Sarautar Ikoh Hausa Novel Complete

Sarautar Ikoh Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

SARAUTAR IKOH Hausa Novel

 

_{ A short Story }_

 

 

*Written by*

 

K_shitu

 

 

*_GAMJI WRITERS ASSOCIATION_*

_home of exceptional writers_

 

Paid Book

100#

Kuji dad’inku fans

بسم الله الر حمن الر حيم

 

 

Page 1-2

 

Matashiyar budurwa ce Mai kimanin shekaru 15 A duniya, Kalloh d’aya zaka mata ka fahimci ba cikakkiyar mutum bace ba, Yanayin idanuwan ta da kuma Yatsun ta kad’ai zai Nunaa maka batada Alak’a da jinsin bil-adam “Ke _Rubeenah_ Bazaki zo kiyi Aikin da aka saka kiba ko sai na kaiga fad’awa Anumah?” Jikin ta na b’ari ta b’ace zuwa cikin Had’ad’iyar masarautar, Cikin tsananin fargaba ta nufi madafa…

 

Karanta Littafin Ga irinta nan Hausa Novel

 

 

 

“Tana Shiga ta Tarar da ilahirin bayin” masarautar duk sun sunkuyar da Kansu a k’ask’ance alamun suna jiran, umurni daga guri Anumah “Keh Daga ina kike? tafad’a tana mai nuna _Rubeenah_ da d’an yatsa jikin tah na, b’ari “tace….um..am…eh” wata gigi tacciyar tsawa ta daka mata “Tana k’ok’arin d’aga ta da hannunta Wanda ke d’auke da tanbarin, ikon _zabrahn_ Dakatawa tayi sakamakon jin k’arar da zoben ta yayi na d’ayan hannun Inda Tuni Annurin fuskar ta ya chanza zuwa wani irin farin ciki, ita kuwa _Rubeenah_ Ta ruga ta sadak’as cewa _anumah_ ta yadda ta k’asa, Aikuwa D’agowar daxatayi tayi ta b’ace a d’an razane, tasake dubawa tabbas ta b’ace, Ajiyar zuciya ta sauke cikeda fargaba…

See also  Gidan Uncle Hausa Novel Complete Docs Wps

 

 

 

*_MASARAUTAR ZAHIYAN_*

 

 

 

 

“Zaune mai martaba yake bisa kujerar mulkin sa ta Alfarma” Idanun sa Arufe yana kallon duk Abunda yafaru Tsakinin _rubeenah_ da _anumah_ A dai² Lokacin da ya ga ta b’ace Ne ya mik’e tsaye cikin Bak’in ciki “yace K’arya kikeyi *lojina*’’ babu babu! Wanda ya isah ya mallaki Ikon *ZABRAN* Saini sarkin sarakai Ana cikin haka Ne, Matarsa tashigo A kid’ime don Sosai, yake hargowa….

 

Daudar Gora Ciki Ka Shata Hausa Novel by Billyn Abdul

Tana isowa ta Tarar da shi yana faman ambaton sunan _lojina_ A fusace cikin b’acin rai, ta k’arasi, gabansa tana sakin huci cikeda tsantsar tsanar, lojinah Aikuwa tanayin, wani fito saiga wani d’an tsuntsu ya bayyana….

 

“Tana Ganin” tsun² Ta bud’e bakinta tasakar masa wuta Din ya isa ga *lojina* Aikuwa tsun² na b’acewa sukaji Anfashe da dariya hahhhhhha! Ba Karamin Abu bane kawowa lojinah hari don da da yanzu ba d’aya bane ba…..

 

 

 

*”LOJINAH”* Tafi k’arfin Ku k’arya, kuke yi Kuce zaku ja dani….

 

 

 

*_”Shekaru Sittin da Tara(69) da suka sud’e baya”_* Anyi wani shaharraen ikoh Mai suna *IKON ZABRAN*

Ikon Ya samo Asaline tun wani Zamani da Akayi Wani Azzalumin Sarki, Ya kasance yana gudanar da mulkin zalinci iriri…..

 

 

 

A wannan k’arnin Babu wani, mahaluk’in data isa, Ya tanka dangane da mulkinsa, Hatta Y’ay’an sa Shakkar sa sukeyi, sabida Tsabar zalunci…….

 

More Comment

More Typing✍️✍️✍️✍️

[23/11, 11:08 pm] +234 806 146 5546: *_SARAUTAR IKOH!_*

 

*Written By*

See also  Wani Uba Hausa Novel Complete

 

K_shitu

 

GAMJI WRITERS

ASSOCIATION

 

Page *5-6*

****

 

A Matuk’ar razane ta dube shi tace ranka shi dad’e ni kuma “Na rantse da girman Abin bautar mu Banzo na Amshe, ta ba” Keeeeh ni zaki yiwa k’arya Rufe idonshi yayi ya karanta wani Abu saiga wani Abu kamar video recoder lokacin da Tazo karbar y’ar “Kagani bani bace ba ga tambarin ikon nan A hannun ta” E tabbas LOJINAH Ce….

Nan Take jikin sarkin ya fara zama wani iri…

Mafarin tsanin K’iyayyar kennan, don Sosai Sarki da matar sa suka d’auki, Tsanar duniya suka d’aurawa lojinah, inda suke Fatan samun k’arfin ikohn zabran….

 

Wannan kenan

 

Aiki takeyi tuk’uru, iya gajiya *rubeenah* ta gaji Amma kwata-kwata bata nuna ba duk Bayin fake masarautar sun jigata saboda, tun Wurin K’arfe 4 na safiya suka tashi suka gyara inda Abin bautar su, yake daga nan Wasu suka nufi inda dawa-kai suke wasuu…kuma Madafa Wasu gyaran shara da sauran su…..

 

Tana cikin Aikin Shugabar Ma’aikatan tashigo ta d’auki wasunsu zuwa, Inda Ake Ajiya Dawakai Cikinsu… harda Rubeenah Tabbas da tanada hali da sai tace bata zuwa Amma babu yanda ta iya…

Tun kafin su k’arasa ta Tarar da Duk Anyi curko² Da sauri ta k’arasa Dan ganin meke faruwa….tana is a ta Tarar da Ashe wani doki ne ya taka wani bawa inda ya mutu har lahira…..

 

Jiki ns b’ari taja baya don tunda take ganin kisa iri-iri A cikin Masarautar bata tab’a ganin mai munin, wannan ba Tsawa Aka daka mata “ina zakije Ne?” maza kizo kiyi Aikin ki tun kafin jikin ki yafad’a miki gaskiya Haka tafara bawa dawakan ruwa tana kwashe kashin su Hankalin ta dukk A tashee….

See also  SIFFOFI 20 NA MACE TAGARI

 

Tana kammala wa ta fad’i ta gama mai makon A Bari tachi Abinchi ta huta Amma sai Akace Ta, d’auki Abincin Masu gadin kofar shigowa masarautar ta farko ta kaimusu, ita kanta tasan Gurin akwai Nisan gaske Amma ko musawa batayi ba ta d’auki Abincin Ta kama Hanyar tafiya….

 

Tun tana tafiyar da kuzari had ta koma Da kyar, take Jan jikin ta saboda, tsananin yunwar da take ni, Haka tayi hak‘uri har ta k’araso gurinsu ta mik’awa wani, d’an tsoho Abincin “Baba ga Abincin Ku nan Anche na kawo muku” Y’ata kefa kinchi naki Abincin? Shiru tayi don tama, rasa me zata ce masa A’a idan nakoma dai zanchi…..

 

Har ta juya zata tafi yace Zoki Karb’i Nawa kichi ni sai naci na dohar Dan shi yatafi Gidansa yaci, a’a kabarshi kurum Murmushi yayi don ta burgeshi yace kizo ni nace kici…

 

Mik’a mata Abincin yayi taci mai isarta yabata Isar ta yabata, ruwa tasha ta had ya bata wasu yace idan taji k’ishi Tasha, tace ” navode” Toh yaya sunanki? Rubinah suna mai dad’i nagode Sai wata rana m kama gaban ta……

 

 

Share fisabillilah

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top