Hausa Novels

Rayuwar Salma Hausa Novel

Rayuwar Salma Hausa Novel

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

RAYUWAR SALMA

 

 

 

PAGE1️⃣&2️⃣

 

FREE BOOK

 

Na

SALMA MUHAMMAD IBRAHIM (Dr MEERAH)

 

ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION🖇️

 

 

MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARAN AMANA FADAKARWA HADI DA NISHADANTARWA GAMI DA WA,AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION RUWA KADAI KE MAGANIN KISHI

 

ALKALAMINMU YANCINMU⚔️

 

Maruburiyar

AYRAH Paid book

 

And now

Rayuwar salma

 

بسم الله الرحمن الرحيم

 

Alahamdullih!

Allah abin godiya

Ina godiya da allahu subahanahu wata,ala daya bani ikwan dawowa, domin cigaba da rubun littafina mai suna ASAMA allah yabani ikwan kammala shi lafiya

 

“””””””Lalle yarinyar nan tarena ani” dan tsabagen renin wayo haryanxu batata shi ba, mitake nufi? gan,gan,gan,gan. haka take dukan ƙyauran dakin sai tasa kafarta tatureshi “Gam” haka kofar tabada ƙara dan tsabar kin rena mutane kina jina ina magana Amma kinyi banza dani ko “Salame” wlh “ina” banyi banza dake banajin dadi ne kaina kemin ciwo wlh ko General Hospital ce akanki yau saikinzo kinyi ɗiban ruwan nan zaki tashi ko sai nazo haka kikara minti biyu kigani wanda ake kira da “salame” cikin nutsuwa tatashi jiki bakwari tafito waje yarinyace karama shekarunta baza suwuce goma shauku tana dafa bango tazo tadau tulun tafita sai rike kanta takeyi ahaka harta kasa wurin diban ruwan dayake danisa sosai, koda taje ba kowa awurin haka taja gugar tafara diba idan taja kamar ta hantsila anacikin haka sai gawasu mata sunzo diban ruwa suma ganin yanda take diban ruwan ne yasa wata tace ke dallah maluma idan bazaki duba baki bawa muta ne wuri sudi ba muna da abinyi haba “kande” baki halin da take ciki ba ai kamata yayi ace kin tema kama, tabuga tsaki haka tunda ke yar wahala ce mai zai hana ki diba mata.

Ai temakone haka tace bara najamiki kikoma gefe “bawu”takarbi guga tajawo mata ruwa taciki mata tulinta, ta,azamata akanta haka tace nagode allah yasaka miki da alkhairi bakomai ai yiwa kai ne hannunta narawa wajen rikewa ahaka de ta lallaɓa take tafiyar ga kanta takemata azabar ciwo sai hawaye take duk da karancin shekarunta idan kaganta tana da nutsuwa, ba irin yaran masu gagara bace ba korashin jin a nutse take, kamar ance kalli gabanki nan tagawani katon maciji( snake) yana biyo hanyar datake nantake tazaro ido tayi jifa da tulun kanta tafasa kara taranta anakare tana gudu tana ihu ai kuwa bata tsaya ba sai da takawo kofar gida tana haki nan tatuna da tulun “ina larai” da yafashe gaba ruwan kuma tasan abinci zata daura wanda take siyarwa, kawai sai tafashe da kuka ga lokaci yana kurewa haka tatashi tayi shahada tashiga gidan ke “Salama” ina ruwan da tulun taji muryar “Ina larai” nan ma haware suka shiga zariya akan fuskarta wlh “Ina” maciji ne yabiyo ni shi ne tulun yafadi yafashe kan ubanki kinji ashe yau zan miki dukan mahammadiya kuma wlh sai kinbiya ni kayana dankin san ni bana asa,ara yau sai kinyi danasanin da uwarki datake daure adakin cen bata haifoki ba shegiya mai kamar aljana.

Da tararumo wani faskare tayi kanta dashi kafintayi wani motsi tini faskaran ya sauka agadon bayanta nantashi ga jibgarkata kamar an aikota sai dataka bata motsi tukun na tarabu da ita kuma wlh kitashi kije kine momin tuluna, da kyar tatashi tayi waje jikinta duk yayi tsami wani wurin kuwa yama fashe adaddafe tashi ga gidan “Iya” tana ganin ta tace Subahanallahi salame yauma dukanta ta kuma yimiki? Allah de yatsinewa larai bata da Imani kwatata wlh da inada damar daukeki da tini narabaki da wannan wahalar Wai Miki Mata ma tukunna Nan takwashewa ina labarin komai salati ta hauyi Nan takamata tawanke Mata jikinta tace tayi wanka da kyar tayi tanayi tana famar rigar kuka koda tafito Iya tabata kayan jikarta tasa Wanda kusan sa,ar salamen ce tabata abinci taci tasha magani tana gama Sha baccin azaba yadauke ta awajen Sai wajen azahar ta farka taje tayo alolah balaifi koda tatashi jikin nata da suki tana idar da sallah tace Iya zantafi gidan yanzu idan naje nasan Sai tadukeni tana maganar hawaye nazuba a idonta kiyi hakuri ƴar nan wata rana sai labari yanzu gatuluna cen cike da ruwa kije kidauka ki kaimata “Iyake kuma fa bakomai idan mudi ya shigo zanbashi ya siyomin a garko to iya allah yabiyaki da abinda yafi komai alkhairi taje ta dauki tulun da abinci Wanda intaje zata bawa mamanta Wanda take daure awani daki.

Da sallama abakinta tashiga gidan ai kuwa tana zaune abaranda tayi rashe_rashe tana lissafa kudi wato yanzu kinrika ko kinzama riƙaƙƙiyar ƴar iska gidan uban wa kikaje tunsafe “Ina” galun naki kinci sa,a yau da baki biyani tulun naba da na lahira sai yafiki jindadi, kuma mazaga shinkafa da wakena cen kidauka kirafi tallah ta dari hudu ce biyar tabata kuba ta tare wlh, tace to inda sabo ta saba rimi-rimi rayi hanyar dakin mamanta gidan uban wazaki dakikayi hanyar nandin? mike boyewa a hannuki sai wani yaro yayi sallah wuff tayi dakin taga mamanta azaune cikin kashi da fitsari ga uwar bola datake jibge a taɗakin duk da tana kokarin gyarawa tamata wanka kayanta kuwa duk ra yayyaga su idan kaganta sai ka zubar mata da hawaye dan tsabar tausayi ta,ajiye Mata abincin da ruwa Nanda nankuwa tafara ci kamar Wanda tashekara ba taci ba haka tafito cikin dakin fuskar ta cike da hawaye au dama Baki tafi ba taji muryar “Ina” shegiya da fuska kamar Aljana tajefeta da takalmi takauce ta dauki tiran tallarta tayi ficewar ta tana tafe tana tunanin rayuwa, idan ta tuna da abbanta Sai taji hawayanta nakaruwa irin rayuwar da sukayi abaya ita yargatace saboda ita kadai mahaifin ta yahaifa tana zuwa islamiyya da boko Sai abinda taso shi akeyi Mata yau wata bakwai kenan da mutuwar abbanta koshekara baiyi ba Amma jibi irin rayuwar da suka tsunci kansu aciki.

Ahaka harta karasa bakin asibiti ta,ayiye turanta, don Nan take kaiwa abincin nata ko Ina tace taje Tasha batazuwa Sai taki tunda tazauna Sai kusan magariba taboro wajen Nan tana zuwa tadirewa Mata tiranta tabata kudinta maza aje a shiga wanke_wanke Nan fata Fara tun magariba tafara bata gama ba Sai bayan sallah issha tayi sauri tagama taje tarama sallolin da ke kanta tashiga dakin da mamanta take ciki tagyara Mata gunda zata kwanta harda gidan sauro Wanda duk ya yyage, haka tagama Mata komai tafito bama butun abinci saboda saudaya sukeci a Rana shima badon Iya tabata b dayau ba,abinda zasuci Dan Ina catayi tulun da tafasa Mata bazata Basu abinci ba.

Haka takoma dakin daya kasance nata ne ita kadai Kamar mayya tayi alola tayi shafa,I da wutiri da addu,o inta takwanta bacci Nanda Nan bacci barawo yasace ta…..

 

Iya adadin SHARSHIN KU, yawan read more dinku

#DR MEERAH 09068578659

RAYUWAR SALMA

 

 

PAGE3️⃣&4️⃣

 

FREE BOOK

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng
Na

SALMA MUHAMMAD IBRAHIM (Dr MEERAH) ☘️

 

☀️ ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION🖇️

 

MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARAN AMANA FADAKARWA HADI DA NISHADANTARWA GAMI DA WA,AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION RUWA KADAI KE MAGANIN KISHI☀️

 

ALKALAMINMU YANCINMU⚔️

 

Maruburiyar👇

AYRAH🌲 Paid book

 

And now

Rayuwar salma💖

 

بسم الله الرحمن الرحيم

 

 

 

“Tun asuba da ta tashi bata koma ba to waya bata damar koma wa tun rasuwar mahaifin ta komai subka canja mu su Mamanta ta koma tamkar mahaukaciya ta rinka abu kamar na yara ga dankinta ba’a nan su ke ba, sai wani kanin mijin ta da yake taimaka wa da magani shi ma ba wani karfi ne da shi ba ga kullum siyan magani ake kuma ba sauki har ya gaza karshe ma sai kulleta ake yi a daki da hauka take tuburan, ranar Salame ta yi kuka ba na wasa ba kamar ta’ari hauka ta derawa kanta gaya ba mai rarrashinta ga azabar da take sha awurin “Inna Larai” kishiyar mamanta.

Ta na kuka ta fito tsakar gida ta je ta dauki tulu, ta tafi rafi domin diban ruwa sai da ta cika komai na gidan nan da ruwa ta na gamawa ta daura abinci lokacin gari har ya fara haske haka ta ƙarasa girkin ta yuye akula ta tattara wanke-wanke ta yi, ko abinci bata ba ta ba haka ta ɗauki kular abinci ta tafi bakin asibiti dashi, yau kwata-kwata ba ta yi ciniki ba gashi har rana ta yi kuma ta san sauran yau ita kuwa ta zuba abincin ta ci ta dibi wani aleda ta sa shi a aljihun wanda zata kai wa MAMANTA ta na zuwa ta dire mata ta bata kudinta “ke me na gani haka?” cewar Inna “wlh Inna yau ba’a yi ciniki ba” cewar Salame, “da ta ya ya za ki yi ciniki da bakin hali irin na ki ba da shegen bakin jinin tsiya, yanzu ya ki ke so na yi da abincin iyaye kin san ni ban yarda da asara ba ko, ki dauka ki koma duk sanda aka siyar kya dawo” idon ta har ya kawo ruwa dan tsabar bakin ciki ta ma rasa me yake mata dadi

lalle matar nan a ma su rashin imani ita ce ta farko wlh duk yanda za’a yi tabar gidan nan ita da mahaifiyar ta sai ta yi ta fice dan ta gaji da wannan bautar, ta na zuwa kuwa ba jimawa wani “bawan Allah ya siye duk abincin nata ya ce ta rabawa almajirai ya cake kudin ta ya bata” ta dawo gida, ta ajiye ma ta kudin ta je dakin da Mamanta ta ke wanda yunwa da wahala ga hauka duk ya sabautar da ita haka ta jawota ta wanke wurin ta mata wanka ta bata abinci ita dai bata ce wa komai sai ta yi takallon Yar tata wata rana ta yi ta kuka wani lokacin kuma ta fashe da dariya.

Haka ta baro dakin ta shiga nata ta yi alwala ta yi sallah ta fito ta ce “Inna ki bani abinci yunwa na ke ji dan Ubanki Uwarki ce ta bani jarin da zan zauna ina ci da k’artan banza daga yau wlh ba zan sake baku abinci ba idan za ki tashi ki nema dan ni ma ba azaune na ke ba, idan kuma ba za ki tashi ba ki zauna yunwa ta kasheki ke da mahaukaciya Uwarki, maganganun Inna sun mata zafi sosai dan bakin ciki ma abinci ma da take bata ko sauraranta ba ta yi ba ma “ke gidan uban wa zaki k ika dauki haryar waje ba ki zo kin dauki tallar ba wlh idan ba ki dawo ba za ki ga abinda zan miki, haka ta kada kanta ta yi ficewar ta gidan “Iya.

Koda taje gidan “Iya sallama ta sameta a tsakar gida ta gaisheta ta bata abinci ta ci ta ce “daga ina haka nan? ta bata labarin abinda Inna ta mata “ki cigaba da hakuri kin;ji insha Allah wata rana za ki yi farinciki a rayuwarki ba wata wahala da za ta dauwama” ta ce “Inna kina tunanin akwai ranar da zan yi farin ciki? kai ba na jin akwai ranar” “insha Allah zaki ce na fada miki idan Allah ya kaimu” cewar Inna suna ta fira har aka fara kiran sallah magariba tukuna ta ce “bara ta yi sallah ta tafi Iya ta ce “ki bari idan na kwashe tuwan sai na zuba miki ki tafi da shi ta ce “to” atakaice dai sai bayan i’sha ta tafi ta na tafiya a hankali har ta kasa soran gidan ta na leke ko zata ga Inna dan ta san ta da baccin wuri.

Ai kuwa ba ta yi bacci ba Sai ma kawarta da ta gani a tsakar gidan suna fira daga dukkan alamu zancen nasu mai mahimmanci ne haka ta kasa kunne ta ke jinsu ta na ji “Baba Azumi” na ce wa “wlh kin ban mamaki ga yarinya agabanki amma kin tsaya ki na wata sana’ar sai da abinci kawai ki turata aikatau ana aiko miki da kudin hankalin ki kwance” Allah kuwa kawata wlh to ai kuwa banga ta zama ba “yanzu akwai wata dillaliya da zan hadaki da ita za ta samo mata gida mai dan maiko wanda za ki sami kudi idan kin bata kudi Mai yawa, bata da damuwa bara in tashi in tafi naga dare na yi” ta ce to Allah ya bamu alkhairi ta na jin haka ta yi sauri ta shigo gidan zuciyarta sai bugawa ta ke yi, wlh ko za’a kasheta yau sai ta bar gidan nan, Ai ta na ganin ta ta ce kin gata nan ta dawo shegiya shadiya yau sai kin ci Ubanki dan wlh yau sai na lahira ya fiki jin dadi nan ta wuce ciki yau kota halin kaka sai na bar cikin gidan nan ai kuwa ta na shiga ta fara hada kayanta tsaf da niyar gobe ta yi da asuba za ta bar gidan tashin ta kenan zata kai wa Mamanta abinci ta ji saukar duka ajikinta sai da ta mata lillis tukun na ta kyaleta, ” gaba ma idan na saki ki yi abu ki kiyi” ta na kai wa nan ta yi gaba a nan ta durkushe take kuka har kusan 12:56 daya saura ta tashi ta manta yau saf MAMAN ta ba taci abinci, da sauri ta miki da nufin ta je ta bata abinci kawai sai taji an rike hannuta ta na juyawa sai taga MAMANTA ta na janta waje Mama Ina zamu ko sauraranta ba ta yi ba ta figota ………✍️

 

 

Allah ya kaimu Yan sallah, aci nama lfy🙏 su oum nazlah aci ahankali😂

 

Iya adadin SHARSHIN KU, yawan read more dinku🙏

#DR MEERAH

09068578659

[

RAYUWAR SALMA

 

 

 

PAGE5️⃣&6️⃣

 

FREE BOOK💗

 

Na

SALMA MUHAMMAD IBRAHIM (Dr MEERAH) ☘️

 

☀️ ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION🖇️

 

 

MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARAN AMANA FADAKARWA HADI DA NISHADANTARWA GAMI DA WA,AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER’S ASSOCIATION RUWA KADAI KE MAGANIN KISHI

 

ALKALAMINMU YANCINMU

 

Maruburiyar

AYRAH Paid book

 

And now

Rayuwar salma

 

بسم الله الرحمن الرحيم

 

 

 

 

” Koda Suka fito kofar gida “Salame” Sai tanbaxyar Mamanta take Ina zamu? itama kanta batasan inda zasuba kawai tana zaune taji kamar ana kiranta shine tasince d’aurin da akamata tafito taja dakin Yar tata taja hannuta sukafito gashi bata magana bare tayi Mata bayani dataga dai ba magana zatayi ba Sai tacigaba da binta, Sai sukabi tabayan gari suna cikin tafiya cikin jejin Sai sukaji ana kiransu habawa Sai Mama ta Fara gudu Salame ta rufa Mata baya gudu kawai suke har Saida suka zo bakin titi shima aguje Mama ta tsallaka tacigaba da gudu dayake “Salame nabayanta tana Dora kafarta akan kwalta tazura aguje kafin takai rabi naji tafara Maimaita Innalillahi.. har zuwa karshe daga Nan Kuma batasa ke sanin inda take ba.

Cikin tashin hankali da faduwar gaba yafito yana anbaton sunan Allah koda yafito hijjabinta duk yabaci da jini cikin gaggawa ya Cakumeta yasata a cikin motar ya figi motar Aguje gudu kawai yake shararawa a kan titin kamar yasami tsakar gidan su😏 Sai daya shigo cikin garin tukun na Yarage gudun wani private hospital yakaita cikin gaggawa aka karb’eta “shi tsron sa ma Kar ace ta mutu Dan irin jinin da take zubarwa akanta shine duk abinda yake tada masa hankali” tunda likitoci suka dukufa akanta basu barta ba Sai da sukayi kokarin tsaida jinin dayake zuba akanta da jikinta suka Mata allurori Nan baccin azaba ya kaushe ta, A lokacin har anfito daga sallah asuba Nan yatanbayi Dr Mike faruwa biyoni office bashiri yabi bayan sa “Miye hadinka da ita kanwata ce yatsinci kanshi da bada Amsar” okay yanzu dai munyi kokari munyi nasarar tsaida jinin dayake zuba Kuma tasamu karaya a hannunta daya kanta yabugu sosai yanzu dai munyi Mata duk abinda ya kamata kayi Mata addu,a Allah yasa tatashi ras,

Nan sukayi musabaha yafito waje ya shiga motar shi yanzu shi yazaiyi shigawar sa garin kenan wannan iftila,in yaritsa dashi gayanzan Bai San mizai cewa Yan gidan su ba Sai k’ar in sunfa himce sa Nan yayi ta tufka da warwara Nan yatuna da kakarsa Nan yaji wani sanyi ya lullubeshi, Sai yafito daga cikin motar yanufi cikin masallacin yayi sallah yadauki motar shi duk jini yab’atata haka yashiga gidan su Kai tsaye sashin Hajiya SHIWA yayi mace Mai mutunci da sanin yaka Mata da mutun ta d’an Adam, Yana zauwa yasa meta a zaune tana jancarbi Akwai tada Ibada, Sai datagama tashafa addu,ar tukun na tadaga kanta takalli jikin nata tace Uban Masu Gida (ABBA GALLE) Saukar yaushe? Lafiya ? Mike faruwa Naganka da sassafe haka? Duk tajera masa wannan tanbayoyin, Sai ya furzar da iska Mai zafi abakinsa “tukun na yace inakwana Anne* lfy lau wlh tsautsayi ne ya faru Dani Nandai ya kwashe duk abinda yafaru yafadawa kakarta tasa itama abin yatab’a ta Sai ta dan ne Dan ta kwantar masa da hankali “tashi muje Nagano ta Sai ki tafi Mata da Kaya Dan duk jikinta yabace tace to bara adauka Mata kayan Zarah Nan tashirya tsaf suka fita asibitin, koda suka je bata farka ba “Sai tace ABBA GALLE kaje gida kayi wanka kaci a binci Sai kataho mana da shi tunda gani awajan nata kokafin kadawo ta farka yace to Anne Nan ya juya yafita.

Wani dan iskan ne zai Miki aikin gidan ne dukan dana miki jiya bai isheki ba ko? Inna larai ce ke babbaminta a tsakar gida dan har karfe bakwai Salame bata fito ba shi ne take tabala,i dataga Kuma bazai kaita ba shine tatashi taje ta dubu tana zuwa taga wayam ga Kuma kayanta a daure yau Kuma ina ‘yar iskar yarinyar Nan tashiga wato guduwa zatayi tunda gashi ta had’a kayanta taduba bandaki Nan ma shiru Sai tace to ko tatafi diban ruwa” Sai tazauna zaman jiranta Sai taga shiru_shiru bata shigo b gashi rana nakarayi Nan tazari mayafinta ta tafi bakin rafin Nan da taje batanan Sai tayi gidan kawarta ‘subahanallahi! Mike faruwa Naga kinshigo ko sallama babu miye ma bai faruba wlh yarinyar Nan ce nane meta narasata Sai kace sabulun wanki kice kin rasata wlh f duk inda nake tunanin tanazuwa naje bata Nan” Kuma fa harkayanta nagani akulle ko guduwa zatayi” da Alamakan zama Bai Kama muba kuma duk kin duba koina? Ito bande duba dakin mahaukaciyar Nan ba to miyasa muje de gidan naki Dan Naga ke kam Baki da wata nutsuwa kwata_kwata haka suka dunguma sukatafi gidan Inna larai kansu tsaye dakin MAMA suka nufa suna zuwa suka wayam itama bata Nan Nashiga uku ni larai mike Shirin faruwa danine? ta gama duba gidan Nan tas Amma basu babu Alamarsu nan fa tashiga kuka da ihu ke kinutsu kijini? “yanzu ba suntafi sunbar Miki gidan ba Sai yanda kikayi da shi kici karanki ba babbaka” hummmm Ina fa da duk wani takar du da dukiyar malam din suna hannuta Kuma boka yace min tana da ciki ajikinta what? Tayaya hakan tafaru kika haukatar da itama ballanta d’an da ke cikinta, wlh Sai anyi yinkurin zubar dashi Sai wani haske yakare shi sau uku kenan ke hatta maganin zabda ciki anbata” wlh ba,abunda yasami cikin Nan wannan Abu da ban al,ajabi yake Kuma takardun da,a hannuna suke ranar da zai rasu yazo yakarb’a bai dawomin da suba yakai Mata toke ma ya,akayi kika bashi tsautsayi Kuma na duba d’akinta duk inada nake tunani ta,ajiye wlh Bangani ba “yanzu tashi zakiyi muje mufadawa kananin mijin Nan naki tunkafin wata matsalar ta afku Kar,azargemu kinsan duniya ba gaskiya.

Nan suka kwashi Yan matan kafafuwan su sukatafi gidan “kawu Mudi” koda suka jakuwa yanan Nan Inna larai tafada masa abinda ke faruwa cikin tashin hankali suka bazama neman su agari abude yacutura har fadar Mai gari daga karshe dai Sai hakura sukayi aka zubawa sarautar Allah Ido akahada da addu,oi Mudi yaji ‘batan Nan nasu baka danba da Hasiya mutunce Allah ya baiyanar dake aduk inda kike, wannan kenan.

Bayan yaje gida ya shirya tsaf yafito Sai lokacin na kalleshi nasake kallanshi nace MASHA Allah gayen yahadu Shiba ba Indiye ba Shiba balarabe ba Amma zibi da tsarin halittarsa inkagan shi Dole kasake kallanshi Dan gayan yahadu sosai idan natsaya zaiyano muku siffarsa bata lokaci ne, kufasal tashi da kanku reader’s Nan yafito cikin nutsuwa da kamewa ya isa dakin mahaifiyar sa yasa meta a zaune taci kwalliya tasa wani leshi na alfarma ya duka har kasa yagaida ta ta amsa masa “shi ne jiya baka shigo da wuri b Ammy dare Nani wlh Nan suka ta’ba shira ” tace Ina zaka kohuta wa bakayi ba zanje na zaga gari ne bajima zanyin ba, Allah yakiyaye adawo lfy “yace Abba yadawo ne tace a,a Sai gobe ok Allah yakaimu Nan yatashi yafita” Yana fita yaga hansai Mai abinci “yace tabashi abinci yasa amota yabar gidan, koda yaje asibitin yasami Anne A zaune akan kujera ita Kuma tatashi Sai faman kuka take Anne miyasa meta? to gata nan tunda tafarka take kuka narasa Mike da munta da Dr yazo daya duba ta Sai yace Sai kazo kwayi magana okay bara nage naji tace to, yaje yasami Dr yace Mike faruwa? to nadubata dai duk iya gwaje_gwajen da muka Mata abinde dayake nunawa daya ne I am so sorry da abinda zance ma tayi losing memory nata……✍️

 

 

Alahamdullih munyi sallah lfy mungama lfy Allah ya maimaita mana. Yakarbi ibadun mu yasa mudace

 

Iya adadin SHARSHIN KU, yawan read more dinku

#DR MEERAH

09068578659

Name: [My Novels (www.mynovels.com.ng)]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: Hausa Novels Documents Hausa Novels Books Complete Hausa Novels Hausa Novels Hausa Novel Romantic Hausa Novels Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: June, 2022Idan kuna bukatar Audio Novels se shiga anan ku danna mana Subscribe


Akwai novels maras adadi a manhajar mu ta Android wadda zaku iya saukewa anan…


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na TelegramPowered by: www.mynovels.com.ng

Leave a Comment

error: Content is protected !!