Hausa Novels

Nectar Boy Hausa Novels Complete Story

Nectar Boy Hausa Novels Complete Story

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: nectar boy

Har dare Dr. Shureem ya kasa aikata komai tunda ya maida Abra gida ba abinda yake sai tunanin ta Wai dama haka so yake lallai so bai mashi da wasa ba ga shi ya ga Alama kafin ya shawo kanta akwai aiki to yanzu ya zai yi?

 

 

Yake Tambayar kanshi. In ya tuno Abinda ya faru tsakaninsu wani ya yi dariya wani ya ji haushi murmushi ya yi yace “Jolley ke nan za ki shiga hannu”

 

 

A can kuma bayan Dr. Shureem ya tafi sai ta shiga gida daman ba ta tafi ba, la6ewa ta yi har sai da ta ji ta shin motarshi sannan ta yi cikin gida inda ta tarda Mom zaune tana jiran ta tace mata

“Har ya tafi”

“Eh ya tafi”

 

“Mom kai gaskiya yana da kirki so sai Allah yai ma shi albarka”

 

Mom tace” Abrah Zauna ina son magana da ke.” gaban Tane ya fadi dan ta san maganar ba ta wuce fada ba da nasiha ta kulum da take mata .”Da ke nake kin yi man tsaye”

 

Waje ta samu ta Zauna Mom tai gyaran murya tace “Wato Abra Duk abinda nake gaya maki ba xaya dake shiga kunnanki ko? To shi ke nan, sai ki yi Duk abinda kika ga dama tunda ni ba ki daukar magana ta da mahimmance; abinda kika ga dama Shi kike yi; To ya yi.”

 

 

“Mom dan Allah ki yi haquri me na yi?”

“Au ba ki ma san abinda kika yi ba?” “Wallahi Mom ban sani ba; Amman please Mom sorry kin ji my Mom dita”

“Hummm Allah ke nan Sarkin wayyo, ke nan dubara ce za ki man son nai shuru, to sai na fada ni ba ni ki kai ma laifi ba. Abubuwa da kika ne ke ba ni mamaki. shi wannan yaro Dr. Mene laifinshi da kike mashi haka? Ki bi duniya a sannu Abra mutum ba abin wulaqantawa ba ne, kuma ba ki San inda rana ke faduwa ba? ”

 

“To Mom ni me nai mashi?”

“Dama ya za ai ki ga abinda ki kai mashi, ni dai na dai gaya maki bi a sannu.”

“To Mom insha Allah.”

 

 

“Bara na je na watsa ruwa na kwanta”

“To shi ke nan Yanzu dai jikin da dauki ko, ba abinda ke maki ciwo?”

“Ba komai Mom na warke”

“To masha Allah”

 

Dakinta ta nufa komai tare kamar Tana nan, kai tsaye toilet ta nufa ruwa ta sakarma kanta tare da limshe shanyayin idanunta, ba komai take tunawa ba sai zamanta da Dr. Hospital da irin farin da suke Insun hadu tana mamakin; wannan Abu take zuciyar ta Yarinqa wasafi mata shi da cutey lipe din shi da yanda yake mitaa bakin kamar bai son magana, sai murmushi take da ta tuna yanda yace “Kwaro ne ya cije ni buda mu gani? Ke yarinya” Abin ya sauka du irin wannan take ta tunawa Dr, kenan ta ci gaba da wankanta Allah ya sa dai ya kira yo karma ya kira ina ruwana da kiran shi?

 

Abra kenan ga dunan alamu kin fada yaron so.

 

Bayan ta gama wanka ta fito ta kim tsa kanta ta kwanta kan bed take barci yai gaba da ita.

 

A gurguje yau kusan kwananta ukku da rabuwa da Dr, kuma har yau bai kira ta ba ko tace bai kira Hanif ba, Shi kuma Hanif kulum bai da hira sai ta Ba’indiye.

 

Yau friday karshen mako kuma yau ne za ta koma school dan haka da wuri ta shirya domin tana dokin zuwa school din ta yi miss din school da kuma na kawata Sirinah Duk da suna waya da ita

 

nectar boy

——————-nectar boy—————————-

Da wuri ta kammala shirin ta, breakfast ma kusan a tsaye ta yi shi, ta dau key din motar ta tai gaba tana wa Mom sai ta dawo.

 

 

Addu’a ta yi ta tada motar ta tai gaba sai baza qamshi take. School wajan parking din aje mota ta nufa shi ma Lokacin yana gyara parking din ta shi motar.

 

 

Iya haduwa motar ta hadu sai walkiya take, Abra cewa take a ranta “Waye da wannan dalleliyar mota haka.” bata gama tunani ba mamallakin motar ya fito

“Masha Allah”

Abra tace, in ba ta manta ba Wannan shi ne bakon malamin da suka yi wato Malam Bilal Duk da kuwa gani daya ne ta yi mashi. Shi ma tana cikin ciwo na tabbata shi ne. Shi ma wani farin cike ne ya kama shi na ganin ta, tun Ranar da ya gan ta bai da aiki sai na tunanin ta. Kullum sai ya shiga ajinsu duba ta sai ya tar da ba ta nan.

 

 

Abra ta yi murmushi da ya qara mata kyau tace” Good morning sir. Ya gyara tsayowar shi yace” morning too how p tace fine nectar boy.

 

 

Oky sai yace mata What is your name Abrah tai dariya har sai da dumful dinta ya lotsa tace im fatima Amman an fi sanina da Abrah ” Abrah shi ma ya mai mai ta yace” nice name nectar boy.

 

 

ni kuma Bilal Nake sai Abrah tace Ok Thank you Shikuma yace your wellcom

Leave a Comment

error: Content is protected !!