Ramadan Food Timetable ga Ma’aurata
RAMADAN TIME TABLE 2022
DAY 1
shinkafa da mia da salad
fanke da shayi mai na’a na’a da hadin zo6o mai bawon abarba
DAY 2
soyaiyar talia da kayan lambu
shayi da bread da bota ko bama da ruwan sanyi da dabino
DAY 3
sakwara miyar egusi da soyaiyan dankali da shayi sai lemon cucumber
DAY 4
tuwan shinkafa miyar taushe sai doya da kwai da shayi sai lemon kwakwa
DAY 5
soyaiyar macaroni da kayan lambu sai awara da kabeji da lemon shinkafa
DAY 6
tuwon laushi miyar danyar kubewa da bushashen kifi sai soyaiyan bread da kwai da lemon Kara’s
DAY 7
alkubus da miyar alaiyahu sai samosa da shayi mai hadin cinnamon sai banana drinks
DAY 8
Dambun cous cous da kayan lambu sai moi moi da kunun gyada
DAY 9
wainar shinkafa da miyar taushe sai fish cake da lemon danyar citta da lemon tsami
DAY 10
special rice da easy meatball sai milk shake
DAY 11
fried rice da cabbage roll da shayi d bread da mango drinks
DAY 12
sinasir da miyar alaiyahu da kunun gero da kosai da ruwa mai sanyi da dabino
DAY 13
faten doya mai kifi da wainar fulawa da kunun aya
DAY 14
jalop din shinkafa da wake da attaruhu da busheshhen kifi hadi da ganyen ugu. shayi da soyaiyan dankalin turawa
DAY 15
gurasa da miya da awara mai kwai da shayi da lemon zobo mai mangoro
DAY 16
cous cous da miyar cabbage da yamballs da fruit salad
DAY 17
tuwon samovita da miyar kuka taji wake da daddawa sai farfesun kayan ciki sai fanta ice cream
DAY 18
Dambun shinkafa mai zogale da gyada da coconut biscuit da shayi hadi da zobo mai cucumber
DAY 19
shinkafa da wake da salad da lafiyaiyan yaji sai yamboll da shayi hadi da kunin zaki
DAY 20
soyaiyar Talia da kayan lambu Victoria chicken da milk shake sai ruwan sanyi d dabino
DAY 21
cheeses macaroni da spring rolls da shayi hadi da lemon abarba
DAY 22
tuwon shinkafa miyar danyen zogale da French toast da shayi
DAY 23
zirbiyan da hadin five alive sai soyaiyan dankali da kwai da shayi
DAY 24
soyaiyar shinkafa da kayan lambu da miyar hanta da kuma awara mai attaruhu da shayi da lemon Karas
DAY 25
funkaso da miyar gyada sai wainar fulawa da lemon teara
DAY 26
shinkafa da macaroni da miya da nama da da shayi da bread da lemo
DAY 27
jalop din Talia da macaroni mai kayan lambu sai fish fantasia da shayi mai citta da na a na a sai coconut drinks
DAY 28
tuwon shinkafa miyar egusi da farfesun naman rago sai cincin da shayi da fruit salad
DAY 29
farar shinkafa da Arabian chicken da kunu da kosai sai zobo mai bawon abarba da cucumber
DAY 30
faffen dankali da romon tarwada ko naman rago ko kifi ko kaza ko duk abinda Allah y horo sai shayi da gashshen bread sai zo6o mai hadin tatatcen mangoro,
Allah ya kaimu azumin lafiya dai
Leave a Comment