Muneeba Hausa Novel Complete

Muneeba Hausa Novel Complete

[Muneeba Hausa Novel Complete

By Rufeey & Rahama koise

Comment on page1️⃣➡️🔟

By Xynerb AA🥰

Maa Shaa Allah Muneeba gaskiya kin hadu 100%👌

Ga Family perfect again

Muneef lalle kayi dacen mata congratulations (mommyn kane dae sae fatan shiriya ita da y’ar uwatta akwai son zuciya ba karya)

Muneeba dae Emmin ta ba ruwanta

To Emmi nima danzo ki fada min wasu daga cikin sirrin naku na shuwa arab din na mallake miji ba boka ba mallam sae secret sirri dakuma kissa😍

Haj.Saratu ashe saboda enki kike zuga Haj.Zuriya ita kuma take hawa ba tunani

Ai ni daddy ya burgeni da ya dage ya tsaya akan auren nan ga kuma kana da friend as well as advicer suna kwantar maka da hankali

20 boxes kan ai ko er talaka ne in rabon ta ne da akai Mata balle Muneeba data fi qarfinsu

Mommy kiriqa yin bincike,yaushe kika san gidansu balle kice su talaka ne

Yawwa Ilham gwamma da kika ki sauraransu da gan gan ai

Biki yayi sae fatan zaman lfy,fatana daya Allah sa ba gida daya daki zauna dasu Mummy ba ace ma unguwanku yayi nesa dana su

Fadila koma mamace mae karya ba🤣😂😅

Tukunna ma

Allah qara basira da hazaqa dear❤‍🔥❤️

[26/07, 7:31 am] +234 701 718 9357: Karfe goma Maimoon ta tashi Jiddah daga baccin da take, Jiddah ta mike xaune tana kallonta da kyar saboda kanta da yayi mata nauyi, Maimoon tace “Driver din ya xo yana jiranmu a waje” Jiddah ta marairaice tace “Gashina fa a gyara yake Maimoon, last week fa mun je saloon” Maimoon ta buda hannu tace “Oho go ai nima bani nace mu je ba, kina dai ji Umma ta fada da asuba ai da kince mata a gyara gashin ki yake” Jiddah bata ce mata komai ba ta mike tsaye ba don ranta ya so ba ta fara shiryawa, Maimoon tace “Ina jiranki a parlor” Daga haka ta dau hijab dinta ta fita, Jiddah ta gama shiryawa ita ma ta saka hijab din ta fito sannan suka wuce saloon din, har suka isa jikinta a sanyaye yake tayi nisa tunanin da take, Lkci lkci Maimoon ke kallonta amma dai bata ce mata komai ba. Bayan an gana gyara mata gashin da kyar da lallami Maimoon tayi convincing dinta aka yi zanzara mata henna a hannu, sosai lallin yayi kyau don expert ce tayi mata, Maimoon sai kallonta take tana murmushi, karfe biyu da yan mintuna suka koma gida, Umma dake parlor da frnds dinta sun dawo daga jeran kayan kitchen ta bi su da kallo har suka wuce daki, Jiddah ta xauna can karshen gado ta jinginar da kanta, she looks so sad, Maimoon ta je ta debo masu abincin don sun yi sallah a saloon din, da farko kin cin abincin Jiddah tayi sai da ta ga da gaske Maimoon xata je ta gaya ma Umma sannan ta sauko ta debi abincin ta kai baki, daurewa kawai take wajen cin abincin don jin sa take kamar magani… Throughout ranan Abuturrab a bedroom din Umminsa ya yini sai dai ya fita masallaci, Ummi dai na lura da shi kamar he isn’t happy amma kuma bai ce mata komai ba, bayan la’asar tace “Wai baxa ka ci abincin bane, abincin tun karfe daya a ajiye? Ko a fita kitchen da shi ne?” Yayi pausing movie din da yake kallo a wayarsa yace “Xan ci Ummi” kallon abincin nasa dake ajiye kawai yake, Ummi tace “Tell me what is wrong Aliyu!!” Ya kalleta sai kuma yayi shiru ya sauke kansa ya ki ce mata komai, jin Ummi bata sake ce masa komai ba ita ma, ya daga kai ya kalleta yace “Ummi ni kawai na rasa gane amfanin aurena da Aneesah, can u imagine all 2 of her family members suna gidana yanxu haka… sannan Aunty ma na gidan tun jiya” Da mamaki Ummi tace “Wacce Auntyn?” Ya shafa kansa bai ce komai ba yana jin xuciyarsa na tafarfasa tuna abinda Aunty tayi masa da safe har da xagin Umminsa, Ummi tace “Wai Hafsah kake nufi ko wa?” Yace “Ita… Ummi gaba daya fa suna gidan yanxu haka” Ummi ta kasa ce masa komai sai kallonsa take da mamaki, Ya dafe kansa sounding so fed up yace “I’m really fed up with this Ummi, shkkn mutum ba shi da kwanciyar hankali a rayuwa, i regret marrying Aneesah, i regret ever making this mistake” Ummi ta sauke wani boyayyen ajiyar xuciya tace “Toh Allah ya kyauta, amma ban san me xance ba gaskiya, i think it’s better kaje yanxu ka sanar ma Hajja, ita xata fi daukan Action, ko kace xaka gaya ma Abbanka ba wai sauraranka xai yi ba yanxu” Shi dai bai ce komai ba, Ummi tace “Haka Allah ya kaddaro maka sai kayi hakuri, kowa ma hakurin yake, kuma babu hakurin da yake tashi in vain, there is always a reward for that, Allah yayi mana maganin duk abinda ya dame mu” shirun dai Abuturrab yayi but he looks so worried, Ummi tace “Yanxu jiran tarewan Jiddah suke kenan da suka rigata tarewa a gidan? Toh me yayi xafi sai ka bari next week idan sun gama xaman nasu koh” Ya kalli Ummi da sauri, sai kuma ya sunkuyar da kansa yace “Aa nothing is going to change because of them Ummi” Ummi tace “Amma gaskiya kaje ka sanar ma Hajja, amma kar ka gaya ma Ramlah don bana son tashin hankali” Ya amsa mata da toh kawai. Ana kiran isha Abuturrab ya isa gidan Umma, sai da ya gama waya da Ahmad da ya kirasa for almost 10min sannan ya shiga masallacin dake layin yayi sallah ya fito, ya fi minti daya tsaye bakin kofar parlon Umma don shi ko kadan bai son matsalan Umma, a hankali ya bude kofar daga karshe ya shiga ciki da sallama, su Safiyya ne a parlon ya karasa ya xauna duk suka gaishesa, ya amsa without looking at them yana danna wayarsa, Umma na bedroom dinta tare da Jiddah dake xaune saman darduma a gabanta ta sunkuyar da kanta, lafiyayyen lace me tsada ne jikinta wanda yayi mugun amsan fatar jikinta, ko ba a fada maka ba xaka san kuka take duk da mayafin da ya rufe har fuskarta, nasiha sosai Umma ke mata kamar yanda uwa xata ma ‘yar ta, Maimoon ta shigo dakin da sallama ta duka kusa da gadon jin Umma na magana bata ce komai ba, Umma ta kalleta tace “Ya aka yi?” Tace “Yaya ne ya xo yana parlor” Umma ta ci gaba da yi ma Jiddah maganar da take har ta kai aya sannan tace “Toh shkkn abinda xance maki kenan daughter, and i hope u won’t disappoint me by taking all my words for granted, Allah ubangiji ya bada xaman lafiya… Sai da safe” Jiddah ta kasa tashi ta fara rera mata kuka, Umma da taji tausayin har ranta ta kalli Maimoon a hankali tace “Kama hannunta ku tafi” Maimoon taji kamar ta fara kukan ita ma, ta mike a sanyaye ta daga Jiddah suka nufi kofa, Umma ta bi Jiddah da kallo cike da tausayinta, babu yanda ta iya da yayarta ne amma banda haka in dai ta Hajja ne ko yakin duniya xa ayi baxata bar Jiddah ta koma gidan Aliyu ynxu ba, kawai duk abinda xai faru ya faru, but babu yanda ta iya da Ummi…. Tun da Maimoon suka fito parlor Abuturrab ke kallon Jiddah babu ko kiftawa, sosai kayan jikinta da mayafin suka mata kyau, ya mike yana kallon Maimoon yace “Umma fa?” Maimoon tace “Tana daki” Bai ce komai ba ya tafi dakin Umma, kasa shiga yayi yana ta tsaye kamar mara gaskiya can dai yayi shahada daga karshe ya tura kofar da sallama kasa kasa ya shiga ciki, Umma dake linkin Hijab dinta tayi kamar bata gansa ba ta hade rai, ya xauna saman carpet murya can kasa yace “Ina yini Umma” Ba tare da ta kallesa ba tace “Lafiya lau” Shiru yayi bayan few minutes ya mike yace “Toh sai da safe Umma nagode, Allah ya kara girma” Umma ta juyo tace “Ba ka gode ba Aliyu, wllh ko k’uda ka bari ya cuci wannan er marainiyar Allahn, Allah ya isa ban yafe ba, ba wai an ce sai ka ajiyesu gida daya ba dole.. Wllh duk abinda ya samu Jiddah ina me tabbatar maka xan mance relationship din meye tsakaninmu in ma rashin mutunci in dau matakin da ya dace, matarka kuwa ka ja mata kunne kar tace xata yi crossing part din ‘ya ta, ta tsaya iya lane dinta, she should take her eyes off my daughter don wllh bani da mutunci, a al’adanmu na fulani kusan abun kunya ne ace uwa na sintirin xuwa gidan ‘ya babu dalili to kuwa sai dai a kirani da mara kunya in this case” Shi dai Abuturrab bai ce komai ba yana sauraronta kansa a kasa, Umma tayi kwafa ta ci gaba da abinda take tace “Allah dai ya ba kowa sa’a…” Jin bata sake cewa komai ba, a hankali yace “Toh in sha Allah Umma, sai da safe” Fita yayi dakin, Maimoon dake xaune kusa da Jiddah kan kujera ta mike ta kama hannun Jiddah suka fita parlon safiyya da Huraira suka rakasu har bakin motarsa, shi dai yana biye da su a baya, Maimoon ta bude ma Jiddah front seat taki shiga sai kuka take tana rike da hannun Maimoon gam, Abuturrab na kallonsu gaba daya yace “Sai da safe” Babu wanda yace komai duk suka juya, Maimoon ta kwace hannunta cikin na jiddah ta nufi gate tana goge guntun hawayen idonta, yana kallon Jiddah calmly yace “Shiga” taki shiga taji kamar ta bi su Maimoon ciki da gudu, bin kofar gidan yayi da kallo tana ganin xae dagata tayi saurin shiga motar tana kuka sosai, ya kulle motar sannan ya xaga ya bude driver seat ya shiga… Har suka isa gida kuka Jiddah take, shi dai bai ce mata komai ba yayi horn driver ya bude gate ya shiga yyi parking ya kashe motar, sae a sannan ya jinginar da kansa jikin kujeran motar yana jin yanda take shessheka, juyawa yyi ya kalleta, Lowering his voice yace “Jidderh…” Kukanta kawai take, ya kamo hannunta a hankali yace “Gaya min kukan me kike” Ta xame hannunta taki cewa komai wani sabon kukan na taho mata, bude motar yayi ya sauka ya xaga ya bude side dinta ya sauko da ita, ya kulle motar yana rike da hannunta ya nufi cikin gidan da ita, sosai take jin gabanta na faduwa tana fatan ace mafarki take yau, tsaye yayi balcony yana kallonta ganin kamar ana dada tunxurata da kukan, ya dage mayafin kanta yana kallon kyakkyawan face dinta da ya baci da hawaye, side hug yyi mata murya can kasa yace “Ohk then! Next week in sha Allah xan maida ki gidan Umma amma sai kin daina kukan nan, stop the cry now…” cikin kuka sosai tace “Next week is too far, don girman Allah kayi hakuri ka maida ni yau, wllh bana son gidan nan, don Allah nace maka….” rungumeta yayi ta dinga rera masa kuka kamar ranta xai fita tana shessheka, ya lumshe ido yana jin yanda xuciyarta ke bugawa, ga kamshinta da ya cika hancinsa, bayan few seconds ya bude idonsa a hankali yace “Gobe xan maida ki, but sae kin daina kukan…” Cikin rawar murya tace “Kace wllh” yayi kasa da murya ya daura goshinsa a nata yace “Na ce” ta dauke kanta da sauri tace “Aa wllh xaka ce” ya juyo da ita yayi kissing lips dinta lightly, underneath his breathe yace “Ga shi nace” bai jira me xata ce ba ya manna mata wani kiss din a cheeks dinta yana rike da hannunta ya bude kofar parlon suka shiga, ba ita ba har shi sae da gabansa ya fadi ganin Aunty, Safara’u, Falmata da Aneesah duk xaxxaune a parlon, lkci daya ya dauke kansa yana ci gaba da tafiyarsa fuskarsa a daure, Jiddah kuwa tunda ta hada ido da Aunty da Aneesah ta dinga bobboyewa gefensa kamar xata shige jikinsa, hakan da tayi ya sa shi rungumeta ta side dinsa har suka wuce sama su Aunty duk suka bi su da kallo, A hankali Aneesah ta fara kuka tana jin xuciyarta na mata xafi, Safara’u tace “Meye haka? Kun ga wani shashanci ko, ke kam wllh dole ma miji ya rainaki… Haka aka koya maki kiyi? To kukan uban me kike masu yanxu don uwarki??” Falmata dake hararanta ita ma tace “Wlh ke kam baki yo halinmu ba Aneesah, ga dai yanda aka shirya abu da ke, kawai ki kama yi ma mutane kuka kamar wata mara class” Aunty dau takaicin yanda Abuturrab ya wuce bai ce mata kala ba ya cikata, tun dai da wnn yarinya Jiddah ta shigo rayuwarsa ya daina mata biyayya, ya daina ganinta da girma, sai kuma ga raini yanxu, to kuwa ai babu wanda ya kamata yaji haushin Jiddah fiye da ita tunda ita ce silar rabata da Abuturrab, Sosai xuciyarta ke k’una, can ta ja tsaki tana kallon Aneesah tace “Toh kukan uban meye haka? Shi kike ma kukan ko ita?” Aneesah dae bata ce masu komai ba kuka kawai take tana jin dama duk mafarki take yi wnn bakar rana da take witnessing, yanxu kishiyarta a ka kawo mata gida tana ji tana gani, a d’an tsawace Falmata tace “Baxa ki tashi kije ba, ni fa wllh sai in tattara kayana gobe in bar gidan nan idan baxa ki bi abubuwan da aka daura ki a kai ba don xaman lafiyan ki, wannan wacce irin yarinya ce haka don Allah” Aneesah ta goge idonta ta dake ta mike da kyar ta wuce saman duk suka bi ta da wani kallo, Aunty ta ja tsaki tace “Ni abinda ke min takaici da ita trusting dinmu da ta kasa yi har yanxu, shekarana ashirin da shidda tare da mahaifinsa sai yanda nace a gidan wllh, ko uwarsa da ta kusa shekara talatin da takwas bata isa bane, idan nace eh toh eh ne, Aa kuma Aa, to kuma waye Aliyu karamin alhaki?” Wani dariya Aunty tayi tace “Toh ko abinda ya faru kwanan nan da yanda ubansa ya birkice ma ya isa a san ba da wasa nake xama gidan ba, kwanansa biyar a Abuja shi ma sai da na dinga lallabasa ya tafi sabida aiki, to kuma waye Aliyu” Safara’u tace “Dalla rabu da ita har mijina ya mutu wllh ko kallon wata Mace bai yi da sha’awan aure, ita Aneesah ta cika hanzari ne sannan ga uban son da ta dauka ta daura masa duk shi ke cutanta” Aneesah na haurawa sama ta goge idonta sosai, tsaye tayi kofar dakin Jiddah dake ta xuba kamshi don tun daga bakin stairs ake jin kamshin, ta dake, ta danna xuciyarta ta kwankwasa kofar ta koma gefe, bayan wani lkci jin ba a amsa ba ta sake kwankwasawa sai kuma ta murda kofar ta ji a kulle, Abuturrab dake duke gaban Jiddah da ta ki daina kukan da take don ganin mutanen da tayi a parlor ya kara tsoratata, ya daga kai yana kallon kofar, lkci daya tayi tsit ita ma tana kallon kofar, gaba daya a tsorace take, mikewa yayi ya nufi kofar babu yabo babu fallasa yace “Waye?” Aneesah ta dake tace “It’s me Captain” bude kofar yayi yana kallonta, tun da Jiddah ta kalleta sau daya ta dauke kai, Abuturrab ya juya ya koma ya xauna gefen gado, ta bi bayansa tana tafiya a hankali tace “Sorry for the interruption…” Ba dai wanda ya tanka ta, tana murmushi tace “Sannu da xuwa amarya” Jiddah ta hade rai ta d’an ja mayafinta ta rufe fuskarta, Aneesah ta xauna saman kujera daya dake cikin dakin, tana kirkiran murmushin karfin hali a hankali tace “Welcome to our home Jiddah, Allah ubangiji ya hade kanmu ya bamu xaman lafiya, ya kauda fitina tsakaninmu…” Ko dagowa Jiddah bata yi ba balle ta amsa mata, Aneesah tayi karfin halin cewa “Kin yi shiru… I only came to welcome u for being part of us, and i thought u will also welcome….” Kasa ci gaba tayi ta fashe da kuka ba tare da ta shirya hakan ba, shi dai Abuturrab kallonta kawai yake, ta tashi ta nufi kofa da sauri ta fita daga dakin, Abuturrab ya kalli Jiddah kamar baxai tashi ba sai kuma ya mike ya bi bayan Aneesah, sai a sannan Jiddah ta daga kanta ta bi sa da wani kallo, yana fita dakin ta tashi ta karasa tayi locking kofar da makulli. Aneesah ta shige dakinta hakan ya sa ya bi ta cikin dakin, kuka take kamar ranta xai fita, ya tsaya bakin kofa yana kallonta yace “What’s the meaning of that?” Girgixa masa kai kawai tayi, ganin yanda take kukan ya karasa cikin dakin, ta hade kanta da gado cikin kuka sosai tace “Captain baka ce min xaka min kishiya ba, baka ce min xa mu xauna tare ba, u once told me baka da burin mata biyu a rayuwanka, kullum cikin nuna min kake babu komai tsakaninka da Jiddah tun aurenku na farko, you deceived me all this while, me yasa baka gaya min gaskiya ba tun a farko in cire ran cewar ni kadai ce, me yasa tun sannan baka gaya min ba in hakura da tunanin ni kadai ce Captain, ka bar ni na sakankance, sannan ka dawo ka min haka? this is too painful to bear…” Yayi shiru yana kallonta, sai kuma ya xauna gefen gadon yana kallonta a hankali yace “We plan… But God plans best Aneesah, we were together before i met Jiddah, and i am sorry i never bargained for this, kaddara ta ce a haka, Allah ya rubuto min dole xan auri Jiddah kuma xan yi rayuwa da ita, and i am sorry to let u know that i can’t live without her, babu yanda xanyi ita matata ce kamar yanda kike matata kema…” kuka kawai take kamar ranta xai fita, ya dagota ya jawota jikinsa yace “I am sorry all this happened Aneesah, ke ma kuma ba wai bana sonki bane, da bana sonki baxan aureki har in kai warhaka dake ba, i married u because i love u too” Ita dai kuka kawai take, ya rungumeta yace “Is that okay now?” Girgixa masa kai kawai take hawaye masu xafi na xuba idonta tace “Kasan ina sonka so me tsanani Captain…” yace “Yea na sani, kuma sai ki so abinda nima nake so ku xauna lafiya” Kai kawai ta gyada masa bata iya tace komai ba, yace “Kuma in sha Allah xan kwatanta adalci a tsakaninku” Sai da Abuturrab ya tabbatar ta daina kukan sannan ya mike yace “Yaushe su Aunty xa su bar gidan nan?” Ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba, shiru yayi na wani d’an lokaci sai kuma yace “Sai da safe” Daga haka ya nufi kofa ta bi sa da kallo wasu sabbin hawayen na sauka idonta har ya fita ya kulle kofar, dakin Jiddah ya nufa yana murda kofar ya ji a kulle, ya kwankwasa Jiddah dake kwance taki motsawa balle ta tashi ta bude, kwankwasawa ya sake yi gently amma taki budewa. Juyawa yayi ya tafi bangarensa, wanka yayi ya sauya xuwa Pajamas sannan ya xauna yana danna laptop dinsa, yana son shan shayi but come to think of the set of people sitting down at the parlor ya sa shi kin fita yayi making tea din, kuma bai son ya sa Aneesah tayi masa, ma’anar abinda Jiddah tayi ne ya kasa ganewa har lkcn, ya dai ci gaba da operating laptop dinsa kawai, he doesn’t even know if he is angry or not… Sai kusan karfe sha daya da rabi su Aunty suka hauro sama jin Aneesah shiru shiru kamar an aiki bawa garinsu, Aunty ta gama kare ma kofar dakin Jiddah kallo sai kuma tayi wani murmushi ta nufi dakin Aneesah, su Safara’u na biye da ita a baya suka bude kofar, kwance suka sameta tayi bacci da hawaye a fuskarta, Safara’u ta rike ha6a tace “Toh Allah ubangiji ya sa dai ba xubda mutuncinta da kimarta taje tayi a gabansu ba, kai wannan yarinya dai bata yo mu ba wllh yanda kika san ba jinin mu ba, ko kadan bata da xuciya sai hauka da shashanci” Aunty ta tada Aneesah tace “Shine kika shanya mu a parlor kamar yan iska, ya ake ciki?” Ta murxa ido a hankali, agogo ta kalla taga karfe sha biyu saura da sauri ta dira daga kan gadon ta fita dakin hawaye na taruwa idonta, duk suka bi ta da kallo Falmata tace “Toh wajen ubanwa xata, idan kun bibiya wllh bata yi abinda ku ka ce ba, xuwa tayi ta sha kukanta ta koshi ta kwanta, wnn fitina har ina ni falmata, anya xa ayi abun arxiki da er nan kuwa?” Aneesah na fita ta dinga kallon dakin Jiddah wasu hawaye na xuba idonta, she just can’t imagine this, yanxu Aliyu na dakin kenan a nan xai kwana, jingina tayi da bango ta dinga rera kuka a hankali tana jin xuciyarta na mata xafi, kamar ance ta kalli part dinsa taga hasken wutan parlor na reflecting don an kashe fitilar corridor din wajen, da sauri ta karasa xuciyarta na bugawa, tura kofar tayi ta gansa xaune parlon ya daga kai yana kallonta, ta karasa ta xauna kasan carpet ta marairaice masa tace “I am not feeling okay captain, wllh ji nake kamar xaxxabi xai rufeni” yace “Toh sai ki sha paracetamol ai” Tayi shiru bata ce komai ba, amma tana son gano ko Jiddah na dakin ko bata nan, bayan few seconds a hankali tace “paracetamol dake gidan nan na bedroom din ka ai” bai ce komai ba ya mike ya nufi dakin ya shiga, da sauri ta tashi ta tafi tana leka cikin dakin taga babu jiddah, alamar dai tana can dakinta, ji tayi hankalinta ya d’an kwanta, to kenan ba a dakinta xai kwana ba? ta koma ta xauna tayi jigum xuciyarta babu dadi, fitowa yayi daga dakin rike da paracetamol din da wani spare key, ta dinga kallonsa ya mika mata paracetamol din ta amsa yace “Idan kin sha sai ki tafi ki kwanta, sai da safe” bata iya ta ce masa komai ba ya kashe laptop dinsa ya ajiye sannan ya nufi kofa, ji tayi kamar xuciyarta xai daina aiki kwata kwata at that moment, har sai da ya fita parlon sannan ta fashe da kuka sai kuma ta mike da gudu ta nufi kofar tana lekansa taga hanyar dakin Jiddah ya nufa, tana ta lekensa har ya bude kofar da makullin hannunsa sannan ya shiga ya kulle.

See also  Rayuwar Maraici Hausa Novel Complete

Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it’s 500 via

3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u show ur evidence of payment via 07087865788… Thank you

_Lagos laces, jewelries, Cotonou wrappers, shoes and bag all at affordable prices, siyan daya ko sari_

Location lagos state, ana kuma aikawa duk inda mutum yake…..

*tested and trusted*

If interested contact

👇🏻

08052466875 via WhatsApp

See also  Nida Yaya Muhammad Complete Hausa Novel

Littafin Jiddatul Khair na kudi ne, it’s 500 via

3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah and u show ur evidence of payment via 07087865788… Thank you

_Lagos laces, jewelries, Cotonou wrappers, shoes and bag all at affordable prices, siyan daya ko sari_

Location lagos state, ana kuma aikawa duk inda mutum yake…..

*tested and trusted*

If interested contact

👇🏻

08052466875 via WhatsApp

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top