Shu’umin Namiji Hausa Novel
SHU’UMIN NAMIJI Chapter 1&2
Wani irin gudu black colour car ƙirar RANGE ROVER ke
falfalawa akan babban titin dake cikin garin *ABUJA* …
Gaban wani irin makeken gate motar ta tsaya, minti kaÉ—an
kuma ta soma wani irin ƙara kamar zata cire kunnen
maisaurare, cikin mintuna ƙalilan maigadi da jikinsa ke
rawa ya wangale makeken gate É—in, da gudun bala’i ya
cinna hancin motar tasa ciki, daga yanayin yanda yayi
parking kaÉ—ai ya’isa nusar dakai cewa wanda ke cikin
motar, cike yake da iskanci haÉ—i da zallan taÉ“ara… Duk
yanda naƙosa wanda ke cikin motar yabayyana nasamu
damar É—auko muku hoton fuska da surarsa amma abun
yaci tura, domin dai shegen ƙin fitowa yayi bare nasamu
ganinsa…….
15 minutes ya kwashe cas batare daya sanyo kansa waje
ba, a hankali yasako ƙafarsa waje wacce ke ɗauke da
tsadadden black canvas mai É—auke da fararen igiyoyi a
samanta, a hankali yagama fito da duka jikinsa daga cikin
motar, Masha Allah !! shine abun dana furta lokacin dana
gama sauke idanuna akan shi, kyakkyawa ne ajin farko,
haÉ—aÉ—É—en matashi maiji da kyau haÉ—i da zallan kuÉ—i uwa
uba hutu, fari ne tas banda sajensa dakuma tulin gashin
kansa babu abun dayake baƙi ajikinsa,, saurayi ne mai
cikar zati da kuma haiba, yana da cikar sura dakuma
ƙaƙƙarfan jiki, kallo ɗaya zakai masa kafahimci cewa
mutum ne ma’abocin yin gym, kyakkyawar fuskarsa tana
É—auke da yalwatattun idanu masu É—auke da brown eye
balls acikin su, sannan kuma yana da dogon hanci gwanin
burgewa, bakinsa kuwa ɗan ƙarami ne, mai ɗauke da ƴan
saffa saffan laɓɓa light pink colour, gashin girarsa dana
idanunsa a yalwace suke tamkar dai wanda yayi ƙari, wani
irin haɗaɗɗen sajene yayi mawa fuskarsa ƙawanya, wanda
kuma haddashi yaƙara wa fuskar tasa kyau, jikinsa kuwa
gaba É—aya a murÉ—e yake, sanye yake da White t-shirt fara
Æ™al Æ™al da’ita, yayinda wandon jikinsa yakasance black
pencil jeans wanda ya kamasa sosai, sai ƙafarsa dake
sanye da black canvas, kunnensa kuwa saƙale yake da
earpiece, da’alam dai Æ™iÉ—an sa yake sha,, yayi matuÆ™ar
kyau sosai, fuskarsa tana É—auke da wani asirtaccen
murmushi mai ƙayatarwa da burgeqewa,, hanunsa riƙe da
car key É—insa yadoshi wani haÉ—aÉ—É—en gini, dake cikin
harabar babban gidan nasu, da’alama dai nanne babban
falon gidan…..
Wata haÉ—aÉ—É—iyar Farar Mata wacce bazata wuce 47 years
ba ke zaune akan É—aya daga cikin haÉ—aÉ—É—un kujerun falon,
tasha ado cikin wani irin danƙareren lace mai kyau da
tsadar gaske, a zahiri idan kaganta zakai zaton batawuce
35 years ba, bakomai yasanya hakan ba fa ce tsananin
hutu dakuma tsantsar jindaÉ—i da yabayyana ajikinta wanda
hakan ya É“oye asalin shekarunta,, iya gwala gwalan dake
sanye a wuyanta haÉ—i da kunnenta, kaÉ—ai ya’isa ya
tabbatar maka dacewa itaɗin baƙaramar mai tarin dukiya
bace…. Da wani irin fito yashigo cikin falon yanayi yana
kaɗa makullin motarsa dake saƙale cikin yatsarsa
manuniya,,
“Hello Mom ”
saurayin yafaÉ—a cikin unigue voice É—insa…
Murmushi wacce aka ƙira da suna Mom tayi haɗe da
cewa ” Your Well Come My Son”
Bai amsa mata ba saima zama yayi akan kujeran dake
kusa da’ita yana mai yunÆ™urin cire takalman dake
Æ™afansa……
*((Wannan salon na dabanne My Fans kubiyoni domin jin
wanene *SHU’UMIN NAMIJI !!* *wayeshi ? menene
halinsa ? wace gwagwarmaya za’a tafka ? Saikun biyoni
zakusan komai, takunce dai Mrs Sardauna, kada kumanta
wannan labarin yasha banban da sauran…. ))*
*(I’m sorry my fans Insha Allah zakujini da cigaban
MENENE MATSAYINA ? a bubuwane suka shamin kaina
shiasa kukajini shiru….)*
*Chapter 2*
“Inakaje ne wai *ΖAID* tunsafe rabon dana saka acikin
idanuna ?” Mom tatambayeshi,
É—an taÉ“e bakinsa yayi haÉ—e da cewa “aiki ne yaimin yawa
a office, Labisat takawomin abinci.. ” yanakaiwa nan a
zancensa yasakai yafice daga cikin falon…. Murmushi
kawai Mom tayi domin tafahimci cewa Shu’umanci’n Zaid
É—inne yatashi….
Wani irin haÉ—aÉ—É—en gini naga Zaid yanufa, wanda yake can
gefe da makeken lambun gidan, key yasanya haÉ—i da buÉ—e
wata ƙofa, wani irin haɗaɗɗen falo mai masifar kyau Zaid
yashiga wanda nake tunanin nanne mallakinsa, Masha
Allah, falo ne daya amsa sunan sa falo, cike yake da
abubuwan more rayuwa, kujerune irin leather sit É—innan
farare ƙal ƙal zube a tsakiyar falon, yanda kujerun suke da
haske kaikace ba’ataÉ“a hawansu ba,, tsakiyarsu kuwa
wani haÉ—aÉ—É—en brown chanies carpet ne shumfuÉ—e mai
taushin gaske, wasu irin ƙawatattun curtains brouwn
colour ne suka taimaka wajen sake bayyana kyawun falon,
duk da cewa bawani tarkacen kayan ƙyale ƙyale bane a
falon, amma hakan bai hana falon yin kyauba, kallo É—aya
zakamawa cikin falon katabbatar cewa mamallakin
wannan katafaren falo, baƙaramin ɗan gayu bane,,
tundaga falo Zaid yasoma cire rigarsa yawurga kan kujera,
yana tafiya yana cire wandon jikinsa ahaka ya isa cikin
haÉ—aÉ—É—en bedroom É—insa, saida yacire duk wani kayan
jikinsa, kafun ya shige cikin bathroom ɗinsa, koda na leƙa
cikin bathroom É—innasa saida nayi tsananin mamaki, wai
ace banÉ—aki aka kashemawa kuÉ—i haka tamkar wani fadan
shugaban Æ™asa ? hmmm ALLAH yakyauta….
Fitowa yayi ɗaure da towel a ƙugunsa, yayinda jikinsa ke
jiƙe da ruwa, gaban makeken dressing mirror ɗinsa dake
cike da mayukan shafa haÉ—i da turaruka kala kala yanufa,
saida yatsane ruwan jikinsa, kafun yasoma murza
tsadadden lotion É—insa akan haÉ—aÉ—É—iyar fatan jikinsa,,
komai dai cikin tsanaki yakeyi harya kammala,, riga da
wando yakuma sawa, saidai wannan karon Blue colour
garesu, sun kuwa matuƙar amsar jikinsa,, Wayarsa ƙirar
iphone 11 pro max ne tasoma ruri alamar shigowar ƙira,,
harta katse Zaid bai ɗauka ba, wani ƙiranne kuma yasake
shigowa,, ɗan ƙaramin tsuka yaja haɗi da nufar inda wayar
take,, Zee shine sunan dake yawo akan screen É—in wayar,
picking call É—in yayi haÉ—i da kara wayar akan kunnensa
batare da yace komaiba, “Hello Baby !! zee tafaÉ—a cikin
wata irin shaiɗaniyar muryarta, ɗan ƙaramin murmushi
yayi haÉ—e dacewa “Ya’akayi ne Zee ?” jin abun dayace
yasanya Zee sake gyara zama haɗe da ƙara kashe murya
tace ” Ina guest house É—inka pls Baby kazo… ” Okay ”
yafaɗa a taƙaice haɗe da kashe wayar yacusa cikin aljihun
wandonsa,, knocking ƙofar ɗakinnasa akashiga yi, cikin
muryan faÉ—a faÉ—a yace “Uban waye ke bugamin Æ™ofa
kamar yasamu falon Ubansa ?” Labisat dake tsaye riÆ™e da
tire É—in abinci ahanunta, taturo baki gaba haÉ—e da cewa
“Bro nice fa, abincinka nakawo ma ka” tsaki yakuma ja
haÉ—e da cewa “Oya maidashi fita zanyi, innadawo nazo
naci ” sumi sumi haka Labisat tajuya da abincin…..
Wata haÉ—aÉ—É—iyar Blue car yashiga haÉ—e da bata wuta
yafice daga cikin gidan…..
Kaitsaye G.R.A yanufa inda acan guest house É—inshi yake,
yana zuwa maigadi ya wangale masa gate yacusa motar
tasa ciki……
Jin tsayuwar motar shi yasanya Zee tashi da sauri tanufi
hanyar fita daga falon, da sassarfa taje tafaÉ—a jikinsa
haÉ—e da goga masa breast É—inta, cikin kirsa tace ” sannu
da zuwa babyna,, wannan munafukin murmushin nasa yayi
mata haÉ—e da cewa “Ƴan Mata yakike ?” “lafiya Æ™alau ”
tabashi amsa daidai lokacin dasuka ƙaraso cikin
katafaren falon,, janyeta yayi daga jikinsa haÉ—e da zama
akan É—aya daga cikin kujerun falon ” Kawomin ruwa ”
yafaÉ—a daidai lokacin daya cire rigar jikinsa,, cike da
kwarkwasa Zee tamiƙe haɗe da ɗauko masa goran ruwan
faro acikin friedge,, karɓa yayi yakafa bakin gorar
abakinsa, tas yashanye ruwan haÉ—i da cilli da goran ruwan
hanu yamiƙa ma Zee akan tataho gareshi, aikuwa dama
jira take dan haka taɓalle duka aninayen gaban rigarta,
take manya manyan breast É—inta suka bayyana,, kansa
yanutsa acikin breast ɗinta, bayan yayi mata masauƙi akan
cinyarsa, cikin salo yacire mata gaba É—aya rigar dake
jikinta, hatta breziya bai barmata ba, bakinsa yaÉ—aura
akan nipples É—inta, yashiga yi musu wani irin kalan tsotso
yayinda hanunsa, ke kan bayanta yana shafawa ahankali,
tuni Zee taƙara rikitasa da salonta, ɗaukarta yayi caɗak
suka nufi bedroom, kwantar da ita yayi flat akan gado,
bayan yacire komai najikinta, yanda yake wasa da’ita kaÉ—ai
yasanya Zee ficewa acikin hayyacinta, domin Zaid
ƙwararrene awajen iya sarrafa mace,, cikin mintuna ƙalilan
Zaid da Zee suka faÉ—a duniyar ashsha duniyar Mazinata,
(Ya Allah kakaremu daga aikata Zina Ameen)…….
*****
Karanta Littafin Namijin Duniya
*ZARAH ! ZARAH !!* wata mata dake zaune kan tabarma
keta kwaÉ—a gira,, “Na’am” wacce aka Æ™ira da suna Zarah
ta amsa tana mai fitowa daga cikin wani É—aki,, wata
kyakkyawa matashiyar budurwa wacce bazata wuce 20
year ba tabayyana gaban wannan matar da ke aikin ƙwaɗa
Æ™ira, cike da girmamawa tace Inna gani,, “Au dama
tunɗazu kinajina iskancine yahanaki amsa ƙirannawa
kome ?” matar tafaÉ—a tana mai gallamawa yarinyar dake
duƙe a gabanta harara,, cikin tausasa murya Zarah tace
“Kiyi haÆ™uri Inna wallahi, banjiki bane inacan ciki ina shirin
makaranta, yau muna da lecture’n safe banso na makara ”
“Uwar Lecture kuke dashi da ubansa, inkinga kinfita
agidannan to wallahi kinga mamin aiki nane ” Inna tafaÉ—i
haka tanamai tsakace haƙoranta da tsinken dake riƙe a
hanunta,,,, cikin sigar lallami Zahra tace “Dan Allah Inna
kiyi haÆ™uri idan nadawo sainayimiki duk abun dakike so ”
“Zaki tashi kisoma aikin dana saki ko kuwa saina
mangareki banza mai kama da aljanu ” Inna tafaÉ—a cikin
faÉ—a , cikin sanyin jiki Zahra tatashi daga gaban Inna….
Wanke Wanke tafarayi sannan tayi sharan tsakar gida
dana É—aki,, saikuma hurawa Innar wuta, koda takammala
aikin nata har 9 tayi, sam bataso ace yau tayi latti ba
domin kuwa suna da lecture 8:00am, shikenan yauma
lecture’n Sir Adam yasake wuceta kamar dai yanda
yawuce ta wancan satin….. hijab É—inta mai launin ruwan
ƙasa tasanya, haɗe da saɓa jakarta a ƙafaɗanta, fitowa
tayi tasamu Inna nazaune, bakin murhu tana É—umamen
tuwo, “Inna nizan wuce makaranta ” Zahra tafaÉ—a,, “To
uwar Æ´an boko saikin dawo, aikin kenan bacas ba as
saidai zuwa makaranta, da Mijin aure kika fito dashi,
kikayi aure aida nahuta da wannan wahalar taki ” Inna
tafaÉ—a cike da bala’i.. Itadai Zahra batasake ce da’ita
ƙalaba, tasakai tafice daga cikin gidan, tana fitowa ƙofar
gida, zazzafan hawaye suka gangaro daga cikin idanunta,
dasauri tasanya hanu tashare hawayenta, kana tacigaba
da tafiyarta………
((Wanene Zaid ? Wacece Zahra ? saigaba zakuji kosu É—in
suwayene, Wace alaƙace ke tsakanin Zaid da Zee ? mata
da mijine kokuwa, iskancinsu kawai suke ? kubiyoni don
sanin gaskiar al’amari… ))