Kannywood News

TAKAITACCEN TARIHIN ZAINAB WAZIRI TA SHIRIN LABARINA

TAKAITACCEN TARIHIN ZAINAB WAZIRI TA SHIRIN LABARINA

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Maryam Waziri ta fito a finafinai sama da 40 tin shigowarta Kannywood a shekarar 2015. Wasu da finafinan da ta haska sune ; Yakin Mata, ‘Yan Zamani, Muguwar Mace, Labarina sau Dan Halak.

Cikakkiyar sunanta shine “Maryam Musa Waziri” haifaffiyar jihar Gombe ce, an haifeta ran tara ga watan Nuwamban 1992, nan ta girma ta kuma yi karatun ta na furamari da sakandari.

Takuma yi karatun digiri dinta a jami’ar kasa dake birnin Maiduguri “UNIMAID”.

Maryam na da yan uwa maza guda biyu, su uku ne a gun iyayensu.

Cikin shekarar 2016 a hirar da jaridar Sunnewsonline tayi da Maryam Waziri tace batta da saurayi amma ta na matukar neman miji. tin a lokacin Shekaru 4 kenan da maganar nata amma har yanzu munji shiru. Dan gane da labarin miji.

Maryam ta fada kannywood a 2015 take lokacin da ta kammala jami’a, Tana daya daga cikin matasan mata masu haskawa a kannywood,

Sha’awar ta ga yin film yasa ta tashi daga Gombe zuwa birni Kano domin tasa mu cikar burinta.

Anfi saninta da fina finai biyu da ya haska ta sosai, Muguwar Mace da ‘Yan Zamani. Sai baya bayan nan film din kamfanin Sairamovies tashar Arewa24 ke haskawa mai suna “Labarina’ in da ta fito da sunan Laila.

Karanta Fitacciyar yar fim Zainab Booth ta rasu

Finafinan da ta fito

Daga jerin fim din da ta fito sune kamar haka.

 

1. Yan Zamani

2. Ya Ko Kishiya

3. Dan Halak

4. Muguwar Mace

5. Yakin Mata

6. Labarina

7. Ke To

8. Amina Juna.

Da dai sauran su…

1 Comment

Leave a Comment

error: Content is protected !!