Sirrin Rike Miji

SHIN YANA DA ILLA IDAN MACE TASHA MANIYI (SPERM) DIN NAMIJI

SHIN YANA DA ILLA IDAN MACE TASHA MANIYI (SPERM) DIN NAMIJI

 

 

 

 

 

 

 

 

 

A TURAWA YAN UWA HAKAN MA SADAKA NE

 

Idan mace tasha maniyi na Namiji babu wata illa da zai yi mata a jikin ta ko lafiyarta.

 

Domin abubuwan da suke kunshe a cikin maniy sun hadar da:-

 

Siffofin da mata ke so ga namiji

1.Protein

2.Fructose

3.Mucus

4.Enzymes

5.Water

6.Vitamins

7.Minerals

 

Amma ana iya daukar cututtuka irin wadan da ake dauka a wajen saduwa(STD’s) muddin wanda ya fitar da maniyi yana dauke da cutar.

 

 

 

 

Cutukan da za a iya dauka sun hadar da:-

 

1.Gonorrhea

2.Candida

3.Hepatitis B

4.HIV

 

 

 

 

Dama wasu sauran cutukan da ake dauka a wajen jimai.

 

Amma muddin wanda ya fitar da maniyi baya dauke da wadannan cutukan lafiya kalau babu abinda zai samu mace idan tasha.

 

Shin mace zata iya daukar ciki idan tasha maniyi?

 

Miye Ni’ima a jikin mace ?

 

 

Aa baya yiwuwa mace ta samu ciki saboda tasha maniyi na Namiji, domin babu wata hanya da zaibi ta cikinta ya isa ga kwai wanda sai maniyi ya same shi kafin mace ta samu juna biyu.

 

 

 

 

3 Comments

Leave a Comment

error: Content is protected !!