Rayuwata Hausa Novel
*RAYUWATA*
💋💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah
Wanan littafin kikkirarren labarine banyi shi dan cin zarafin kowa ba in ya Zo dai’dai da rayuwarki/ka toh akasi aka samu”
Ban yarda wani ko wata ta juya min labari ta ko wacce tsiga ba.a kiyaye
Paid book ne
Wanan littafin 400 ne regular group..vip 600….Wanda Kuma suke son special group zasu biya 1k for upcoming 3novels inshallah za ayi payment via 2378022567
Aisha mohammed
Zeinith bnk in for more information contact me via watsaap 09090112846 in Kuma katine mtn but only for regular su kadaine zasu iya tura kati,thanks for your love
Dedicated to Hadiza mohammed gaskiya naji dadin abinda Kika min Allah ya saka da alkhairi ya Raya zuri’a maman ikram ya barki da oga
🅿1️⃣&2️⃣
*Zubwan special hospital*
Babban asibiti ne wanda tun a waje zaka gane bana gwnati bane badan komai ba sai dan inda aka narka dukiya ga Kuma motorcin dake fake a harabar hospital zai Kuma tabbatar maka na masu hanun da shuni ne Kuma asibiti ne dake duba special cases cancer to be precise
Asibitin Dr zubaida kenan matar famous rich man dr marwan
Ciki na Shiga a Raina nace wow saidai Kuma asibiti duk kyansa ba gurin yabawa bane dan In ba dole da lalura ba Babu Wanda zai so ya Zo asibiti
Tafiya Nike Ina kalle kalle Ina kallon gefen haguna na hango wani ward ta glass na gan inda likitoci ke fama da wata petient alamu sun nuna yau ta caza musu Kai a waje kuwa wata budurwa ce ke Kai kawo hawaye sun wanke Mata fuska tana Kai kawo hankalinta tashe ko kad’an batayi gigin leken d’akin ba Dan Bata son ta gan azabar da Yar uwarta ke ciki yau kusan shekara biyar mutum na kwance cancer ya haukata ta….Yara biyu ne zaune mace Dana miji Wanda bazasu wuce 7years ba dukda yarane be hanasu yin jigum na ganin anty su a cikin damuwa ba kallo d’aya zaka musu kasan Yan biyu ne
A ciki kuwa Dr Maryam ce da Abbas ke iya kokarinta na ganin sun farfado da *Nuriya* daga suman da tayi
Dr Abbas ne ya Fara cire facemask dinshi yace”Dr dole fa sai anyi using life sopporting machine or we loose her”
Dr maryam ta kalli Nuriya da babu Suma a kanta kwal yake dan cancer ta cinyesa babu farce a yatsunta ga wani Baki da fuskarta yayi idanunta sunyi Luka kuka kamar zasu farfado cike da tausayi tace”Dr please let try harder”
Dr abbass yace”iam sorry na gaji ayi using sopporting machine ki Sanar da relative dinta’
A dan zafafe Dr Maryam tace”Dr meyasa kake Haka we sworn to save life meyasa kake karaya Haka in aka cigaba da sa Mata machine condition dinta will worsen please Dr let save her life already brain dinta ya samu matsala all thanks to machine din da ake sa Mata”
A fusace shima yace”Dr Maryam ya kamata ki Gane brain cancer ne da ita tayi spreading ko ansa Mata machine ko ba a sa ba she is meant to loose her sanity at this stage so ba laifinmu bane ko gaxawar mu bane kije kiyiwa family dinta maganar kudin machine din the earlier you do that the better for all of us ”
Hawayen tausayin Nuriya ya cika idanun Dr Maryam ita kanta tasan dole sai an sa Mata sopporting machine that will keep her alive da yarda allah ga zafi ga tsada shi ke konata
Dr abbass ne ya katse Mata tunani yace”Maryam please je ki musu magana ayi abinda ya dace”
Hawayenta ta goge ya tabe Baki yace”sai ka ce ba Dr ba in kukan Zakiyi mutane nawa zakiyiwa kuka??
Fita tayi tana cire facemask dinta…..summaiya da tun hayaniyarsu na farko ta Zo tana leke tana Jin zancen saka anty Nuriya machine duk taji hankalinta ya tashi shifa machine dinnan duk lokacin da aka sata jikinta Kara rikecewa yake gashi Kuma Bata da ko sisi yaran nan ma Bata San ya zatayi dasu ba saboda ko abinci Basu dashi
Goge hawayenta tayi dai’dai Dr Maryam ta fito tace”ehrrmmm muje office in rubuta Miki note kije gun cashier a saka ki biya ki dawo da receipt a saka ta cikin machine’
Summaiyya ta fashe da kuka tace”baiwar Allah ki taimakeni inda Allah ya taimake bana son anty Nuriya ta mutu Bata ji dadi ba a duniya so Nike taji Dadin wahalan da tayi Kuma Allah ya saka Mata zaluntar ta da akayi dan Allah ku ce Mata ta tashi yaranta are waiting for her Dr ki taimaka ku tada min Yar uwa wallahi ita kadai ke gareni in ta mutu ban San ya zanyi ba wallahi na abincin da Zan siyawa yaron Nan su ci Nike bare Kuma a ce in bada dubu d’ari a duk awa d’aya ki taimaka’
Dr maryam ta zuba Mata Ido tana kallon inda take shashsheka har shid’ewa take Kai ka ce nuriyar ce ta mutu da gudu Nur da annur sukayi kanta suka rungumeta Suka fashe da kuka Suma…ruggumesu tayi tace”Dr ki dubi yaran nan ki tausaya musu mahaifiyarsu ce kwance fa ”
Dr maryam tayi jimm cike da sanyi jiki ita Allah yayi ta da tausayi Kuma ta rasa dalili tun zuwan asibitin take Jin tausayin Nuriya
Da kyar ta bude Baki tace”biyo ni”
Ai da sauri summaiyya ta mike ta
Shin kina mace Baki amfani da kayan ght toh gaskiya Baki Kai ba ba Ga bayanai magunguna kamfanin
Ina kuke masu fama da ciwon ulcer da infection shin kinyi yawon niman magani Amma Baki face ba??.toh ga GHT royal jelly tana maganin cittutuka da dama 👇👇examples
Store care Yana magnin ulcer ko wacce iri ce
B clear yana maganin infection na cikin jini ko wani irine shida female care mace inta hada wannan saita dawo,karki Yi Wasa da lafiyarki infection tana da illoli da dama ta kansa mijinki yaji baya Jin dadin kasancewa dake dan haka sai kin tashi tsaye domin gyara aurenki da kuka da lafiyarki
Uwa Uba royal jelly,myco balance da sulfur soap Ina amarya da uwar gida kizo kiyi fes abinki,duk suna da kyau ba sai a Baki labari ba in Kika gwada ke Zaki bawa wasu labari
Ina masu hawan jini kuzo kunemi bp support damasu ciwo sugar kuzo ga naku sugar control din
Ina masu Neman haihuwa Kai in takaice maku duk wani Mai matsala indai yanemi kayan GHT insha Allah matsalar tazo karshe indai kana Shan wannan supplement din good health care treatment ne
Location dutsinma Katsina State Muna aikawa ko Ina ko wani gari mutum yake insha Allah cikin aminci contact me *09125253872*
Sannan munada kayan masu ciwon gabobi kuzo kusai gum massage da sauransu 💃💃💃
Karin wasu littafai da zaku so
-
Matar maza 3
-
Zuciya ta
-
Mahaukaci ko boyayyen masoyi
-
Wuka a makoshi
-
Aure da haihuwa
-
Husna Hausa Novel
-
Musayar Zuciya
-
Gangar Shedan
-
Angon mata biyu
-
A gidan mu take
-
Bafulatanar Rugga
-
Matar yaro
-
Mr Bello
-
Mijin Buzuwa
-
Gidan Uncle Complete
Powered by: www.mynovels.com.ng
Karku Bari wanan Daman ta wuce ku,*maman Nur ma shi take amfani dashi*
*RAYUWATA*
By maman noorul
Hudah
Wanan littafin kikkirarren labarine banyi shi dan cin zarafin kowa ba in ya Zo dai’dai da rayuwarki/ka toh akasi aka samu”
Ban yarda wani ko wata ta juya min labari ta ko wacce tsiga ba.a kiyaye
Paid book ne
Wanan littafin 400 ne regular group..vip 600….Wanda Kuma suke son special group zasu biya 1k for upcoming 3novels inshallah za ayi payment via 2378022567
Aisha mohammed
Zeinith bnk in for more information contact me via watsaap 09090112846 in Kuma katine mtn but only for regular su kadaine zasu iya tura kati,thanks for your love
🅿3️⃣&4️⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim
Bin bayanta tayi zuwa office dinta Dr Maryam ta cire labcot dinta ta rataya shi a hanger sanan ta zauna tana duban summaiyya tace”yanzu ya kike so ayi?”
Summaiyya tace”wallahi bani da komai ko biyar bani da yaran Nan ma yunwa suke ji duk wata kadara da abinda na mallaka na saidata dan Nima Mata lafiya na rasa aikina saboda bana cikin hayyacina har sata nayi amma ciwo yaki ci yaki cinye ta Kare cikin matsanancin kuka
Dr Maryam tace”kina ta fadin in taimake ku ko kin manta bani ne mai asibitin Nan ba,matar Nan me asibitin nan Bata da tausayi ko Imani kasuwanci ne gabanta ba ceton rayuka yasa ta bude asibitin ba Kuma fah for the past 2weeks Baku biya ba kin sanni Ni nayi rufa rufa aka barta da tuni an Kore ku ”
Sosai summaiyya ke kuka tana Jin dama a ce a jikinta wanan cutar take da ta roki mutuwa Amma bazata iya yiwa Nuriya wanan addu’a ba meyasa Rayuwar Nuriya ya Zo Mata a baibai,meyasa sai ita”
Ganin inda take kuka yasa jikin Dr Maryam sanyi Amma itama Bata dashi da ta taimaka ko last time bawai sun biya kudin upkeep dinsu bane had’a Baki tayi da incharge da yike Yana nuna Yana sonta sai tayi amfani da damar
Mikewa tayi zata je ta lallashi summaiyya aka banko kofa
Zuciyarta bugawa yayi jiki na rawa tace”welcome ma “kallon wacce ta bude kofar nayi sanye take cikin atamfa emberlish super da ta ci Dinkin doguwar Riga sai kamshi take
Wani kallo hafsat ta bi Dr Maryam dashi kallo na wulakanci kafin ta maida kallonta Kan sumaiyya da itama kallonta take da mamaki Kar dai a ce nanma asibitin ta ne
Kau da Kai tayi ta dubi Dr Maryam a yatmuse tace”na Bude asibiti ne Dan in ci riba bawai Dan in taimakawa nakasasu ba in kina son birge wani ko faranta Masa toh ki jira sai kin Bude Taki asibitin, ko Kuma ki cire kudi a aljihunki dan ki birge Amma bana wani ba domin na samu labari kin ajiye wata gabbage har na tsawon sati biyu ba ko sisi nan ba charity home bane ko orphanage ba ”
Da mamaki summaiya ta dube ta tace”anty zubaida baki Gane ni bane??”
Zubaida ta kalleta tace”na tab’a saninki ne dama?
Summaiyya tace”nasan ke butuluce amma banyi tunanin abin naki ya Kai Haka ba wallahi,duk wani abinda kike takama dashi ayau anty Nuriya ce sanadi she saw you through school and this is how you are repaying her kin rabata da mijinta be ishe ki ba yanzu ki taimaka Mata shine kike mana wulakanci what sort of human being are you??”
Sauke glass dake idanunta zubaida tayi tace”da sauki tunda Bata bani rayuwa ba and you Maryam na Baki 10minit dake da tarkacceki ki bar min asibiti kan in sa a fiddaki you have just 10minti”
Maryam was shock Jin Wai su sisters ne but me yayi zafi Haka da zata Kore su”
Tuni summaiya ta zube kasa ta Kama kafarta tana wani irin kuka tana rokonta Amma Ina zarah ba Imani sai ma ce musu da tayi in Basu bar Mata asibiti ba zata sa a fiddasu
Summaiyya tun tana iya magana har maganar ta zo Bata fita ga Yan biyun Dake kuka Suma ganin tana kuka Maryam ta karasa ta dagota tace”ya kamata ki gane bazata saurareki ba ban San meke tsakanin ku ba Amma ko mutuwa Nuriya zatayi kinyi kokari karki yarda ki Kara kaskanta da rayuwarki a gaban wanan domin bazata saurare ki ba wasu a rayuwa haka suke da rashin tausayi kuma halib dabbobi ne dasu domin ko Kare baya butulcewa uban gidansa muje mu dau anty Nuriya mu bar Mata asibiti da rayuwa da mutuwa duk a hanun ubangiji yake
Juyawa zubaida tayi ko a jikinta tace”what ever”
Da k’yar summaiyya ta iya takawa suka tafi ward hanun Maryam na cikin na twins tana lallashinsu
Suna Shiga summaiyya ta bi Yar uwarta da kallo cike da tausayi duk ta Kare ta lalace hawaye ne ya zubo mata ta goge da bayan hanun
Tace”Maryam ya zamu d’auketa??”
Maryam tace”wanan shegiyar matan ba yarda zatayi a Mata amfani da Kaya ba so Dole musan dabarar da zamuyi mu fitar da ita kafin ta wulakanta mu
Murmushin takaici summaiyya tayi Wai yaushe zubaida ta zama Haka Daman akwai rashin tausayi tsakanin dan uwa da dan uwa,Kuma wanda kayiwa halarci wataran zai iya dawowa ya maka butulci?”
Da k’yar ta iya bude Baki tace”Goya min ita”
Babu jan magana dr Maryam ta goya Mata Nuriya Suka fito duk fuska ba annuri
Mota Maryam ta bude ta tura twins sanan summaiya ta saka Nuriya cikin mota ta Shiga gidan gaba Maryam ta ja su tace”Ina ne anguwanku”
Summaiyya tayi shiru na Dan lokaci sai Kuma tace”ki mike straight zanyi ta kwantanta Miki”
Bayan minti ashirin maryam ta fito a motar bà yan ta paka tana bin dajin da kallo bayan gari ne sosai baka gani kowa Babu ma gidaje sai bukka Wanda nasu ne kadai
Maryam ta sauke farin madubi tace”you live here??”
Summaiyya ta dukar da kai,Maryam dai zuba Mata Ido tayi sai kawai tace”Shiga ki kwaso abin bukata mu tafishiga ciki tayi ta fito
Shiga summaiyya tayi Maryam tace”a gaskiya baxan Bari ki zauna anan da petient dinan ba she will not survive in a place like this”
A sanyaye summaiyya tace”bamu da wani wurin zuwa ne ”
Maryam tace”Ina son Jin labarin Rayuwar Nuriya da har zai sa budurwa kamar ki ta zauna a irin wurin nan Babu ko tsoro In baki ji tsoron mutum ba ai Kya ji na dabba”
Sosai summaiyya take kuka har suka Isa gidan Maryam karamin gidane sosai Amma yayi kyau Dan akwai kujeru ga tv plasma
Kunna wuta tayi ta kunna tv tace”biyoni da ita”
Bedroom din ma akwai gado Nan aka kwantar da Nuriya da Bata San inda take ba Maryam ta d’auko wani allura ta Mata sanan ta tafi kicin ta dafa musu indomie da yike yaran yunwa suke ji sai suka Fara ci
Itako summaiyya kin ci tayi Maryam tace”ki ci ko kad’an ne”
Girgiza Kai tayi tace”wallahi zubaida ta bani mamaki ubanmu fa d’aya Kuma duk wanan papa da take Nuriya ce tayi Fadi tashi Dan maidata mutum a lokacin da kowa ya guje ta Amma a ce Nuriya zatayiwa wanan wulakancin ”
Maryam ta sauke ajiyar zuciya tace”Ina son Jin labarin Nuriya”
Murmushi takaici summaiyya tayi tace”yanzu Zan Baki labarin Rayuwar nuriya da fatan kina da karfin zuciyar d’auka
Muma duk muna son Jin labarin nuriya
Shin kina mace Baki amfani da kayan ght toh gaskiya Baki Kai international ba
Ga bayanin magungunan su
Ina kuke masu fama da ciwon ulcer da infection shin kinyi yawon niman magani Amma Baki face ba??.toh ga GHT royal jelly tana maganin cittutuka da dama 👇👇examples
Store care Yana magnin ulcer ko wacce iri ce
B clear yana maganin infection na cikin jini ko wani irine shida female care mace inta hada wannan saita dawo,karki Yi Wasa da lafiyarki infection tana da illoli da dama ta kansa mijinki yaji baya Jin dadin kasancewa dake dan haka sai kin tashi tsaye domin gyara aurenki da kuka da lafiyarki
Uwa Uba royal jelly,myco balance da sulfur soap Ina amarya da uwar gida kizo kiyi fes abinki,duk suna da kyau ba sai a Baki labari ba in Kika gwada ke Zaki bawa wasu labari
Ina masu hawan jini kuzo kunemi bp support damasu ciwo sugar kuzo ga naku sugar control din
Ina masu Neman haihuwa Kai in takaice maku duk wani Mai matsala indai yanemi kayan GHT insha Allah matsalar tazo karshe indai kana Shan wannan supplement din good health care treatment ne
Location dutsinma Katsina State Muna aikawa ko Ina ko wani gari mutum yake insha Allah cikin aminci contact me *0912525387[29/09, 10:18 pm] +234 803 800 7509: 👄👄👄👄👄👄

Karku Bari wanan Daman ta wuce ku,*maman Nur ma shi take amfani dashi*😇😇
[29/09, 10:19 pm] +234 803 800 7509: 👄👄👄👄👄👄

Karku Bari wanan Daman ta wuce ku,*maman Nur ma shi take amfani dashi*😇😇2*
Sannan munada kayan masu ciwon gabobi kuzo kusai gum massage da sauransu 💃💃💃
Karku Bari wanan Daman ta wuce ku,*maman Nur ma shi take amfani dashi*😇😇
Leave a Comment