Nafisa Abdullahi Tarihin Rayuwa Tare da Hotuna
Nafisat Abdullahi asalin sunan ta shine Nafisat Abdurrahman Abdullahi Amma anfi sanin ta da Nafisa Abdullahi ko Kuma Nafisa Sai Wata Rana. An haife ta 23 januiru, shekarar 199.
Haihuwa Jos, 23 ga Janairu, 1991 (30 shekaru) ƙasa Najeriya Mazaunin Kaduna.
FARKON RAYUWA DA IYALI
An haifi jaruma Nafisat abdullahi a ranar 23 ga watan January a shekara ta dubu daya da dari Tara da casa’in da buyu 1992.
Ta fara karatun ta na secondary a garin Jos Kuma ta karasa a Abuja. A shekarar 2013 an dakarada da ita daga shirin finan kannywood sadoda ta karya doka.
ILIMI
Ta karanci theater art a university of Jos, sannan ta karanci ilimin daukan hoto a landan a School Of Photography dake Birtaniya.
FIM
Nafisat abdullahi ta fara harkar film ne tun lokacin tana yar shekara sha takwas Kuma film din da ya fito da ita shine SAI WATA RANA a 2010 a karkashin FKD PRODUCTION Wanda Ali Nuhu ya bada umarni.
Ta bayyana a cikin wani Nigerian film wato Nollywood Mai suna Blood and Heyna Wanda Kenneth Gyang ya bada umarni, tare da Ali Nuhu da Kuma Sadiq Sani Sadiq.
Ta fito a cikin fim din da Aminu saira ya bada umurni wato Ya daga Allah da kuma Kalamu wahid a shekarar 2014.
FINA FINAI
- Sai Wata Rana
- Toron Giwa
- Ummi
- Zango
- Ya daga Allah
- Yar Agadez
- Addini ko Al’Ada
- Ahlul Kitab
- Alkawarina
- Alhaki Kwikwiyo
- Alhini
- Allo (film)
- Auren Tagwaye
- Baban Sadik
- Badi Ba Rai
- Ban Kasheta Ba
- Blood and Henna
- Cikin Waye?
- Dan Almajiri
- Dan Marayan Zaki
- Dare
- Dawo Dawo
- Farar Saka
- Fataken Dare
- Gabar Cikin Gida
- Haaja
- Har Abada
- Jari Hujja
- Laifin Dadi
- Lamira
- Madubin Dubawa
- Guguwar So
- Baiwar Allah
LAMBAN GIRMA
Ta samu kyautittikan girmamawa da dama irin su City People Entertainment Award 2013, sannan ta kasance jaruma ta daya a masana’antar Kanywood a shekara ta dubu biyu da sha hudu 2014. Jarumar ta karbi kautar girmamawa ta AMMA award a shekara ta dubu biyu da sha biyar 2015, MTN award a shekara ta dubu biyu da sha shida 2016, da Kuma Afro Hollywood award a shekara ta dubu biyu da sha bakwai 2017.
Nafisa Abdullahi tayi soyyaya da Adam Zango har tayi burin aurenshi.
08125285409 NAFISA_IZZAR