Hausa Novels

So Ne Hausa Novels Complete

So Ne Hausa Novels Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

So Ne Hausa Novels Complete

SONE 2022

 

Story & written by mommyn fareesa

 

GODIYA

Alhmdllh ala kulli halin”tsira da amincin Allah su tabbata ga shugabammu annabi muhammad (S A W)yah Allah yadda nafara lfy Allah yasa nagama lfy yabamu ikon amfanuwa da abinda ke daidai….

So ne

GARGAD’I

banyarda wani ko wata ba yajuyarmun da labari ta kowace siga”k’irk’irarran labarine banyi dan sbd wasuba”idan kunne yaji jiki ya tsira…..

 

Dedicate to all members of my paids grps ina yin yinku irin totally d’in nan guys

 

Littattafan marubuciyar

 

*1sone*

*2nida d’alibata*

*3yarima ashman*

*4Ina tare da ita (bansan ita bace)*

*5wata uwa(rayuwar abdul)*

*6Auren wata shidda*

*7wayafi sonta?*

*8yau da gobe*

*9Agida d’aya*

*10nida d’alibata (sabon taku)*

*11Zargi*

*12madadi*

*13salon so*

*14sone (sabon taku)*

 

 

 

 

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

 

 

…….Cike da izzah yashigo cikin babban parlourn gidansu”yana sanye da yonifoam nasa na police”dasukayi matuk’ar amsar fatar jikinsa. fuskarnan tasa amatuk’ar murtuke”hakan be hana kyawunsa bayyana ba…..dogone!wankan tarwad’a mai k’irar ingarman namiji k’arfaffa”yanada saje bak’i sidik “daya k’awata doguwar kyakykyawar fuskarsa…..

k’aton k’irjin sa me manyan muscules”kawai idan ka k’allah zakaji shakkarsa”sbd yadda yabud’e yayi fad’i”k’wanji sa sa kamar zasu fasa riga su fito”

 

DPO EL MUSTAPHA kenan!matashin saurayi d’an kimanin shekara 38 aduniya”yana tak’ama da aji da ilimin da Allah yabasa”babban d’an sanda ne” dayake da gsky da adalci”da bima jama’a hakk’insu”hakan yasa yanada mak’iya gaba da baya….yanada kuma d’inbin jama’a”befi 3 days dakama wasu kiddnerpers ba”hakan ba k’aramin d’aga darajarsa tayiba”kuma ajiya aka mayar da matsayinsa na DPO a police station d’in dayake aiki”ammasa k’arin girma sbd bajintar da yayi”gaba d’aya gidan TV da redio natason ayi fira dashi bebasu fuskaba” yamak’i tsayawa yakulasu……gaba d’aya k’annan sa samari da y’an matan dake zaune a parlourn suna break fast suka suka dinga gaisheshi”hannu kawai yad’aga musu yawuce hanyar sashen amminsa….

 

Karin wasu littafai da zaku so

Powered by: www.mynovels.com.ng

Nafeesa(feenah)ta kalli Aysha tace”.wlh sis ina tausayawa macen dazata auri yaya wlh….Aysha tace”.hmmm kedai bari kawai”ni haushin masu cewa suna sonshi nakeyi wlh”k’ila sbd basusan halinsa bane”sosaima amma yaya yadda any time fuska ad’aure har zai iya cewa yana son wata…nifa wlh idan week end yazo” gabana yadinga fad’uwa banida sukuni sbd yaya yana gida…gulmammu bara nasanar masa”cewar yaya sadeeq yana hararar su”daka kashemu yaya sadeeq suka fad’a atare….yaya al’amin yatab’e baki yacigaba dacin abincinsa…

 

Anutse El mustapha yayi sallama cikin kamulalliyar muryarsa a bed room d’in mahaifiyarsa.

 

Ammi na zaune gefen gado shigowarta d’akin kenan”tadawo dg kitchen”kasancewar itace da girki”amsa sallamar tasa tayi cike da murnan ganin d’an lelan nata…

 

har k’asa yaduk’a yagaisheta cike da ladabi da girmamawa”

 

Ta amsa cike da kulawa”kafin tace”.babanah kayi break fast d’in dana aiki sadeeq yakaimaka?”

 

Eh ammi nayi”to masha Allah”Allah ya tsaremun kai yayimaka albarka”

 

Ameen yah Allah”yafad’a cikin jin dad’in kalaman ta”saidai time d’in daya ji tace”. Allah baka mace ta gari babana”kasa cewa komai yayi yafice” yabar daddad’an k’amshin turarensa ad’akin….

 

D’akin mama (kishiyar ammi)acan yanufa”bayan yagaisheta yanufo parlourn”kasancewar tun asuba sun gaisa da abba(mahaifinsa)

 

fuskarsa ad’aure yakalli sadeeq yace”.kasameni awaje”ku kima duk me kunnan k’ashin dabataje lactures yauba nida itane…. yafad’a yana hararar su nafeesa da Aysha”jikinsu na kirma sukace zamuje yaya yanzun….

 

Uffan bece musuba yayi waje”sadeeq yatashi yabi bayan sa…..

 

Asalin labarin

 

Alh tukur mashi! hamshik’in d’an kasuwane”yanada compony nayin gadaje irin na gida dana waje”yana daga cikin masu kud’in kano”shine mahaifin El mustapha”matansa 2″hjy mero da hjy rabi”hjy mero(ammi)itace uwar gida”yaranta 6″

 

Elmustapha ,sadeeq ,fatima,nafeesa da muhammad sai auta faruq”

 

Hjy rabi (mama)nada yara 5″al’ameen ,zainab,Aysha,kamal,sai auta yusra…

 

Anyiwa zainab da fatima aure kowace nada yara 2″

 

Aysha da nafeesa sune y’an mata agidan”zasuyi shekaru 19_20″suna lavel 2″

 

sunada son juna da had’in kai”babu nuna y’an ubanci acikin family d’in”

 

Alh tukur yabawa yaransa tarbiyya da ilimin addini dana boko”

 

asalinsa d’an garin kano ne”suna zaune a anguwar nassarawa da iyalansa”mahaifiyarsa inno na nan da ranta(kakarsu el mustapha)tana zaune a anguwar y’an kaba”kakansu el mustapha yajima da rasuwa”yanada k’ani sadiqu”sai k’anwarsa umma”

 

baba sadiqu matarsa d’aya da yara 3″rukayya Ahmed da khadija”

 

Anty umma nada yara 3 itama”jabeer ,sa’adiyya sai islam”

 

sadeeq saurayine d’an kimanin 32yrs”yakammala karatunsa”lacturer ne yana aikinsa”

 

yayinda al’ameen wannan year d’in zaiyi digree”

 

Eh mustapha miskiline nabugawa ajarida”bayada wasa da sakin fuska”murmushi namasa wahala”saidai idan agaban amminsa yake”da yakewa son dabayawa kansa”

 

yanason mahaifiyarsa sosai da sosai…..yaran gidansu namatuk’ar tsoronsa da shakkarsa”tamkar mala’ika haka yake agidansu…..

 

yanada abokinsa ,konace amininsa DSP faruq”shikad’aine acikin abokansa kejure halin El mustapha na miskilanci”

 

El mustapha nada farin jinin jama’a”sbd gskiyarsa da adalcinsa”

 

mata da yawa na nuna soyayyar su gareshi”yana disgasu da musu wulak’anci….

 

Wannan kenan

 

El mustapha driver d’insa yayi parking agaban police station d’in”

 

yafito cike da nutsuwa da gadara”yana basarwa ,fuskarnan babu a lamar yasan meye dariya” yawuce ciki bebi takan y’an jaridar dake son mgn dashiba…..

 

******************

wata had’add’yar yarin yace fara kyakykyawa”tanada k’ira me d’aukar hankali”kallo d’aya zaka mata kasan ilimi, aji ,izzah suna yawo ajininta”

 

tanada kyawu nabugawa ajarida”saidai ace masha Allah”

 

meenat kenan cikakkiyar y’ar jarida”me farin jinin maza da mata”tana aiki agidan redio”

 

sanye take da areviant gwont purple colour”ta yane kanta da mayafin”sanyayyan k’amshi natashi ajikinta”

 

hannunta d’auke da hand bag nata da wasu tarkace na aikinta ahannun ta”

 

Tsaye take acikin police station d’in”agaban wani saurayi”

 

Cikin b’acin rai taja tsaki tace”.wlh Bashir saina masa mgn”

 

I don’t tolarate any nosense wlh”akan me zai shanyanu?”tafad’a cikin masifa”

 

Jiya munzo”bamu samu ganinsa ba”bayan uban jiran damukayi”

 

yauma munzo maimakon in baida dama yayi mgn”sai yashare”saida mukayi zaman awa 2 muna jiransa zaice beda time namu….

 

waye shi?”wannan ai wulak’anta d’an adam ne”in bacin dg office aka turomu ya isa namasa irin wannan jiran”

 

calm down meenat!abin baikai hakaba”tunda yace muje ai shikenan sai muje wata rana ma dawo….

 

Allah yakiyaye nakoma dawowa anan”kai bakaji zafin abinda yamana ba ko?”tafad’a tana gallawa Bashir harara”

 

Konaji zafi meenat yazanyi dashi?”muje kawai inaga shiyafi….

 

sakataren El mustapha nabin meenat da kallo” yana mamakin k’arfin halinta nason shiga hurumin me girma DPO”

 

banza meenat tamasa ta wuce k’ofar office d’in El mustapha”bashir na tsaidata amma bata kulashiba tayi gaba abinta”

 

Da k’arfi ta tura k’ofar” babu ko sallama ta banka kanta aciki

 

daban yake acikin sauran books d’ina…. ba’a Fara buga game d’in baayi zazzafan sharhi sbd asamu nadare

 

 

wannan book d’in nakudine!

naira 300 kacal k’aramin grp (regular grp)babban grp naira 1000 (vip grp)

 

masu so atura musu page1 kullum ta pc 500

 

masu son atura musu page2 kullum ta pc 1000

 

Zaku biya kud’iku ta account number kamar haka NABILA ALIYU UBA bank

2230373842

 

Kituro shaidar biyan ki ta what’s app number d’ina 08100084251

 

masu bada Kati MTN Zaki turo amma photo d’in katin zaki d’auka saiki turo banasan transfer d’in kati ko vtu”Zaki turo photo d’in katin ta wannan number 08100084251

 

y’an nijar k’aramin grp 500f babban grp 1000f

Zaku biya ta wannan number 22788019050

 

Dan girman Allah da monzonsa da darajar iyayenki karkimun mgn idan ba book nawa Zaki biya ba”nayi bayani yadda kowa zai gane.

 
Muna dauke da Littafan marubutan Hausa…

Name: [ ]
File Type: Download Novels as .TXT .PDF .DOC (WPS) .HTML
Uploaded By: www.mynovels.com.ng
Category: Hausa Novels Documents
Tags: #Hausa Novels Documents #Hausa Novels Books Complete Hausa Novels #Hausa Novels #Hausa Novel #Romantic Hausa Novels #Sabbin littafan hausa
Novel Price: Free
Last Modified: October, 2022


Idan Kuna Bukatar Hausa Novels Audio Ku Shiga anan Kana ku danna Subscribe a tashar My Novels TV

Zaku iya sauke Manhajar Android ta My Novels anan Domin samun littafan Hausa maras adadi


Zaku iya shiga WhatsApp Group namu na My Novels anan domin samun Littafan Hausa Maras adadi


Domin samun littafai a saukake su shiga group namu na Telegram


Powered by: www.mynovels.com.ng

Bana son kira kokin Kira bazan d’aga ba

Leave a Comment

error: Content is protected !!