Sabbin Hotunan Lalle na 2023 masu Kayatarwa
Ku kalle sabbin hotunan Lalle na 2021 masu kyai.
1: Ana dafa ganyen lalle ko garinsa da ruwa mace tashiga Na mintuna 10/15 hatta karamar yarinya “Yar shekara 1 xa’a iya sata a ciki yana maganin infection da cututtuka Na mata.
2: lalle yana maganin ciwon hakori da warin baki da kuma tsatsar dake jikin hakora…idan aka dafa lalle da ruwa sai aringa kuskure baki dashi. Sannan a samu garin lalle da kanunfari da gawayi adakasu tare aringa goge baki dashi yana kara karfin hakora sosai.
Yanda Zaki Gyara Fuskar Ki tayi kyau Sosai
3: lalle yana maganin ciwon kafa musamman irin kakannimmu da iyaye jijiya ta rike gwiwa za’a kwaba lalle a kunsashi a gwiwa sai a rufe da Leda ko babdeji abarshi Na tsawon awa biyu ko daya sannan a cire, bayan ancire sai ‘a samu albabulnat adafashi a ruwan zafi sai a samu towel aringa dannawa a kafar sai ahada ruwan kal da zaitun asa garin lalle ahada sai a ringa shafawa a kafar yana maganin sosai domin mungwadashi.
[…] Sabbin Hotunan Lalle Masu Kyau […]