Ni da Dalibata Hausa Novels 1 & 2

Ni da Dalibata Download Hausa Novels Documents

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

NIDA DALIBATA Chapter 1-4

Admin 001 Mukhtar Adam Nation

Tareda Naja’atu Lawal Rijau Niger State

 

 

Zaune yake kan kujera ,paper’s na d’ilibaine agabansa na C A test yana making.

 

Gaba daya office in kamshim turaren sa yake ko ina tsab agyare.

 

d’agowa yyi yana Jan tsaki, nikuwa ganinsa yasa nace wow masha Allah.

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng

Allah yyi hallita anan gun dan gsky ba karya gayen yahadu.

 

Kallo daya zakamao kasan Hutu l,jindadi kwanciyar hankali ,suna arayuwarsa.

 

Aliyu kenan , Shiba fariba shiba baki ba ,wankan tarwada ne, Kuma bafulatani.

 

Suman nan tasa tasha gyara tayi bak’i kirin tayi lub hakama sajen dake fuskarsa.

 

Matashi ne dan kimanin shekata35 aduniya akwai tsantsar kyau da aji atattare dashi.

 

Tashi yyi tsaye yabud’e window dke office in ,yaga wata ss3 yakirata

See also  Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

 

Ai da sauri taxo ganin shine kkiranta dan bbu ruwanshi da kowace mace inma kin tura kanki gunsa zaisa dis pline yazaneki.

 

Duk da bedad’e askul inba Duka 2 weeks kenan da zuwansa.

 

Tana zuwa tna wani iyayi ,be kalleta ba cikin harshen turanci yace .

 

Taje ss2b takira masa ,Hafsat aminu.

 

Nan tace to ta nufi as 2b , tana xuwa tace Hafsat aminu taxo inji sir aliyu.

 

Hafsat dke zaune first sit tna assignment saida taji gabanta yafadi.

 

Murya na rawa cike da tsoro tace gani nan zuwa.

 

Bayan ss3 in ta tafi,Fatima aminiyar Hafsat tace sis lpia dai ko yake kiran ki.

 

Cikin tsoro tace wlh bansaniba ,Allah yasadai lpia dan naga dan jin kai be.

 

Nan tamike cikin fargaba tanufi office insa.

 

Takai 3minit tsaye sannan tyi knock ,akace yes ta shiga.

 

Kallo daya zakamata kasan atsorace take.

 

Byan tyi sallama tyi tsaye gabanta na dukan Tara Tara.

 

Cikin aji hade da kamun kai ,yadago fuska atamke yakalleta.

 

Azuciyarsa sai da yace masha Allah ganin kyawunta.

 

Amma afili sai yyi doguwar tsuka.

 

Ahankali Hafsat tadago idanu cike da hawaye.

 

Tace sir dan Allah kayi hkuri ni wlh banyi laifin komai ba kada kasa adakeni.

 

Shi dariyama ta basa ganin duk ta rud’e amma sai yadake.

 

Yace shut up, yanuna mata kujera , nan ta zauna .

 

Ko kallonta beyiba yace ,xantambayeki inason kifada mun gsky.

 

Mamakin jin husky voice insa take ,aranta tace oh dama yana Hausa.

 

Dan betaba yin Hausa gaban d’alibaiba tun sadda yazo skul in.

 

Ahankali tace zan fada insha Allah.

 

Paperta yakalla yace Wannan test in kekika rubuta amsar kokuwa littafi kika bud’e kika kwafa.

 

Cike da mamaki tace sir nina rubutasa.

 

Batare da yakalleta yace hmm gara kifada mun gsky Dan innagano abinda nike zargi bazakiji da dadiba.

 

Shiru tyi tana nazari domin tasan ita ta rubuta test inta bawani kwafa tyiba.

 

Kujerar gabansa yanuna mata ,tje ta zauna.

 

Nan yababata paper da biro hade da quarsion in yace na baki nan da 15 minit ki canxa.

 

Nan tace to ,ta ja paper ta cigaba da test in ta.

See also  Download Kaddarar Mu Ce Hausa Novels

 

Shikuwa mamaki yake ganin bata nuna tsoroba .

 

Amma sai yakafeta da firgitattun idanunsa yana Kallo…..

 

Kallonta yakeyi ganin sai test in ta take hankali kwance.

 

Dan ita bata lura da kallon da yake mataba harta gama kafin 15 minit in yacika.

 

Tana d’agowa suka had’a ido dashi tyi saurin sunku yadda kanta .

 

Ahankali tace sir nagama !!

Cikin isa Yace kawo mun ,nan tamik’a masa, batare da takallesaba.

 

Yyi mamaki sosai da Brain in yarinyar dan atunaninsa ko dan ss3 me kokari bazai iya amsa wadannan tmbayoyinba.

 

Amma daya tuna ikon Allah saiyaga wannan ba komai bne.

 

Har cikin ransa yaji ta burgesa Co’s yanason mutum mai kokari gifted.

 

Amma dan. Zafin kan be nuna mata hakanba saima yatamke fuska .

 

Sum sum Hafsat ta nufi kofa dan fita, cikin husky voice insa Yace keeeeee! wait.

 

Jingina tyi jikin bango ta dukar da kanta.

 

Nan yyi making in paperta yahada da sauran na dalibai na ajinsu yabata.

 

Batace komaiba ta karba ta fita.

 

Lumshe idanunsa yyi yana duba agogon dke d’aure a tsintsiyar hannunsa yaga ankusa break.

 

Hafsat kuwa ta nazuwa class ,taba moniter papers in tje ta zauna.

 

Nan Fatima tahau tambayarta meke faruwa? Mitayi masa.?

 

Hafsat samun kanta tyi da boye abinda yafaru ,kawai sai tace babana yahadani dshi .

 

Ajiyar zuciya Fatima tyi tace oh ai nadauka laifi kika masa jinkin dan jima a can .

 

Ashe anhadaki dashi ,to kibidai ahankali kinsan yadda ss 3. Keson yakulasu basu samuba ,

 

Musammun pripet in nan , yatsina fuska Hafsat tyi tace matsalarsu ce .

 

Sai in Yakama su sanma yasanni.

 

Dede nan moniter nsu tazo taba Hafsat paperta tce congrt kin cinye Duka excellent.

 

Murmushi tyi ta karba ,itama Fatima aka bata ,ba laifi itama taci dan duk sunada kokari.

 

Ringing in break akayi duk kowa yafito .

 

Yanufi dinning dan karban abinci.

 

After break duk kowa yadawo ,dama class insu Hafsat after break suke da sir aliyu.

 

Wasu duk angyara fuska ko sun sami shiga,sai noise insu akeji.

 

Kamar dg sama yashigo class in cikin takun kasaitarsa kamalarsa da haibarsa da kwarjininsa duk sun bayyana at are dashi.

See also  Juhud Hausa Novels Complete

 

Tsittttttt! Kakeji kowa Yakama kansa.

 

Bayan yagaisa da yan ajin Yace agoge blackboard.

 

Cikin iyayi zee zee ta taso dan goge wa kallonta yyi awulakance Yace ke ce moniter ko asister tace ah ah.

 

Tana wani yauki hade da kashe murya ,tace sir moniter bata nan mlm ykiratane.

 

Tsaki yja yakalleta yaga makeup in dake fuskarta

 

Yace you’re very stupid, get out of my class and kneel down.

 

Ai tuni zee zee takashi ta duri ruwa dan tasan inde displine yaganta saiya daketa.

 

Hkuri tahau bashi had’e da magiya , atsawace Yace. Isay get out.

 

Nan tafita tayi kneeldown gaban ajin.

 

Nan kowa yyi tsit dan sunsansa ba wasa ,tundayazo skul in akafara samun canji.

 

Nan yarubuta English language da topic in dazasuyi .

 

Nan yafara tmbayar yan class in darasin da ya koya jiya nan aka daga hannuwa ciki harda Hafsat.

 

Amma be. Nunataba sai yanuna wasu ,amma me ?

 

basu bashi amsa daidaiba saida yatambayi Hafsat sannan tagayamasa harda ma by under standing.

 

Hakan yasa yacigaba da yi mata tambayoyi tana amsai mai har sukayi sabon topic .

 

Displine yana zagayen makarantar sbd masu yawo aiko yaga zee zee na kneeling.

 

Aiko yana zuwa Yace mlm Wannan ta buguce sir Aliyu Yace eh mlm kwalliya tyi sune bata gari.

 

Aiko nan mlm rabe displine yahau jibgarta sai ihu take yasa ta goge kwalliyar.

 

Ringing akayi Sir Aliyu yafito dg ajinsu Hafsat yawuce office insa.

 

Bayan antashi dg class kowa yawuce hostel.

 

Hafsat nashi ga dakinsu ,kwanarsu tashige ta lek,a under bed dan dakko bucket inta dakeda ruwa dan tyi wanka.

 

Aiko taga bbu bucket ,cikin jin haushi take tambayar mate insu ko sunga wadda ta dauka.

 

Kowa ta tambaya sai Yace ah ah.

 

Hakan yasa tace bari tafito wajen dakin su ta diba.

 

Tana fitowa bata dadeba taga wata ss3 Pripet anabinta da bucket in. Nan tabisu.

 

Suna shiga daki tayi saurin cewa kinji dan Allah Wannan bucket dinane dan Allah in kin gama kinani zanyi wanka.

 

Wani mugun kallo Pripet in tyi mata .

 

Dama tatsani Hafsat in sbd tsananin kyawun da Allah yabata da gashi.

 

Wani mari mai kyau tabata tasake mata wani sannan ta taka bucket in yamutu ta koreta.

 

Cikin bakin ciki Hafsat tabar gun rike da kuncinta.

 

Area class takoma tasami wata bishiya ta zauna tacigaba da kukanta.

 

Abinka da farar fata har hannuwanta sunkwanta mata afuska tyi jajir.

 

Sir Aliyu da tun farkon xuwanta gun yake kallonta ta window,

 

Yasoshareta sai yaji tausayinta gashi daka kalleya kasan akwai yarinta at are da ita.

 

Gashi tun dazu ta ke kuka.

 

Tashi yyi ya fito dg office insa yanufota.

 

Yana isa yaduka gab da ita suna pasing juna ahankali Yace hafsattttttttttt!!



Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

 

 

 

Name: [Ni da Dalibata Hausa Novels 1 & 2]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022

 

 

Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

4 thoughts on “Ni da Dalibata Hausa Novels 1 & 2”

  1. Allah yataimaka inamaku fatan alkairi inasan littafin nidadalibata cmpl saboda nafaranaji akwai fadakarwa sosai aciki

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top