Ni da dan Jarida Hausa Novel

Ni da dan Jarida Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

NI DA D’AN JARIDA

 

 

 

 

 

Story & written by

mom fareesa

 

*Godiya*

Alhmdllh ala kulli halin tsira da amincin Allah suntabbata ga shugabammu annabi muhammad ( S A W) yadda nafara lfy Allah kasa nagama wannan book lafiya🤲

 

*Gargad’i*

k’irkirarran labarine banyishi dan wata ko waniba”aguji juyasa ta kowace siga……

 

*idan kinsan bakida halin biyan kud’in book d’in nan dan Allah karki fara karantawa*

 

dedicate to zee hamis wada 😻🥰ina yinki totally tawajena💔💖

 

BISSIMILAHIR RAHAMANIR RAHIM

 

 

 

🆓 Page 1&2

 

………..Anutse yadubi agogon fata brown dake d’aure adamtsen hannunsa”yaja doguwar tsuka akaro na babu adadi”I’m sorry y’allabai! wlh tak’i tashi ne har yanzun”cewar driver d’in dake zaune amazauninsa yana k’ok’arin tayar da motar”

ALIYU ! matashin d’an jarida mai tashe da farin jini dake zaune back sit yad’auki kusan second 30 “kafin cikin dakewar muryar dake tabbatar da shid’in jarumine !ma’abocin nutsuwa ya amsa da cewa”salis jeka bakin hanya ka katsayar mun da mota kota hayace kawai nafarayin gaba”sbd inaso nashigo KD kafin magrib”musammun sbd case d’in da aka kirani yanzun aka sanar mun”

 

dato salis driver ya amsa aladabce yana fita dg motar”

 

abakin titi yatsaya yana y’an kalle kalle”cikin ikon Allah wata mota zata wuce yayi saurin tsayar da ita”

 

SU’AD! dake zaune afront sit ta kalli driver d’in da mamaki”cikin zazzak’ar muryarta mai cike da tsiwa tace”.haba mlm! tayaya zaka tsaya bayan kasan bbu guri?”

 

bece komaiba yana yin parking”salis ya matso yana cewa”pls akwai sit na mutum guda?”ko dubu nawane za’a bayar aninkamuku”

 

driver yawashe baki yace”.eh akwai anan gaba kashigo”ah ah banine zan shigo ba”uban gidanane zai shigo….su’ad tayi saurin cewa gsky bbu Inda wani zai zauna anan “karka manta nabiya kud’in sit 2 sbd nawala…..kiyi hak’uri ranki yadad’e”taimako ne zamuyi”bawan Allah jeka ce yashigo”cewar driver”

 

ah ah gsky”bazai yuyuba nabiya dan nawala wani kuma yazo yamun zaune”kuma namiji?

 

d’an murmushi salis yasaki yabi kyakykyawar yarinyar daketa tsiwa da kallo”aransa yace”.bakisan waye ALIYU MASKA ba!

 

afili yace”.kiyi hak’uri hjy zai biya kud’in dakika biya sai abaki kud’in ki….be rufe bakiba su’ad ta gallamasa harara tana yatsina fuska batayi mgn ba “shima bece komaiba yabar wajen da sauri….

 

yana tsaye gaban motar”santala santalan hannayensa rik’e da brief case nasa da wayoyinsa”yana sanye da suit farare k’al”yana zuba wani ni’imtaccen k’amshi”kallo d’aya zaka masa kasan hutu ,jin dad’in,wayewa da ilimin zamani na yawo ajininsa da fatar jikinta”

 

fuskarsa agimtse tamau kamar kullum”salis be yarda ya had’a ido dashiba sbd gwarjininsa” k’asa yayi da kansa yace”.y’allabai muje ga motar can”idan nasamu wannan ta tashi zan biyoka abaya”amma akwai wata yarinya…..sai kuma yayi shiru”

 

koma tamke kyakykyawar fuskarsa yayi yace”bangane mekake nufiba?”dama a front sit ne zaku zauna kaida wata”uffan Aliyu baice ba”suka nufi bakin titi anutse yana tafiyarsa ta k’asaitattun maza”wad’anda suka amsa sunansu maza”cike da izzah da gadara”yanufi gun motar yabud’e front sit”

 

gaba d’aya jama’ar dake cikin motar saida k’amshin turarensa yaziyarci hancinsu tun kafin yashiga ciki….lolx”suka bishi da kallo sbd sona son su tabbatar shin ALIYU MASKA ne?”

*d’an jarida mai tashe da farin jini”mai gsky da adalci “wanda baya yad’a k’arya ko son rai alabarirrikansa dg na cikin jaridu zuwa wanda za’a saka labari gidan redio ko tv*

SU’AD ! haka nan taji gabanta yayi mugun fad’uwa”time d’in dataji anbude k’ofar sit d’in datake zaune”d’ago kanta tayi da sauri…..tsab idanuwanta cikin na ALIYU! yatsina fuska yayi ya kauda kansa”ita kuma ta tab’e baki aranta tana cewa”d’an jarida da hawan motar haya?”hjy ki matso ya zauna mutafi time na tafiya fa”cewar driver”sbd yaga Aliyu yak’i mgn yana tsaye yana danna waya”

 

cike da tsiwa su’ad tace”.gsky ni bbu wanda zai zauna kusa dani”haba bewar Allah bakisan ko waye wannan mutumin ba?”ni wlh saina fita yashigo yazauna”lalurace yasaka zaishigo”cewar wata babbar mace acan baya”

 

Cikin cool voice yad’ago kansa yace”.no ! hjy yi zamanki ba saikin fitoba”yana fad’in hakan yafara k’ok’arin shigowa motar…… su’ad tasaki k’ara tana zaro ido sbd ganin rabin jikinsa asaman nata”da sauri ta matsa sosai tana cewa”akanme zan zauna a tsakkiyar maza?”wlh bazan yardaba kuma banyafe maka ba…..

 

babu wanda yatankata acikinsu”driver yaja motar suka d’auki hanyar shiga kaduna state”

 

gaba d’aya su’ad da Aliyu atakure suke zaune”musammun su’ad”dan ko d’an uwanta ne namiji bata yarda ta tsaya gab haka dashiba”balle azo akan zama ga k’ungunta ga nashi”

 

Jikinta sai kirma yakeyi sbd rashin sabo”tun Aliyu bai fahimci yanayinta ba harya fahimci jikinta na rawa”tab’e baki yayi yamayar da face maks nasa da eye glass nasa bak’i”

 

Dan Allah nidai atsaya na sauka kawai bazan iya wannan azabar takurarba gsky”tafad’a cikin muryar kuka tana kwantar da kanta samqn cinyarta”

 

To shikenan bara mutsay….karka tsaya muje kawai”Aliyu yafad’a cikin bada order”amamakin su’ad taji kuma ba’a tsayaba”

 

D’ago kanta tayi ta fashe da kuka tana cewa” wlh ko atsaya kona yi sanadin da akayi accident…..gaba d’aya mutanan dake cikin motar suka saki salati”

 

driver dai kasancewar yasan waye ALIYU MASKA !kawai bece komaiba yaci gaba da driving nasa”d’an kwalin doguwar rigar abaya dake jikinta tasaka tana share hawayenta”

 

murya can k’asa tace”.wlh bazan tab’a yafe maka ba”akan me zaka cutar dani?”kaci k’arfina ka zaunamun guri”nace asaukeni! shine zaka wani hana”wlh kaida Allah”

 

Iya mak’ura Aliyu yagama kaiwa akan rashin kunyar wannan matsiwaciyar yarinyar”amma bai tankaba bai kuma nuna yasan tanayiba”

 

saima online yahau yana mgn da abokin aikinsa”kuma amininsa wato FARUQ!

 

” gaba d’aya hankalinsa ya mayar agun waya sbd case d’in da aka tashi dashi yau “kuma acikin anguwarsu”anyiwa wata yarinya y’ar 12 yrs fyad’e ta mutu antsintsi gawarta…

 

shi kuma yazo nan garin kano ayau da safe” sunyi wani meeting anbashi lambar yabo sbd jajircewarsa da k’wazonsa akan aikinsa”yana acan aka masa waya akan abinda yafaru”shiyasa ya k’agara ya iso gida…..

 

d’ago kansa yyi cikin b’acin rai yana bin su’ad da kallo wacce ke turo baki ta aza kakafuwan ta saman k’afarsa wacce ke sanye da takalmi sawu ciki”

 

k’afa d’aya yasaka yature k’afafuwanta ya’aza nasa k’afafuwan saman nata”yadanna da k’arfi”gashi plate shoes ne ak’afarta”

 

Rintse idanuwanta tayi sbd azabar zafin datakeji da radad’i”ta tabbatar yaji mata rauni ak’afarta”

 

tun su’ad na daurewa hartafara k’ok’arin k’wacewa amma Aliyu maska ko ajikinsa yadanne sosai yadda bazata iya k’wacewa ba”

 

Dan Allah kayi hak’uri nadena kajanye pls! tafad’a murya can k’asa tana goge hawayenta”banza yamata bece komaiba”basufi 15 minit ba suka shigo kd”asaukeni anan”tafad’a cikin muryar kuka”ba cewa kikayiba anguwar mu’azu ba can zan kaiki bayan nasauke kowa atasha?”cewar driver”muje tashar mana”cewar Aliyu kamar bashine yayi mgn ba”

 

yayinda su’ad zuciyarta ke zafi da k’una”tana ganin rainin hankalin mutumin nan yayi yawa”ana cewa adaline ina adalcin anan?”zai kama takura mata”cikin tsiwa tace”wai mlm bazakayi parking nasauka bane saina tara maka mutane?”kiyi hak’uri ranki yadad’e….kuka su’ad tafashe dashi”

 

Dan Allah ku tsaya ta sauka”cewar wata mata”driver yayi parking”amma Aliyu maska yak’i fita balle su’ad tasamu ta fita”ga k’afafuwanta daya aza nasa asama har yanzun yak’i janyewa”ranka yadad’e ataimaka abata hanya ta wuce”cewar driver”

 

badan Aliyu yasoba yafito dandai kawai baiso ana rok’onsa”dama yatura text message azo ad’aukesa”

 

fitowa su’ad tayi tana kallon k’afafuwanta tana d’an gyasasu”

 

Ta tsaya aka mik’o mata k’aramin troley d’in ta”ta d’aure fuska tana hararar Aliyu dake tsaye yana kara wayar sa akunne”

 

Driver kabani kud’i na!mlm jeka kawai zan bata”cewar Aliyu maska”driver yaja motar yana murmushi sukayi gaba”

 

d’ago kanta su’ad tayi suka had’a ido”zaro mata manyan fararen idanuwansa yayi”ta gallamasa harara tace”.kabani 2k d’ina dan bazan biya maka kud’in motaba”

 

yad’auki kusan second 5 kafin yace”.you are very stupid”sa’an wasankine ni?”yafad’a atsawace”k’in kallonsa tayi tama matsa nesa dashi dan taga ana kallonsu…

 

bazan biyaba kizo ki k’wata na k’arfine”su’ad ta d’auki troley nata tana kallon gabanta taga mota tayi parking”ranta yabata shine akazo d’auka”

 

Kaje kaida Allah amma kafin ka shiga motar kaduba gefen rigar ka dg haka tayi gaba abinta”

 

da sauri Aliyu yakalli suit coat nasa aikuwa gefe yaga duk bakin kwalli da maskara”

 

Tamkar yahad’iyi zuciya sbd b’acin rai”dan dole yakoma gida yayi wanka yacanza kaya”wanda ada yanzun police station yayi niyar zuwa game da case d’in nan”

 

Ransa ab’ace yashige motar”yana tunanin irin hukuncin dazai yiwa yarinyar nan idan yakoma had’uwa da ita… driver yaja motar suka bar wajen…..

 

su’ad kuwa nafef ta hau ranta ab’ace”sbd yadda k’afafuwanta ke ciwo”wani irin haushin Aliyu maska ne aranta”ada tana masa kallon adali ashe mugune”wata zuciyar tace”k’ilan aharkar aikinsa kawai yake adalin”

 

gaba d’aya kuma sai ranta yakoma b’aci sbd matsalar dazataje tasamu gidan kawun nata kuma marik’inta”

 

wanda ayanzun dg kano take gidan mamanta Inda take aure taje tamata sati1″

 

tana sauka dg nafef zata shiga layinsu”suka had’u da ramlat (k’awarta”)

 

saidai kallo d’aya tayiwa ramlat ta fahimci arikice take”

 

beautyn anguwarmu!(haka ake kiran su’ad sbd kyawunta alayin)kindawo kenan?”eh wlh banaso nayi magrib awaje”ai befi 30 minit akira magrib d’in ba gsky”

 

hakane bara na wuce”ah ah karki shiga layin nan wlh”meyasa ramlat?”

 

ANNOBA nanan da yaransa sun kashe ilu mai facin takalmi”sbd d’azun da safe acikin yaransa wani guda yayiwa wata yarinya fyad’e a anguwar rimi”shi kuma ilu yagani sbd yaje kai wasu takalmi a anguwar”

 

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un!gsky yakamata hukuma ta kama matsiyacin mutumin nan”yana irin wannan iskanci anbarshi haka”

 

kuma shidake can samqn layin nan meya kawosa nan?”nifa bansanshiba”ina daijin labarinsa”

 

su’ad nasan halin ki da fad’a da tsiwa wlh karki yadda kibi hanyar nan”kizo muje gidansu rahama kafin sigama shakkiyancinsu”

 

dan wlh bbu kowa alayin anb’uya sbd ansan halinsa”

 

kinga sbd wani banza wlh bazan fasa shiga gidanmuba”zanbi layin na rab’asu na wuce”dama da haushin wani nadawo kuma bazan bari akoma samun wani takaicinba.

 

tana fad’in hakan tayi gaba batare data jira amsar ramlat dake zare ido tana bin su’ad da kallo harta b’acewa ganinta……

 

Anutse su’ad ke tafiya cikin santar”tana janye da troley nata”

 

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un ta fad’a aranta tana dakewa sbd gawar ilu kwance cikin jini”ANNOBA da yaransa na tsaye da makamai Ahannunsu suna busa sigari da wee wee”layin yayi tsit bbu kowa”

 

Su’ad ta girgiza kanta tace”Lallai k’asa babu tsaro yanzun har lalacewar nan takai haka?”tafad’a tana latsa wayarta techno me malatsai….

 

wacece waccan tsagerar data biyo hanya bayan muna wuri?”cewar AJALI d’aya dg cikin yaran ANNOBA”

 

d’ago jajayen idanuwansa ANNOBA yayi ya aza ababy face na su’ad dake k’ok’arin rab’asu ta wuce”hannu biyu ya d’alla”AJALI da K’WARO suka yi saurin shan gaban su’ad………….✍️

 

comments guys sbd samun nadare😎🤗

 

salone mai saka nishad’i azuciyar mai karatu karki bari Ayi babuke atafiyar hanzarta biyan naki ta wannan hanyar👇🏻

 

 

wannan book d’in nakudine!

 

Normal grp 300 agama wata d’aya

 

Vip grp 600 agama sati 2

 

Vvp grp 1000 shine za’a gama acikin kwana 10 kacal insha Allah

 

y’an pc page 1 kullum 500

Page 2 kullum ta pc1000

Pages 3kullum ta pc1500

 

zaku biya kud’inku ta wannan account number

👇🏻NABILA ALIYU UBA bank

2230373842

 

Idan kintura kituro mun shaidar biyanki ta what’s app number d’ina 08100084251

 

masu bada kati banason vtu ko transfer d’in kati”photo d’in katin zaki d’auka MTN saiki turo mun ta what’s app 08100084251

 

Vip da vvp grp ba’a turo Kati gsky saidai kibiya ta acc

 

Y’an k’asar nijar 🇮🇷 normal grp 500f

Vip grp 800f

Vvp grp 1000f

 

Ku tuntub’i wannan number d’in kubiya 👉+227 88 01 90 50

 

Banason kira dan Allah❌kimun mgn ta what’s app zangani kokin kira bazan d’aga ba

 

dan girman Allah da monzonsa da darajar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya biyaba

[26/09, 10:55 am] +234 803 800 7509: 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

 

 

🌹📃NIDA D’AN JARIDA📃🌹

 

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾

 

 

 

Story & written by

mom fareesa

 

dedicate to hjy rahama bichi🤗 hakik’a keta dabance agurina Allah yasamiki da alkhairi🙏💔💖🥰

 

 

🆓 3&4

 

………..Su’ad tabisu da wani irin k’ask’antaccen kallo tana b’oye tsoronta tace”.malamai lafiya?”tafad’a tana toshe hancinta sbd warin sigari da wee wee”kallonta kawai sukeyi basuyi mgn ba”tsalle d’aya ANNOBA yayi gabanta yana buso mata hayak’in wee wee….atake su’ad takama tari tana dafe kirjinta”

 

ANNOBA yakece da dariyar mugunta yana binta da wani irin mayen kallo”Allah ya isa wlh ta fad’a tana banka masa harara….aikuwa yau bazaki kwana aduniyaba”ni AJALI zan yi ajalinki sbd kin d’agawa ogah murya”yafad’a cikin wata iriyar murya ta y’an iska”

 

ah ah kubarta da ranta”ince ni tayiwa laifin ko?”cewar ANNOBA” sosai yaransa guda 3 kebinsa da kallon mamaki”sbd sun sanshi babu d’igon imani ko tausayi aransa……doguwar tsuka su’ad taja tace”ku bani hanya na wuce dallah”y’an mata miye sunanki?”bansaniba! y’ar dariya yayi yace”sunana Ahmed! wanda akafi sani da ANNOBA”duk wani kashe kashe dakika anayi asaman tudu, da anguwar nan”gabanku da bayanku da wasu anguwanni nine nan da yarana keyi”sbd haka kisakata ki wala ki zagi wanda kikeso kizaga inhar kina tare dani bbu abinda za’amiki”anyi anyi akamani nak’i kamuwa dan y’an siyasar damu suk’e tak’ama”ina sonki! inane gidanku?

 

wani tsaki su’ad takoma ja tace”. Allah yasawak’a nayi soyayya da d’an iska d’an ta Adda irin haka….

 

Hattaradai y’an mata!yaransa suka fad’a atare” kubarta AJALI”yafad’a yana kallonsu”sbd jiniyar motar y’an sanda dasukaji”atake agaban su’ad suka arce kamar walk’iya bbu su”su’ad taja tsaki ta wuce abinta”

 

Adaidai bakin k’ofar wani gida mai dakali biyu ta tsaya ta shige ciki”da kawu ta had’u asoro shida salmanu suna a lab’e”…..

 

ke! su annobar sun tafine?”cewar kawu yana zare ido da wani shegen wondo 3 Quarter ajikinsa” sun tafi kawu”kin dawo dg kanon?”nadawo”to kishiga ciki anjima Alh mamuda na nan tafe”cewar kawu yana washe baki”

 

atake su’ad ta had’a rai tace”.gsky kawu ba yanzun zanyi aureba”saina samu aikinyi ko wata sana’ar dazan kula da rayuwata data mahaifiyata”koda inada tsarin yin aure yanzun gsky banason wannan mutumin…….lallai wuyanki yayi k’wari baba na mgn kinayi?”cewar salmanu! ai gara ta nunamun batada mutunci da sanin darajata tana yiwa arzik’i k’ulli”

 

harara su’ad ta gallawa salmanu ta wuce cikin gidan batace komaiba…..

 

da misalin k’arfe 6:11 pm ALIYU suka iso anguwar sarki”kai tsaye katafaren gidan ALH BASHIR MASKA suka nufa”

 

Tun kafin driver yagama parking Aliyu yaturo k’ofar yafito”kai tsaye interest d’in shiga cikin gidan yanufa…..

 

babu kowa amain parlour sai masu aiki”can k’asan mak’oshi yayi sallama fuskarsa tamkar hadarin gabas yawuce upstairs”

 

bud’e k’ofar parlourn yayi”Amaal dake zaune kan kujera tana kallo” tayi tagumi tana zaman jiran dawowar yayan nata”ta amsa sallamar sa tana murmushi aguje tazo tayi hugging nasa.yana d’an murmushi yayi hugging nata back!

 

yaya Aliyu nah! sannu da zuwa”kajima baka dawoba ina katsayane duk nadamu??”tafad’a cikin shagwab’a”tana d’ago kanta suka had’a ido”

 

autar ummi sarkin mgn” agajiye nadawo zan watsa ruwa na fita”nidai yaya karka tafi ka barni nikad’ai”karki damu jiya munyi waya da ummi za’a samo mai aiki ko wacce zata dinga tayaki zama in babu skul”yafad’a yana janyeta dg jikinsa yaja hancinta”oya jekiyi alwalah kiyita tasbihi kafin akira magrib”

 

Dato ta amsa sbd tasan halin sa bai son musu”yana k’ok’arin bin hanyar bed room d’insa tace”.yaya Aliyu dan Allah karka auri anty shamsiyya! wlh batada tarbiyya naganta da wani namiji…..Amaal !yajuyo yafad’a yana saka idanuwansa cikin nata”menace kiyi?”alwalah”oya you can go”bejira cewartaba ya wuce bed room d’in sa….

 

bayan minti 25 Aliyu yafito cikin wani zazzafan arnen wanka na k’ananun kaya”sosai suka haska farar fatar jikinsa”yayi kyau sosai saidai ace masha Allah”

 

fuskarsa bbu walwala ko kad’an yanufo down stairs”hjy kareema da goggo binta suna zaune kan kujera a main parlou”

 

Aliyu aransa yana mamakin zaman me sukeyi anan ana k’ok’arin kiran sallar magrib?……. Aliyu kadawo ne?” suka fad’a atare suna kallonsa”nadawo! yafad’a atak’aice yana barin parlourn “sbd mutanan nan biyu baya k’aunar su ko kad’an arayuwarsa”sbd sun yiwa mahaifiyarsa sharri ta rabu da mahaifinsa ABBU!

 

Bakin get yanufa ,yana k’ok’arin fita yanufi masjeed shamsiyya nashigowa itama”da alama dg yawonta take”

 

babu wanda zai kalleta yaga tayi masa kama da y’ar musulmai”sbd irin kayan dake jikinta”sun fito mata da suran jiki”

 

yaya Ali….be bari ta Idaba yyi saurin fita dg get d’in batare data samu damar yatankataba”balle ya kalleta”aransa yace”wannan abarce ABBU keso na aura”dana aureta gara na mutu bbu aure arayuwata”yana fad’a aransa yana wucewa masjeed….

 

WANENE ALIYU BASHIR MASKA?

 

Alh Bashir maska (Abbu) shine mahaifin sa”babban mutum ne d’an kimanin shekara 62 aduniya”d’an kwankila ne mai dukiyar gaske”matansa 2 da yara 4″kowa nasa na agarin nan na kaduna”

 

Hjy khadija nada yara 3″Aliyu da usman da saudatu(Amaal)”usman yana SS 3 yarasu”

 

Hjy kareema nada yara 2″fatima da zainab”

 

suna zaune cikin kwanciyar hankali har goggo binta”(k’anwar Abbu uwa d’aya uba d’aya) tadawo gidan da zama itada yaranta 2 shamsiyya da Kamal”sbd mijinta yarasu kuma bawani k’arfine dashiba”

 

Dama can hjy khadija (ummi ) tana hak’uri da mama(hjy kareema) sai kuma goggo binta tazo suka had’u suka dinga makirci har sukayi yiwa ummi kazafi Abbu yasaketa saki 1″ayanzun 2yrs kenan da rabuwarsu”kullum kwanan duniya sai Abbu yaciza yatsan rabuwarsu”kwanaki yanajin labarin wani mutum na zuwa agunta zai aureta”haka yashiga yafita yayiwa mutumin warning yarabu da ita”sbd yana kishinta yakuma rasa meyasa yakasa maida ita d’akinta?”

 

Ummi kyakykyawar macece bafulatana mai mutunci da sanin yakamata”tana zaune a anguwar rimi agidanta da Aliyu yasiya mata”bayan tabar gidan Abba”itama family nata na anan garin KD.

 

Tun bayan fitar ummi goggo binta keson Abbu ya amince a mannawa Aliyu auren shamsiyya”

 

Amma Aliyu yanuna bayaso”yyinda Kamal keson ya auri zainab”amma zahiri mama ta nuna zainab tafi k’arfin sa”

 

Amaal da Aliyu ashashen ummi suka koma da zqmq bayan fitarta”iyakar Aliyu da mutanan gidan da yaransu gaisuwa”damashi baya shiga harkar kowa balle yayiwa wani mgn”

 

Amma yafahimci shamsiyya batada tarbiyya ko kad’an”shi kuma matsalar Kamal k’arya da fafa kawai”

 

Tun bayan fitar ummi Aliyu bayacin abincin gidan sbd be yadda da mutanan gidan ba”

 

A restorent yake cin abinci ko kuma yaje gun ummi yaci”to yanzun Amaal y’ar 15 yrs ta iya girki tana k’ok’arin yi musu”

 

Amaal da Aliyu sun shak’u sosai”duk yadda zai dawo office agajiye yana bama Amaal lokacinsa yaji damuwarta ko assignment ne yamata koya koya mata”yana kula sosai da tarbiyyar ta”har sauka tayi yakuma koma sakata wata islamiyar”

 

Idan bada Amaal ba baya dariya balle murmushi any time fuska ad’aure take”

 

Aliyu maska! ko kuwa nace maska”haka abokansa da mutanan dake kallonsa a tv suke kiransa….

 

Aliyu maska matashin saurayine d’an kimanin shekara 38yrs aduniya”yakammala karatunsa na masscom anan k’asar Nigeria.

 

yakuma je karatun ilimin addini ak’asar madina gun wani babban malamin mahaifinsa.

 

Aliyu dogone fari”bai cika jiki sosai ba”amma jikinsa amurd’e yake sbd exercise dayake yawan yi.

 

yanada fafffad’an k’irji da k’ira ta mazantaka”dan idan yadake murya yayi tsawa dole mutum yanutsu”

 

Aliyu nada bak’ar zuciya”bai iya fushi ba”yanada jarumta sosai da sosai”

 

yana aiki agidan tv kuma yanada company na buga jaridu”gidan redio ma suna gayyatarsa idan zasuyi wasu shirye shirye”

 

Aliyu bai tab’a kallon wata y’a mace ba yaji yana sonta”any time fuskarsa ad’aure take bbu wasa balle yad’auki raini”idan yana mgn cikin nishad’i bazakaso yadena ba”sbd dad’in kamulalliyar muryarsa.

 

saurayine shi mai tarin tsoron Allah da girmama iyayensa”yana k’ok’arin jajircewa wajen zak’ulo labarai na gsky kafin ya yad’asu a duniya.

 

shiyasa kowa keson karanta jaridar company d’insu wato

*gsky dokin k’arfe*

 

Aliyu kyakykyawa ne ajin farko yanada farin jinin y’an mata da samari”duk ranar monday agidan tv idan ana shirin INA MAFITA?”da misalin k’arfe 4:30 ake farawa”haka zakaga an zagaye tv ana kallo”

 

Idan kuwa akace an bada 30 minit mutane su kira su tofa albarkacin bakinsu”haka za’a yita kira”kullum wayarsa bata rabuwa da miss call ko text message na y’an matan dake cewa suna sonsa”

 

goge messages kawai yakeyi bayama karantawa”dan shi gaba d’aya matan yanzun mamaki suke bashi sbd karancin tarbiyya da bbu awannan zamani”

 

kwanaki da akayi fira dashi awani gidan redio sunso suji meyasa beyi aure ba har yazama tuzuru?”

 

Amsar guda ce”idan lokaci yayi zanyi”hakan yasa wasu ke masa kallon ko neman mata yakeyi sbd kyawunsa….

 

Aliyu nada mak’iya sosai”musammun ma y’an siyasa”akwai wad’anda keso subashi cin hanci yak’i amsa”

 

sbd yarubuta labarin k’arya sunyi kaza da kaza”bayan kuma basuyiba”

 

Aliyu nada naci da tsananin bin k’waf a aikinsa”shiyasa wasu kejin haushinsa”dan idan yatashi zaizo da mai vedio yayi fira da manyan mutane y’an siyasa a watsa aduniya agani”

 

Ayanzun haka Aliyu yasan da zaman ANNOBA”yakuma sha Alwashin da kansa zai kamashi yadamk’a Ahannun hukuma sbd su sun kasa kamashi……

 

Aliyu bashida abokan da suka wuce faruq da safwan”dukda yasan waye safwan amma bai tab’a nuna hakanba.

 

wannan kenan anan gaba zakuji wasu abubuwan”

 

Cigaban labarin

 

Ana idar da sallar magrib……✍️

 

ba’a fara komai ba zak’in labarin na gaba guys😊🤗

 

kuzuba zazzafan sharhi sbd samun na dare

 

 

wannan book d’in nakudine!

 

Normal grp 300 agama wata d’aya

 

Vip grp 600 agama sati 2

 

Vvp grp 1000 shine za’a gama acikin kwana 10 kacal insha Allah

 

y’an pc page 1 kullum 500

Page 2 kullum ta pc1000

Pages 3kullum ta pc1500

 

zaku biya kud’inku ta wannan account number

👇🏻NABILA ALIYU UBA bank

2230373842

 

Idan kintura kituro mun shaidar biyanki ta what’s app number d’ina 08100084251

 

masu bada kati banason vtu ko transfer d’in kati”photo d’in katin zaki d’auka MTN saiki turo mun ta what’s app 08100084251

 

Vip da vvp grp ba’a turo Kati gsky saidai kibiya ta acc

 

Y’an k’asar nijar 🇮🇷 normal grp 500f

Vip grp 800f

Vvp grp 1000f

 

Ku tuntub’i wannan number d’in kubiya 👉+227 88 01 90 50

 

Banason kira dan Allah❌kimun mgn ta what’s app zangani kokin kira bazan d’aga ba

 

dan girman Allah da monzonsa da darajar iyayenki karki mun mgn idan baki shirya biyaba

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.