Morat ne kaddara ta Hausa Novel

Wayyo gindina Hausa Novel

Morat ne kaddara ta Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: MORAT NE KADDARA TA

 

 

 

 

 

Sadaukar wa nasadau kar da wannan littafin a gareki mahaifiyata pirst love

 

 

 

WRITING AND STORE

ZAINAB AHMED YUSUF

 

MRS

ABDUSSALAM

 

 

 

 

 

 

 

 

Zaune yake cikin hadaddan falon dayake zuba kanshi kota Ina hankalin sa Yana kan wayar dayake dannawa kananan kayane ajikinsa Wanda suka masa kyau sosai hadaddan sajan sa ya konta farrar fatar sa sosai yake murmushi kana ganin sa kasan Yana cikin farin ciki amme ce tafito tana waya karasowa tayi kusada shitana murmushin ganin kyakkyawan Dan nata kashe wayar tayi dafadin MORAT kana Nan ne shiru yayi kamar bai jitaba a karona biyu takuma fadin my son sai alokacin yace amme kinfito kenan cikin kankanuwar murya yayi wannan maganar Wanda inbadan tasan halin Dan nataba saitace kobashida lafiya SHADA ce tashigo dauke da sallama abakinta babu Wanda ya amsamata acikin su hakan yasata karasawa daidai kusa da.

Gidan Uncle Hausa Novel

MORAT ta ajiye katon farantin data jero abinci a ciki tana sane ta Dora abincin a kan yatsun kafarsa dan tayi ran tsuwa saita rama marin da yamata da safe zabura yayi kamar an kunama ya harbeshi sakamakon zafin wutar dayaji a kafar sa amme ce tamike tana tambayar Dan nata lfy cikin sauri shadat tamike zata gudu ai kanta farga yadan ko gashin kanta ya murta amme Kira take daketa shegiya Mai zubin aljanu shadat Kuma bara bakitayi ta kwalla wata mahaukaci yar Kara wadda tasa gidan amsawa daddy kamar daga bacci yaji ihun yar amanar sa ai wata zabura da yayi yaduro daga gado yafito da hanzari kamar yafadi yakaraso inda yatadda SHADA rike ahannun MORAT cikin hanzari ya fincike hannun MORAT daga dogon gashin SHADA saurin sunkuyawa yayi kasa Yana Kiran Daddy kayi hakuri wlh Ina zaune tazo takonani akafa daddy ne yakatse shicikin tsawa yace nasan damacen bakasan ganin yarin yarnan to wlh kakiyaye ni idan bahaka ba zan batamaka fiye dayacce kake tunani akan me zaka takurawa yar amanata danake jida ita tamkar tsoka daya amiya amme ce tace haba daddy yaza ayi kadinga goyan bayan yarin yarnan tana iskan cin dataga dama dududu nawa take shekara 16 amma duk ta addabi mutane itace fada a makaran ta itace fada agida Kuma Sam baka bata rashin gaskiya dakata Maryam ya isheki haka kesan laifin Dan naki kike ba komai yayi ba haka kike cewa shine Mai gaskiya ba to wlh indai anaso aga daidai agidannan to saikun biyarin yar Nan Yana gama fadin Haka fuuuu yaja hannun shadat sukayi gaba inda MORAT yayi kofa Yana jin zazzafar kiyayyar yarin yar azuciyar sa

 

MUHADU A LITTAFI NA GABA DAN JIN YADDA ZATA KAYA

 

TAKU AKODA YAU YAUSHE ZAINAB AHMED YUSUF

MRSA BDUSSALAM

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.