Hausa Novels

Rantsuwar Jini Hausa Novel Complete

Rantsuwar Jini Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: RANTSUWAR JINI

 

*(THE BLOOD VOW)*

 

*STORY & WRITTEN*

 

*BY*

 

*MAMAN NOOR*

 

*D’AND’ANO*

 

………………… Motace mai ruwan kwai kirar ferari, wacce kana ganinta kaga sabuwa dal wacce bata dad’a da fitowa daga leda ba, motace da duk wanda yasan kud’in mota yasan taji kud’i ba kad’an ba, wanda kallo d’aya zakayi wa motar ka hasaso kud’insa.

 

To saidai alamu sun nuna mamallakin wannan motar bai dauk’i ransa dana mutane da mujimmanci ba.duba yanda yake tuk’a motar tamkar mai son ganin bayanta ne, tuki yakeyi wanda duk inda ya gifta sai anyi magana, wasu suyi ta tsine masa, yayinda k’alilan keyi mishi fatan shiriya.

 

Shin wanene mai wannan motar? tambayar da nayiwa kaina kenan, and suddenly my attention goes to his special plate number, wacce daga gani kasan it’s done in a special way for the special owner.

Karanta Littafin Jiddatul Khair Hausa Novel

N. J na maimaita tareda girgiza kai don tuno da wanene shi.

 

N. J ay shine d’an masu gari yaron gata d’an gidan sanata binta makama, yaro mai jijji da kai da d’agawa, yaron dakeda lasisin aikata duk wani abinda yakeso batareda wani katanga ko shamaki ba.

 

Sanata binta ta tsaya masa, ta bashi go ahead yayi duk abinda yakeso, out of 100% na abinda N J keyi 70% d’aurin gindin mahaifiyarsa ne, she gave him an automatic tickets na rashin muyunci, shiyasa shikuma yasamu damar yin tsiyar sa acikin gari, babu mai taka masa burki a duk abinda yasanya gaba, duk da cewa ba mutum ne mai neman magana ba, but as soon as k’aramin abu ya gitta tsakanin ku, you’ll regret it for the rest of your life.

 

Back to N J in a high speed car, wanda kana ganin uwar gudun da yakeyi idan kanada sauran hankali zakayi maza ka nemi tudun tsira.

 

Domin gudun da wannan motar keyi sai ka ranste the person inside it, is gonna cross out of earth.

 

And the nuisance in the internal part of the car can make you go deaf in just a few minutes, sabila da wani k’arar kid’a dake tashi tamkar an kunna speakun duniyar nan ne.

 

They’re two in the car, d’aya mutum ne fari wanda kallo farko zaka gano nasabar dayake da fulani, yayinda day’an na kusada shi ya kasance, mai d’an duhun fata, wato shi ba fari ba ba kuma bak’i bane, he’s a little bit chocolate in colour, wannan ba lallai ka iya fad’ar ko shi d’in wanene ba, but due to his curly hair yazaka iya bari ya amsa sunan fulani, kamar day’an.

 

Shiru nayi gabad’aya am confused, to cikinsu wanene N J, cos all of them are beautiful and handsome.

 

Mai tuk’a motar inaji ya cigaba da maming d’in wak’ar “essence” na wizkid, tamkar mai bada hadda.

 

Sun d’anyi nisa, sai can naga ya sanya hannu ya rage sautin kid’an motar, sannan ya kalli na kusada shi dayayi likimo idanuwansa a lumshe tamkar mai bacci, NAJEEB let’s talk.

 

Na kalli wanda aka kirada NAJEEB ina mamaki, wato shine N J to wannan d’in driver shi kenan ko wa? tunda naga bashi ke tuk’in motar ba, to kuma indai driver sa ne wannan, to ay mai tuk’in yafisa haske yafisa kyau.

 

Bai bud’e idanu ba kamar yanda na zata, but yabashi reply da cewa, please BASH inason hutawa, wanda aka kirada BASH yace NAJEEB wannan ba lokacin hutu bane, just wake up muyi magana, kafi kowa sanin inda muka nufa. ya kad’a kafad’u yace and so?

 

BASH yayi shiru kamar bazaiyi magana ba, sai kuma tace i just wanna remind you about your condition.

 

Wanna karon ya bud’e idanu wacce naganta ta cika ta batse cikeda b’acin rai, ya hayayyak’o masa

 

What condition? i said what condition, or are you talking about that foolish thing da kowa ya d’auka ya d’aura akai, to hell with all your superstition i don’t give a damn, kowa yaje yayi rayuwarsa yanda yakeso sannan ya barni nayi tawa in peace jare!

 

BASH yayi shiru ya kyale shi, har suka iso wajen babu wanda ya kuma cewa komai.

 

Babban wata night club ce suka yad’a zangon su, k’ayataccen waje ne daya had’u da duk wata kayan more rayuwa ta duniya, kama daga y’an mata masu yawo da bikini, sai masu yawo da bomshort ko, rigunan da kallo d’aya zakayi masa kayi Allah wadai da wannan rayuwar da mai ita ta dauk’o wa kanta.

 

Idan ka kuma kutsawa cikin hall d’in, babu irin bad’alar da ba,a aikatawa aciki, shaye shaye kuwa kusan kowa dayake wajen zaka ganshi da kwalba ko karan sigari ko kwalin kwaya suna sha.

 

N J   N J  kawai ke tashi lokacin da suka shigo wajen, N J da kanshi yacigaba da tashi tana k’ato yacigaba da takun izza, yana matuk’ar son yaga an yabeshi, shiyasa shima baya wasa da aljihun sa.

 

Kalma d’aya ya fad’i naji kowa ya kama sowa yanayi masa kirari, wato “All paid”

 

Gaban kantar da aka jera wasu kwalaben da kana gani kaga ta giya suka zauna, DEEN ya dauk’i kwalba guda ya sha kusan fiyeda rabi atake, yayinda BASH naga sigari kawai ya ciro daga aljihun wandonsa ya fara zuk’a.

 

Zuwan wata yarinya ce wajen ya kuma janyo attention d’ina garesu, kallo d’aya zakayi mata ka fara nema mata gafarar ubangiji

 

Farace sosai gata kyakkyawa na nunawa a duniya, domin na dad’e banga mutum mai mugun kyau irinta ba, to saidai duk wannan kyau d’in na banza ce duba da irin kayan dayake jikinta wanda daga ita sai wata riga armless wacce ko rabin jikinta bai rufe ba, iyakarsa k’irji, tamkar ta sanya breziya, sai wata tsinanniyar siket daya kamata wanda a iya Rabin cinyarta ya tsaya.

 

Ga wani tsunguleliyar takalmi mai uban tudu dake k’afarta tamkar mai hango bangon duniya.

 

Tana isowa ta d’ane cinyarsa, ta sak’ale hannayenta ta bayan wuyansa ta sunbacesa a baki, tana fad’in babe i miss you, shima da murmushi a fuskarsa yace i miss you too babe

 

Kwalban hannunsa ta karb’a tareda shanye sauran cikin kwalban, suka kuma had’e baki, tamkar zasu cinye junansu.

 

Can sai naga sun tashi rumgume da junansu suna tangad’i, suka nufi hanyar suites d’insu, adaidai k’ofar shiga wajen sai kawai taga N J ya fara kakkarwa jikinsa na rawa tamkar na wanda yake farfad’iya, N J lafiya ta fad’i tana mai d’an ja da baya ganin yanda hancinsa ya fara zubar da jini.

 

Attention d’in mutanen wajen kaf ya dawo kanshi, BASH ya girgiza kai tareda mitsike guntun sigarinsa yace, not again!

 

Cikin mintuna da basu wuci biyar ba zakayi mamakin ganin yanda N J ya koma, duk ya fita a hayyacinsa, bai sanin wanda yake kansa, jini kuwa fita yake a kowanne orifices d’inshi (openings kamar, hanci, baki, kunne da kuma ido)

 

Dayawan mutanen dake wajen ficewa sukayi aguje saboda tsoro, masu k’arfin zuciyar ne kawai suka iya tsayawa suka taya BASH d’aga shi zuwa mota, kowa sai tofa albarkacin bakinsa yake, wasu na ganin wannan sign na jini a ko ta ina ba komai bane sai sign na d’an mafia, yayinda wasu ke ganin k’ilan yana fama ne da wata babban ciwo da babu wanda ya sani.

 

Tun ahanya BASH ya kira wayar sanata binta mahaifiyar NAJEEB, umarnin ya kaishi private hospital d’insu tayi.

 

Yana isa asibitin ba,ayi wani doguwar b’ata lokaci ba aka bashi taimakon daya dace, jini kuwa saida yasha leda hud’u kafin hajiya BINTA ta iso, hankali tashe.

 

Babban mace ce dataci sunan manyan classy woman farace sosai kuma doguwa mai cikan k’irji wanda kamar ma yaso yayi mata yawa, macece kyakkyawa wacce she’s the true defination of beauty, people do think why ita da NAJEEB are so different, but only similar in halayya.

 

And when she arrived at the hospital, kar kaso ganin yanda ta zo a rikice, hankali tashe sai masifa takeyi da liktan tamkar zata kifa masa mari.

 

Da k’yar aka lallab’ata ta calm down tabi likitan dake k’ok’arin yi mata wasu bayanai.

 

Hajiya kamar baku dauk’i shawara na na kwanakin baya ba, ta kalleshi a yatsine tace wacce shawara kuma?

 

Hajiya idan baki manta ba, the second time da kuka kawo yaronnan nan na fad’a miki, ku gwada kaishi waje, tunda mu anan munyi iya bakin k’ok’arin bamu ga komai dayake damun wannan yaron ba, kinga kuma his issue is a critical one, cos abinda ya shafi bleeding internally that’s very severe.

 

Bata barshi ya k’arasa maganar ba ta hayayyak’o masa da masifa,

 

Yaron nawa kwaya daya tal da Allah ya bani kake ganin bazan iya fidda shi k’asar waje ba, ko ba, a fad’a maka cewa k’asashe har hud’u na kai jaririna duban lafiyarsa ba.

 

Menene amfanin kud’ina idan bazan kashe shi akan d’an d’ana ba, fad’a min, zan iya kadhe kaf dukiya ta domin jaririna ya rayu.

 

Hajiya kiyi hak’uri bansani ba ay, ganin situation d’inshi ne yasanya na fad’i haka, but wasu magungunan suka baku acan, and what is the condition that causes this.

 

Sanata binta ta fara kuka, magani! ba sai ansan ciwo kafin ake samun magani ba, babu likitan daya iya gano abinda yake damun jaririna, k’asashe hud’u, likitoci daban daban, amma kowa ce min yake jaririna is fit and fine, amma ni nasan something is wrong with him, something is wrong elsewhere, something is very wrong elsewhere, to menene wannan din……?  want the answer?

Find out in RANTSUWAR JINI

 

COMING SOON! COMING SOON!

 

MAMAN NOOR NOVELS

1 Comment

Leave a Comment

error: Content is protected !!