Hausa Novels

Rayuwar Maraici Hausa Novel Complete

Rayuwar Maraici Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Tag: RAYUWAR MARAICI

 

 

*LABARI DA RUBUTAWA*

 

 

*RUƘAYYAH KABIR ƊANGULGULI*

“`(GIMBIYAR MANAZARTA)“`

 

 

 

MARUBUCIYAR:

*RAYUWAR UMMI*

*SOYAYYA TAH*

AND NOW

*RAYUWAR MARAICI*

 

 

 

*Note*: Wannan Labarin na ƙirƙire shi ne da kaina,ban yarda wani koh wata su canza min shi ta koh wane siga ba,yin hakan babban kuskure ne,dan haka a kiyaye.

 

 

Page1️to2️

 

 

_______________”Meenal kina ina zo ki ga abinda babe take yi”

 

“Ke ita ta sani damuwarta ce ba tawa ba can matsalarta ce”

 

 

 

“Yanzun ki rasa abinda zakiyi wai Munirat sai less kai jama’a yanzun lalacewar take takai ga haka?to ko ni da kike gani na kawoki gidannan bana wannan anzantar banzar wacce ko cikin hauka nake bazanyita ba wlh ko ka an bani da burin Shiga wannan harkar inma Ku i kike tunaninsu munga miliyoyi amma ban yarda na farata ba”

 

 

Karin wasu littafai da zaku so

“Ke nifa karki dameni ki tafi kawai akan point inki malama dan ni kinganni nan banda lokacin wannan anananun magan ganun naki da zasu yiman tsaye aka basa huceman takaicin komai,hmmm kinga kina wasting time nawa because I have a appointment in samari africa hotel so just forget about that mater baby”

 

 

“Kai amma dai Allah ya shiryaki Bae idan kina da rabon shiryuwa I hate your behaviour I swear mtsss”

 

 

“Yeah but you don’t due anything ooo that why I hate you wallahi mtss”

 

 

Haka ta fita tana yatsuna fuska gami dayin an wa e wa enta ta fa a toilet ko ankwali babu tana wa arta abunta ko damuwa batayi da tayi addu’a ba yayin shiga bayin.

 

 

“Wa iyazubillahi hakan kesawa yara iska na shigarsu aita fama dasu bayan su suke saiwa Kansu bala’in amma subar iyaye da fama kai duniya ina zaki damu Allah dai ya ara shiryawa kawai”

 

 

“Bae dan Allah ki fiddoman doguwar rigata da na fito na saka pls my love kinji”

 

 

“Kin gama mani rashin kunyar har kin fara sakani aikin naki da baya arewa ko mtss”

 

 

“Kai matsalata dake kenan jayayya da mutane baki iya yin shiru kiyi abu daga masifa sai gori nidai ba dan Allah nace maki ba kawai kiman pls”

 

 

“Naji”

 

Haka taci gaba da wankanta tana wa e wa enta bata damu da cewa abayi take ba.

 

 

“Wai ke Munirat yaushe za kiyi hankali ne kullum she ancinki baya tashi sai kina bayi,mtss ni wallahi dama asamu wani hatsabibin aljani ya gaura maki mari sannan ila kin daina wannan haukan kina girma kinacin kashi haba inama amfani mtss.”

 

“Ke wallahi Bibat banson ganinki cikin gidannan kullum takura gareki bariki ta kawoki nima shi ta kawoni kinga kowa da irin nasa kwarewar ni anan nafi afki abarni nayi abinda ke gabana kema kiyi naki haba mtss.”

 

 

 

“Hmmm bariki akace alallar gero Wanda bai iyaba ta kwabe masa ehe”

 

 

“Hmmm can matsalar mutum ce bawai nawa ba kinga yau wata sabuwar hajiyace aka ha ani da ita dan har tayiman alert na dubu ari biyar wlh kin gansa nan kuma idan harka ta kankama za’a idan alert ina dan yau akwai bushasha wallahi”

 

“Ah mutuniyar maza ki shirya ko kin dawo mutafi ko ahuta hotel mu kwana acan dan yau ba kwanan gida tunda ta samu.”

 

 

“Kedai bari tawan bari maza na shirya kar taita jirana.”

 

Haka tana sauri ta shirya ta figi motarta sai samari Africa hotel

 

Shigarta keda wuya taga kira ta auka gami da larawa akunne tana magana cikin yau i anan aka fa i mata lambar akin da zata isketa ba ata lokaci sai gata tashiga

 

Shigarta keda wuya suka ha a ido cikin ki ima da imaucewa take fa in”Munirat!Munirat!!”

 

Cikin kwanciyar hankali tace……………

 

 

 

 

 

Ku biyomu domin jin ya zata kaya tsakanin Munirat da abokiyar harkarta shin ko wacece wannan Allah masani

 

 

 

 

COMMENTS

 

SHARE

 

TAKU HAR KULLUM RUKAYYA KABIR DANGULGULI (GIMBIYAR MANAZARTA)

 

 

 

09063076425

Leave a Comment

error: Content is protected !!