RAGGON NAMIJI HAUSA NOVELS
KADAN DAGA CIKIN LITTAFIN…
[faseelat yarinya ce and she’s not above 21yrs tana da kyau sosai babban jiki ne daita fara ce sosai fuskarta is ready made ko ba tai kwalliya ba batada matsala abinda yafi daukar hankali ajikinta shine kugunta tanada babban kugu da big breast kusan ma sune suka sa ta kiban amma kibar ta me kyau ce saboda bata da tumbi bata da fadi, faseelat kyakkyawa ce de sosai,
Gidansu matsakaita ne ba masu karfi bane kuma ba matalauta ba, mamansu ita kadaice awajen babansu su 5 ne mamansu ta haifa faseelat itace ta biyu kuma ita kadaice mace ta taso cikin gayu tun tana yarinya har girmanta mamanta cikin gyaranta take dayake ita kadai ce mace, yayanta sunanshi omer, se ita se abulkhair se ishak se auta Mubarak,
Babansu meson karatu ne sam be wasa da ilimi ta sauke kur’ani kuma tagama secondry sede mamansu taki yarda tawuce makaranta, wai sanadin lalacewar yawancin yanmata kenan, babanta alhaji maaruf yayi iyakar yinshi amma ummi taki wai sede tabari setayi aure tayi,
Yanzu haka faseelat bata zuwa koina se islamiya shima se weekend duk aikin gidansu itace keyi batada hutu ko kadan, ta kware wurin sanwa sannan kwararra ce wurin gyaran jiki saboda abinda mamanta ke koya mata ne, kullum ummi kamar yar 30yrs take saboda bata wasa da gyara kanta duk abinda ya shafi gyara ko abinci ko kwalliya wannan yasa abbansu yakasa yi mata kishiya dan ko kallon mace bayayi dan yasan inyaje gida tashi tafita.
Har mazan gidan suma basa yawace yawace unlike other houses da namiji se ma ya kwana ba gida ba, su ko duk abunka karfe 10pm acikin gida takemasu.
]
KU SAUKE CIKAKKEN LITTAFIN ANAN KASA👇👇👇
​
Name: | Ragon Namiji |
---|---|
File Type: | Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML |
Uploaded By: | MYNOVELS.COM.NG |
Category: | Hausa Novels Documents |
Tags: | Hausa Novels Documents, Hausa Novels Books |
Groups/Writers: | Billyn Abdul, Benaxir Oumar, Eyshat, Nadia Buhari, My Novels, Zamani Writers Association, Exclusive Writers,Alheri writers,Best Hausa Novels |
Novel Price: | Free |
Last Modified: | July, 2021 |
Pingback: 1000+ Hausa Novels Free Reading and Downloads Docs, PDF, Text, WPS ... JIKI NA YAKE SO COMPLETE HAUSA NOVEL | My Novels