Ni ko ita Hausa Novel
Tag: NI KO ITA
_Marubuciya_
*Zee MD*
*Bisimillahir Rahamanir Rahim*
_Da Sunan Allah Me Rahama mejin k’ai , tsira da Aminci Allah su k’ara tabbata ga Shugaban Halitta Annabi Muhammad s.a.w🙏🏻_
*Wannan littafi banyishi dan Rayuwar wata ko wani ba , littafina k’agaggene kuma nayi dan Al’umma su Amfana da darrusan dake ciki, Allah yasa mu Amfana da abinda ke ciki*🙏🏻🙏🏻
_Littafina na kud’ine duk meso yayimin Magana ta wannan Number: 07046107812_
*Ina Masoyana kufito yau nazo muku da garabasa me rahusa, Akan farashi 200 Kacal sai najiku*
*Free Page.* 1
Duk ilahirin jikinta Rawa yashiga yi tana me runtse idanun ta , cikin zuciyar ta addu’a take Allah yasa ta farka daga wannan mummunan Mafarkin data keyi , kuma zuciyar ta tuni tashiga sheda mata “ba Mafarki bane gaske ne abinda kika gani , wani hawayene me zafi ya sauka akan kuncin ta ta bud’e idanun ta a hankali tafara bin bango dan barin d’akin , …..
Da bin bango tafito har ta k’arasa bangaren ta ta shige cikin d’akin ta , zuciyar ta wata irin tafasa take tanajin wani abu me nauyi ya tsaya mata a k’irji , Innalillahi tashiga ambata tana me zubda hawaye , wacce irin Masiface wannan ? ko a labarai bata tab’a karo da wannan mummunar labari ba , Uwa da ‘Dan ta suna kwance tamkar Miji da Mata , Innalillahi wannan wacce irin Uwa ce haka ? wanne irin ‘Dane haka ? kuka ne ya kwace mata me tsuma zuciya tashiga rerashi , Ko a mafarki aka haska mata abinda tagani tabbas inta tashi sai tayini tana addu’ar neman tsari , amman sai gashi da gaske tagani ba labari aka bata ba ba kuma zargi ba , take wani zazzab’i me mugun zafi ya ziyarci jikin Fateemah , dafe kanta tayi wanda ke barazanar rabewa biyu saboda bugawa , Kalmar Innalillahi taci gaba da nanatawa abakin ta ,…..
Karin wasu littafai da zaku so
-
Matar maza 3
-
Zuciya ta
-
Mahaukaci ko boyayyen masoyi
-
Wuka a makoshi
-
Aure da haihuwa
-
Husna Hausa Novel
-
Musayar Zuciya
-
Gangar Shedan
-
Angon mata biyu
-
A gidan mu take
-
Bafulatanar Rugga
-
Matar yaro
-
Mr Bello
-
Mijin Buzuwa
-
Gidan Uncle Complete
Acan b’angaren Hajiya Jamila da ita da Habeeb suna wata duniya daban , sai sambatu suke da surutai najin dad’in, Bayan wasu Mintyna kowanne ya gamsu sannan suka rabu da juna , Hajiya Jamila ta dubi Habeeb tana daga kwance tsirara tace ” My One nifah bangaji da kai ba kawai dai zanbarka kafita ne dan nasan Anjima kad’an Matarka zata iya zuwa gaisheni , Habeeb dake d’aura tawul a k’ugunsa zai shiga toilet dan gyara jikin sa yace ” Nima kinsan bana gajiya dake Mumyna dan kina da wata Ni’imah wacce ba kowacce mace ke da ita ba , inda zamu kwana mu yini to tabbas bazan gaji dake ba dan ked’in ta musamma ce , Murmushin jin dad’i Hajiya Jamila tayi sannan tace ” daga yau kar nasakejin kace min Mumy mutuk’ar inba da mutane a wajen ba , Murmushi Habeeb yayi sannan yace ” Sorry My Luv nadaina , daga haka ya fad’a toilet ya sakarwa kansa Ruwa , Hajiya Jamila ta lumshe idanun ta tanajin tamkar karta bar Habeeb ya fita…..
Bayan ya kammala shiryawa yace mata zai fita , kallon sa tayi sannan ta kashe masa idanu tana fad’in ” Allah ya kiyaye hanya Baby , banda kallon mata banda kuma yawan murmushi dan kasan komai naka me tsadane , murmushi yayi sannan yace ” ina da Ke me zan gani atare da wata macen , ko Fateema datake mata ta kawai dan ba yadda zanyi ne amman da tuni tayi gaba , da sauri Hajiya Jamila ta kallesa sannan tace ” kar ka kuma cewa Fateema zatayi gaba , dan kasan ita d’in garkuwa ce tsakanin nida kai , d’an risinawa yayi sannan yace Angama Hajjaju ta , Murmushi tayi sannan tace “inzaka dawo katahomin da gashash shiyar kaza , dan yau akwai aikin dare in munsamu lokaci , yayi murmushi yana fad’in karki damu Babyna sai nadawo , …….
Koda Habeeb yazo fitowa daga b’angaren Hajiya Jamila sai yafara lek’owa , dan kwata kwata bayaso yayi karo da Fateema tunda ya dad’e dayi mata sallama , sai dai kota gansa ai bazata kawo komai ba tunda tasan gun Mahaifiyar sa yaje kuma dama ai yana zuwa gaidata…….
Harya fice daga cikin gidan baiyi karo da kowa ba , yana fita ya hau Lifan d’in sa yabashi wuta , dan ya makara sosai gashi yau zasuyi wani aiki tun 8 akace kowa yazo , amman shi gashi har 10 da rabi tayi baijeba sai dai ya nemi wata k’aryar yayi dan kare kansa…….
Fateema sosai taji Nauyin dayeke k’irjin ta ya d’an ragu , cigaba tayi da karanta hazbinallahu a zuciyar ta har bacci yayi gaba da ita , bata farka ba sai wajen k’arfe biyu tana tashi taji komai ya d’an ragu aranta , Toilet ta fad’a tayi wanka tare da d’auro arwala tazo ta tada sallah , bayan ta idar ta zauna tana jan carbi tare da nemawa Hajiya Jamila shirya ita da Habeeb , tana zaune tana lazimi har aka yi sallar la’asar ta tashi tagabatar da ita sannan ta zauna taci gaba da lazimin , jitayi anshigo palor ta ana k’wala mata kira , ko bataga me kiran ba tasan Hajiya Jamila ce wacce a yanzu ko kad’an batason ganin ta , bata amsa mata ba dan batajin zata iya amsa mata bare magana ta had’asu , dan sai yanzu tafara gane ashe duk wannan tsanar datake nuna mata wani lokacin kishi take da ita , dan tasha gayawa Habeeb cewa ” meyasa Hajiyar sa bata sonta ko wajen ta taje sai taga tana wani shareta , ko hira sukeyi su ukun sai tak’i amsa mata kuma taga lokacin da sukayi aure bata yi mata hakan , sai Habeeb yashiga cewa tayi hak’uri wani lokacin Mumyn sa haka take , amman ba sonta ne batayi ba kar tasa abin aranta , ashe ashe kishi takeyi da ita tunda suna tarayya da Abu d’aya , shigowar Hajiya Jamila cikin d’akin tana fad’in ” Fateema wanne irin abu ne haka ina magana kinajina kinyi shuru ? Fateema har wannan lokacin tana zaune akan sallaya bakuma tace kanzil ba , Hajiya Jamila ta fusata sannan tace ” sai kimin gyaran murya nasan sallah kike ba kiyi shuru ba , kuma inason inji Dalilin da yahanaki kiyi girki kinbar mutane da yunwa , sai wannan lokacin Fateema ta d’ago tana fad’in ” Banga damar yin girki ba yau , wani kallo Hajiya Jamila tabi Fateema da shi tana mai maita kalmar da Fateeman ta fad’a , me hakan yake nufi ? kodai Fateema ta gane abinda sukeyi da Habeeb ? tunda take da Fateema duk irin abinda take mata bata tab’a mata rashin kunya ba sai dai taita bata hak’uri tamkar tayi mata sujjada , amman gashi yau tana kallon kwayar idonta a matsayin ta na Mahaifiyar Mijin ta tana gaya mata magana , tabbas akwai wani abun da Fateemar tasani game da Alaqar su da Habeeb………
*Turk’ashi*
_Yaya Abun yake Uwa na neman ‘Danta_ ?
*Lallai akwai Rud’ani a cikin wannan littafin, Kubiyoni da Naira 200 kacal dan ku nishad’antu*
Name: | [Ni ko ita] |
---|---|
File Type: | Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML |
Uploaded By: | www.mynovels.com.ng |
Category: | Hausa Novels Documents |
Tags: | Hausa Novels Documents Hausa Novels Books Complete Hausa Novels Hausa Novels Hausa Novel Romantic Hausa Novels Sabbin littafan hausa |
Novel Price: | Free |
Last Modified: | June, 2022 |

Idan kuna bukatar Audio Novels se shiga anan ku danna mana Subscribe

Akwai novels maras adadi a manhajar mu ta Android wadda zaku iya saukewa anan…

Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram

Leave a Comment