Rayuwar Saleema Hausa Novels Complete
RAYUWAR SALEEMA
Na qwinn minerhly
Elegant online writers📖
Jinjina da gaisuwa da ban girma ga mutan elegant, Allah ya bar zumunci amen.👍👍👍
Wannan littafin free boook ne amma wlh idan babu comments zai koma na kuɗi.
Littafi ne me abun al’ajabi da ban tausayi da kuma ruɗani, fatan dai za’a bini a hankali domin cimma buri.
Page 1
Tafe take a kan titi, tana tafe tana tunanin yau me zai faru da ita a gida.
Ke! Ke!!
Ba ke nake ƙira ba ne yar banzan yarinya, to wlh kika kuskura nazo na ruƙo ƙi sai kin daku, yarinya da shegen miskilanci Kamar yar sheɗanu.”
“Umma kiyi hakuri wlh naje nayi ta yawo ban samu ba, ance wai sai anje can babban layi za’a samu, kuma naga kamar da nisa gashi babu kuɗin mashin a hannu na umma.”
“eeh kwarai kuwa to wlh sai kin tafi a hakan ki je ki maza ki kawo min wannan itacen, kuma a kafa zaki, dan haka kiyi maza ki dawo, ahto dan na gama magana ta, kuma na fito na samu baƙi fita ba wlh na lahira sai ya fiki jin dadi.”
Umma tayi shigewar ta ɗaki.
Salima ko kuka ta saka domin Allah ya sani ta gaji, ga shi yunwa take ji domin ko na rana bata ci ba, gashi yanzu wai na dare za’a ɗaura, nan ta nufi wajan randar tulun su ta ɗiɓi ruwa a cup ta ɗan sha, sai taji cikin ta ya ƙulle domin babu abinci a ciki, nan dai ta daure ta tashi ta nufi kofa domin idan bata tafi ba umma ta jiyo motsin ta wlh sai ta dake ta.
Karin wasu littafai da zaku so
-
Matar maza 3
-
Zuciya ta
-
Mahaukaci ko boyayyen masoyi
-
Wuka a makoshi
-
Aure da haihuwa
-
Husna Hausa Novel
-
Musayar Zuciya
-
Gangar Shedan
-
Angon mata biyu
-
A gidan mu take
-
Bafulatanar Rugga
-
Matar yaro
-
Mr Bello
-
Mijin Buzuwa
-
Gidan Uncle Complete
Powered by: www.mynovels.com.ng
Salima na can tana tunanin rayuwar duniya a ran ta, “tana cewa wai wannan rayuwar ta yanzu idan ba kada uwa to sai yan da Allah yayi da kai. Ta nusa sosai a tunaninta.”
Piiiiih! Piiiiiiiiih!! Piiiiiiiiiiiiih!!!
Horn din mota ce.
Take salima taji wani horn na ratsa mata kunnuwa, to me yake samun ta ne yau da ko horn bata ji? Take kuwa ta bawa kan ta amsa, da ko ɗawainiyar umma ma ai ya kurmun ta ni.
Ke! mutum ko aljan da ake ta horn ba kyaji”.
Take saleema ta jiyo don ta bashi hakuri domin ita duk a tsora ce take,
Ai tana jiyo wa wannan haɗad’dan saurayin ya watsa mata wani sihirtaccen kallo to fah wannan shine gamdaƙatar.
Innalilahi wainnailahi rajiun yayi ta maimaita wa a cikin zuciyar shi, yau ni saleem na shiga uku na, wani abu ne yaji ya tokare masa maƙogaro.
“Dan Allah malam kayi hakuri wlh banji bane san da kake ta horn din, kayi hakuri ka rufa min asiri pls ranka shi dade.
Wani haɗad’de kuma sweet voice yaji yana dokar kunnuwan sa, take zuciyar shi ta fara harbawa, yau shi dai ya shiga uku, me yake faruwa dani ne Ni Saleem????.
Mrs Yusuf
❤️❤️❤️