Tag - a duniya episode 39

A duniya 39A Duniya sunan fim ne da tsohon dan Kannywood dinnan me Suna Tijjani Asase. Fim din ya zarce duk wasu fina-finai da akeyi ko kuma aka tabayi a kungiyar kannywood tin daga shekara 20 da suka gabata bayan kafa kungiyar.

Jamaa dayawa na Kallon wannan film me dogon zango da ake sakinsa duk sati amma tambayar anan ita ce; shin ana fahimta koko?

https://m.youtube.com/watch?v=F3yT7eS7YeY

error: Content is protected !!