Sai na Aureta Hausa Novel
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
(i will marry her)
*NA’IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*1 to 2*
*Free page👌*
*بسم الله الرØمن الرØيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
*____________________________________*
*Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai,ina godiya da Allah daya nuna mana farkon Ramadan lafia,kuma mukaga ƙarshansa lafia,ubangiji yasa ibadarmu yasa ta zama hujja garemu ba hujja akan muba,ina taya ƴan uwa musulmi murnar shan ruwa da fatan sunyi sallah lafia*
*SAI NA AURETA littafine daya kunshi abubuwa da dama tsayawa gaya maku abinda yake ciki abune mai wahala,abinda zance kudai ko biyoni domin jin yadda zata kaya,kunsan baa aure dole,sannan banyi shi,dan cin zarafin wani ko wata ba,ban yarda a joyamin labarin littafin na ba, wannan page É—in na sadaukar ga, kainuwa writers kungiyata wacce nake alfahari da ita,bazan taÉ“a mantawa da alkairinta ba,nimcy luv fans mutanan amana,lamrat group munatane masu karamci,kainuwa daga É—aya har zuwa Æ™arshe,novel only,frendly writers online Æ´an uwana kuma jigona,noor da’im mutanan ayshatou,hannatu fans,safna fans,komai yayi zafi,masarauta,benetic writers,kuna da yawan gaske wanda masu jini ba suyi hakuri,wannan page É—in nakune danjin daÉ—inku sisters🤗💖💋🥰😘much luv*
200 naira only 08119237616 domin cigaban littafi👌
*Shahararru bakwai daga kungiyar kainuwa karka yarda a baka labari,naira 200 kacal*
1. Rasheedat usman
RuÉ—anin zuciya biyu
2. Maryama umar abdulahi
Huzna ko husna
3. Fauziya auwalu alin baba jingau
Damuwa mugun ciwo
4. Na’ima sulaiman
Nimcy luv
sai na aureta
5. Real maryam
Wata unguwa
6. Aisha abdlahi fulani
Rayuwarmu
7. Halema hassan
laifinwa mazan ko matan
_Bisimillahir rahamanir Rahim_
💍💍💍💍💍Sannu ahankali jirgin ke sauka afilin airport na aminu kano,wanda yayi dai² da misalin Æ™arfe 8:00 am,ranar lahadi wanda yayi dai² da ga watan may 17,sannu a hankali take taka step É—in jirgin domin sakkowa,sanye yake da farar t.shirt mai Æ™aramin hannu,fuskarsa sanye take cikin farin glass wanda ya Æ™ara fito da chocolate colour É—insa,ya saka bandana a baÆ™in gashin kansa wanda ba karamin kyau ya kara masa ba,fuskarsa akwai Æ™asumba wacce da haÉ—e da gemonsa,idonsa ba baÆ™i bane,yafi kala dana turawa, a hankali yake motsa pink lips É—insa wanda yake haddasa lomawar dimples É—insa,sakko da idona Æ™asa nayi,baÆ™in wandone a jikinsa,hannunsa janye da jakarsa ta matafiya,uhm Mukatar tijjani makama kenan inkiya Dr m.t.
Joyawa tayi domin ganin masu sakkowa karaf idonta ya sauka akan na m.t tsalle ta fara haÉ—e da cewa.
“Mamu,papi ga bro m.t nan” cewar payal.
Cikin sauri suka joya gurin da take nuna masu,nan sukayi arba da kyakkyawan ɗansu wanda ya zama cikakken likitan zuciya,langwaɓar dakai gefe yayi,sannan ya taɓe fuska alamar shagwaɓa,dai² lokacin daya ƙaraso wajan,shuru yayi maice komai ba,sai fara dube-dube daya shiga yi,a zahiri iyayensa yake kalla,amma a zuciyarsa akwai wacce yakeson gani amma bashi da damar tambayarta, domin shi yace kada a gaya mata zai dawo,infat ya dawone ma sabida ita,amma ya rasa dalilinsa nayin hakan,murmushi yayi sannan ya rungome mamu,ya koma ya rungome papi,haryayi wajan mota sai kuma ya tuna,dariya yayi mata sannan yaja hannunta zuwa cikin mota,cikin few minutes suka ƙaraso,nasarawa J.R.A .
Wanda yayi ya sauya kaya masu kyau,3guater ya saka sai blue É—in riga wacce aka rubuta handsome a gaban rigar,mamu payal ya gani ita É—aya a zaune a parlour,kallonta yayi yace.
“sis ina mamu ne?”
Kallonsa tayi,sannan tayi dariya tace.
“tana part É—in papi”
Great yace a zuciyarsa,sannan yayi wani part a gidan,tsarin part ɗin abin kallo ne,komai na part ɗin pink ne,hatta flower da suke wajan pink ne,daret ɓangaran parlour yayi,yana zuwa ya lumshe idonsa sabida wani daddɗan ƙamshi da yaji,dobawa yayi yaga babu ita a parlour,cikin bedroom ɗin ya shiga,kwance ya sameta a kan bed tayi rubda ciki, sanye take da duguwar riga red and black,kanta babu ɗan kwali,cikin sanyin murya yace.
“diya”
*بسم الله الرØمن الرØيم*
Karin wasu littafai da zaku so
-
Matar maza 3
-
Zuciya ta
-
Mahaukaci ko boyayyen masoyi
-
Wuka a makoshi
-
Aure da haihuwa
-
Husna Hausa Novel
-
Musayar Zuciya
-
Gangar Shedan
-
Angon mata biyu
-
A gidan mu take
-
Bafulatanar Rugga
-
Matar yaro
-
Mr Bello
-
Mijin Buzuwa
-
Gidan Uncle Complete
Powered by: www.mynovels.com.ng
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
_(luv crises)_
*NA’IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*3 ↪️ 4*
*Free page*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
*____________________________________*
*Wow faÉ—in jin daÉ—in da nayi wlh i can’t imaging my bebies🥰🤗kun nunamin so da kuma Æ™auna💖kun nuna ni kukeso bawai littafin ba👯♀️nima ina sonka fans É—ina fiye da sosai*
*ga masu son siyan book É—inan naira 200 kacal ne👌domin jin daÉ—inku Æ´an uwana,wannan salon na da banne nimcy tanzo maku dashi😇*
Take note
*ban yarda ajoyamin labari ba,kota wacce sigace idan kayi hakan zan gane,kuma yin hakan kuskure ne🤷♀️*
💍💍💍💍💍cikin sanyin murya yace.
“diya”
Shuru yaji babu amsa,hakan ba Æ™aramin mamaki ya bashi ba,domin DIYA ko Æ™amshin turarensa taji sai tazo wajan bare taji ya kira sunanta,bai Æ™ara magana ba ya Æ™arasa gefen bed É—in ya zauna,kiran sunanta ya Æ™ara amma still shuru,hannunsa ya saka akan tafin Æ™afarta,ya jawota zuwa gabansa,mamaki abin ya bashi sai kuma ya shugayin dariya,shidai yasan babu yadda za’ai ya kirata tayimai banza,Æ™ara kallon yadda numfashinta yake sauka yayi alamar tanajin daÉ—in baccin,murmushi yayi ya mike tsaye,haÉ—e da kura mata ido,ya rasa dawa diya take kama a familynsu,wannan kamarta ta yafi ganinta a fuskar PAPI,hakan yana nufin dashi take kama,É—aukanta yayi cak ya gyara mata kwanciya,sannan yayi hanyar fita haka kawai yaji gabansa ya faÉ—i addu’ar neman tsari yayi sannan yayi waje.
Yana fita ta miƙe tsaye daga kwanciyar da tayi,dariya ta shiga yi hadda riƙe ciki,sannan tayi tsalle haɗe da faɗin.
“yes! Saini DIYANATU na iya wayo,daman bro m.t bashi da wayo duk girman nan nasa” toilet ta shiga danyin wanka,yau 12 suke da lecture,kuma tana da teas da zatayi,few minutes ta É—auka wajan yin wankan sannan ta fara shirin tafiya school,wata abaya ta É—auko mai kyan gaske,black and red ce sai school bag É—inta itama red ce ta kalminta shima red ne,bata make up dan haka kawai da shafa lipstick a lips É—inta ta fesa turare,sannan tayi addu’ar fita kuma data neman tsari daga mugun abu.
SaÉ—af-SaÉ—af ta fara shiga cikin parlourn danyiwa mamu sallama,caraf taji an cafke hannunta,saurin joyuwa tayi nan sukayi 4 eyes da juna,cikin inda-inda tace.
“lah! Yaya yaushe ka dawo,badai yanzo ba?”
Kallonta yayi yaga ta rame kaɗan,sai skin ɗinta daya ƙara kyau kallanta ta chocolate ta ƙara baiyana,kamar mai koyan magana yace.
“uhm nashigo part É—inki kina bacci ai”
Dariya tayi kaÉ—an sannan yace. “i know”
Gyara tsaiwa yayi shima yace. “you know what”
Ɗan taɓe baki tayi sannan ta fara jada baya haɗe da faɗin.
“you came in to my room” tana faÉ—in hakan ta ruga da guda ta fece a gidanan.
Shikam baki ya sake,daman tunda yaga yanayin baccin yasan bana Allah bane,yarinya like her shi zatamawa wayo,kwata-kwata nawa take, “18 years” yaji an faÉ—a a bayansa, da sauri ya juya dan ganin waye payal ce Æ™anwarsa daga shi sai ita sai diya,É“ata rai yayi yace.
“ke kuma Æ´arsa ido kika koma kome?”
KafaÉ—a ta É—aga alamar waya sani,sai kum ta shafe da dariya haÉ—e da faÉ—in.
“gaskiya yaya matarka zataga ikon Allah,tun ba’aje ko inaba ka fara ajjiye tunbi”
Zaro ido waje yayi, haÉ—e da shafa cikinsa,tabbas gaskiya payal ta faÉ—a,amma saiya haÉ—e rai yace.
“kee!yaushe na zama sa’anki ban sani ba?”
Gudu ta fara sannan tayi magana da Æ™arfi. “gaskiya na faÉ—a ai,kuma idan diya ta dawo ka tambayeta”
Aikam nan ya bita suka kafa tsere,abinka da bai saba gudu ba,sai haki yake gaba É—aya yagaji.
4 dai-dai ta gama komai a makarantar,sauri take ta koma gida ganin yadda garin yayi baƙi alamar koda yaushe ruwa na iya sakkowa,kamar daga sama taji ankira sunanta.
“hello diya”
Joyawa tayi daga wake magana,da murmushi a face É—inta tace.
“aa dina kece,nayi tunanin maki da lecture yau ai”
Murmushi diya tayi tace. “bana da karatu yau,amma inada abinda yafi karatun muhimmanci shiyasa na baro gidan na fito”
Ohh “that is great,mamu daman tace ingaya maki tayi fushi tunda kika gudu baki Æ™ara dawowa ba”
Hannu diya ta rike suka fara tafiya zuwa wajan motar diya,sannan dina tace.
“kice mabawa da mamu soon zanzo dubiya ai”
Zaro ido diya tayi tace. “dubiya kuma waye babu lafiya a gidan namu?”
Dariya kaÉ—an dina tayi kamar bazatayi magana ba sai kuma tace.
“diya bazaki gane ba,saidai nazo kawai”
Jim diya tayi sai kuma ta É—aga kafaÉ—a tace. “any way saidai kinzo koma mene,ki gaida mama,yayar mamu kenan,tana faÉ—in hakan tashige motar ta tayi mata key,sai nasarawa N.R.A.
Kaɗan-kaɗan taji idonta yana mata ƙaiƙayi,glass din motar da duba taga yayi ja,sunan Allah ta fara kira babu tsayawa,gaf da zata shiga get ɗin gidansu abin ya ɗara tsamari,tana shiga compoud na gidan ta tsaida motar,saka makon wani duhu data gani a gabanta,hakan yayi dai² da fitowar m.t daga cikin gida ya hango tsaiwar motar ta,da sauri ya ƙarasa wajan motar,yana zuwa tana buɗe murfin kofar,bakinta na rawa ta fara magana.
“isa!isa!isa” shuru taji babu amsa,amma tabbas taji tsaiwar mutum a wajan,kuka ta fara mara sauti,cikin rawar jiki m.t yace.
“diya lafiya kike meya sameki kike kuka?”
Hannu tasa ta fara lalubarsa,can taji ta taÉ“o shi,jikinsa ta faÉ—a tana kuka,haÉ—e kiran sunan Allah addu’a kowa babu kallar wacce batayi ba,cikin kukan tace.
“yayana nashiga uku,rayuwata tana cikin matsala”
Cikin ruÉ—u da tashin hankali m.t yake tambayarta abinda ya sameta.
Sautin kukanta ta ƙara haɗe da rirriƙe m.t,can kuma tayi ajjiyar zuciya tace.
“yaya bana gani,bana ganinka yanzo haka,nashiga uku yaya na zama makauniya”.
Cigaban labari 200 cakal katin mtn,08119237616
Ƴar mutan sheka ce😇
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
_(luv crises)_
*NA’IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*5↪️6*
*Free page*
*HAFSAT A GARKUWA💖my mentor inaji dake kwana biyun nan,Allah yayiwa rayuwa albarka👏 REAL NANA AISHATOU anty indo ina fatan wannan page É—in zaisaki farin ciki😥PRINCESS AYSHATOU Æ™anwata kuma Æ´ar uwata😇inaji dake,Allah ya jiÆ™an ur noorey Allah ya baki wanda ya fishi🙌*
Ga page guda nan kuyi yadda kukeso dashi🥰😘🥰
*بسم الله الرØمن الرØيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
*____________________________________*
💍💍💍💍💍 “yaya bana gani, bana ganinka yanzo haka,na shiga uku yaya na zama makauniya”
Cireta yayi ajikinsa yana kallonta gala-gala da alamar mamaki,tayaya mutum zaice baya gani haka kawai,kuma sannan babu wata alama dazaisa idan ka kalli Diya kace mata makauniya,gashinan yana kallon kansa cikin kwayar idonta,dariya ya fara yanaja da baya haÉ—e da tafa hannu,sannan yace.
“weldone Diya wato wayon da kikaimin É—azo shine bai isheki ba,kikeson Æ™ara yimin wani dan karna rama ko?”
Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un kawai Diya ke maimaitawa cikin Æ™araji da É—aga murya ta fitar haiyaci,sakamakon wani azaba da takeji cikin Æ™wayar idonta,magana takeson yiwa yayan nata,wanda kaf family shika É—ai kejin sirrinta,kuma shita É—auka a jigo na rayuwarta,shita É—auka a matsayin Papi wanda saici gaba da kula da rayuwarsu ita da Æ´ar uwarta payal,kuka take na fitar haiyaci,tana tunanin meyasa yayanta ya kasa fahimtar abinda ke damunta.
Ana haka Mamu ta fito ita da Payal,tsayawa sukayi suna kallon abin mamaki duk da m.t ya saba yiwa ƴan uwansa wasa da kuma barkwanci,amma babu abinda ya tsana irin yaga suna kuka musamman kukan Diya dake tayar masa da hankali,ƙarasawa Mamu tayi wajansu cikin sauri wajan m.t ta nufa tana tace.
“Dr wanne irin abune wannan kuma?, katsanya Æ™anwarka a gaba kana mata dariya,kana ganin yadda take kuka,ni ban taÉ“a ganin kukan Diya kamar haka ba”
Shuru yayi da dariyar sannan ya ƙarasa wajan Diya ya kama hannunta yace.
“Mamu ki duba kigani fa wai cemin tayi bata gani gaba É—aya ta makance, to idan banyi dariya ba metakeso nayi mata, my beautiful sister never ta zama blind”
Mamu jitayi gabanta ya faɗi ganin yadda idanun Diya yayi wani irin ja wanda bata taɓa ganin irinsa ba,sannan kuma inda Diya ke faicing a daban da inda suke tsaye a tunaninta nan suke tsaye suma,a hankali Mamu tayi magana cikin sanyin murya tace.
“Autata zonan kinji rabu da yayanki,kema kada kikara yin wasa irin wannan babu kyau”
Murmushi Diya tayi sannan tasa hannun ta goge hawayen face ɗinta,hannunta ta sanya ta fara lalubar hanyar da zatabi inda takejin voice ɗin Mamu na fitowa,amma abin mamaki inda tabi daman hanyar garden na gidan ta nufa,jin wajan yayi shuru ya sanya Diya cewa.
“Mamu kuna wacce hanya ne,naji banzo wajanku ba?”
Hawaye na ya fara zuwa a idon Mamu,da gudu tayi wajan Diya cikin kuka take magana
“na shiga uku ni Khadijatu wacce irin jarrabawa ce take shirin faruwa da Æ´arta,wacce irin Æ™addara ce wannan,Diya munshiga uku kina nufin bakya ganina yanzo haka?”
Murmushi Diya tayi haɗe da riƙe hannun Mamu tace.
“Mamu wannan ba lokacin kuka bane, nasan Allah yana sane dani,kuma babu wanda ya isa ya gojewa Æ™addararsa,tabbas bana gani,ganina ya É—auke amma Allah kaÉ—ai yasan me hakan yake nufi,amma tabbas akwa jarrabawa babba a gabana,addu’arki kawai nake buÆ™ata ba wannan kukan ba,domin kukanki a zabane a cikin zuciyata,danaga kina kuka gwara na zauna a makauniyya har abada”
M.t kowa kasa motsawa yayi gaba ɗaya kwakwalwarsa ta tsaya ta daina aiki wani duhu yake gani acikin zuciyarsa,wani ɗaci yakeji acikin zuciyarsa wanda bai taɓajin yanayin ba sai yanzo,joyawa yayi ya nufi part ɗinsa da gudu.
Allah sarki Payal babu abinda takeso sama da ƴar uwarta da kuma yayanta M.t, wani irin kuka take wanda ya yake nuna cewa gwamma mutum ya rasa ransa da kasan cewarsa cikin halin da yake,gaba ɗaya ta kasa ƙara sawa inda Diya da Mamu suke,waccw har zuwa lokacin ta daina kuka,hakan yasa har numfashinta ya fara shaking.
Kafin kace me makama’s family ya cika da Æ´an uwa kaf cikin familyn babu wanda babu sai Salim,da gudu Dina ta shigo tana kuka kamar ranta zai fita haÉ—e da faÉ—in.
“na shiga uku sister wacce irin baÆ™ar ranace garemu wacce babu daÉ—in gani bareji,wannan wacce irin jarrabawa ce haka?”
Murmushi Dina tayi wacce ke kwance a cinyar Mamu É—an gyara kwanciya tayi sannan tace.
“so Dina this is ur plan ko?”
Zaro ido Dina tayi sannan ta fara kallon mutanan wajan suma ita suke kallo,kafin tayi magana sun jiyo wata ƙara a saman bene.
Afuwa da short typing pls,banajin daÉ—i ne.
Domin cigaban labari saika turo katin mtn na 200 da cikin a kwatin chart É—ina
08119237616
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
_(luv crises)_
*NA’IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*7 ↪️ 8*
*Free page*
*NOTE*
*Dan Allah dan annabi kada a fitarmin da littafi waje,ni babu wacce zanwa Allah ya isa kona tsine mata,Amma idan mutum yayi na gari kansa,kuma dukkan wanda ya shuka Alkairi ya sani wallahi,katin naira 200 gaduk maison wannan book É—in kasameni ta wannan number 08119237616 katin mtn 👏*
My dear real surry wannan page É—in nakine keda fatima da mumyn sady anty hasina ina gaidaki kyauta,bro mu’za dole na gaisheka,muhammad ibrahim fatan kana lpa💖💖💖💖💖💖💖🥰🥰gashinan kuyi yadda kukeso dashi👯♀️.
*بسم الله الرØمن الرØيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
*____________________________________*
💍💍💍💍💍jin ankoma wata Æ™arar yasa payal ta tashi da gudu ta nufi wajan É—akin M.t domin anan take jiyo Æ™arar,turus tayi sakamon ganin É—akin a rufe cikin tashin hankali ta shiga buga Æ™ofar kamar zata Æ™aryata haÉ—e da faÉ—in.
“pls yaya kada ka cutar da kanka,kayi hakuri ka É—auki Æ™addara,wannan babbar jarrabawa ce ta samemu,saida muyi hakuri mutaya diya da addu’a domin babu yadda zamuyi kuma bawa baya huce Æ™addararsa”.
A zahiri idan m.t yace baiji nasihar payal ba to yayi ƙarya,amma bayajin zai buɗe ƙofar sakamakom wani duhu da yake acikin zuciyarsa,jiyake kamar ransa zaifita sabida wani ciwo da yakeji a cikin zuciyarsa,wannan wacce irin ƙaddarace ta sami diya,shikenan yanzo bazata ƙara ganinsa ba,shikenan ta zama makauniya,wayyo Allah,Allah kadobi lamarinmi,tsayawa yayi da magana lokacin daya tuna maganar kafin ya tafi ƙaro karatun inda take cewa.
“bro nifa nafison kullum na dinga ganinka,banason rashinka kusa dani ko kaÉ—an,duk ranar da kayi aure Allah saidai na bika gidanka muzauna tare”.
ÆŠan É“ata face yayi sannan ya lakace mata hanci yace.
“nima ai banason rashinku kusa dani keda payal,kunefa rayuwar,maganar aure kowa saida yardar ki,idanma bakison nayi shikenan saimu zauna tare,gani ga mamu,papi,payal,kinga bani da wata matsala”.
Dariya tayi sosai tace.
“Allah yaya wayone da kai,nafison kayi aure naga bebyn da zaka haifa mana,kaga nizan fara kallon bebyn da idona”.
Wani irin mahaukacin kuka m.t ya saki,lokacin daya gama tuna maganganun diya,sosai yake kuka kamar ransa zai fita,tashi yayi ya fara buga kansa da jikin bango har jini ya fara fita,tsyawa yayi cak jin muryar wacce baiyi tunani ba.
“Innallaha ma’asabirin,haÆ™iÆ™a dukkan mai haÆ™uri yana tare da samu,yaya meyasa kai bazaka É—auki Æ™addara ba,ko wanne baya akwai tasa Æ™addarar,kuma dukkan wanda bai muto ba to ba’a gama yi masa halitta ba,ka gode Allah ni wannan abin ya sama,idan kaine zuciyata bazata jure hakan ba” shuru tayi lokacin da Æ™walla keshirin zuba mata,joyawa tayi dan karya gani,abinda mata sani ba tunda ta fara maganar daman bashi take faicing ba,a tunaninta shi take kalla,sai yanzon data joyane suke faicing juna.
Kallanta yayi sosai yaga babu wasa a cikin maganarta,abin mamaki gani idonta tayi haske sosai haryafi da haske sakamakon jan da yayi time É—in da abin ya faru,idan ba wanda ya sani ba babu wanda zaice diya makauniya ce,ko ina taga dama tana joya idonta,infact babu wani sing daya nuna she is blind,matsowa yayi kusa da ita ya kamata hannunta taja zuwa gefen bed É—insa,shuru yayi ya kasa cewa komai.
hannu tasa ta lalubi inda yake,ta É—ora kanta a cinyarsa,itama shuru tayi sai ajjiyar zuciya da take saukewa akai-akai,hannunta ya matsa kaÉ—an yace.
“so you still cry ko?nasani diya dole zaki jiki a a wata duniya ta daban wacce baki saba jin irin taba,nasani bazaki jure rashin gani ba,nasani dole zaki fuskanci Æ™alu bale kala²,amma kiyi hakuri da rayuwa diya indai ina raye bazan barki kiyi kuka ba,zan saki farin ciki wanda saisa ki manta da abinda yake damunki”.
Wata ƙatuwar ajjiyar zuciya ta sauke,hawayen da take boyewa ne ya samu damar saukkowa a fuskarta.
DINA
“Mamu daman cewa nayi zan zauna a nan dan bazan iya jure ganin halin da diya take ciki ba,nima inason samun ladan kula da ita”.
Murmushi mamu tayi sannan tace.
“ayya dinatu ai diya Æ´ar uwarkice ta jini,nina isa nace maki aa,daman ita É—aya ke kwana a É—akinta yanzo saiku fara kwana tare”.
hakan ba ƙaramin daɗi yayiwa dina ba,cikin jin daɗi dina tace.
“you are the best mamu,Allah ya bawa Æ´ar uwata lafiya,wallahi jinake kamar zata warke,shikekan diya ta daina ganinmu,she never  see us again,saita saka kuka kamar zata haÉ—iyi zuciya.
3 days letter! Kowanne asibiti da yake faÉ—in babban birnin jahar kano babu wanda ba’aje shi ba,amma duk magana É—aya ce,su masuga komai ba,hasalima inda bincike ya nuna idonsa lafiyarsa Æ™alau,baÆ™aramin tashin hankali m.t ya shiga ba lokacin daya samu wannan labarin,mamu kowa kuka ta fara tana kiran sunan Allah,payal kowa cewa tayi Æ™arya ne gaba É—aya likitocin basusan aikin suba,da sukaje wani asibitin kowa kokawa ta fara da wani doctor da kyar m.t ya kwaceta.
A kwanakin nan kullum m.t tare suke yini shida diya,kwana kaɗai ke rabasu,duk abinda yasan zai sata farin ciki shi takeyi,abin mamakin shine kullum ji yake wani abu na damunsa a zuciyarsa ya rasa menene shi,amma abinda yakeji game da ita abin ya fara fin ƙarfin zuciyarsa,hakan tasa yanzo ya rage zama kusa da ita,tunawa da alƙawarin da yayi mata na zuwa super makert yayi,tashi yayi ya fara sauka daga step ɗin benen yana zuwa parlourn ƙasa yaga dina ita kaɗai a zaune,gyaran murya yayi yace.
“kee ina diya?”
Lumshe ido dina tayi ganin yau m.t yayi masifar kyau,sannan yayi mata kwarjini,jan numfashi tayi sannan tace.
“am am daman tana uhm É—akinta”.
Mtwsss yaja tsaki cikin ransa,harya tsaya sai kuma yayi hanyar part É—inta,ita kowa dina bin bayansa tayi da kallo tana haÉ—iyar yawo,part É—in diya yayi yana zuwa ya tarar bata parlour,ganin lokaci na tafiya kawai saiya shiga cikin bedroom É—inta,gaban sane ya faÉ—i sakamakon ganinta da yayi gaban wadrop tana duba kayan da payal ta É—auko mata, kallonta yayi daga ita sai guntun towel ko cinyoyinta baizo ba,kasa control kansa yayi baison time É—in da yayi wajan taba.
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
_(luv crises)_
*NA’IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*9↪️10*
*Free page*
*hi guys this is the end of my free page🤗if you like my story,just pay 200 naira only👌contanc me 08119237616*
10x alot for ur luv bebies,masu siyan book É—ina ina gdy da nunamin soyyaya👏har yanzo hanga a buÉ—e take gamasu sonyin regester👯♀️kada kubari a baku labari,salon nada banne ahha💖💋nimcy luv fans,naga wasu sun fara regester na book É—in😘lamrat gruop daman ko nada banne tnx for the Æ™auna🥰
*Dukkan wanda yasan shi masoyinane,da kuma masoyin book É—ina,dukkan wacce tasan sunanta,NA’IMA ko NIMCY na sadaukar da wannan page É—in zuwa gareta, ina rokon Allah ya bani ikon rubuta dai-dai da aikata dai-dai cikin nutsuwa da kwanciyar hankali,kainuwa writers ina godiya da kulawarku akaina tabbas inajin daÉ—in hakan,💖Anty fauza ina maki fatan alkairi aduk inda kike👏pls come back to us😥😥😥alrdy missed karmu fara kuka😘*
*بسم الله الرØمن الرØيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER’S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
”'{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}”’
*____________________________________*
💍💍💍💍💍Da sauri ya shiga cikin bedroom É—in,harya kosa zuwa inda take sai kawai ya tsaya cak bai Æ™ara motsasa ba,idonsa yaja a hankali ya rufeshi ruf kamar me tunani,ya É—auki tsahun lokaci a haka kafin ya fara buÉ—eso zuwa gareta,still tana tsaye inda ya sameta batako motsawa,joyawa yayi a hankali yadda ba zataji Æ™arar tafiya ba,saida yaje bakin kofa sannan yasa hannunsa ya fara knoking na door É—in room É—in.
A hankali ta fara shafa gefen bed ɗinta domin ta samu wajan zama,saida ta zauna sannan ta buɗe ƙaramin bakinta tace.
“yes dear come in”ta faÉ—a the time that she put her hands in between her lengs.
Gaba É—aya tunaninta ya gama bata payal ce.
yana nan inda yake baiko motsa ba,inda yake kallo daban saɓanin da, dayake kallonta,gaba ɗaya faruwar abunnan yasa ya zama wani iri he did talk with any body even his mother, idan kaga yayi magana to diya ce,she is special to him,he given her some luv,he want to give her what she need and what she want,wannan shine wish ɗinsa,runtsa idonsa yayi da ƙarfi lokacin da taji zuciyarsa nayi masa Wani irin zafi wanda shi kaɗai yasan abinda ya keji a ransa,duk yadda yakai da yayi tunanin abinda ke damunsa amma kwakwalwarsa ta hanashi yin hakan.
fita yayi a part É—in gaba É—aya,a parlour ya sami payal ta É—auko wani pupple É—in less mai kyau.
Kallanta yayi kamar bazai magana ba sai kuma yace.
“jeki fitomin da diya”yana gama faÉ—in hakan ya sami waje ya zauna akan sofa.
Tunda ya zauna dina ke kallonsa,wani irin abune ke mata yawo acikin zuciyarta,cinyoyinta ta shiga matsewa tana rurrufe idonta, indai taga m.t ita kaÉ—ai tasan abinda ke damunta,idonta taja ta tufe tana fitar da numfashi mai zafi.
*KATSINA*
“Gaskiya alhaji irin wannan ciwon sai dai aikin sammu,ma’ana asiri amma idan Allah ya nufa sai kaga mutum ya samu waraka cikin hukuncin ubangiji,za’a raba a matsallatai domin yi mata addu’a da kuma saukar alkur’ani,sannan zan haÉ—a maka magani da addu’oi wanda za’ana bata tana sha kuma tana wanke jikinta dashi,insha Allah za’a dace” cewar malam ali.
Jiki a sanyaye papi yayiwa malam sallama ya koma mazauninsa,zuwa gobe idan ya karɓi maganin saiya huce.
Fitowa yayi daga cikin wani É—an shop,hannunsa É—auke da ice cream guda biyu,doba inda ya ajjiyeta yayi yaga bata nan,mutanan wakan yake tambaya ba suga wata matashiyar yarinya makauniyya bata gani,kowa ya tambaya sai yace bai gantaba,cikin tashin hankali da firgici ya yarda ice cream É—in hannunsa ya fara kwala mata kira.
“diya! diya! diya”
Shuru yaji babu responding,guda ya fara yana waige-waige,ya shafe 30minutes babu diya babu alamarta,cak ya tsaya sakamakon abinda ya gani jikinsa rawa ya fara bakinsa ya fara shaking,imaging abinda zai faru kawai ya fara,da kyar ya samu bakin yin magana.
“innalillahi wa’inna ilaihir raji’un” yana gama faÉ—in hakan ya kwalla wata urwar Æ™ara sakamakon abinda ya gani.
dan Allah dukkan wanda ya karanta yayimin shere sabida wasu fans É—in👏👏👏👏👏👏👏pls
Wannan shine last page É—ina na free page
Vote#
Comment#
Shere#
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
_(luv crises)_
*NA’IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*11↪️12*
*Free page*
Ga maison nunamin soyyaya zai iya siyan book É—ina akan naira 200 kacal 08119237616
*soyyayarku nakeso my guys pls show me some luv💖💖💖💖ina ganin comments tnx alot*
*pls guys kuyi hakuri da wannan ina busy,kuma bamu samun nepa👏.*
💍💍💍💍💍wata uwar Æ™ara ya saka sakamakon abinda ya gani.
Gaba ɗaya tafiya take cikin kwanciyar hankali,tanayi tana lalubar hanya,cikin rashin sani abinka da makauniya wacce bata gani,taku biyu ya rage mata ta faɗa wani ƙaton ruwa,tsayawa tayi cak domin taji ƙara a kunnanta,few minutes kuma ta ɗaga ƙafarta ta ajjiye ya rage mata tako ɗaya kenan,tasa ɗaya ƙafarta zata faɗa cikin ruwan kenan taji anfincikota,ƙara ta saki sabida firgici da kuma tunanin abinda yake shirin faruwa da ita,shuru tayi jin ta faɗa saman faffaɗan girjin mutum yasa taji wata faɗuwar gaba wacce ta daɗe bata ƙaraji irinta ba,a tare suka sauke ajjiya su duka biyun,few minute sun samu nutsuwa hannu yasa ya ɗaga ta a jikinsa,baki ya buɗe kamar baya son magana yace.
“what are you doing here diya?”
Jin maganar yayanta m.t yasa ta furzar da wani numfashi mai zafin gaske.
Zuciyartace ta tafi wani tunani na daban,meyasa taji wani iri lokacin da suka haɗa jiki da yayanta,meyasa wani abu ya ɗarso a ranta wanda bata taɓa jinsa a zuciyarta ba,shuru tayi domin tayi tunanin menene wannan da takeji acikin zuciyarta,amma ina ta kasa gane komai domin tunaninta tsayawa yayi cak.
Jin tayi shuru babu amsa yasa m.t kama hannun cikin nutsuwa yayi mata jagora domin barin wajan,wajan motarsa ya nufa kirar bugarty, wajan mai zaman banza yaje ya buɗe ya sakata aciki sannan ya durkosu wajan kujerar motar daf da ita ya matso har suna iya jin numfashin juna,blet ɗin kujerar ya fara koƙarin maƙala mata,ƴar ƙara ta saki jinya ɗan matse ta.
Yana jinta amma bai iya ce mata komai ba,sabida yadda zuciyarsa keyi masa zafi da kuma ciwo,he can’t imaging what is happen to him two days É—inan,gama sa mata blet É—in yayi sannan ya koma wajan set É—in driver yana shiga ya saka belt yayiwa motar key sai nasarawa G.R.A.
After 1 week
komai na m.t ya jagule tun yana É“oye damuwar dake ransa harya gaji ya daina,sosai ake ganin alamun damuwa kwance a saman fuskarsa,tunanin yake koda yaushe amma still he does’nt what happen to him,he want be alone bayason takura gaba É—aya,hannu yasa ya saka ya danne saitin kirjinsa wata azaba yakeji da raÉ—aÉ—i,tashi yayi yaje wajan frizer É—in bedroom É—insa,buÉ—ewa yayi ya É—auko gorar ruwa bai damu da sanyin ruwan ba ya balle murfin gorar ya kafa a bakinsa saida ya shanye ruwan tas sannan ya cilla rubar cikin tusben.
“nikam yayanku shuru yau bai fito ba,gashi ko abinci baici ba ko lafiya?”cewar mamu.
payal ce fa gyara zama tace.
“uhm nikam kwana biyu bansan meke damun bro ba,ko wajan diya ya daina zuwa,da alamun akwai abinda ke damunsa”.
shuru mamu tayi tana tunanin maganar payal,can ta nisa tace.
“maza jeki kiramun shi”
dina ce tayi saurin tashi tace.
“la anty payal yi zamanki bari na kira shi” tana faÉ—in hakan tayi part É—insa cikin sauri take taka step É—in benen,tana zuwa batai knoking ba ta tura kanta cikin É—akin,lumshe idonta tayi sabida wani Æ™amshi dake fita cikin É—akin,ta jima a haka sannan ta shige cikin bedroom É—insa.
kwance ta sameshi akan bed ɗinsa ya rungome fillow,ɗakin tabi da kallo komai na ɗakin irin na ɗakin diya ne,hatta kallan wadrop ɗin iri ɗaya ne da nashi dana diya,taɓe baki tayi tace.
“mtwss komai saiya fifita diya naga dai damu da ita duk É—aya ne”
Matsawa tayi kosa da bed É—in ganinsa tayi yana bacci hankali kwance,ya chocolate skin É—insa tabi da kallo wacce gashi yayi luf ajikinta,farar t.shirt ce a jikinsa sai three guater kansa yasha gyara zai kyalli yake,fillow É—in ta É—an daka domin tashinsa shuru taji,baki ta buÉ—e tace.
“yaya!”
Shuru babu responding,murmushi tayi tace.
“great” matsowa tayi daf da fuskarsa,kallon pink lips É—insa tayi yadda yake kyalli cikin sauri takai bakinta dai-dai nasa,karaf suka haÉ—a ido
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
_(luv crises)_
*NA’IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*13↪️14*
*Free page*
*kada ko manta na ƙara yawan free page ne kamar yadda wasu suka buƙata*
200 kacal 08119237616
💍💍💍💍💍karaf suka haÉ—a ido,sauri tayi ta É—aga shi,saka makon wani kallo da taga ya bita dashi,wanda ta rasa na meneneshi.
Sauri tayi zata bar ɗakin,amma ina taku biyu yayi ya damkota,matse ta yayi a jikin bango,kallonta yayi sama da ƙasa sannan ya buɗe baki yace.
“Kee!uban me ya kawoki É—akina?”
Inda-inda ta shigayi na rashin gaskiya,can kuma tace.
“Aa!daman Mamu ce tace a kira ka” cewar Dina.
Runtsa idonsa yayi da ƙarfi yanajin zafin da zuciyarsa keyi masa,few minutes yace.
“shine da kikazo mai makon kitashan shine zaki lalatani ko?”
Zaro ido tayi jin abinda yace,can kuma tayi murmushi tace.
“A’a Yaya mu lalata juna dai” ta faÉ—a lokacin da take kallon cikin idonsa,shima ita yake kallo,numfashi ya sauke a hankali sannan yace.
“Eyee ashe Dina kanta a waye yake,to lalata ni muga naga zaki iya”cewar M.t.
Lumshe ido tayi,tanajin wani abu mai sanyi na ratsa zuciyarta,ji tayi gaba ɗaya M.t ya gaba kasheta da kalamansa masu daɗin gaske,wanda suke sata nishaɗi,kallon pink lips ɗinsa tayi yadda suke sharning tayi,kafin kace me takai bakinta dai-dai nasa tana ƙoƙarin haɗe bakin sune taji ya zuba mata uban mari wanda ya sata manta abinda tayi niya,cikin ɓacin rai ya nuna mata waje haɗe da faɗin cewa.
“get lost” abinda ya iya cewa kenan,kawo yanzo bazai iya misalta abinda yake jiba.
Da gudu ta fita a É—akin,tana barin part É—insa ta tsaya domin gyara kanta,murmushi tayi tace.
“M.t kenan baka san wace Dina ba sunana kawai kakeji,amma soon zan baka mamaki,am always win for what i want,tana faÉ—in hakan ta fara sauka daga step É—in benen,zaune ta samu Mamu zuwa yanzo Payal tabar wajan ta shige É—akinta,Kallo Mamu ta bita dashi ganin ta É—au lokacin wajan kiran.
“yaya na ganki ke É—aya?,ina Muktar É—in?” cewar Mamu.
ÆŠan ya tsina fuska tayi sanan tace.
“Mamu na sameshi yana bacci ne, but he already wake up,soon zakiga ya fito”
Wajan 30 minutes ta ɗauka yana shiri,farin wani boyal ya saka wanda yaji ɗinkin zamani,ya saka black cap,da black shoe,a gogwan hannunsa shima black,gashin kanan ya sha gyara sai kyalli yake,cikin ta ƙama da kuzari da izza yake taga step ɗin benen domin sakkowa.
Zaune ya sameta tana kallon wani film a star life,gaba ɗaya ta maida hankalinta ga kallonta,ita kuma Dina banda aikin chart babu abinda take,amma a zahiri tunda M.t ya shigo parlourn taji ƙamshin turarensa na Ohud mood gaba ɗaya ta manta abinda take,camera ta shiga nan ta fara ɗaukansa pictures ba tare daya sani ba,shikam tunda ya shigo kota kanta baibi ba,zama yayi wajan Mamu yace.
“Mamuta barka da hutawa,fatan kina lafiya?”
Shuru tayi mai bata ce komai ba,amma duk motsinsa akan idonta,kamar daga sama yaji tace.
“ina buÆ™atar naji mene damuwarka idan harka É—aukeni a matsayin mahaifiya kuma wacce ta haifeka?”
Zaro ido yayi,the same time ƙirjinsa ya shiga bugawa,da bara ce ta faɗo mai,gyara zama yayi yace.
“Ayya Mamu nikam mezai daman bayan gaki kusa dani,kawai dai yanayin aikine kinsan abinda da babban likitan zuciya”ya faÉ—i hakan yana riko hannunta.
Ajjiyar zuciya ta sauke tace.
“Har naji daÉ—i Dr,banson na ganku cikin damuwa wacce bazan iya magance maku ita ba,Ina maka addu’a a koda yaushe Allah yayi maka jagora”
“Ameen”shine kawai abinda yace, gaba É—aya hankalinsa baya jikinsa,tunda suka fara magana hankalinsa yana part É—in Diya,so yake ya tambayi lafiyarta amma ya kasa,jin gina bayansa yayi da jikin sofa,tunani daya zame mai jiki ya fara,amma ina duk yadda yazo daya san abinda yake damunsa da kuma abinda yakeji ya gagara,kwakwalwaraa taÆ™i ta bashi damar hakan.
After 1 week
Zaune yake gaban Papi yana jiran yaji dalilin kiransa,kamar daga sama yaji Papi yace.
“Wato Muktar sabida kaga na zubama ido shi yasa kake abinda kaga dama ko,yau shekara nawa inayi maka maganar aure amma har yanzo shuru,to bari kaji a cikin week É—inan kaje ka nemi matar aure,idan kuma ka rasa nizan nema maka”
wata irin faÉ—owar gaba yaji ta saukar masa,shifa bawai aurene bayaso ba,A’a matar dazai aura ne yasan ko giyar wake yasha bazai iya auran taba,ta riga tayimai nisa wanda bazai iya kamo taba,in this condition ma ta yaya za’ace masa yayi aure,bayan yayiwa Diya alÆ™awarin sai tayi aure zaiyi,he already promise her,shikam bayajin zai iya abinda Papi yace.
“kayi shuru bakace komai ba,idan kuma baka da abin faÉ—a tashi kaban waje” cewar Papi.
Gyara zama yayi yace.
“kayi hakuri Papi ka Æ™ara mani lokaci,amma yanzo ta yaya zanyi aure sama taka”
Jaridar hannunsa yaci gaba da dubawa sannan yace.
“i already make my decision,dan haka tashi kaban waje”.
cikin sanyin jiki ya miƙe yabar bedroom ɗin.
Joyi yake amma gaba É—aya ya kasa bacci,wannan wanne irin yanke hukunci ne,shidai yasan bai isa yace da Papi bayaso ba,amma yasan bazai iya zama da wacce za’a aura masa ba,to tayaya ma,tunawa yayi da ita wanda yasa shi runtsa idonsa da Æ™arfi,wannan irin jarabace ta ubangiji,shidai yasan abinda yakeji bazai taÉ“a yiwowa ba,to ai ko a film ba’a hakan bare a zahiri,Allah ka fitar dani,saurin buÉ—e idonsa yayi ganin fuskarta nayi masa gizo,gaba É—aya ji yayi bazai iya bacci ba idan bai ganta ba,da sauri ya miÆ™e yayi waje.
Pls comments#.
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
_(luv crises)_
*NA’IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*15↪️16*
*Still free page,gamai so zai iya yimin magana ta wannan number 08119237616🙏🏻*
_pla show me some luv 200 naira only🥰_
💍💍💍💍💍Har yaje bakin kofar bedroom É—inta sai kuma ya tsaya cak,sakamakon tunawa da yayi da Dina a É—akin,tsayawa yayi yana neman mafita domin bazai iya bacci ba idan bai ganta ba,numfashi ya furzar mai zafin gaske sanan ya saka kansa cikin bedroom É—in,ita kaÉ—ai ya hanga a tsakiyar bed É—in ta lullube jikinta da gargo,Æ™ara sawa yayi wajen bed É—in,kuka ya fara ji Æ™asa-Æ™asa saurin Æ™ara sawa yayi wajanta sam bai yadda ya Æ™arasa kusa da ita ba,zama yayi gefen bed É—in daga inda yake yana ganin fuskarta,tsayawa yayi yana kallonta ya rasa mezai ce domin bai shigo da niyyar yi mata magana ba,amma bazai iya barin cikin halin da take ciki ba,to mene ya dameta take wannan kukan hakan,shiyasa yaji ya kasa samun sukuni saiya ganta,gajiya yayi da kukan nata yace.
“Diya kiyi hakuri dukkan tsanani yana tare da sauÆ™i,nima hakuri kawai nake domin abinda nakeji a zuciyata bazai taÉ“a gogewa ba,inajin shine a jalina,kinga dukkanmu muna cikin damuwa saidai muyi hakuri”
Ajjiyar zuciya ta shiga saukewa,dai-dai ta numfashi ta tayi sannan tace.
“Yaya kasan cewarka cikin damuwa da kunci shine ya sakani cikin damuwa wacce bazai iya buyeta ba,dan Allah yaya ka gayamin damuwarka kozan iya magan ce maka ita?”
Shuru yayi baice komai ba,Amma shi kaÉ—ai yasan zafin da zuciyarsa keyi masa,duniya tayi masa duhu baya iya gani komai,baya iya gane komai,wani irin É—aci ya keji a cikin ransa,baiyi aune ba yaji ta fashe da kuka mai tsuma zuciya,bai san lokacin da yayi saurin jawota jikinsa ya rungome ta tsam a kirjinsa yana buga bayanta alamar rarrashi,magana taci gaba dayi.
“tabbas idan na cika Æ´ar uwarka kuma kanwarka uwa É—aya uba É—aya,inason naji damuwarka wacce tayi afecting É—in kulawar da kake ban,Yaya sai dakai nakejin daÉ—in Rayuwa,Yaya sai dakai nake ganin haske a zuciyata,meyasa zaka gojeni lokacin da nake buÆ™atarka cikin rayuwata” ta faÉ—i hakan tana dukan kirjinsa.
Hannayenta ya riƙe gam yana ƙare mata kallo kamar bazai magana ba sai yace.
“Diyanatu jin damuwata babu abinda zai Æ™ara maki sai tashin hankali,kiyi hakuri wannan ba lokacin kukan ki bane,wannan time É—i nane,komai yayi zafi maganinsa Allah,kici gaba da sani cikin addu’oin that is what i want to you pls”.
Wayyo Allah ina Rami yake tashiga ta bunne kanta,bata taɓa bakin ciki da damuwa da makantar taɓa sai yau, koma komai da zata buɗe ido ta kalli yayanta kuma tasan abinda yake damunsa,gaba ɗaya rike ce masa tayi,kawai neman inda zata saka kanta taji daɗi take,ƙara makale jikinsa take.
Saurin janyeta yayi daga jikinsa yayi,wani irin shock ya keji,da kyar ya samu tayi shuru kuma ya rarrashe ta tare dayi mata Al’kawarin zaina zuwa wajanta yana dobata.
After 1 mounth
Kullum babu fashi zai Papi yasa an saukewa Diya alkur’ani,maganin karya sihiri da kuma addu’oi kullum sai anyi mata,duk da kasan cewar bawai sauÆ™i ake samu ba,amma hakan baisa sun daina ba suna saran wata rana za’a dace.
zuwa yanzo M.t ya gama wahala,sosai zuciyarsa keson bugawa,daga yanzo zuwa ko wanne lokaci zai iya fallasa asirin dake É“uye cikin ransa,yayi addu’ar harya gaji,yayi kuka wanda ya haddasa masa ciwon kai wanda baya taÉ“a sauka harya saba dashi.
kamar yadda yayi mata al’Æ™awari yana zuwa yana dobata wanda hakan ke sata jin daÉ—i koma komai hakan zaisa ya rage jin abinda yake ji.
Zuwa yanzo tun Mamu na damuwa akan al’amarin M.t harta gaji ta zubawa ikon Allah ido,bawai dan tana jin daÉ—in ganinsa haka ba.
Durkoshe yake gaban Papi yana sauraran abinda zaice.
“Wato Muktar ka rainani ko?nizan baka umarni kaÆ™i bi ko?”
Sunkuyar da kansa yayi ƙasa sannan yace.
“A’a Papi ba haka bane,wacce zan zaÉ“a a matsin mata itace ban samu ba”
É—an kallonsa Papi yayi lokaci guda kuma ya É—auke idonsa yace.
“That is great,kashirya gobe kaje ka gano Æ´ar abokina ruma,kafin Papi ya Æ™arasa magana tari ya sarÆ™e M.t cikin tausayin halin da É—an nasa yake ciki yace.
“sannu daman baka da lafiya ne,kar manta da goben kafin ya Æ™ara sa tari ya gama SarÆ™e M.t zuciyarsa ya danne kafin kace me ya fara tarin jini.
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
_(luv crises)_
*NA’IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*17↪️18*
*Free page*
*gamai son book É—in 200 naira only🥰08119237616*
_Nasan cewa kuÉ—i kuka biya sannan kuka karanta,amma yana da kyau idan kun karanta nasan kun karanta ta hanyar yin sharshi akan page É—in da akai,kuyi hakuri da rashin update_
💍💍💍💍💍kafin kace me ya fara tarin jini,cikin tashin hankali Papi yayi kansa yana masa sannu,gaba É—aya M.t ya gama fita daga haiyacinsa,hannu yasa ya danne saitin zuciyarsa haÉ—e da kiran sunan Allah guda 99,Papi ne yaci gaba da buga bayansa harya samu tarin ya lafa masa,sannu kawai yake jera masa,ya É—au tsahun lokaci kafin ya samu nutsuwarsa ta dai-dai ta,tashi yayi cikin sanyin jiki yayi wajan frizer na parlourn buÉ—ewa yayi ya É—akko gorar ruwa mai sanyin gaske murfin gorar ya É“alle sannan ya kafa ta a bakinsa bai ajjiye ba saida yaga ya shanye ruwan tas sannan ya jefa gorar a tusben,tafiya ya fara cikin isa da taÆ™ama,kana ganinsa kasan ya cika namiji mai jini a jika,wani irin sheÆ™i chcolate skin É—insa keyi,kyau da kuÉ—i da huto da jin daÉ—i sun gama bai yana a jikinsa,idan ka kallesa ba zakayi tunanin yana cikin damuwa ba saidai face É—insa yayi showing,Æ™ara sawa yayi part É—insa key ya É—auka ya murza a door É—in,tana buÉ—ewa ya faÉ—a cikin É—akin,daret bathroom ya nufa rigar cikinsa ya zare sannan ya zare wandon jikina yayi naked ,tsayawa yayi saki shower a kansa yakai wajan 20minutes ruwa na sauka a kansa,ajjiyar zuciya ya sauke haÉ—e da furzar da wani numfashi mai zafin gaske,shower ya kashe sannan ya É—aura towel a jikinsa ya fito,gaban mirrow yaje ya daÉ—e yana kallan kansa tabbas bashi da wata tawaya,ada yanayin rayuwarsa cikin farin ciki da kwanciyar hankali,amma yanzo he lost everthing ba yaji rayuwarsa zata dawo dai-dai,sannan bazai iya shiring damuwarsa da wani ba,bare har asan abinda yake damunsa yasan cewa duk wanda ya faÉ—awa damuwarsa babu shakka zai iya ce masa ya haukace,da wannan tunanin dake kwance kasan zuciyarsa ya gama shiryawa cikin wata É—anyar shadda getzerna mai kalar sky blue,sai zabga Æ™amshi yake faÉ—in kyan da yayi É“ata bakine,wayarsa ya É—auka iphone 7+ pro ya É—auka ya saka acikin pocket É—insa,harya fita ya manta bai É—auki key É—in motarsa ba,dawowa yayi ya É—auka sannan ya rufe part É—in nasa gaba É—aya,cikin jarumta ta taÆ™ama yake sakkowa daga step É—in benen.
Tun kafin ya Æ™araso Æ™amshin turarensa ya gama baiyana a parlourn,lumshe idonta tayi tanajin wani sanyi me daÉ—i yana rasa dukkan wata kofa ta cikin zuciyarta,É—agowa tayi a hankali cikin sa’a idonta ya sauka akansa,baki ta saki gala-gala tana kallonsa,ba Æ™aramin kyau M.t yayi mata ba,cikin sexy voice tace.
“Wow my man kaiÉ—in na da banne a cikin maza”
duk abinda take akan idonsa,yi yayi kamar baiga abinda take ba,wajan frizer yaje ya buɗe ya ɗauki gorar ruwa mai sanyi,ɓalle murfin gorar yayi ya kafa a bakinsa bai ajjiye ba saida ya shanye ruwar tas,harya saka ƙafa zai fita yaji tayi magana cikin cool voice ɗinta tace.
“bro daga nan sai ina kuma?,ko wajan antynmu za’a?”
Wani killer smile ya sakar mata,duk da cewa ba gani take ba,itama murmushi tayi,ƙara sowa yayi inda take a zaune,dur ƙosawa yayi a gabanta sannan ya kama hannun ya ɗan murzasu yace.
“Diya zance Papi ya turani ko zaki rakani?” ya tambayeta yana leÆ™a face É—inta,dariya tayi har fararan hakoranta suka bai yana,hannunta ta janye a nasa sannan tasa hannu ta shafi fuskarsa tace.
“ai biri yayi kama da mutum,nasan wannan wankan ba daimu da muke zaman gida ba saidai Madam É—in Bro na”
“Uhm”kawai yace sannan ya kama hannun ya miÆ™ar da ita tsaye yace.
“muje ki rakani kya rage zaman gidan” yana gama faÉ—in hakan ya riÆ™e hannunta suka fara tafiya yana mata jagora,da haka suka isa compound na gidan wajan motarsa ya nufa mai kirar bugaty key yasa ya buÉ—e sanyata yayi a gidan gaba sannan ya koma wajan driver ya shiga yaja motar sai jan bulo.
Tunda suka fita a parlourn take safa da marwa,tama rasa abinda zatai idan har ta bari M.t yayi aure to zaman gidan da tayi bata ga amfaninsa ba,tsayawa tayi da tafiyar da take tana tunanin mafita,wannan shegen murmushi tayi na gefen baki sannan tace.
“M.t kenan baka san wace dina ba,amma for now ya kamata kasan dawa kake zaune,ya kamata ka fara faicing problems naka akaina,zan koya maka soyyayata,zan mantar dakai kowa da komai,tana gama faÉ—in hakan ta zari hand bag É—inta da key din motar ta tayi waje.
Zaune suke a wani tafkeken parlour wanda kana ganinsa kasan an kashe kuɗi wajan tsarashi,amma duk kyansa bai taka na gidansu M.t ba,shira suke shida Diya wanda ƙarfin maganar M.t keyinsa dan Diya bata fiye surutu ba musamman inda bata da power,ana haka tashi M.t yayi shuru kamar baya parlour.
Tunda Ruma ta iso parlour ya zuba mata ido,gaba ɗaya ya kasa ɗauke idonsa daga kanta,ya rasa bai ya keji a yanzo da yaga Ruma infact zai iya cewa 100 na cikin damuwar to 500 ya rago,sosai tayi kyau cikin wata dakakkiyar shadda anyi mata ɗinkin duguwar riga,fara ce sosai,sannan kuma duguwa ce domin tafi Diya tsayi wani ƙamshine katashi lokacin da Ruma ta gama baiyana a parlour.
Magana take ƙasa-ƙasa Amma ina sam ba yajin abinda take cewa,hannu tasa ta zunguro shi tace.
“Da alama Anty Ruma ta iso ko” still shuru baiyi magana ba,ji tayi gabanta ya faÉ—i saka makon wani abu daya É—arsu a ranta,ji tayi hawaye na neman zobu mata.
*👰🏻👰🏻SAI NA AURETA👰🏻👰🏻*
💍💍💍💍💍💍💍
_(luv crises)_
*NA’IMA SULAIMAN*
(nimcy luv)
*19↪️20*
End of free page
*wannan shine page É—ina na Æ™arshe a free page,masu tambaya ta prvt kuyimin afuwa ina cikin busy,inata ganin kuÉ—inku na siyan book,nagode da Æ™auna,matsalar,siyan data,shi yasa mukace 200 ina gdy sosai da Æ™aunarku🥰🥰🥰🥰🥰🙏🏻*
200 naira only 08119237616
Follow me on wattpad
Nimcyluv
_Need ur commets_
💍💍💍💍💍Ji tayi hawaye na neman zobu mata,saurin goge hawayen tayi sannan ta jin gina jikinta a jikin sofar da take zaune,shuru tayi tana tunanin kodai Ruma ba tayiwa yaya M.t bane shiyasa yayi shuru,Addu’a take sosai a cikin ranta Allah yasa Yaya ya amince da Ruma,bata gama tunanin dake adda bar zuciyarta ba taji Ruma tace.
“Sannu Diya yaya jikin naki?” murmushi kawai Diya tayi haÉ—e da cewa.
“Allahamdllilah” wani irin bacci ta keji haka nan,dan haka ta samu gefen sofa ta kwanta tana jiran Yayan nata ya gama su huce gida.
Ruma ce ta Kalli M.t shima ita yake kallo,baya son koda sau É—aya wani movement nata ya huce shi or else akwai problem,kasa tayi da kanta sannan tace.
“ur welcome sir” wani killer smile ya sakar mata wanda ya kosa haukata ta gyara zama yayi yace.
“Ni banacin miÆ™e,kin wani tafi wani waje da ban kamar Æ´ar Æ™auye” wasa ta fara da Æ´an ya tsunta,kamar ba zata tashi ba,sai kuma ta miÆ™e ta Æ™arasu sofar da yake zaune ta zauna kosa dashi,durko suwa yayi wajan face É—inta har suna iya jin numfashin junansu,kansa ya É—auke sannan yace.
“so Ruma what’s in ur mind about me?” shuru Ruma tayi dan ba zata iya cewa komai ba,sabida yadda kirjinta keyi mata wani bugu wanda ba tasan meye dalili ba,jin take kamar a mafarki wai itace mafarkin ta zai cika,ita kaÉ—ai tasan abinda ta keji game da M.t,ita kawai yake kallo dan ya nasu yaji amsarta,shurun da tayi ne ya tabbatar masa ya karÉ“o a zuciyar Ruma,hannu yasa ya kamo hannunta ya riÆ™e cikin nasa,baice komai ba ya miÆ™ar da ita tsaye,cikin idonta ya kalla inda itama shi take kallo,kawar da kansa gefe yayi yace.
“ok mu zamu huce,sai wani time ki kula da kanki” mamakine ya kama Ruma kwata-kwata yaushe yazo?to mema suka ce da har zai tafi,murmushi ta kallesa ido cikin ido tace.
“Allah ya kiyaye hanya,bari a tashi sister ko?” kallan inda diya take kwance tana bacci yayi,juyo wa yayi yace.
“No basai kin tashe taba” yana gama faÉ—in hakan ya durkosa ya É—auki Diya cak ya É—ora ta a kafaÉ—a kamar wata Æ´ar Beby cikin sassarfa ya fara tafiya har ya isa compoun na gidan,yana zuwa yasa key ya buÉ—e murfin motar ya kwantar da ita sannan ya koma wajan driver ya shiga ya zauna ya rufe motar,kallan yadda take bacci cikin nutsuwa da kwanciyar hankali yayi,ganin ta kwanta ba dai-dai ba yasa ya jawo ta kan cinyarsa sannan yayiwa motar key sai Nasarawa G.R.A.
wani tsalle Ruma tayi lokacin da M.t yabar parlourn,wani sanyi ta keji yana ratsa zuciyarta,ta rasa dame zata fasalta farin cikin da ta keji,tabbas tana son M.t ba tun yau ba,ganin baima san da duniyarta ha yasa ta hakura sai gashi Allah ya kawo mata shi sama taka,dole ta gode Allah,kuma dole ta zama jaruma kuma ta cire kunyar da take cikin zuciyarta ta riƙi M.t hannu biyu da wannan tunanin tayi part ɗinta.
Mamu,Payal,Dina suna zaune a parlour suna kallan wani indian series mai suna when all is gone,M.t yayi sallama gaba É—aya suka juya suna kallonsa,ganinsa É—auke da Diya a kafaÉ—a Mamu ce tace.
“ita kuma lafiya?ka É—au kota haka?” baice komai ba saida ya sami sofa ya kwantar da ita,harzai cire hijab É—in jikinta sabida yadda take gomi sai kuma ya fasa gudun A.S ya Æ™aro sannan ya Æ™arasa wajan Mamu ya É—ora kansa a cinyarta,hannu tasa ta shafi sumar kansa,wani daÉ—i yaji yana ratsa shi nan ya fara sauke ajjiyar zuciya,baki ya buÉ—e ya fara magana cikin slow voice yace.
“Mamu barka da gida?” kallon Dina tayi yadda ta kasa É—auke idonta daga kan M.t,sannan tace.
“yauwa,har adawo daga zancan?ita kuma daga rakiya sai bacci?”
“Eh”kawai yace ya tashi ya fara taga step É—in benen yayi hanyar part É—insa.
A 1 week letter
Zuwa yanzo M.t bazai iya faÉ—in abinda ya keji game da Ruma ba,ya yarda da Auran tane ko zai daina jin abinda ya keji,amma ina abin yaci tura,saidai yanzo baya bawa zuciyarsa damar tunani kamar yadda ta keso,shiyasa ya samu ciwon daya keji a cikin zuciyarsa ya rago.
Zaune take a parlour ita da wani matashin saurayi daka ganinsa kasan ya haÉ—a jini da sarauta,ita sam bata san shiba,banda Mamu tayi mata faÉ—a da baza ta zoba,yan zoma shi kaÉ—ai yake surutunsa,bata cewa komai daga Eh sai a’a,É—an lan gwaÉ“ar da kai sultan yayi yace.
“haba Diya for now ya kama ta ace kin fahimci sonda nake maki bada wasa ba,ki daina tunanin wai ke makauniya ce ada ai ba haka kike ba,kuma komai na Allah yana da nasa lokacin,abinda nakeso ki tsaya ki fahimta yadda nake sonki pls beby”
Shuru tayi babu amsa,sultan ji yayi kamar yayi kuka sabida yadda ya keji game da Diya,hannu yasa da niyar juyo da fuskarta izuwa gare shi,kamar daga sama yaji an riƙe masa hannunsa..
*wane ya riƙewa sultan hannu?,menene muhimmancin Ruma a zuciyar M.t?shin Auran M.t da Ruma zai yiwu?*