Hausa Novels

Raslan da Rasma hausa novel

Raslan da Rasma hausa novel

 

 

 

 

*“`We are the moonlight writers we shine all over the world.

بِسم الله الرحمن الرحيم

HABSAT ALIYU OMAR SARKI

 

MAMAN MUSSADEEQ DA SADDEEQA

 

WHATSAAP (GIMBIYA MIEMIE)

 

BISMILLAHI RAHAMANI RAHIM

 

DASUNA ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI

 

GODIYA TA TABATA GA ALLAH (S.W.T) DA YABANI IKO DA DAMAR FARA RUBTA WANNA LITAFIN YA ALLAH KA KARAMA NA SO ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) AMEEN

 

 

YAN UWANNA FAMILIES OUMAR SANDA SARKI

INA MATUKAR GODIYA DA KUKA ƘARAMIN ƘWARIN GUIWA WAJAN RUBUTA LITTAFI MUSANMAN ƘAWATA RAYYANATOU ABUBAKAR (YAR GIDAN KAKA)

 

 

ALHAMDULILLAHI!!!!!!!!

 

 

 

&&&&&& GARGADI &&&&&&

 

Banya da wata ko wani ya sauyamun labari ba ko tayi anfani da wani bangaren na cikin labari se da izinina

 

 

Wanna ƙirƙirarren labari ne banyi shi dan wata ko wani ba duk wacce ta karanta ta ga yayi dede da labarin ta to tayi hakuri a kasi a ka samu

 

 

Baffa Umar sanda sarkin (damagram) wanna shafin na kane Allah ya ja da ranka, ya kareka da maƙiya gaba da baya Allah Ya baka lafiya, ya baka ikon sauke hakin al’uma ka fatan al’kairi

 

 

Chapter (1)

 

 

Bismillahi rahamanir Rahim

 

 

“Ammah!, Momi!, Dady! Nagama zan wuce “, “to mon fils (son) Allah ya kai ka lafiya ya dawo da kai lafiya”, da ameen ya amsa ya fita yara biyu ne suka fito da gudu “grand frère (brother) da ba mu fito ba tafiya zaka tafi ka bar mu?” suka tambaya suna turo baki, yar dariya yayi yace “kai na manta da ku “, ya basu amsa, zaro ido suka yi suna dafe setin zuciya su ɗayar ce tace “Momiiiiiiii!” da ƙarfi wace aka kira Da Momi ta fito“ ke Khadeeja lafiya” , turo baki tayi,“yaya Raslan ne wai ya manta da mu” riƙe kai tayi ta ce “oh! Ni Maryama, shine kike ƙwalla mun kira haka”, Dady da Ammah suka kwashe da dariya “ke Hajiya Maryam rabu da ita “Ammah ke faɗar haka, “Raslan zo ku wuce, rana na yi, ko so ka ke kuyi dare a hanya, Kausar zo ku wuce ke Khadija na ga baki son zuwa ko” da Sauri ta faɗa mota Kausar da khadija a baya, direba da Raslan a gaba haka suka ɗau hanya se k’auyen Sabon gari.

 

 

Gudu take tana haki amma taƙi tsayawa, juyowa tayi taga ƙawayenta can nesa da ita, gani tayi an kusa kama ƙaramar cikin su, me suna Innayatu, kwala mata kira tayi “ke ƴar Ficika kiyi sauri sun kusa kamaki ” ai bashiri da ƙara volum na gudu, jikake raf’raf’raf sun sheƙa da gudu, ji ka ke time“ wayo Allah na Yallo zafi zan mutun” ,juyowa tayi taga ɗayan cikin wanda su ka biyo su, ya kusa kama ta da sauri ta miƙe, ta kwasa a guje basu zame ko ina bâ se cikin gida, uku daga cikin su suka shiga gida ita ko ta tsaya a bayi (toilet) wani ihu ta saki ta fito a guje “wayyo Yallo nayi gamo al’jani! al’jani!, ku taimaka” su duka suka faɗa ƙasan gado har ƴan mata kyawawa da ke zaune.

 

 

Oh Allah kumin afuwa anan zan tsaya idan naga labari Ya samu karɓuwa zaku ji cigaba ina ga akasin haka nasha barci na

 

Comment and share

 

Plx comment in ku shi zai sa naji ko bana da lafiya zan iya ƙoƙarin na kawo labarin, fatan al’kairi.

 

 

Comment

Share

 

By gimbiya Miemie

Habsat Aliyu umar

2 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!