tare kuma daya kalli su Nana ba ya shige office ɗinsa,wasu likitoci ne suka turo gadon Moon zuwa ɗakin hutu,tana ƙwance samɓal idanunta duk aduga da bandeji,bayansu sukabi har zuwa special room ɗin da aka ajjiye Moon,wani Dr ne ya kalli Nana yace “Dr yace na faɗa maku nan da ƙwana biyu za’a cire bandejin, congratulations aiki yay ƙyau”hamdala sukai atare kafin su nufi Moon,tana ƙwance amma fuskarta a kwaɓe kamar mai shirin yin kuka, sun nan tare da Moon har tsahun ƙwana biyu,a ranar ƙwana biyun da safe sabon Dr ya shigo,sanye da fararen kaya na likitoci idanunsa sanye da farin glass yay ƙyau sosai kamar Bature,hannunsa duk suna cikin aljihu,kallon su Nana yay yace “zaku iya jira a waje”fita sukai sudai basu san me ake ba sai kukan Moon da karaɗe ward ɗin tana kiran sunan Dad,bayan kamar 20minutes Dr ya leƙo da hannu ya kira su Nana kana ya koma ciki,da idanu Moon tabi Nana dashi tana mussiƙe idanunta sai kuma ta ƙara fashewa da kuka tace “i can’t see it sosai komai dishi²”Murmushi yay mata yace “amma kina gani ko yaya?”kai ta gyaɗa masa, yace “Are u sure?” Nan ma kaita gyaɗa masa, wani ɗan ƙaramin box ya buɗe ya ciro wani siririn farin glass medical ya fito dashi a hankali kuma ya nufi manyan idanunta wanda sukai jaaa,kana ya maƙala mata, wow! Ya faɗa a ransa ganin yadda glass ɗin yay masifar yi mata ƙyau, ɗan washe baki tai tace “ma sha gani na ya dawo gareni” kallonta gaba ɗaya suke, itama kalle² ta fara kafin tace “where is my Dad?” Shiru sukai mata shi kuma Dr juyawa yay ya fita domin ɗauko mata wasu magunguna, fashewa tai da kuka tare da sauka daga kan bed ɗin ta nufi fita daga cikin room ɗin, Salmerh ce tabi bayanta tana “come back Moon,ur Dad is coming soon”tana buɗe ƙofar domin fita shi kuma yana buɗewa domin shigowa,karo sukai da juna kanta ya bigi ƙafafuwansa, ƙara ta saki tai baya sai kuma ta buɗe Murya da ƙarfi tace “Dad..!! Dad..”sai kuma ta faɗa jikinsa tana sakin sabon kuka, lumshe idanunsa yay yana jin zuciyarsa na bugawa da ƙarfi, miƙewa su Nana sukai tare da barin ɗakin,gaba ɗaya sunyi mmkin ganin sa kamar an kurosa daga shi sai 3gauter da farar singlet,yadda dake kuka sosai yasa a hankali ya miƙe da ita tare da nufar bed da ita,zama yay yana jin jiri na ɗibansa, kallonta kawai yake with much surprise ya kasa tantance abinda idanunsa suke nuna masa,jin yay mata shiru yasa ta ɗago kai tace “Dad…”sai kuma ta ƙara fashewa da kuka,rasa me zai mata yay kawai sai ya haɗe fuskokinsu waje guda ya shiga sauke mata numfashi a fuskarta,tsayawa tai da kuka ta shiga kallonsa,cikin Muryar kuka da shagwaɓa tace “Dad kaima ciwo kai?”kasa yi mata magana yay sai idanunsa daya sauke saman lips ɗinta da suka jiƙe da yawo yake kallah,ganin zata ƙara magana yay saurin sanya tattausan bakinsa cikin nata,wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ya sauke,yana shirin kissing bakinta yaji an ɗan bubbuga ƙofar,a hankali kamar wanda ƙwai ya fashewa ta ɗaga kansa yakai dubansa zuwa ga baƙin ƙofar,tsaye ya gansa cikin shigar likitoci idanunsa sanye da glass ya sanya hannunsa ɗaya cikin aljihu ɗaya kuma yana rike eyes drugs ɗinta, murya chan ƙasa Deen yace “FAROUK….

 

 

 

_Osheeeeyy baby say something, something, darling say something, something,so guys ga update mai zafi nan more than 5readmore,kune za kumin hukunci ya dace kuyi COMMENTS ko yaya?ya dace kuyi share ko yaya?,bazance komai ba ra’ayinku kawai na keson ji_

 

 

3 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!